← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 94

Sashe 22

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dawowa" A fusace indo tace mata. "Mu ba wannan muke bu ata ba ina abinci? da yunwa muka shigo cikin gidannan" Asiya ta soma ruwan hawaye "Wallahi Ban sani ba ya one sai dai na dafa muku wani" Da sauri indo tace. "Me kika ce? kina nufin shinkafar har kwano guda ta one kina ubanki?" Hafsatu ce ta rufe Asiyah da duka indo ta tayata Samira da adama dasuka an fara tasawa suna dariya harda ri e ciki. Zuwa lokaci ka an Asiyah ta jigata ta fara haki tana wani irin Numfashi sai suka tsorata suka rabu da ita Suna hanka ata akinta yadda suka daketa haka suka barta kuma itama bata iya tashi ba sabida Jinin dake zuba ta asanta. Mararta na ullewa tana curewa waje aya tuni sun manta da ita sun shiga hada hadar ora abincin dare sabo tunda wancan ta onar suna yi suna mita cikin haka Abubakar ya shigo gidan kai tsaye akin asiyah ya nufa sai dai yaci karo da ita abakin ofa tana nishi ya agata yana cewa "Asiyah mai ya same ki?" Idanu ta lumshe kafin ta fara nuna masa mararta tana Nishin azaba. arfi ya furta. "Indo zoki taimaka min mu fitar da ita a sami motar asibiti, da sauri kamar gaske tazo ta kama Asiya shikuma ya fita ya samo mota suka sakata aciki suka tafi asibiti Cikin hanzari Likitocin asibitin suna amshi Asiya suka orata a gadon tura marasa lafiya suka shiga wani aki da ita. Abubakar ya kasa zaune ya kasa tsaye tsoron shi aya shine kada asiyah ta rasu idan ta mutu shima kanshi yasan yayi asarar mace tagari sannan idan ta rasu ta wannan hanyar yasan an uwanta ba zasu barshi ba ya juyo ya kalli indo wadda tai tsuru kamar shege a rabon gado "Ke indo mai ya same ta ne?" Cike da bariki tace "Muda muka shigo gidan a lokacin mukasan abin da ya same ta" Ya girgiza kai ya cigaba da safa da marwa a wajan hannunshi a bayan shi yama rasa wani tunani ne zeyi a wannan lokaci Ko wanine ya shigo gidan ya doke ta ko fa uwa tayi ta buge dan shi tunda ya gama bala'in sa daya bar gidan bai kuma shigowa ba sai yanzu. Likitan ne ya fito daga akin ya dubi Abubakar wanda ya kasa zaune ya kasa tsaye yace masa. "Malam in ba damuwa ina son ganin ka a office ina".............. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *22* *A LOVE STORY 22* Da sauri indo ta matso wajan shi ganin kamar ya damu sosai da kiran da likitan yayi mishi. Dafashi tayi cikin kwantar da harshe wanda ta iya ta furta masa. "Kawun su kada ka damu, Ba mamaki fa uwa tayi, dammu ma da muka dawo daga Gidan rasuwa maganar duniya munyi wa yarinyar nan amman muka ji shuru shinkafar ma ta one da alamun tun rana data ora bata duba taba" ago idanu jajir ya dube ta. "Indo naga kamar Asiyah bata Numfashi indo inna rasa Asiyah nima tawa ta are binta kawai zanyi sabida soyayyar da nake wa Asiyah" Takaici ya kama indo ta fahimci kamar ya mance dawa yake tare yake yabon kishiyarta a gabanta Bata kuma ce masa komai ba ta koma saman benchi tayi zaman ta shikuma yabi bayan likitan zuwa Office in nashi. "Salamu Alaikum, Likita na ata maka lokaci kayi ha uri fa" Kawu ya fa a yana zama a saman kujera likitan yana ta rubutu a saman farar takarda. "Wassalam, kada ka damu, dama gashi maganine zaka siyo mata yanzu dai an samu cikin nata bai zube ba sai dai a kula da bata tsoro ko aukar abu mai nauyi da sauransu" Likitan ya fa a yana mi awa kawu farar takardar. Kawu ya washe baki. Yana cewa. "Alhamdulillahi Asiyah auke da cikina kai nagode wa Allah yau sai na raba sadaka Allah yasa namiji ne" Likitan yabi shi da kallo yana mamakin wannan murna da Mutumin yake yi. Kawu fita yayi pharmacy, yaje ya siyo magungunan kamar yadda Likitan ya rubuta masa sam baiji tsadar magungunan ba haka ya siyo harda allura ya kawo wa likitan. Likitan ya amshi alluran ya nufi akin da aka kwantar da Asiyah yayi mata ya dawo. Da sauri kawu ya tare likitan. "Likita yaya jikin Asiya ko zan iya ganin ta?" Likitan yayi dariya! sabida yadda ya hango tsantsar auna da kulawa a wajan Mijin nata. "Mijin Asiyah jeka gano jikin ta koka barmu mu sarara" Kawu har yana tuntu e wajan nufar akin hangota yayi kwance sam al a saman gado fuskarta tai fayau idanunta a rufe. arasa gaban gadon ya zauna yana kamo hannunta. "Sannu Hasiya Allah ya rabaki da cikin nan lafiya" Haka ya zauna harta farfar o Yana ta zuba mata sannu Ita dai bata