Sashe 87
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wannan Mutumin matar shi Kuma arewar Cikin Jikinta ya samo nasaba ne da yawan Bin malamai ita ma da suke Yi bata sani ba she anun da suke turawa surukarta akan suyi aiki akanta sune suke Shiga Jikinta suna lalata mata Cikin da take samu yanzu haka mahaifarta ta fara saki In batai wasa ba ma Zata iya samun matsala" Sakina tai wata zabura tare da gyara zama sosai "Ban gane ba kai min yadda zan fahimta?" Yace mata "Bani sunan matar anin Mijin naki" sakina ta gaya masa ya Cigaba da zana asa yana gogewa har yakai Minti ashirin a haka. Sannan yace. "Na bincike ta tas Itama ai ba don Allah ta auri anin mijin naki ba, mahaifiyarta bata aunar surukarku sabida manufar ma ta tarwatsa farin cikin surukarku ta shiga ta fita ta ha a auren arta da anin Mijinki Kullum fa i tashin su akan Su kawar da surukarku suke sabida ana musu bincike ana gaya musu surukarku Ke arar da cikin arta to basu sani ba she anun da suke aiki dasu sune In suka ra i Surukarku da anin Mijinki In basu sami nasara ba sabida tsarkin dake tare da surukarku da anin Mijinki to sesu Huce takaicin su ajikin ita matar anin Mijin naki wadda a asan mararta suke dira su lalata an tayin Cikin Jikinta su sakar mata Jini ana ta aikin banza a asibiti ne amman ga ainihin inda matsalar take tattare yanzu haka mahaifarta ta fara gajiya ko wani lokaci zata iya fuskantar matsala" Sakina tai Huci tare da cewa. "Lallai dara taci Gida wato aljanun da suke aiki dasu don su Shiga Jikin Aliyu Ko Ammi in an turo su Jikin su Ammin basu sami ofar shiga ba sabida tsarkin dasu ammin ke tare dashi wato se su Huce ajikin Mami su arar da Cikinta su lalata shi kenan?" Ya jinjina kai. "Kinsan aisu she anu haka suke sam basu da gwani zafin takaicin Ra ar da sukai Jiki mai tsarki onewar da sukai Shine suke Huce haushin ajikin Ita yarinyar" "To sun jima suna Aiki da She anun Kenan?" cewar sakina. "Ita dai surukarki tun farkon auren ne da suka Neme ta asirin ya Huda ta amman yanzu kam jikinta akwai tsarin addu'a duk abin da suke baya tasiri gaskiya Kuma ita a yanzu ma abin da yasa bata son an nata yayi aure sabida sharrin matan zamanin nan ba don wata manufa ba sedai ana zaton wuta a ma era seta Koma masa a labarin tane ya fa o nan" Ya fa a yana dariya. Sakina ta tsorata dasu mami ashe suma a tafe suke. "To ni yanzu kace Ba abin da ze tasiri a jikin anin Mijina to meye amfanin na aure bakin Mijina kuma yaya batun auren shi da jamila?" Ya cigaba da binciken sa. ago tare da cewa. "Idan kika aure bakin Mijinki zaki sami Ha in kanshi ta yadda zaki tarwatsa Komai na anin Mijin naki sabida anin nashi ya bashi yarda sosai Mijin ne ze zama garkuwarki Duk dukiyar anin Mijin taki dake wajan Mijin ki seku tattare ku hana shi In ma kika aure bakin Mijin baki da bu atar auren anin Mijin naki da anwarki Sakina nasan ki Muguwa ce Ke ita anwar taki ai ba don Allah kike son ta auri anin Mijin naki ba dan dai kawai Ta samo Muku dukiya ne" da sauri sakina tai masa Inkiya da hannunta murya can asa tace "Rufa Min asiri ta tashi ta fita tana waya kar taji abin da kake fa a ka atan aiki" Yayi Murmushi. "To mubar batun auren su mu gama da wannan aurin bakin" Ta langwa ar dakai.. "To yanzu ina zan sami gawa?" Yayi dariya. "Gaskiya da wannan don yanzu yawanci ma abartu an saka Masu gadi sabida Irinku masu sakawa gawa laya da Kuma masu yankar sassan Jikin gawa shiyasa aka saka tsaro sosai" Sakina tai jimmm. "To ko biya zanyi a saka" Ya girgiza kai "Gaskiya wannan aikin naki ne ba'a bu atar hannun kowa" Sakina tai Murmushi. "Akan biyan bu atata ba abin da ba zan iya yiba Sabida haka Nina san yadda zanyi Duk yadda zanyi danna sami gawa zanyi" adaidai nan kuma jamila ta gama wayar ta shigo akin Lokacin sakina ta auki jakarta ta Bu e ta zuba masa Ku i a gaban shi sukai sallama suka yo Gida A gidan su suka kwana sabida dare yayi washe gari sakina ta sako yaranta gaba suka dawo gidan Ammi tun daga falon farko ta gano gidan babu lafiya jakarta ta aje tare da nufar akin Ammi sabida Ko ina na gidan tsit hatta Kayan kallo suna kashe sallama tayi ta shiga akin a hankali Ammi ta mi e daga kwanciyar da tayi tana amsawa sakina sallamar tata. Cikin ladabi sakina take gaishe da Ammi ta karyar da kanta tana cewa. "Ammi waya ce ta gigita aka Min Jiya maman mu bata da lafiya, Shine Muka tafi ko sallama