← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 94

Sashe 10

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*10*
Ya fesar da zazzafan huci murya can cikin
asan ma
oshi ya furta.
"Ammi tun ina Abuja nai mata waya bata dawo ba kenan?"
Ammi ta bishi da kallon mamaki.
"Ban gane bata dawo ba kenan? kai da kuke ha
e waje
aya tayaya zaka zo kana tambayata"
Ya saki wani Miskilin Murmushi sannan yace.
"Ammi ai ban sani ba ko anan ta kwana tunda ni banbi takanta ba bacci yasha kaina jiya yau kuma tun sassafe nabar gidan"
Ammi bata Masa magana ba sai da taje Kitchen ta ha
o masa ha
an Ba
in shayi wanda yaji citta da na'a na'a sai
amshi yake ta
ora
ar Butar shayin a saman tray sannan ta jero
ananun Kofuna a gefe ta nufo Parloun dasu a hannunta.
Da sauri ya mi
e ya kar
i tray
in yana cewa.
"Sannu Ammi"
Ya janyo center table ya
ora tray
in akanshi.
Ya koma ya zauna a saman kujerar da take facing
in wadda Ammi take zaune akanta.
"Wannan wace irin magana kake Babana? yanzu ace kai kana a matsayin Mijinta ka kasa le
awa
akinta har ka kwana ka wuni agidan amman baka san ko ta dawo ba ko bata dawo ba?"
aga butar shayin ya tsiyaya a kofi sai faman turiri yake yi da zafin da komai yake kur
a yana lumshe ido zafin na ratsa mai
argon Jikinshi.
"Ammi kimin uziri jiya ban shigo ba sai 12 na dare bayan na gama meeting da mai girma gwamna na shiga gidan Radio mun gana da
an jarida, yau kuma kinga shigowata kenan yanzun nan nai sallar isha'i sai yanzu na sami kaina duba
arfe kusan goma da wani abu"
Ya fa
a yana
ara tsiyayar shayin.
"Kaga irin abin da nake nuna maka wannan shine yake
ara sanyawa nake
aunar mami har raina, Sabida ba kowace mace bace zata jure auren irinku sam baka da lokacin kanka, Yarinyar nan bata ta
orafi ba wallahi bata ta
a kawomin,
arar kaba Kaga Tana gadon asibiti haka fa ka tsallake ka tafi Abuja Bana jin ka dubo ta yanzu kamata yayi kaje ka duba lafiyarta sai ku tawo tare"
Ya lumshe idanu yana sauraran Ammi harta gama maganar tata.
"Ammi tun ina can na mata waya ta dawo tunda bata dawo ba a rabu da ita May be hutawa take, Nidai nasan duk wani ha
i ina
arin saukewa"
Ammi tabi sa da kallo yana da kafiya duk abin da yace zeyi to baya fasawa.
"Dalilin haka Ammi nake son na
ara aure Kin san Bahaushe yace mai Mata
aya Aminin gwauro, bada ban kin gayan bata nan ba ni kam bamma san bata dawo ba"
Ya fa
a yana murmushi dan tsokanar Ammi yayi da batun zai
ara aure Aiko nan da nan ta ha
e girar sama data
asa.
"Idan ma sabida haihuwa kake son
ara aure in ka kwantar da hankalin ka kwana nawa ne matarka ta sake samun wani, Tunda Zaku fita India a duba matsalar yawan
arewar Cikin nata, kuma nan ma na saka ana ta addu'a kayi ha
uri kada ka
ara aure sabida ina tsoron matan wannan zamani ba kowace mace bace zata aure ka dan Allah wata ma Da burin ta wargaza gidannan zata shigo ita kuwa mami duk tsiya tamu ce matar Rufin asiri ce duk abin da kake mana bata ta
aga ido ta duba hakan da suffar ba
in Ciki ba ina burin Allah ya albarkace ka da samun zuri'a daga Mami sabida nagartarta"
Ya jinjina kai duk maganganun Ammi haka suke shima kanshi yana mamakin Mami sam bata da matsala Ha
urinta har yayi yawa tundaga kan
an uwanshi Har zuwa kan Ma'aikatan gidan suna yabonta Duk yadda zai Buzance mata yayi mata masifa inta masa laifi bata ko duban sa haka Duk nacin sa wajan Bu
atar aure bata raki Bare Ta
osa.
"Ammi mai
a nima dama wasa nake ni yanzu
ayar ma Bani da lokacinta bare har Biyu, Ina naga Lokacin ma duba matar Ina nan dai ina addu'a Allah ya bamu ingantacce
arshan watan nan ma doctor yace za'a mata
aurin mahaifa wanda yace In sha Allah Da zarar an kwance Kuma mahaifarta zata iya
aukar Ciki"
Ammi ta washe baki cike da farin ciki tace.
"Allahu yasa Ya Rabbi ya nunan wannan rana, Babana a yanzu ba abin da zance wa Allah sai godiya duk wata ni'ima yayi Min ita Burina naga
anka Ko
arka A duniya yadda na matsu da wannan burin ban matsu naga auren su Bashir ba, Wallahi bada ban sharrin matan wannan zamani ba dani dakai na zan
ara nema maka wani auren a karo na biyu ko Allah yasa a dace, To Ina tsoron Sharrin matan wannan zamani Kuma sannan Mami ba juya bace
ari ne ka
ai matsalar ta shima Allah zai daidaita Gata
ar uwarka ta jini gata da kyawu da biyayya Ni banga aibun taba Sabida haka ka
ara dam
e matarka Koda wasa bana son ka kuma min maganar
arin wani aure"
Aliyu yayi Murmushi ya rasa mai Yasa Amminsa ke masifar son Mami wata irin soyayya Ammi kewa Mami sosai, Sannan yana ganin tsoro a fuskar Ammi
arara duk sanda yace zai
ara aure Kullum batun ta akan hakan shine tana tsoron sharrin matan wannan zamani amman mami ita tata ce tasan ba tada Matsala.
