Sashe 85
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta fitar dasu waje ha e da kwanukan wanke wanke Har tsakar Gidan farha ta share sannan ta shiga akin su nan ma sharewa tayi ta ha e Musu kayan su Gefe Guda. Soson Buhu da ruwa ta auka ta shiga akin dashi ta dinga wanko gansa Kukar data cika akin ta gama ta Wanke tsakar akin ta Koro ruwan tsakar gida ta ha a ta wanke tas Sannan ta amso omo wajan Inno ta mata wanke wanke Wankin Inno ta soma yi a bakin Rijiya Inno kuma tana zaune a bakin ofa duk da i ya isheta se Hirar su suke. Shafa ce ta fito da yarinyar ta a hannu tana ganin farha ta saki Fuska tana ce mata. "A,a ina kwana yaya kwanan ba unta kuma......? *Masu Application in arewa books se kuje kuyi serching autarmanya ko kuma ku danna blue link in dake asa, marasa arewa kuma zasu iya siya sena saka su a paid grp Paidbook 500 naira in to 0078174806 sterling bank evidance of payment 09022260850* *A LOVE STORY 100* Cikin sakin fuska farha tace wa shafa. "Alhamdulillahi nagode" Ta cigaba dayin wankin ta shafa ta zauna a kusa da inno suna Cigaba da hirar su Lokacin Mijin shafa ya fito kallo aya farha tayi masa bata Ko gaishe dashi ba ta sunkuyar da kanta tana cigaba dayin wankin ta. "Inno wa an nan ne an naki?" Cewar Mijin shafa Inno tace "Ita ce surukar mu an nawa ya fita" Cikin haka Aliyu yayi sallama a gidan yara ne Guda Biyu ke biye da bayan shi da kaya ni i Ni i sukai ta shigo wa dasu har Suka gama ya sallame su shikuma ya dinga shigar da kayan akin su Inno se sannu take masa shafa da Mijinta Kuma suka koma aki dan gaba aya Mijin shafa jiyay Aliyu na bashi tsoro yana shakkar sa ga wani kwarjini daya yi masa. "Ki aje wankin haka kije wajan Mijin ki babu da i ya dawo Kina zaune naga Ko sannu da zuwa baki masa ba" Farha tayi dariya tare da cewa. "Rabu dashi Inno gwara na tashi gaba aya Inna je ba lallai ya bari na fito ba Kinga da kaya ya shigo" Inno tayi dariya tana cewa. "Haka ne kuma Allah dai ya saka Miki da aljanna" farha ta cigaba da wankin wanda har akai sallar azahar tana yi Lokacin ya fito daga akin ya tafi masallaci tana yi masa adawo lafiya yayi mata banza Gabanta ya fa i ko ba'a fa i ba tasan laifi tayi masa shiyasa yayi mata shuru a sanyaye ta arasa wankin ta shanya Lokacin shafa ta Fito zata ora Girkin rana. "Dan Allah In kin sauke zan orawa Mijina ruwan wanka" Inji farha tana kallon shafa wadda take ha a gawayi a kurfoti. "Lah zo ki ora in kin sauke sena ora girkin ai ba yunwa muke jiba" Cewar shafa farha ta cika da mamakin shafa Mace mai Kirki mai rawar Jikin son taga ta kyautatawa wanda ke tare da ita. "Bara na ara Miki tukunyata naga kamar baku zo da kayan aiki ba" Shafa ta auko atuwar Tukunya lokacin wutar ta ha u gawayin yayi rushi sosai Shafar ce ta cika Tukunyar da ruwa har baki ta ora farha nata Godiya. "Wallahi babu Komai ai zaman tare ya wuce wasa" Mijin shafa ne ya kirata Sabida haka farha seta Koma tayi alwala ta Mi awa Inno sauran sabulun wankin ta Nufi akin su. Mamaki tayi sabida ya shinfi a sabuwar Ledar tsakar aki wadda ta haska akin sosai ga kuma katifa madaidaiciya wadda zata auke su Harda sabon zanin gado daman kayan data ga yaran na shigo dasu Gidan yawan su ya bata mamaki Gefe aya ya aje babban Buhun shinkafa da galan in mai da aramin gas da Katan in indomie se tukunya Guda Biyu da Plate da Spoon da dai sauran kayan Kitchen aiku se aton bawon wanki da Bokitin wanka da Buta babba da arama da Net wanda ya kafa a saman katifar tasu akin se amshin turaren room frashner yake kayan su ma ya jere su sunyi kyau duk da bai fito dasu waje ba. Dardumar data ga ni a Can Lokon akin a shinfi e ta auko ta shinfi a ta tayar da sallah bayan ta idar ta zauna tana addu'a Lokacin ya shigo akin sallama ciki ciki kamar ammasa Dole yayi. Ya sami gefen katifa ya zauna ya wani rafka tagumi kamar mara lafiya. "Sannu da zuwa bari na ora maka abinci amman kafin nan bari na wanke maka ban aki se kayi wanka" Ta fa a tana kallon sabuwar tsintsiyar daya jere a bayan ofa da sabon abin zuba shara da abin kwashe sharar Duka a bayan ofa. Yayi mata shuru. "Yalla ai magana nake Inna maka laifi kayi ha uri nidai" Ta fa a tana aukar Bokitin ta fita da tsintsiyar aton Omo daya siyo ta farke ta tsiyaya ta zuba Ruwa ta wanke masa bayin tas ta Juyo masa ruwan wankan ta sirka masa takai masa bayin. "Na gama ko zaki ora Abincin" Ta le