← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 94

Sashe 44

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dogara dakai ka rabamu da bara ko maula a wajan wasun ka ya Rabbil Alamin_ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 51* Cikin sa'a da nasara ya fita daga akin kuma beci karo da kowa ba a falon Godiya yayiwa Allah daya rufa masa wannan asiri kamar iska zata kwashe shi haka yake tafiya jinsa yake sakayau babu arfi yana zuwa part in sa shima kwanciya yayi wanda bacci me nauyi ya auke shi bashi ya farka ba se wajan 12 na rana yana bu e ido yaga Mami a kusa dashi a zaune duk fuskarta babu walwala. Ya kalleta yana yamutsa fuskar shi. "What do you need?" Yace mata da muryarshi wadda tayi kala data wanda ya tashi daga bacci idanun shi ya ara girma sosai goshin sa duk ya tattare. Hawaye ne ya zubo mata ta mi e tsaye tana kallon shi cikin damuwa sosai wadda ta gaza oyeta tace masa. "Yaya haihuwa nake bu ata bana son na mutu ban sami an kaina ba yaushe ne cikina ze tsaya yaushe zan dena ari nima naga an kaina a duniya" Ta fa a tana wani irin kuka me tsuma zuciya se Aliyu yace tunda yake ganin kukan Mami be ta a ganin mai yawa irin na wannan lokacin ba. Ya ware mata hannayen shi muryar shi a dashe take sabida yanayin baccin daya farka daga shi yace mata. "come here and be quiet, stop crying like that" a hankali ta fa a saman irjin shi tana wani irin kuka mai tsuma zuciya ya rungume ta cikin kulawa yake rarrashinta. "I don't like this cry of yours" ya fa a yana share mata hawayen dake gudana a saman fuskarta Kwanciya tayi a jikinsa tana sakin ajiyar zuciya cikin rarrashin ta yace mata "I think I am worried about this problem and it is bothering me a lot sedai ba yadda zan yi na mi awa Allah dukkan lamurana tunda Alhamdulillahi bamu da wata matsala daga ni harke to se mu zuba wa sarautar Allah ido muga yadda zeyi damu" ago tare da kallon fuskar shi. "Yaya zaka iya samun haihuwa daga wajan wata matar tunda ni ga yadda matsala take zuwar min, sedai zanyi ba in ciki ga wannan rana da bana fatan tazo min na ganta dan nafi son ni ka ai na zama giwar ka uwar an ka in sha Allah" Ya shafa kanta batare daya ce mata komai ba ya cigaba da Gaya mata kalaman kwantar da zuciya tare da dogaro ga Allah Mami taji hankalinta ya kuma kwanciya da kalamin dayayi mata kuma tasan yanzu tana da mu ami a zuciyar sa. "Bara nayi wanka duk jikina ciwo yake and ki auko min panadol da ruwa marar sanyi" ya fa a yana zare ta daga jikin sa ya mi e ya shiga wankan wanda ya jima acikin Bathroom yana gasa jikinsa da ruwa mai zafi kafin ya fito yana tsane ruwan dake sakko masa daga Jikin sa ya shirya kanshi cikin white trouser and black shirt wanda suka ara haska zatin kyan shi tare da fito da arfafan surorin jikinsa ya arasa gaban dressing Mirrow yana feshe Jikinsa da turare mami tayo sallama a akin hannunta auke da maganin da ruwa ta bu e masa murfin gorar ruwan ta mi a masa ya amsa yasha ya fita daga akin yabar mami aciki domin gyara masa zata yi. Ya sauka asa dinning ya nufa ya ha a tea ka an da bread ya zauna yana ci har aka kira sallah yana dinning in Lokacin Mami ta sauko ta gama masa gyaran akin nashi zama tai a gefen shi da alamun yau baze fita ba sabida hira suke sosai har tana tsokanar shi da yau ya tsuke wa zece ma yana da aure yayi Murmushi yace. "Ba su san ni matana har biyu bane ba" Mami dariya tayi zaton ta wasa yake mata ya duba agogon hannunshi ya mi e ya fita ta raka shi har bakin ofa alwala ya aura a famfon dake Bakin shiga part inshi ya tafi masallaci yayi sallar azahar kowa yau mamaki yake me ya hana oga fita Ya jima zaune tare da ma'aikatan gidan yana sauraran orafinsu Har albashi seda ya yi musu al warin zasu ga ari a arshen watan sannan ya bawa mai gadin shi Ku i yace yaje ya siyo Pure water Mota guda ya rabawa dukkan Gidajen dake kusa dasu amman kada yace daga shine sadaka ce yana fa i ya Barsu suna ta masa Godiya Sashin Ammi ya shiga Lokacin Bashir ze fita Office suka gaisa kona ce Bashir ya gaishe dashi ba yabo ba fallasa ya amsa ya Shiga falon Ammi da sallama da ita da su safna suna zaune A falon yau da alamun afar akwai sau i a asan carpet ya zauna yana gaishe da ita su Safna suka gaishe dashi Ya zaro wayar shi yana