Ya mi
e yana zube dukkan hannayen shi cikin aljihun Farar shaddar Jikin shi "Ammi ni zan kwanta mu kwan lafiya"
Daga haka ya juya yabar
akin Ammi ta bishi da kallon tausayi Duk kawaicin sa wannan karon ya shiga damuwar
arin Mami.
Koda ya koma
aki Shafa'i yayi ya kwanta ko kallon wayar shi da Mami ke faman Kira baiyi ba Daga
arshe ma kasheta yayi inta matsu dan kanta ta dawo shikam baze Je ba.
***********
Sukuku Farha ta mi
e yau har umma na ce mata ko ba zata aikin bane jiki ba
wari ta Shirya tai sallama da Umma ta fita Gabanta tun Jiya yake fa
uwa Haka ta
arasa Tashar tasu Md ya tareta da Murna yau har
akin ya
a labarai ya rakata yana
ara bata Hope akan Labarin da zata watsa a safiyar yau
Bayan sunyi sallama da Md ta duba doguwar takardar daya Mi
o mata sunan SA na gwamman a
angaran Matasa ne ya fita
aro
aro Jikin takardar.
Murya ta gyara bayan ta ma
ala headphone tare da sanya
aramar loudspeaker a bakin ta
Cikin za
in Muryarta sautin maganarta ke Fita.
_Barkam mu da safiyar laraba ga labaran namu daki daki karku manta kuna tare da tauraruwar tasharku mai farin Jini GARKUWA RADIO mita goma da
igo tara, Da farko zamu fara le
awa sashin siyasar Kano, zakuji cewa mai bawa gwamnatin jaha shawara ta musamman a
angaran matasa Alhaji Aliyu Audu Madaki, Wanda ya
ware a fanni bada tallafi taimakon yara mata marayu matasa wanda sunan shi yayi fice tun ma kafin gwamnatin ta bashi Mu
ami, Ya
ara rasa cikin da matarshi ke samu a karo na Hu
u nasan dai mai sauraro zai mamaki tare da aljabin yadda duk cikin da mai
akin mai bawa gwamnan shawara take samu yake
are wa, To ba abin mamaki bane in ka duba yadda yake shiga da fice da facaka da dukiya wadda wata majiya mai tushe ta tabbatar da Yadda yake salwantar da cikin matar tashi ne ta hanyar bawa matsafa
an cikin domin ai masa tsafi Ku
insa ya
ara hauhawa wanda hakan shine ma
asudin arzi
insa,wannan kenan sai kuma
angaran wutar lantarki wadda ta wadata acikin wannan jaha kada ku manta kuna sauraran wannan labarine daga wannan tasha tamu mai farin Jini dan kawo tallanku ko Gayyatar taron suna biki kuna iya ziyartarmu a shafikanmu na Facebook Ko adireshin mu dake Kan titin audu ba
o way_
Farha ta
arasa bayan ta yarfe zufar data wanke mata Jikinta kowa na
akin watsa labaran kallonta yake Jiki ba
arfi ta
auki jakarta kanta ciwo yake mata sai da ta gama labaran ma ta mance Ko sunanta bata fa
a ba Ga wata nadama na Cin zuciyarta.
Ko Bitakan Office
in Md batai ba tayi hanyar titi sabida yadda idanunta ke Lumshewa.
Haka ta koma gida zuwa rana zazza
i mai zafi ya rufeta har ha
e ha
ora takeyi.
Daga cikin garin kano duk wanda ya saurari labaran safiya na tashar Garkuwa yaji wannan
azafi da akaiwa Hasken matasa wasu sun yarda wasu sun
aryata kafin kace me labari ya cika gari
ofar Gidan Aliyu ya cika dam da matasa wa
anda suka zagaye Gidan domin bashi kariya koda wasu zasu yo zanga zanga dan barazana gare shi, Matasan
ofar na'isa kuwa Tuni sunyi zuga zuwa Gidan Radion garkuwa wasu da kalanzir wasu da ashana da taya Ba wata Sanya suka cinnawa Gidan Radion wuta wanda da
yar ma'aikatan suka sha Zuwa wani Lokaci gari ya ru
an sanda sun cika titina sabida zanga zangar matasa wa
anda suka Fito suka nuna
in Goyon bayansu akan wannan
azafi da akaiwa Aliyu.
MD da gudawa ya
arasa gidanshi ya kasa zaune ya kasa tsaye tsoro nadama suke cin zuciyar shi yasan Ba Aliyu ba hatta
ungiyar
an jaridu ta
asa sai ta tuhume shi akan wannan labari da tashar shi ta fitar sabida doka ce ga duk gidan Rediyon da bai tace labari ya tabbatar da ingancin shiba kafin ya fitar dashi, ga shinan son zuciya da bala'in Neman suna yaja masa bala'in da bai san Lokacin fitar shiba.
A guje Ammi ta nufi sashin Aliyu wanda duk ma'aikatan Sashin nasa sunyi cirko cirko wasu ma kuka suke sabida zuwa wannan Lokacin kowa yaji abin da ke faruwa.
arasa falon Musa na dur
ushe agaban shi ga sautin maganar mai labaran nan raurau ya kara
e Falon wanda Musa ya
auki Recording ya kunnawa Aliyu.............*RABO YA RANTSE! littafin ku
i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a
auka a turo,shaidar biya 09022260850*
*RABO YA RANTSE...!!*
Chapter 10 · 0% Book details