bamu yi Muku ba" Ammi tace. "Allah ya bata lafiya jikin girma ne se a hankali ai" Shuru akin yayi Lokacin sadi ya shigo Cikin shirin fita kamfanin Aliyu dan ya gudanar da abin da ze dan cikin satinan yake son su wuce lagos sabida ya mayar da hankalin sa kan Kula da kamfanin Aliyu nacan. Sadi ya kalli Ammi cikin kulawa. "Ammi har yanzu baki break fast ba dan Allah Ki barwa Allah Komai In sha Allahu Yana cikin oshin lafiya" Kamar jira Ammi take seta fashe da kuka. "Sadi ta yaya hankalina ze kwanta tun Jiya nake Kiran Numbobin baba duka a kashe" Sadi yace. "Kema ammi kina da maido da magana baya kin manta ya bawa Musa wayar tashi" Ta share hawayenta "Ba Numbobin nasa da yawa ba ai wayar shi ba aya bace ya Allah kasa Babana yana cikin oshin lafiya" Sadi ya kwantar da Murya yana bawa Ammi ha uri har dai ta dena Kukan. "Abban su baka ganni bane?" Cewar sakina sadi bai Ko dubi Inda take ba yasa kai zebar akin "Sadi dawo Mahaifiyarta ce babu lafiya shine ta fita bata gaya maka ba kai mata alfarma mahaifi ya wuce wasa" Cewar Ammi dan ita yanz u bata son acin ran kowa tsoron Tafiyar Aliyu ma ka ai bala'i ne a gareta. Sadi ya dawo jikinsa a sanyaye Jin Abin da Ammin sa tace masa Ya kalli sakina tare da ce mata.......... Autar manya ce marubuciyar...... OYAYYAR AUNA* *BA SON TA NAKE BA* AN MAJALISSA* *MURADIN ZUCIYA* *ASHE ZUMA* *TAURARO* *KOBA SO* *RABON WANI* *FITAR RABO* *DA IZZATA* ON LAMARI* *AUREN BARE* *H A S K E* *ZUMA A BAKI* AR FATA* *RABO YA RANTSE* *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 102* "Kodan gaba bana son ki ara fita baki gaya min ba wannan ai Ba daidai bane" Ya fa a cikin nutsuwa sakina tayi asa da kanta tare da ce masa. "In sha Allahu......" akin Ammi yayi shuru na wani Lokaci kafin sadi ya yiwa Ammi sallama ya tashi ya fita sakina ta mi e tabi bayan shi ya juyo ya kalleta. "Yaya jikin Maman Inna tashi da wuri zan biya Mu gaisa na duba ta" Sakina tayi saurin cewa "A,a bama se kaje ba sabida Sun koma asibiti tun azu ita da jamila" Sadi yace. "Okay to Allah ya bata lafiya Inna dawo Ko zuwa dare se Muje dake Ina su Minal?" Tace. "Suna aki suna Break fast ko a kira su?" ya girgiza kai har bakin ofa ta raka shi Ya kama hanyar Office....... *Mami* Tunda tabar falon Ammi ta koma part insu take faman safa da marwa kamar wata zararriya seta zube a asan carpet tana rusa Kuka! "Wannan wace irin ba ar rana ce tazo Mini na shiga Uku yanzu ashe duk yadda naso wannan yarinyar Kishiya tace Duk yadda na jata ajikina Kishiyata Ce Aliyu me yasa kayi Mini haka me yasa kayi Min bazata Ko a fuska baka ta a nuna Min kana da ala a da wannan yarinyar ba?"........... A haukace ta mi e ta auko wayarta ta shiga Neman layin Hajiya tajira mahaifiyarta idanunta a rufe suke Bata Ji bata gani haka taita Kiran Number Mahaifiyar tata. "Mami wannan Kira haka na lafiya ne yaya akai?" Cewar Hajiya tajira wadda daga arin ta tana zaune ne tana Cin Abinci. "Mama babu lafiya mama bokayen Mu ma aryata ne mama duba arya ne ba gaskiya ba Mama babu Mai sanin abun da ze faru yau ko gobe se Ubangiji mama wannan abun yasa naji na tsani Bokaye da duk ma mai binsu....... "Dakata mami Ki fara sanin da wa kike yin magana Ki Nutsu kafin ranki ya aci Farko tunda Kin tsani mai bin bokaye har dani Kenan da kanki dan ba da ban aikin bokayen ba da baki kai matakin zama matar Ali ba" Mami ta share majina tare da cewa. "Dama can Allah ya addara ni matar shice ba mahalukin daya isa ya hana Ko ya saka Mune dai idanunmu suka rufe Muke zaton aikin Bokaye ne yasa Aurena da Ali ya tabbata" "Dakata mami Ni zaki wa butulci Nida naci kashi da Fitsarin Ki...... "Mama ba zan ta a yi Miki Butulci ba ke mahaifiyata ce amman mama ina Ro onki da cewa dan girman Allah daga yau Mu rabu da biye biye don arshen alewa asa! bakin al alami kuma ya riga ya Bushe Bokayen mu basu gano mana faruwar Auren Aliyu ba domin zancen da nake Miki tsayin watanni Uku Aliyu yayi auren shi da matar shi Muke zaune har tana da Cikin watanni Uku daga ni har Ammi da mutan Gida bamu san da wannan aure ba ashe Ammin da Muke zargin da hannunta a matsalar da cikina yake samu har Bokan da Muka je yana tabbatar mana yana bamu maganin kawar da ita ashe Ita ke faman yin fa i tashi akan Aliyu kada ya aran Kishiya wannan dalilin Ne ma yasa ya oye mata auren Shi sabida haka iya wannan ka ai Mama ya dace Mu kama kammu Mu gane