← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 94

Sashe 77

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

amai da yawan bacci" Nurse in tace. "Yaushe rabon ki da ganin Period inki Ai kina da aure ko?" Gaban farha yayi mumnan fa uwa a hankali tace. "Eh ina da aure sedai rabona da ganin Period ina zan kai wajan wata Uku Babu kwanaki Kuma ni hankalina bai kai Lissafinsa ba sabida ban da nutsuwa" Nurse in tace mata. "Shiga wancan toilet in ki fitsari a wata kwalba ki mi o min" Jikin farha da mati ar sanyi ta shiga bayin tayi fitsarin ta mi owa Nurse in wadda ita kuma ta fita tana fita su mami dake tsaye a bakin ofar suka tare ta da cewa "Yaya jikin nata?" Nurse in tai Murmushi tare da cewa "Ku kwantar da hankalin ku bari naje yanzu zan dawo" Mami ta saki ajiyar zuciya dama ita ka ai ce ta damu da lamarin Farha in se sajeeda wadda Take tayata tsaiwar ammi kuma da Safna suna cikin aki. Gaba aya Jikin farha rawa yake hankalinta a Mugun tashe yake Ji take dama bata cewa Nurse in tana da aure ba da seta ro eta akan ta rufa mata asiri koda gwajin da zatai mata ya bada wani sakamako kada ta gayawa kowa dan gaba aya tunanin farha ya tafi akan tana da ciki dan ta ta a jin wata rana Yaya sadiya ke gayawa yaya nafisa ita fa wata biyu bata ga al'adarta ba tana zargin Ko ciki ne da ita tundaga nan ta fahimci hakan Sam tunaninta ya gushe ga fahimtar yanayin ta se yanzu da Nurse in ta tunatar da ita koda yake rashin kwanciyar hankali ma ka ai wanda take ciki ze hanata fahimtar tana da shigar Cikin wato shiyasa Komai nata ya sauya. Cikin farin ciki Nurse in ta fito wanda ta nufo akin da Farha take kwance domin tayi mata albishir da tana da shigar ciki na watanni Uku cif sedai Mami ta kuma shan gaban nurse in tana ce mata. "Yaya mai jikin tamu amman ba wata matsala bace?" Nurse in tai Murmushi tare da cewa. "Ki kwantar da hankalin ki madam Da farko dai ina tayaku Murna dan tana auke da ciki na wata uku cif ajikinta" afafun mami ne suka soma rawa sajeeda da rawar Jiki kuma muryarta da arfi tace. "What Ciki fa har na wata uku anwar musan ?" Da sauri Ta bu ofar akin dasu Ammi ke ciki tana cewa. "Ammi baki ga ta zama ba wallahi yadda tazo sedai ta Koma Kinji ciki ne da anwar musa har na wata Uku" Ammi da safna agigice suka fito gurin nurse in wadda take tsaye mami kuwa tama kasa magana. "Ke arnan wake da ciki?" Cewar ammi Nurse in tace. "Mama ku kwantar da hankalinku tana cikin oshin lafiya sannan tunda tace min matar aure ce ita ai No need ku aga hankalin ku haka" Ammi cikin masifa tace. arya take Munafuka Budurwa ce mai aikina ce Wallahi bazata ara kwanar Min agidana ba Safna ku kamo min ita Muje gida ta ha a kayanta tabar Min gidana bazan auki jaraba ba ana basu kwason abin Kunya ba an wani baze kwaso Min ba shegiya munafuka Mami muje Mota kidena mamaki dama auye wasu ai sunfi na birni jaraba Su Baba sa same mu agida dan bazan kuma zama anan ba Muje Gida tabar Min gidana" Duk yadda Nurse in taso ta fahimtar da Ammi ta i sauraronta Su safna a wula ance suka janyo hannun farha suna aibata ta harda ce mata ar iska mazinaciya Suka wurgata Mota da ammi da mami suma suka shiga mami Jin komai take kamar mafarki to tayaya farha tai ciki lallai Mutum mugun Icce driver ne yaja Motar suka bar asibitin suka tafi gida.............. Autar manya ce marubuciyar...... OYAYYAR AUNA* *BA SON TA NAKE BA* AN MAJALISSA* *MURADIN ZUCIYA* *ASHE ZUMA* *TAURARO* *KOBA SO* *RABON WANI* *FITAR RABO* *DA IZZATA* ON LAMARI* *AUREN BARE* *H A S K E* *RABO YA RANTSE* *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 94* Doctor ya zare farin glass in dake idanun shi yana mi awa Aliyu Doguwar farar takardar dake hannun shi tare da cewa. "Alhamdulillahi Mr Madaki I hope your blood is back to normal, but you should be very careful if something like this happens in the future domin jiya a yanayin da aka kawo ka abin it was very sad Allah ya kiyaye gaba" Aliyu ya na e takardar ya cusa a aljihun jallabiyar Jikinsa dan be samu yayi wankan bama kayan shi da Mami tazo mai dasu suna akin da aka kwantar dashi. "Nagode doctor And I will keep all the commandments that you told me in sha Allah, Se maganar Bill" Doctor yayi murmushi. an uwanka tun jiya yayi dukkan abin da ya kamata" Sadi yace. "Rabu dashi Likita so yake ya nuna mana shi me Ku i ne" Aliyu Murmushi yayi yana shafa Gemu bai kuma cewa Komai ba dan har Lokacin bai Koma normal ba Tashi suka yi