danne danne da alamun yau baya jin yawan magana ne. "Baba baka jin da i ne?" Cewar Ammi ya aga girar shi yana cewa. "Me kika gani Ammi Nikam lafiyata lau" Tayi Murmushi "Baba kenan kai dai zaka oye min amman naga rashin arfin Jiki a tare dakai" Ya shafa kanshi "Ammi driving danai from kano to katsina shine na gaji amman ba abin da ke damuna" Ya fa a yana Murmushin daya ara masa kyau. "Ammi zan sami farfesun kayan ciki wajan ki?" Ya fa a yana kallon ta Ammi ta an tsuke fuska. "Muma ba wanda yayi karin kumallon sabida kace Hajja ta daina zuwa waccan yarinyar Kuma tun azu Muke dukan ofarta ta i Bu ewa waya sani ma kota Mutu" Gabanshi yayi wani irin fa uwa yana fatan kada Allah ya amsa maganar Ammi. Ammi tace "Sajeeda le a ko ar gwal in ta bu e ki taso ta" sam ya kasa magana sabida yadda bakin shi yayi nauyin furta komai har Sajeeda ta Mi e se rakatan da yayi da ido. Tana zuwa bakin ofar akin Farha By Lucky ta mi e ta zare keyn jikin ofar ta shiga toilet sabida yadda ta farka da fitsari da ishirwa ta bu ofar ne akan tana fitowa daga toilet ta fita ta sha ruwa sedai tana fitowa taga sajeeda tana faman kallon akin gaban farha ya fa i hankalinta ya tashi da sauri tace wa Sajeeda. "Lah lafiya me me kike nema?" Ta fa a har tana raba maganar tata sajeeda ta ta e baki tare dajan wani wawan tsaki tare da cewa....................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 52* "Nida gidanmu har zaki tambaye ni abin da na zoyi a akin nan? to idan na ga dama wallahi seki kwashe kayan ki, Ki koma wajan an uwanki masu aiki dabba" Farha tayi asa da kanta tana jin hawaye na shirin zubo mata amman bata bari hawayen ya zubo in ba ta nufi Bakin gado domin tsaiwar ma gagararta zata yi sabida rashin arfin Jiki da take fama dashi. Sajeeda ta tako har gaban farha ta ora afa aya a saman gadon har tana shurin ta tare da cewa. "Daga yau in kika kuma barin mu bamu karya ba wallahi sena karya ki shegiya da muni kamar daran Mutuwa jaka Kucaka Kizo Ammi na jiranki Mtsss" Ta tofa mata yawu a fuska tabar akin Farha dan takaici Kuka ta saka seda tayi me isarta sannan ta Gyara Hijabin nata ta fita daga akin gudun cin mutuncin Ammi, Aliyu ya sauke ajiyar zuciya hangota da yayi tana dafa bango tana fitowa daga akin nata zuciyar shi rawa take Ji yake dama ya aukota ta dena wannan tafiya yasan tayi mati arin iya auke lalurarshi. Ammi zuba mata ido tayi wanda yasa Aliyu yaji duk hankalin shi ya tashi a hankali ta araso gabansu ta zauna tana rintse ido kamar ta zauna a saman aya. "Ke me kike yi haka da baki ora mana abincin karyawa ba?" Ammi ta fa a tana binta da kallon Tuhuma. Tayi asa da kanta bata yarda ta kalli setin da Aliyu yake ba Ammi ta kuma daka mata tsawa! "Ni sa'arki ce da ina miki magana ma kina min shuru kosu yarana bayin ubanki ne da zasu ora miki abincin Eye? to saurara kiji wallahi wannan shine karon arshe da zaki i dafa mana abincin kinji na gaya miki" Ita dai Farha har Lokacin kanta yana sunkuye tayi shuru A hankali taji muryar shi yana magana "Ammi ki mata a hankali baki ga kamar bata da lafiya ba, Bara na saka ayo muku takeaway ko yarannan su dafa ai dama su nace su dinga yi amman ammi kika hanasu" Farha ta an saci kallon shi Fuskarshi bata nuna yana da ala a da ita ba Magana yake hankalin shi a kwance yana danna wayar shi sedai yau babu wannan aure fuskar ba masifa dan ga annen shinan har sun sami zarafin zama a falon wanda da in yana falon ta lura basa iya zama a ciki sabida tsoron shi. "Baba nifa ba zan saka su Safna girki ba wallahi bama zan oye maka ba tunda ka dakatar da Hajja to sedai ita ta dinga yi mana Dan bazan ajeta ba aikin fari bare na ba i ba sannan na auki albashi na bata arshen wata akunan namu ma yaushe rabon data gyara mana ehe" Ammi ta fa a tana Hararar Farha data agowa ta kalleta Murya a hankali tace mata. "Ki ha uri Ammi yanzu me zan dafa muku?" Ta fa a kamar zatai kuka. Da sauri ya katseta da cewa "A,a tashi jeki aki bara a siyo musu kawai lokaci ya ure" Ta dafa asan tiles ta mi e tana Cije baki ta bar falon Aliyu yayi wa wani yaron shi waya akan yayo masa order abinci Minti kamar talatin yaron nashi ya kawo abincin Da kanshi ya tashi yaje ya amso Ledojin da abincin ke ciki ya mi awa Ammi wata
Chapter 44 · 0% Book details