Sashe 89
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
oye Miki ba nidai wannan auren nashi ya sanya na zubda makaman ya i na ada na yarda nai Laifi nai kuskure Kuma ina ro on Allah ya yafe Mini Kuma duk ranar dana Koma zan nemi yafiyar Ammi data Aliyu akan abubuwan da Mukai Musu Sabida Nina san Ammi ba lallai ta Kuma barina da auren anta ba a irin abin da kikai mata a yau, Sannan mama in danni kike Bin Mashirikai akan ganin bayan ar uwarki mai son ki da alkairi da Kuma Mijina daga yau ki dena Dan Allah mama zan zauna agida Ina ro on gafarar Allah har zuwa sanda zanji matakin aurena da Aliyu" Mami ta fa a tana Kuka Tajira salati ta saka tana cewa. "In sha Allahu Dana fita wajan Bokana ze duba Mini ke anya amina bata mallake Min keba Tabbas an sauya Miki tunani Mami ba yin kanki bane Kuma maganar Fita neman Nasara yanzu na fara ke baki san ciwon kanki ba" Mami tabi mamanta da kallo tana mata addu'ar shiriya lallai wanda yayi nisa baya ta a Jin kira iya wanda Allah yaso da rahma ka ai yake ganar wa idan yay laifi ya gyara! Ammi tai Kuka tai kuka a wannan rana na nadamar auren Aliyu da mami data ha a daga arshe ta Mi e tana addu'ar Allah yayi mata tsari da sharrin tajira lallai an adam abun tsoro ne wanda kai wa Alkairi ne ke Binka da zagon asa. Dukkan abin da ya faru akan Kunnen sakina............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 103* Sabida tun Lokacin da Mami da Tajira suka shigo Gidan Sakina ta fito Ta tsaya a bakin ofar Bedroom inta dama gidan ba kowa daga ita se Ammi Su Safna sun tafi makaranta, Sabida haka Dukkan abin da ya faru acikin Kunnenta ya faru sedai ta kasa gane meke faruwa sabida bata da masaniya akan Dukkan abun da ya faru don batai kwanan Gidan ba bare ta sani Sabida haka Cikin sanyin Jiki wanda ta aro shi ta Saka a cikin yanayin ta ta arasa Cikin Bedroom in Ammi bayan su tajira sun tafi wa an da sam basu Lura da Sakina ba. Ammi bata aramin falon ta tana Bedroom sabida haka sakina seta zauna a falon Tana jiran Ammi wadda bayan ta idar da addu'ar Neman kariya daga sharrin tajira ta shiga toilet ta wanko Fuskarta datai jajir sabida Kuka ta fito falon se taga sakina a zaune Cikin Nutsuwa Ammi ta zauna sakina Kuma ta Matsa tana mata sannu da Fitowa. "Ammi wai meke faruwa ne? duk na kasa samun Nutsuwa sabida naji Dukkan abun da ya faru keda Maman Mami Kuma banji da i ba duk da ban san meya ke faruwa ba, Amman idan tambayata ta ata Miki rai dan Allah Ki ha uri sabida ba Hurumina bane ba" Sakina ta kai maganar kamar gaske Ammi ta share sabon hawayen da ya zubo mata muryarta a sha e tace wa sakina. "Ai ba maganar Hurumin ki koba Hurumin kiba sabida an ha u an zama aya abin da yayi sadi shine yayi baba........ Tas ammi ta kwashe duk abin da akai ta gayawa sakina wanda bata nan akai abin "Ammi Aliyu yayi aure batare da sanin kowa ba har matar nada Ciki?" Sakina ta fa a cikin zare idon mamaki. "Haka ne sakina yanzu haka baba baya gida shida matar tashi" Cewar Ammi tana share sabon hawayen ta sallamar Bashir ce ta katse Musu maganar wanda ya fito Cikin Shirin Komawa Abuja Suka gaisa da sakina wadda ta mi e ta basu waje Sakina sabida Murna rawa ta dinga yi a akinta bayan ta koro su Hidaya falo ta auki wayarta Numbern Bokanta ta kira bayan ya auka ta ce masa. "Ranka ya da e ina dawowa kuma na tarar da labari Biyu aya mai da aya marar da i mai da in shine anin Mijin nawa yabar gida bayan yace yabar wa Mijina da mahaifiyar shi da an uwan shi dukkan dukiyar shi sabida auren dayay a oye wanda mahaifiyar ta i aminta da matar wanda Labarin marar da i shine matar na auke da juna Biyu" Daga cikin wayar ya kece da dariyar Mugunta tare da cewa. "Sau i ya samu kenan sabida haka ki maza Ki Kai layar nan Sabida zaki ji da in mallaka da aure bakin Mijin ki tunda yanzu shine akan Komai da wannan damar zaku Raya kanku" Sakina tai dariya tare da cewa. warai kuwa wannan abu yayi Mini da i ba an ka an ba wallahi yau innan zan fita da kaina asai da rai a nemo suna ai ba Komai bane ba a wajena" Sallama sukai ta katse wayar Tana wata Irin dariya. Wayar sadi ta kira tace masa zata je Gidan su amman zata bar yara a wajan Ammi. "Kin san ammi bata jin da i gasu safna basa gida dan Allah kada Ki jima" Tace masa to seda aka idar da azahar sakina ta Nufi Gidan su mahaifiyarta