Sashe 42
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya zare mata doguwar Rigar Jikinta gaban farha ya fa i sabida under wear skirt ka ai ne ya rage ajikinta Hankalinta bai tashi ba seda taji ta kwance a saman ruwan Cikinsa ya orata akai ya kwantar da ita a saman irjinsa ta laluba ko zata sami Hijabi ta rufe jikinta ina setaji ta ta o cinyarshi mai cike da gashi kwance a samanta a hankali taji ya ora hannun shi a inda tace yana mata ciwon Murza wajan ya shiga yi cikin kunnenta taji maganar shi asa asa. "Yayi sau i kona sake miki?" Ta girgiza kai cike da tsoro tace. "Yayi sau i ma sosai ya mi e zaune ya kwantar da ita hannun shi ya ora yana cigaba da murza wajan har seda ululun abun ya baje sannan ya saki ajiyar zuciya ya yun ura ze tashi daga gadon sedai zuciyar shi ta gagara hakan wani Irin abu game da ita ne yake fisgar shi a hankali ya koma da baya ya janyota jikinsa ya ha e jikinsa da nata waje aya ya rungumeta zafin Jikinta yana ratsa masa nashi Jikin wasu irin al'amura masu girma Aliyu ya tsinci hannun shi na aikawa jikin farha bai Gigice ba seda ya ora hannunshi a kirjinta se yaji abun ya wuce tunanin shi ya shiga sarrafa jikinta da zafi zafi. Kuka take sabida wani ba on lamari da bawan Allah yake aika mata dashi Jikinta ta zame ta koma can arshen gado tana kuka "Dan Allah ka bari ni wallahi kai min ato kashe ni kake son kayi" ta fa a tana kuka a hankali ya janyota shima kan shi yasan da wahala in zata iya aukarshi antar yarinyar tayi yawa amman yaya zeyi Wutar bu ata bazata bar afafun shi su iya sarrafuwa zuwa part in shiba bare yaje wajan Mami ta kawar masa da ita. Bakinsa ya ora a saman nata ya shiga aika mata da wani irin zazzafan sa o wanda ya ribace ta baji ba gani ya nufi hanyar da zata sada su hanyar da zata ara dan on dangantakar dake tsakanin su a wannan Lokacin wani lamari mai girma ya afku a tsakanin su gaba aya hankali da tunanin Aliyu ya gushe ji yake kamar ya sami babbar mace mai shekaru da yawa tunda yake bai ta a jin Nutsuwa farin ciki da i marar misali kamar na wannan Lokaci ba tuni ya mi i hanyar shi ar wadda shiya fara bu e wannan hanya a babin rayuwarta, Adaidai Lokacin ita kuma tunaninta ya auke cak numfashin ta na barazanar auke wa wata irin azaba ce take jinta tundaga yatsanta har ko ina na jikinta hawayenta ya afe yawunta ya afe kukan ma ya i zuwa se Nishin azaba take tana jin tunda umma ta kawo ta duniya bata ta a jin mai kama da irin wannan azaba ba dama haka auren yake ita bata da awa bare a bata labari yayin ta kuma basa irin wannan maganar dasu inda tasan haka ake cin wiya dame zesa ta aga hankali wajan auran shi sam babu imani a ranshi duk girman shi ya haye samanta yana mata mugunta. Numfashin tane ya Tsaya na wucin gadi Lokacin da ya sami Nutsuwa ya ameta jikinsa yana wani irin rawa nan da nan zazza i mai arfi ya rufeshi janyota ya kuma yi ya matseta kamar ze rabata biyu ya janyo musu aton bargo ya rufe musu Jikinsu ruf dashi................ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 49* Adaidai kuma wannan Lokacin da agogon najeriya ya buga arfe biyun dare tai wata irin razana Sabida mugun mafarkin data yi nan da nan Jikinta yahau rawa idanunta suka firfito Duk sanyin Ac'n daya cika akinta bata Jinsa se tsabar rawa jiki da zafi da zufa da take karyo mata Kuka ta saka tana buga kanta da Jikin gado wanda shine ya farkar da Mijinta daga baccin da yake duk da yayi fushi da ita akan abin da tai masa da safe Amman Tsananin yadda ta ru e ta firgice Abin ya aga masa Hankali janyota yayi yana tofa mata dukkan addu'ar data zo masa cikin Bakinsa sedai ina sake Fusga take tana dukan kanta da Jikin gado Ganin haka yasa ya auko wayar shi yana kunna suratul ba ara zaton sa gamo tayi Luf tayi tana sakin ajiyar zuciya Jin kamar tayi bacci yasa ya tofa mata Kursiyu ya koma bacci bayan ya kwantar da ita a gefen shi, Bacci ne mai nauyi ya kwashe shi sabida Jikin magidanci kowa yasan Jiki ne na wahala bare shi mai zirga zirga dan neman halak in shi tana ganin ya kwanta bacci ta zare Jikinta ta fita daga akin wani aki wanda ke nesa da nata ta shiga Shaf ta mance da wayarta haka ta dawo ta auko wayar ta koma akin Zama tai a gefen gado ta saka hannu ta tallafi Fuskarta se kuma ta mi e tana sintiri hawaye nabin Idanunta sosai kamar famfo. "Allah ka aryata