← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 94

Sashe 57

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan tunda inda nakai ba zan ce kayi abu ba ka i yi" da sauri yace "Ammi me kika ce nayi bam miki ba Ammina?" ya fa a duk hankalin shi a tashe "Cewa nayi ka ce wa Musa yazo ya auki anwar shi dan annoba ce agidannan Tunda nake dakai ban ta a jin kayi Musayar yawu da matar Sadi ba se akan ta haka kwanakin baya ka kusan kashe annen ka akanta, sannan Shima Bashir naga take taken sa to sabida haka Nidai ba zan sami kwanciyar Hankali ba har se ka auke yarinyar nan daga gidannan In ba haka ba Nida kaina zan sa a samo Min Numbern musa na Gaya masa" ALIYU ya yarfe zufar data ke Karyo masa duk da sanyin Ac'n dake falon Ya kalli Ammi wanda inda ta lura zata hango Tashin hankalin daya shiga amman da yake hankalinta ba anan yake ba sam bata lura ba "Shikenan Ammi in dai matsalar Wannan yarinyar ce kada ki damu, Amman kimin alfarma zuwa bayan sallah kafin nan zanyi mata an alkairi wanda Musa zeji da i batare daya San kece kika ce a koreta ba" Ammi ta aga masa hannu "Kada ka raina min hankali Me Yasa ba zaka mata alkairin yanzu ba se bayan sallah kafin nan ta gama min illah a gidana kawai ka sallame ta yau Gobe ta kama hanyarta" Aliyu yaji Gabansa ya fa i aiko Fatima bata da Cikinsa baze iya korarta ba bare Kuma yanzu da take auke da Gudan Jininsa rabin rayuwarsa Cikin daya Saka rai da shi. "Ammi ki ha uri" tayo masa kaa "kai bazan saurare kaba Ai bama kai Musa ya kawowa ba ni ya kawowa dan haka tafiya zatai ba zata zauna min ba" Aliyu yaji ranshi ya aci Mai yasa yawanci Ammi tafi takura shine fiye da kowa "To Ammi duk yadda Kikai daidai ne Allah ya taimaka" daga haka ya Mi e ya juya zebar akin tasan sarai haushi yaji seta sanyaya Murya "Shikenan amman ana sallace sallah zata bar min gidana" Muryar shi can asa yace "Duk yadda kika ce Ammi" Yabar mata akin Yana fita falon Jamila ta fito daga akin da suka sauka dan har Lokacin ba'a gyara part in sadik ba sanye take da riga da wando na pakistan kanta ba ankwali Zata shiga Kitchen ta tsaya ya araso zeyi hanyar dining ta sha gaban shi tana wani ka a mai Jiki tai asa da murya. "Aliyu kasan dan kai na sauka a gidannan amman kana ta share ni" Takaici yazo masa wuya wannan wace Irin mace ce marar kamun kai Tun kwanakin baya da sakina tace masa Ga jamila ya aura ko Allah ze sa A dace ta haihu dan su Irin haihuwa ne Bu ar bakin sa ya bawa sakina amsa da cewa Ai mami ma ba Juya bace Allah ne bai tsayar ba Dan Shi gaba aya jamila bata cikin tsarin matan da yake so kwata kwata dan wayewar ta tayi yawa idanunta a bu e yake shikuma sam baya son macen da idanunta yake Bu e, bayan nan ma totaly Jamila batai masa ba. "Idan danni kike zaune anan, Gidan lallai zaki dawwama aciki dan abin da kike Bibiya ba zaki samu ba Idan kika kuma shiga harkata kuma" ya matse yatsun sa suka bada sautin as! as! ya juya zebar wajan ta kamo Gefen Rigarshi tai raurau da ido zatai Kuka ya ora hannunshi ajikin rigar tashi ze Cire hannunta adaidai nan farha ta fito yunwa take Ji Kanta har juyawa yake dan azabar yunwa sabida tun da ta Kulle kanta sallah ke tada ita sam bata Le o falon ba rabon ta da abinci tun wainar safe idanun farha ne suka sauka akan Shi suna tsaye shida wannan Budurwar Goge idonta take dan ta tabbata abin da ta gani Gizo ne Ko Gaskiya sedai Idanunta ya nuna mata gaskiya adaidai nan Aliyu ya zare hannun Jamila daga rigarshi ya Juya yayi hanyar dining da Gudu ita Kuma jamilar ta Juya aki tana dira afa kamar aramar yarinya se hakan ya Bada style kamar Masoyan da suka rabu cikin shau auna Farha jitai tana neman fa uwa wani Irin Kishi mai zafi ne ya taso mata rasa Yadda zatai tayi domin Yunwar ma jitai ta daina Jinta Juyawa tayi ta koma aki wanda adaidai nan kuma Aliyu ya ago dan yaji arar Rufe ofa aukar Ledojin da ya mata siyayya yayi ya Nufi hanyar akin nata wanda adaidai nan ita kuma ta Jingina da Jikin ofa ta are baki tana Kuka kamar Wadda aka cewa Umma ta rasu..............