suka mi awa doctor hannu sukai sallama Suka fita daga Office adaidai bakin ofar fita Aliyu ya dafa afar shi tare da cewa. "Washh Allah na!" Sadi da kulawa yace. "Subuhanallahi afar ce dai Ko gidan masu orin gargajiya zamu je in mun fita sannu" Aliyu ya dafe irjinsa sakamakon wata Mummunar fa uwar gaba data ziyarce shi. A fili ya furta. "Subuhanallahi Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un" Ya fa a da arfi Kuma da sauri yana dafe irjinsa yana Ri o kanshi sadi ya zuba masa ido. "In kana ganin baka jin da i har yanzu Mu ara kwana ka huta Sosai" Girgiza kai yayi. "In ban yi arfin hali ba Ammi ba zata kwantar da hankalinta ba banson ciwon ta ya tashi" Sadi an kalle sa tare da cewa. "Kai kuma seka kashe kanka Ko me? baka warware ba ma kar i sallama ba gwara ka ara zama Normal ba" Dafa ar sadi yayi suka jera A tare suka Mi e hanyar da zata sadasu zuwa wajan su Ammi. Abin mamaki koda suka je Cikin Room in babu kowa acikin sa Aliyu ya saki kafa ar sadi yana arewa akin kallo. "Ina su Ammi?" ya fa a a fili Sadi yace. "Ko gajiya sukai da jiran mu suka tafi Gida" Aliyu ya girgiza kan shi. "Gaskiya su Ammi ba zasu tafi gida haka ba there is something that happened" Ya fa a yana fita daga akin Sadi yayi saurin Bin bayan shi a Farfajiyar asibitin yaja ya tsaya ya kama ugu Kamar daga sama kuma ya hango Nurse na tawowa zata shiga Office yasha gabanta. Ko sallama bai mata ba. "Da Allah ko kinga wasu mata haka anan akin?" Wannan nurse in ce wadda ta gwada farha Cikin sakin fuska tace masa. warai akwai wadda na duba acikin matan da suka zo Dubaka To abin da yasa ma na duba ta sabida nayi amfani da file inka ne na nan asibitin tunda aikin gaggawa ne tana bu atar taimako" Da sauri yace "wacece babbar macece?" Duk zaton sa ko Jikin Ammi ne ya tashi a lokacin sadi ya araso wajan Nurse in tace "A,a wannan Matashiya ce mai auke da Cikin wata Uku amman dai naga dana fa a musu duk sun Shiga tashin hankali Kuma ita tace Min matar aure ce Nadai barsu sun tafi gida...... Ai ina bai ma arasa Jin sauran ba ya saka kai yabar wajan duk uban Kiran da sadi ke masa bai Jisa ba Har yakai bakin gate ya tari napep Da yar sadi ya cimmasa Suka shiga Ciki Duk uban maganar da sadi ke masa sam bai magana ba Addu'a yake Akan Allah yasa kada Cikin Jikin farha ya sami matsala idanunshi sunyi jajir har wani Jiri yake Ji dan tashin hankali. Tunda suka hau motar Ammi take cin Mutuncin farha babu kalar aibatatan da batai ba kamar Ammi bata ta a haihuwa ba Farha ta kasa kuka se ajiyar zuciya take Numfashinta yana kaiwa da Komowa ashe Kuka ma se ana cikin kwanciyar hankali ake Yinsa tabbas Tunda take ganin addarar Gidan Miji bata ta a ganin mai kama da tata ba Mami ke bawa Ammi baki tana ce mata. "Ammi dan Allah ki mata a hankali Muje Gida a kira Musa duk ai komai Cikin Nutsuwa nina fi zargin fya e akai mata dan Farha tana da kamun kai" Ammi tace. "Dallah gafara can rufe min baki wannan mai kama da anwaken ce za'awa fya e babu wani ita takai kanta dama Jiya tunda na ganta Naji gabana ya fa i to bazan Goya an shege agidana ba Zuwa zamuyi ta tattare kayanta tabar min Gidana tun ma kafin na waje suji a atawa Gidana suna" Safna da sajeeda se dariya suke Farha asa tai da kanta Tana Jin Zuciyarta na wani Irin Buguwa tunda take bata ta a ganin anci kamar wanda Ammi tai mata ba har suka arasa Gidan Ammi tana cin zarafin farha A wannan karon ma Su safna Ne suka janyota har zuwa sashin ammi a falo suka zubar da ita ta dafe Gefen mararta tana rintse Ido akinta Ammi ta shiga ta dinga jido kayanta tana watsa mata a jikinta. "Ki tashi ki tafi matsiyaciya mazinaciya Kije Ki nemi uban Cikinki" A wannan karon Mami ta kasa daurewa Kuka ta saka wiwi sabida yadda farha ta bata tausayi Ammi Masifa ta cigaba dayi wadda farha tai Shuru sabida kokawa take da Numfashinta. "Nace ki tashi ki tafi Ba zaki ara zamar Min agida ba makira Mazinaciya Kije ki Nemi uban Cikin Jikinki....... Cewar Ammi tana tsaye akan farha su safna na zaune suna dariya Mami tana Tsugunne a gaban farha tana kuka tana tattare mata kayanta. Adaidai nan Ya shigo kamar an cillo shi Kuma lokacinne ammi takai maganarta ta arshe wadda tace mata Kije ki nemi Uban cikin Jikinki..... "Ammi Nine uban Cikin Kuma Fatima ba mazinaciya bace Nine Mijinta auren sunna mukai" Daga Ammi har su safna amewa sukai Mami kuma ta Mi e tsaye sadi ya ame a jikin ofar shigowa Aliyu gaban farha ya arasa da
Chapter 77 · 0% Book details