wannan mafarki dana yi kai ina bama ze yuwu ba" Ta fa a kamar mai cutar shigar hauka sabon kamu se kuma ta juya ta auko wayarta to wama zata Kira da wannan tsakar dare haka seta wurga wayar saman gado ta kuma fashewa da kuka. "Dana ga wannan rana gwara naga mutuwa ta wannan mafarki ba gaskiya bane" Ta fa a tana kuka kawai shawarar zuciyarta tabi ta auko wayar ta shiga contact inta ta lalubi Number da take son kira Ringing Biyu aka aga daga cikin wayar wata irin ara aka saki ana cewa. "Jaririya me ye ya hanaki bacci har zuwa wannan Lokaci?" Ta rintse ido tana sakin Numfashi. "Uban akina bacci ya gagari idanuna Zafi ya ziyarci zuciyata a taimake ni dan so a taimake ni dan auna" Dariya aka kwashe da ita wadda ta amsa dukkan cikin wayar har tasaka ta yada wayar ba shiri kafin ta sunkuya ta auka tana cewa. "Kaina bisa wiyana Ubana uban akina dodo tunkarar ka se Zaki Namiji sa maza gudu" Wata irin haniniya ya soma yi yana surkulle ta cikin wayar tare da ara wadda zata tabbatar da cewa wanda yake ri e da wayar ba Mutum bane aljanine ya taka kan mutum yayi hawan Bori. "Jaririya wace bu ata gareki ni zan jirga zan jaya na tafi jangare aiwatar da aikin an bil adama" Ta share hawaye. "Wannan aikin dana kawo muku na kwanakin baya dukkan wanda kukai na samu nasara sedai yau na kwanta bacci nayi mafarki" Dariya ya kaure da ita yana cewa. "Seni kafiri an kafira mijin kafira baban kafiri gayamin me kika gani cikin ananun Mutuwar taki?" Taja ajiyar zuciya. "Shi wanda na kawo Muku aikin akan shi na gani da wata yarinya da yara a bayansu suna gudu sedai da suka je bakin wani rami haske ya auke min ganina ya kashen idanuna na koma ganin duhu shine hankalina ya tashi nake tunanin kodai aure zeyi ya haihu wanda bana fatan hakan shiyasa nake sakar Muku ku i akan duk cikin da matar shi take samu ya lalace kuma aiki yana kyau iyayen akina domin duk cikin data ke samu arewa yake batare da sun san dalili ba sabida bana aunar ya haihu anin Mijina ne yana da masifar dukiya idan har ya haihu dukkan kaddarar shi hannun matar shi da an shi zata koma nida Mijina haka zamu tashi a tutar babu Kuma da mijina ake wahalar tara dukiyar to kaga idan bai haihu ba mune da gadon sa koda ya mutu kaga bani da matsala Nida ana, Kwanaki har wata na bashi ya aura ya i Wannan lamari shine yake aga min hankali a kullum" Daga cikin wayar aka kwashe da dariya kana aka ce. "Haba jaririyata nine mugun an muguwa nine namiji me sa maza gudu nine yautai Mugun tsuntsu nine cinnaka bai san na gida ba ko jinsina tsorona suke tunda kika yaran wannan yare na gano kuma nai al warin share Miki hawayen ki na rantse da dutse da dutse na rantse da Dutsen kwatarkwashi na rantse da kan uwata wannan haihuwa ba zata yiwu ba idan kuma ta yuwu niba aljan bane domin na tara jarirai na akan matarshi daga yazo saduwa da ita suke shigewa su zu e ruwan Miniyin nasa daze samar da haihuwar su zuba nasu ba i wanda shike tasiri a mahaifarta idan tazo ta sami ciki ya are a banza suna can suna ta asarar Ku in su a wajan an nasara basu san aikin ya wuce tunanin Mutum ba, Sannan maganar amarmara ( aure ) ki kwantar da dolamarki ( hankalinki ) jaririya ta babu ar bil adaman da zamu bari ya aura Ke sha'awar ma semun cire mishi ita na rantse da dutse ba zai ta a ganin wan haihuwar sa a wannan duniya ba sedai a lahira in ana gani dukiya wahalar banza yake Ku yake tarawa da anku dan haka ze Mutu magada su gada ba tare daya sami magaji ba" Yakai yana dariya. Wata irin shewa tayi tana masa kirari Tana godiya ta kashe wayar ta zauna jagwab se yanzu ta sami Nutsuwa daga inda ta mi awa imaninta dan duk abin da suka gaya mata ko suka ce takai bata tsallake wa kuma bata jin da i har seta yi. Sakina kenan matar sadik yayan Aliyu, Haka ta koma akinta hankalin ta kwance Ta koma gaban sadik ta kwanta taja musu bargo bacci ya auke su mai da i wanda basu suka farka ba se asubahi tayi sallah ta koma baccinta. Sakina ta manta Allah ne da kanshi yace abin da ya oye babu wanda ya isa ya bayyana abin da ya bayyana ba wanda ya isa ya oye ta manta Allah ne yace Idan yaso bawansa ya kasance se yace masa ( kumfa yakun ) ta manta Allah ne yace idan yaso bawansa da samun abu idan duniya da abin da ke cikinta zasu ha u don su hana basu isa ba, kuma idan ya hana bawan sa abu duk duniya da abin da ke cikinsa in