ce masa komai ba har Likitan ya dawo ya basu sallama suka tafi gida kawu sai faman riritata yake kamar wai. Suna zuwa gida ya tara matanshi da an shi yace kada a kuma saka Hasiya komai agidan yaja musu kunne Ba in ciki kamar ya kashe su haka sukai ta gunguni sanin halin shi yasa Basu nuna in amincewar su da sharu an nashi ba. Haka rayuwar ta cigaba da tafiya daga angaran Abubakar ( kawu ) kamar ya goya asiyah dan tsabar so da tattali sai dai idan ya fita ne matan gidan suke untata mata musamman Indo dan tafi Hafsa Iya kirsa da Iya wuri Cikin Asiyah tuni ya fito yana ta girma abinda take so shi take ci. Ga wani irin bu e da Allah yayi wa Kawu dan sosai Allah ya wadata shi har gyaran gida yayi musu wanda hakan ya kuma untata zuciyar matan gidan. Asiya tana gab da zata haihu ar wajan Indo sadiya ta rasu Kuka kamar Indo zata ha iyi zuciya A daddafe akai sadakar bakwai ranar Allah yasa Asiya ta fara na uda wadda Umman zage tazo ta kaita asibiti zuwa dare ta haifo ar ta mai kyau jajir kamar mahaifinta sak. Kawu daya je asibitin ya aga jinjira a maimakon yayi takaici ba namiji ya samu ba sai yahau murna nan da nan yaji son yarinyar ya shiga zuciyar sa. "Hali dubu komai naki dubu ne Allah ya raya ki Halimatussadiya" Cewar kawu yayi mata hu u ba da sunan marigayiya ar wajan indo fafur da aka sallame su Umman zage ta i kai asiyah gidanta haka ta tafi da ita zage domin tace Asiya ina zata iya wankan jaririya kawu badan yaso ba yabar ta haka akai suna yarinya taci Suna Halima Kamar yadda ubanta ya ra a mata cigaba sukai da wanka har na tsahon kwana arba'in kafin ta zagaya gidan an uwa bayan tayi arba'in in kana ta dawo akin ta in ka kalli Asiya da Sadiya sai ka ara kallo sabida kyan da sukai da iba. an sami sassauci agidan sabida yadda Indo take son sadiya Dan bama ta iya cewa sadiya sai dai tace sadiyata sabida sunan arta da kawu ya sanyawa sadiya. A hankali sadiya ta Cigaba da girma yarinya mai wayo da dubara koda yaushe tana tare da uwarta dan bata yarda da kowa agidan cikin haka suma su indo suka sami juna biyu Lokacin kuma ana shirin Bikin Adama da samira lokacin yaran sun gama primary Kawu ya ce aurar dasu zeyi iyayen nata kuka akan antar an haka kawu ya samo musu mazaje an abokan shi akai bikin su adama tana agadasawa ita kuma samira tana mandawari. Ba jimawa su indo suka haihu indo ce ta fara haihuwa sai hafsatu duka maza suka haifa sai dai yadda kawu yay murnar haihuwar sadiya bai murnar haihuwar a mazan ba a sunci suna Nura da Salmanu haka rayuwar ta cigaba da tafiya. Sadiya irin mai jikin girman nan ce dan saida ta kere an su Indo a girma kuma tun tana arama mai kishin mahaifiyarta ce ko ka an bata kwaso sanyin Asiya ba ( umma ) sam sadiya mafa aciya ce Dan ko abu za'aiwa uwarta to sai dai in tana makaranta amman agaban ta ba wanda ya isa ya taka mata uwarta bayan sadiya umma ta haifi Nafisa ba jimawa ta haifi fa'iza daga lokacin kawu kuma a sannan arzi in yayi asa gidan Bilon shi ma ya aga ya siyar sai buga buga kawai yake. Lokacin umma ta sami anci dan sadiya ta zama budurwa babu uban daya isa ya ta a musu uwarsu dan ko kawu ne ya ma umma fa a to sadiya kwana take kuka kuma ba zata ci abinci ba ga kawu yana masifar son sadiya A hankali Aka fahimci yarinyar aljanu ne suka ta ata dan data soma zama budurwa sosai Nan da nan suke bugeta wanda hakan yana agawa su kawu hankali dan in abun ya tashi babu sau Ganin halin da suke ciki ne sadiya ta dubi umman su Lokacin tana auke da tsohon ciki tace mata....... *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *23* *A LOVE STORY 23* "Umma ya kamata ki fara yi mini awara ina fitar miki da ita titi danni gaskiya zamannan ya isheni haka" Umma ta kalli sadiya da tausayawa duka lokacin shekarun ta bama su yawa bane damma dai mai ga an girma ce. "Haba sadiya ta yaya kamar ki zanyi wa awara ki bari arfin ki yakai" Sadiya ta dubi umma. "Umma kinga su matan gidannan an su suna taimaka musu ke kuma kullum sai dai kita wankau ga sanyi ni dai dan Allah ki min zan saida miki" Sanin halin nacin sadiya yasa umma ta amsa mata da to daran sadiya bata bar umma ta sake ba haka ta addaba mata sai da ta bata ku in wake rabin kwano washegari sadiya ce ta kai marka e umma ta dafa mata awarar. Ta fita can titi tana soyawa da yamma duk wanda yaga sadiya sai yayi sha'awar awarar
Chapter 22 · 0% Book details