tsohuwa tukuf Mutuniyar arzi i tana kwance a tsakar Gidan su tana Shan iskar hanyar soro sakina tayi sallama Suka gaisa. "Ina jamila?" Ta tambayi babar tasu wadda tsufa ya Cimmata dama mahaifinsu ya rasu Kuma Su uku ta haifa daga Anty babbar yayar su se Sakina se Jamila Ko ka an sakina batai halin mahaifiyarta ba dan Mahaifiyarta Mutuniyar arzi i ce Ko ka an bata da hannu akan abun da sakina take yi, Ita ko Anty babbar yayar su ar abi yarima ce asha ki a kaf Cikin su bamai jin maganarta sabida talaka ce Maganar Sakina tafi arfi a tsakanin su dan Hatta ita ma Antyn se abin da sakina tace Kuma duk abin da suka ce mata bata ja da tsayi kwantar da kai take taci arzi i bambancin aya ne ita bata Binsu Biye biyen su sedai In sunje Sun dawo su bata labari Dan jamila da sakina team in su guda ba'ajin kansu Shiyasa Anty yayar su ke Binsu sabida suna an bata. Hira suke tayi da mahaifiyarta wadda rabi Hirar fa a da nasiha mahaifiyarta ke mata a fakaice har akai la'asar akai magariba duk sakina tana gidan su dama tana fashin sallah ana idar da sallar Isha'i tai wa mahaifiyarta sallama Lokacin Jamila ta dawo daga inda ta fita ita ta rakota har Titi Bayan sunyi sallama da jamila ta koma gida ita ko Sakina Hanyar sabuwar ma abartar da aka Gina ake kai gawarwaki anan kusa dasu ta nufa Cikin Ikon Allah bakin ma abartar babu kowa da jimawa sun ta a wucewa ta wajan Lokacin sun zo sallah take tambayar sadi shine yake ce mata sabuwar ma abarta ce wannan Ne Tunanin daya fa o mata harta Tuno ma abartar shine tazo Ta bu ofar shiga Ciki ta tsaya a kan kabarurrukan tana tunanin to ta yaya zata gano sabon kabari Duhu da kukan tsuntsaye ne a ma abartar amman sam bata damu ba Ko ta saka tsoro aranta sabida yadda idanunta suka Rufe da son Duniya Hango wani Kabari tayi mai Tudu da alamun sabuwar gawa ce aciki ganga ganga ta nufe shi sedai ta ora afa dan tai taku taji wata Gigitacciyar ara ta cika ma abartar ga kuma wani irin Duhu daya mamaye mata idanunta arar Kuma ta cika mata kunnenta ta cikin duhun take ganin wata irin halitta mai kama da jemage tana nufo ta Aguje sakina ta juya jikinta yana wata irin Tsuma gudu take Jikinta yana rawa da yar ta arasa gida tana Bu ofar falon Ammi suka ci karo da sadi wanda yake ri e da key zeje ya zo da ita dan daya dawo ya tambayi ammi tace bata dawo ba yanayin da sadi ya ganta abin ya bashi mamaki amman bai magana ba sabida yadda Sakina ta ture shi ta shiga aki aguje tayi saman masai se Gudawa sadi ya Bita yana tambayar lafiya? sedai Jiyo sautin Gudawar dayay a toilet yasa ya koma da baya yana zaton ita ta Korota Bayan ta fito zama tai har Lokacin bata dawo daidai ba layar ta mayar jaka ta kwanta.. A wannan dare sakina bata rintsa ba sabida daga ta rufe idanunta Wannan ba in da halittar take gani suna Nufo ta Seta Mi e tana Rawar Jiki ta Kutsa Cikin anta tana rungume su sedai arar na Binta Har asubahi tana faman abu aya gaba aya se zabura take Ranar Ko falo bata iya fita ba ga ciwon kai daya sakata gaba kamar kanta ze rabe Biyu sedai duk da haka tunanin yadda zata sami Wata ma abartar take Sedai Sadi ya ata mata shirin ta sabida yace ta ha a kaya Gobe zasu wuce lagos Tasan Kuma data tafi can ba fita take ba kuma ba Ko ina ta sani ba Amman dai haka ta ha e kayan su Ta udiri aniyar koma ta yaya ne zata san yadda tai da wannan layar sedai abin mamaki awannan daran ma tsorata da zabura sakina ta dinga yi dan abun har yafi na farko dan daga ta rufe idanunta gawarwaki take gani suna Biyota acikin Likkafani seta toshe baki tana Kuka dan gudu take tai ara asirin ta ya Tonu. Washe gari Sukai sallama da kowa suka wuce lagos dan sadi Ta gidansu sakina ya biya sukai wa mahaifiyarta da jamila sallama Ya dubata kamar yadda sakina tace bata Jin da i ita ko babar sakina ta amsa sabida ta auka Ko jikinta na Tsufa yake dubawa Haka suka Wuce Lagos Don gaba aya sadi yafi son yaje can dan ya Mayar da hankalin sa wajan kula da dukiyar an uwan shi. *KADUNA* Yau sun sami bacci mai da i sabida Gidan sauron da suka ulla wanda ya basu kariya Wajan cizon sauron Gaba aya Cikin dare Aliyu ame Farha yayi kamar ze mai da ita Cikin sa Haka sukai baccin su se asubahi Kiran sallah ya farkar da shi a hankali ya zare ta daga Jikinsa ya fita ya aura alwala yazo ya tayar da ita dan itama tayi alwalar yau ya