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 71* Aliyu Ya Mur a handle ofar yaji ta a rufe Ya laluba aljihun jallabiyar shi ya auko key sedai koda ya zira shi jikin ofar yaji da alamun wani key in ajiki A hankali ya Jingina da jikin ofar ya an kara Fuskar shi yana jiyo sautin kukan ta Danna ofar yake a hankali yayi magana wadda yake da tabbacin zata jita. "Fatima ki bu e min ofar wai mene ne hakan?" Shuru yaji ta i magana still kukan take yi bata daina yin shiba, Cikin hargowa yace "Wallahi in baki bu e ba zan sa a alla ofar wannan wani irin rainin wayo ne zaki rufe mini ofa" Cikin tsiwa tace "Ni bazan bu e maka ofar ba sabida bana bu atar ganin ka a akina" Murmushi yayi tare da cewa "Please Fatima dan Allah ki bu e min" turo bakinta tayi gaba tare da Bu e mai ofar da sauri ya tura ya shiga ya maido ta ya rufe tana arin juyawa da zafi zafi ya janyota jikinsa ya ha a ta da irjinsa amshin mayen turaren shi na Labbra ya doki hancin ta wani irin kashe mata jiki amshin yayi har tana neman fa uwa asa ara kamata yayi sosai ya saki ledojin hannunshi ya Turata Jikin bango ya danne mata irjinta da arfin nasa irjin Ya kawo fuskar shi dab da tata ya tsare ta da girman Idanunshi Lumshe idanunta tayi dan ko ka an ba zata jure wannan Kallon da yake hukunta ta dashi ba Hura mata iskar cikin bakin sa yake mai auke da amshin Mint a hankali hawaye ya soma fitowa daga cikin idanunta Bai hanata Kukan ba Zubewa tai a jikinsa tasa hannu ta kamo ugunshi wanda ta kasa ritsawa sabida Yadda yayi mata girma Shikuma ya saka Hannu yana shafa gadon bayanta tsawon Minti goma suna a haka kafin ya agota a hankali ya ra a mata. "Be quiet and tell me what made you cry, but this cry of yours is too much Fatima" turo masa mitsitsin bakin ta tayi gaba wanda yasa Ha orin shi ya an cije asan lips in nata Kuka ta saka tana dira afafunta agata yayi cak ya nufi gado da ita ya ora ta akai tare da sunkuyo wa daidai Fuskarta "Nasan dalilin kukan naki yanzu zan Miki maganin shi" juya mai baya tayi Shikuma yaje ya auko Ledojin daya yar a bakin ofa Ya hawo saman gadon ya ajesu Sannan ya mi e Tsaye tare da cire jallabiyar Jikinshi Rintse idanu tayi sabida yadda irarshi ta bayyana acikin singlet da boxern daya rage ajikin sa lallai maza ba kunya cewarta cikin zuciyarta Bata tsorata ba seda ya kuma hawowa gadon ya juyo da fusk arta tana facing tashi Fuskar hannu yasa ya shiga bu e Ledojin amshin kazar data sha gashin Inji ta doki hancin ta Lumshe ido tayi nan da nan yawun bakin ta ya shiga tsinkewa Ya fito da Soyayyan dankali Wanda akai masa ar miyar wai a saman shi se tsire wanda yaji uli da su Cabbage Haka ya dinga jere mata dukkan kayan walam in daya siyo mata a gabanta. "To Gimbiya kici wanda kike so a gado sena auke idan kin gama ci" Ya fa a da Murmushi a saman fuskar shi Ma e kafa a tayi tare da turo baki. "Ummmm ni bazan ciba" Seta hau masa kuka Ya an matsota ka an ta kafe shi da ido ko ina na jikinshi gashine kwance hatta cinyarshi wadda take fara ar kamar ka ta a Jini ya fito acikin ta. "Sabida me ba zaki ciba Pls fati kada ki Hukuntani da rashin Cin abincinnan dan Allah" e rai tayi tare da cewa. "Idan naci damuwar kace, Ba yanzu na ganka da waccan Guzumar ba wallahi an dai Ji kunya" age gira se kuma yayi dariya wadda tai masa kyau kafin yace. "To ina ruwanki niba Mijin mace Hu u bane, Kika sani ko amarya zan Miki" Ya fa a cikin sigar wasa dan yanayin nata ya saka shi acikin Nisha "Allah ya kiyaye kayiwa mami dai amman bani ba" Har Lokacin dariya yake "Ai ke akaiwa mamy Ita kuma ke za'a yiwa" Juya masa eya tayi tare da cewa. "Kama sani Wallahi idan ka aureta sena gudu kuma bama gida zanyi ba dan kar ma kaje a maido ni" Tana fa a tayi Rub da ciki ta juya masa baya da sauri ya sauke kayan Kwa ayin daya jere a gabanta Kana ya agota yana cewa. "Ki daina irin wannan kwanciyar kada na ara gani kinyi" Ya fa a lokacin daya orata a saman cinyar shi Yana kuma zira hannunshi a asan mararta dannawa yake a hankali yaji an tauri a wajan ka an Ta rintse ido tana Cije bakinta a hankali ya sunkuyo da kanshi saitin Fuskarta har Lokacin kuma hannun nashi yana asan marar tata bai cire ba"Akwai zafi?" Rufe ido tayi tana ara cusa kanta adaidai saitin Cikinsa Ya kuma ra a mata "Ki daure ko kazar da yoghurt in kisha Kinji" yadda ya furta Kinji inne ya jefa ta cikin wani hali Kuka take masa asa asa wanda yasa ya an susuce ka an ya agota yana kallonta "Wai menene haka kita kuka kita kuka tun azu se kace dukan ki nake yi" Cikin Muryar kukan tace "Hannun ka fa naga ka ora akan nata Fisabilillahi ba dole nayi kuka ba kwartanci da
Chapter 57 · 0% Book details