← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 94

Sashe 54

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ana sara mata su wainar jiya daya aje a saman madubi ta auka a haka ta dinga cusawa tana ci duk da tayi yami amman ita tai mata da i tana gama ci ta koma gado se Bacci Hajja data zo aikin safe ta le akin ganin Farha na bacci ne yasa bata tashe taba ta shiga kitchen ta soma ha a musu abin karyawa wajan arfe goma sakina ta fito falon lokacin hajja tana tsaka da jera kayan kari a dining suka gaisa da sakina wadda ta zauna a saman Kujera sakina ta an dubi hajja tana cewa. "Dan Allah Hajja ina wannan yarinyar ta jiya?" Hajja tai Jimm kafin tace "Oh fati tana aki bacci take dan Jiya tasha aiki" Sakina ta an kalli Hajja se kuma tayi shuru can kuma tace "Taso min ita tayiwa yarana wanka zamu fita ne Nida Jamila zamu je gidanmu" Da Hajja har zata yi magana se kuma ta fasa ta kama hanyar ofar akin Farha da yar Hajja ta farkar da ita daga baccin sabida baccine mai nauyi "Tashi fati zaki wa an sadi wanka inji Hajiya sakina tana jiranki a falo" Idanu jajir Farha ta mi e Jiri ke ibarta Wanka tayi sama sama ta fito Doguwar rigar material ta saka tare da yafa aramin Mayafi a saman kanta wanda ya tsaya iya wuyanta Doguwar rigar ta kar i surar Jikinta domin daga irjinta ta kamata daga asa ne ta bu e ta an fesa turare ka an ta fita falon tunda ta fito sakina ta zuba mata ido haka kawai aranta take jin yarinyar batai mata ba ita dai Farha a gaban sakina ta tsugunna tana gaishe ta a yatsine tace. "ki shiga bedroom in da muka kwana ki gyara mana shi ki wanke mana toilet sannan kiwa yarana wanka" Daga haka sakina ta tashi tabar Farha a wajan Cije baki farha tayi domin yadda afafunta ke ciwo ba zata iya sunkuyon wankin ban aki ba sedai babu damar ta musa cibi ya zama ari haka ta mi e tayi hanyar akin da sakinar ta umarce ta a bakin ofar ma seda ta an tsaya tana cije baki kafin ta tura ta shiga ciki bakin ta da sallama Wannan budurwar da suka zo tare da sakina ce zaune a saman sopa ta bawa ofar baya tana waya tana dariya kalma aya Farha taji Budurwar ta fa a wadda ta sanyata taji afarta ta sage. "Aunty da alamun nasara fa Aliyu yaje lagos tare ma muke dashi yanzu haka ina gidansu Ku dage Aunty ba mamaki na zama Amarya" Sum sum farha ta wuce Toilet tana wasi wasin maganar Budurwar Giftawar Farha yasa jamila ta aje wayar tabi Farha da kallo kafin ta kirata tana cewa. "Ke zonan agidan ku ba'a koya Miki sallama bane?" Farha ko kallon jamila bata yi ba dan an gida ba zasu raina mata hankali ba sannan wata can daga wata uwa duniya itama tazo ta raina mata hankalin ta auka ba Wankin ban akin ta fara tana gamawa ko kallon an da sakina tace tayi wa wanka batayi ba tayi ficewar ta dan yadda take jin jikinta idan har tai musu wankan zata iya cutar kanta Tazo ta wuce ta gaban jamila wadda take ta faman Cewa ke! ke! farha tai mata banza tana fita falon sakina ce ka ai har Lokacin kitchen ta wuce wajan Hajja tai zamanta aciki amman asan zuciyarta tana Allah wadai da munafurcin wasu mazan ashe Lagos in daya biya wajan waccan Guzumar yaje ita kam wallahi ta dena bashi Jikinta sedai ya saketa dan ba zatai Kishi da waccan Guzumar ba ita ka ai se cika take tana batsewa iris take Jira ta fashe dan tsananin yadda take jin zuciyarta................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 67* Idanunta har wani ruwa ya tara na acin rai bakin ta na mata wani irin aci ita sam bata son Munafurci me yasa baze gaya mata anwar matar yayan sa Budurwar sa bace amman ko a fuska bai nuna mata ba ita bata Kishin Mami dan matar sace kuma zuwa tayi ta tarar da ita sannan kuma Alkairi yana kore sharri mami ta sota ta jata ajiki dan haka ko a zuciyarta bata jin zafin mami dan ita ya dace ma mamin taji zafi tunda ita ta aure mata Miji amman da Hanan in data ji yana waya da ita rannan da waccan Guzumar wallahi sedai a one muddin yace ze auri aya daga cikin su ba zata zauna dashi ba dama yace Ita yake tausayawa shi yana da mata to taji gwara son shi ya kasheta data yarda ya auro mata su. "Fati lafiya se faman jijjiga afafu kike yi taso Muci abinci" Ta girgiza kai tare da cewa. "Hajja na oshi bar abincinnan" Sabida ko sha'awa ma bai bata ba Hajja ta bita da kallon tausayawa se kuma ta soma rarrashinta "Fati ban ta a ganin ki a irin wannan yanayi ba idan ata miki rai akai aciki kiyi ha uri watarana se