akin shafa amman bata shiga ba shafa tace "To gani nan" Ta shiga akin har Lokacin yana zaune. auko sabon kwandon wankan daya zo dashi ta koma takai masa Bayin. Ta kuma dawowa. "Na gama Kaje kayi wankan" Ya tashi a sa ule ya fita ya shiga ban akin Kafin ya fito harta Fito masa da kayan daze saka Ta auki gas in ta fitar dashi bakin ofa Ta auko Tukunya arama ta zuba ruwa ta ora masa Indomie. Tana zaune a bakin ofar ya fito daga wankan Ya shiga aki Lokacin data gama dahuwar ta juye masa a plate sannan ta ora masa Ba in shayi. Ta kammala Komai ta Shigar da gas in bakin ofa sannan ta shiga wanka ta fito aure da zani da Hijabi yana zaune Amman ya shirya ya sauya kaya. Ta shafa mai sama sama ta sanya Doguwar riga marar nauyi Bata saka ankwali da Hijabi ba ta zauna a gaban sa ta Janyo plate "Ga abincin nasan baka karya ba amman ka fara shan ba in shayin" "Kin zuba wa Mutanan Gidan?" Ya tambayeta. Kunyace ta kamata. "Ni ban zuba Musu ba" an zaro mata ido. "Amman ke kika ari tukunyar su Kika ora ruwan wanka bazakiji Kunyar Ki girki ki hanasu ba To Ki ora musu wani Musamman Tsohuwar nan Koki iba Musu anye ki basu" Ta zum uro mai baki. "Kai fa ka saba kyauta Amman ka tuna yanzu rayuwar ta canza dole mu tattala inya are waze bamu?" Yayi Murmushi. "Allah ne ze bamu kamar yadda ya bamu wannan sannan ka bayar baya hana ka i samu sema Allah ya bu a maka ni gaskiya ban saba rayuwar ba in hali ba shiyasa naji hakan wani Iri" Aiko seya ular da farha nan da nan tahau fushi. "Nike nan nina saba da rayuwar ba in hali kake Nufi Kome?" Dariya yayi tare da aukar tea spoon yana Juya tea in yana kur Har ya gama sha unci take Ya ja plate yana cin Indomie. "Lahhha dama haka kika iya Girki ma sha Allah Alhamdulillahi nayi farin ciki" Ya fa a yana cin Indomie in hannu baka hannu warya ka an ya rage ya na Hamdala ga Allah gefe farha taja dan ita bata ma bata sha'awa ba Indomie "Ke me zaki ci yanzu sannan Kuma Nidai Ki dena wankin da kike sabida yanayin lalurar dake tare dake" Banza tayi masa sabida ta Lura Namiji ne Shi mai masifar Kishin Iyalin shi dama tasan banzar daya yi mata azu nada nasaba da wankin daya ga tana yiwa tsohuwar. "To in ban mata ba yaya za'ai kenan matar data yi mana karamci me zamu saka mata dashi?" "Zan ke bawa almajirai suna yi mata Nima ai bance wani abu ba" Ya fa a lokacin da yake janyota saman Cinyar shi yana cusa kanshi a wuyanta. Idanunshi a lumshe yace "Baki gaya min abin da zan siyo Miki ba Nasan Kema kina jin yunwa" Ta zame. "Ka siyo mana gawayi dan yafi sau i akan gas Sannan ka siyo min tsakin masara in ka tambaya za'a nuna maka wajan masu awo suna saidawa" Yana lasar Saman Kunnenta yace. "Bana son ki wahalar min da kanki Ki bari Allah ze Hore mana Muna siyan gas Ta girgiza kai. "Nasan kawai arfin haline irin naka Ni ba wani wahala da zan sha ka siyo in Allah ya hore maka" Bai bata amsa ba sabida yadda yake tsotsar ramin Kunnenta yana hura mata iskar cikin bakin sa. "Fatima na ina son ki kamar raina" Ya fa a a birkice yana Kwantar da ita a saman katifar ya ora kanshi a saman irjinta Kusan Mintin su goma a haka kafin ya Ha e bakin shi da nata wata irin tsotsa yake yiwa la anta kamar ze cire mata su. Bata hana shi ba sabida ta fahimci a bu ace yake da ita a hankali ya Tura hannunshi Cikin rigarta. Subuhanallah lamarin akwai Girma sirrin nasu ne na Masoyan Juna wata irin soyayya mai cike da tsabta da Nutsuwa yake Aika mata Farha tun tana basarwa itama ta ware iya abin da ta sani take yi masa wanda ya birkice har ya Kusan tona Musu asiri sabida sumbatun sa Sun shafe lokuta suna Bawa Junan su farin ciki da Nutsuwa kafin Ya zare Ta daga Jikinsa yana shafa sumar kitson kanta. "Allah yayi Miki albarka zumata Kullum ara Birkitani Kike wai meye sirrin?" Ta cusa kanta a kirjinshi tana wasa da gashin Kirjin sabida Tuni yayi fatali da sutturar su. Ya kuma rufeta da zanin gadon yana shafa gadon bayanta. "Yanzu ta yaya zaka Kuma wanka?" Yaji tambayar tata cikin Kunnen shi. "Kema ta yaya zaki wanka?" Dariya tayi shima dariyar yayi a hankali ya Mi e ya gyara jikinshi ya auki Bokiti yabar akin ga mamakinta kuwa se gashi bayan wasu Lokuta ya dawo kanshi a ji e da alamun wanka yayi Yana tsaye yana Goge kanshi Itama ta fita bayan ta dawo ya shirya ze fita dole ya ce taiwa Inno Girki ta mi a mata Yayi mata sallama ya fita daga akin sabida bai saba zaman Gida ba.