labari maraici ne duk yaja miki hakan" Hannu ta sa ta rufe fuskarta nan da nan hawaye ya soma wanke mata Fuskar tata wani irin kuka take mai cin zuciya dan har zafi irjinta ya soma yi mata tunda take kuka bata ta a mai zafi irin wannan ba Hajja tasowa tayi wajanta tana rarrashinta itama hawayen take yi sabida yadda take aunar Farha jinta take har ranta seda tayi Kukan mai isarta sannan ta mi e ta wanke Fuskarta ta nufi hanyar fita don ta koma akinta. "Fati ga ruwan shayin naki ki tafi dashi kya zauna haka baki ci Komai ba" cewar hajja farha ta juyo tace "Hajja bana jin da i anjima amman zan sha" daga haka ta juya ta fita falon wanda Yayi daidai da sanda Bashir Shima ya shigo shida Sadi Daga cikin falon Kuma Sakina da jamila ne wadda take fa awa Sakina rashin Mutuncin da Farha tayi mata. "Yanzu bata wa su Hidaya wankan ba kome?" cewar sakina "Bata musu ba yaya ai wannan yarinyar inaga se mun gyarata kafin Mubar gidannan wallahi" Adaidai nan farha ta Zo zata wuce ta shiga akinta Da wani irin sauri Jamila tayo kanta wani tsalle farha tayi tare daja baya ganin Jamila na arin kawo mata mari. Cikin sauri Bashir yace "A,a jamila mai tayi Miki kuma fisabilillahi zaki dakar Musu Da jin haushi a saman fuskar jamila tace "Wai wannan kucakar yarinyar harni zan mata magana tai Mini banza dan ubanta" da sauri sadi dake ha a tea a dining yace "A,a jamila ban da zagin mahaifi Ke kuma shige ki tafi akin ki" Ya dubi farha Jamila ba yadda ta iya haka ta tsaya tana jan wafa sakina data ji zafin abin da sadi ya fa a akan farha da sauri ta Taso tayo kan farha tana cewa. "Tunda An hana jamila ta a ki Ni bari naji uban daya hana kiwa ana wanka komu sa'annin kine?" Bashir yayi saurin katseta cikin Jin zafin abin da suke wa yarinyar "Haba Aunty sakina wannan ba girman ku bane ina yarinyar nan zata saka kanta ke Kina mata anwarki ta gama mata kuma kowanne acikin ku mahaifanta yake zagar mata talauci hauka ne Ina ne ba'acin arzi i dan tazo gidannan aiki ba yana nufin ta zama jaka ba" Bashir ya fa a cikin Fushi dan dai bai da hurumin hana sakina ne daya nuna mata arfin namiji da mace ba aya bane. "Bashir ba zaka gane ba wannan matsiyaciyar yarinyar tun jiya take mana kallon banza bara na nuna mata akwai tazara a tsakanin mu na zaneta na allata na watsar da ar iska karnuka su cinye ashin ar banza" Cikin Fushi farha tace. "Sedai karnuka su cinye ashin uwarki da uban ki kuma kece ar banza bani ba shasha sha" daga sadik bashir sakina jamila kowa kallonta ya tsaya yana yi se Huci take ta kama ugunta to dama farha ta lafiya ce. Wani Irin kukan kura sakina tayi tare da sha o wuyan farha tana ihu ta cika falon da ihu da ashar. "Ni zaki zaga dan ubanki baki da tarbiya to bari na gwada Miki bambancin mai kudi da talaka zan karyaki zan La'anta ki dan ubanki" Sakina tana fa a ta sha e wuyan farha sadik da hankalin sa yayi Mugun tashi ya taso yana jan sakina amman ta i Sakin farha Bashir kam ya ame Sabida takaicin sakina adaidai nan Ammi dasu Safna suka fito falon Da sauri Ammi tayo kan sakina sedai duk arin ta itama ta kasa cire sakina daga jikin Farha Hankalin Ammi yayi Mugun tashi ganin za'a mata kisan kai agida sam bata san abin da ke faruwa ba cikin aga Murya Ammi take magana. "Sakina kada ki kashe Musu yarinya In ma wani abun tayi miki sakin ta zaki Muyi magana" Muryar sakina a dashe take cewa. "Ammi gwara na kasheta nima a aure ni ubana fa take zagi" Adaidai nan Aliyu da Mami suka shigo falon wanda gaba aya amshin turaren shi na labbra ya cika falon sanye yake cikin Ba in Boyel mai gidan sukari kanshi ba Hula se ha an Agogo ba i oyster daya sanya a tsintsiyar hannun shi Ganin Kowa a falon yayi cirko cirko yasa ya arasa ciki da sassarfa jin muryar Ammi yayi tana cewa "Sakina ki cika musu arsu ki rufa mana asiri kada ki mana kisan kai" sakina cikin zafin zuciya ta kuma cewa "Ammi gwara na kasheta nima a kashe ni" se Lokacin ya lura da abin da ya faru da sauri yayi kan sakina ya Finciketa daga jikin farha wadda harta yaga mata Riga zamewa farha tayi asa ta ora hannunta a wuyanta tana Wani irin tari kukan kura sakina ta kuma yowa zata kuma sha ota Aliyu ya ta eta ta fa i cikin kakkausar Murya yace. "Ashe sakina baki da hankali, Ashe baki da tunani kisan kai zaki agidannan kowa yana miki magana kina hauka Okey zoki ara sha eta ki gani wallahi da sena aure kaf danginku wallahi se
Chapter 54 · 0% Book details