Sashe 91
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuma kai afata wajan wasu mashirikai ba laifin dana auka ma Zanje na nemi yafiyar su Ammi amman yanzu kam wani tsoron Allah ne ke yawo adukkan sassan Jikina in Allah ya baka bamai hanaka in Allah ya hanaka babu mai baka Ya rabbi Mun tuba" Wuni sukai suna tattaunawa Ita da Hassana sabida Hussaina ta fita makaranta Itama tana dawowa suka ora Kuma dukkan su Sunyi Allah wadai da halin Mahaifiyar su. Tun suna sa ran dawowarta har suka rufe gida dan ba ba on ta bane kwana a wajan Bokayen ta. Tajira cikin wani auye dake jahar katsina wajan Bokanta taje wanda tai Imanin Aikin shine yaci sanda Aliyu ze auri Mami Ta sami damar ganin Bokan wanda ya ha a mata Mugayen ayyuka wanda daga ciki harda haukata Farha matar Ali sabida tace base da lafiya zatai rayuwar auren ba sannan Ita kuma Ammi a sakar mata Cutar shanyewar Jiki Aliyu Kuma a birkita masa tunanin sa ya zama baya daji ko gani se Mami a duniya wa annan zafafan ayyukan aka ha owa tajira ta zube masa manyan Ku i Ta kamo hanyar gida tare da shara in nan da kwana uku she anun da Bokan ze tura Jikin su zasu fara aikin sedai ya bata wani ba in magani yace ta saka A kusurwa uku ta Farha data Ammi data Aliyu wanda shine kan Aikin Kuma yace lallai ta saka wannan magani in ta kuskura to aikin ze juya kanta Sedai a hanyar dawowar ta Allah yayi Ikon sa akan motar su wadda ta ebo mutane daga wannan auye zuwa kano wata atuwar Motar katako tabi takan Motar tasu wanda motar ta gangara Gefen hanya Mutanan ciki duk sun sami raunika Wanda Har da tajira acikin wa anda suka sami Rauni wanda nata yafi Na kowa shahara dan ta karye a cinyarta ashin kwankwasonta ya alle Kanta ya fashe da yar aka ha a wayarta data yashe can asa aka kira Numbern da aka gani acikin wayar tata. ALLAH KENAN! wajan arfe Ukun Dare wayar Hassana ta fara Ringing wadda ta manta Bata kashe taba. Cikin magagin bacci ta aga wayar Muryar wani namiji ce yace. "Da Allah da Hassana Muke magana?" Hassana ta watsake tare da cewa. "Nice" Se yace mata. "Mun sami Numberki a wayar wata mata naga kece arshen Kiranta to bamu san dai hala ar ku ba Sabida bata hayyacinta Motar su ta sami hatsari ne a tsakanin Hanyar dawowa katsina zuwa kano yanzu dai Mun samu an saka su a wata motar Muka tawo dasu babban asibitin murtala dake Cikin kano yanzu haka muna sashin an gaggawa" Wayar ce ta Mutu hassana ta ora hannu aka tana cewa. "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un mama kin jawa kanki Babu wa'azin da Aunty mami batai Miki ba Amman kika Murje dama in baka godewa Allah akan Ni'imar saba zaka godewa azabarsa" Maganganun Hassana ne suka tada mami da sauran an uwan haka suka fita da yar suka arasa Asibitin dan akwai tazara tsakanin fagge zuwa asibitin Murtala sabida dare ne babu abin hawa Koda suka je asibitin ma seda suka sami an sanda sannan suka sami ganin tajira wadda sam bata gane Kowa Mami kuka tasa a haka suka zauna har asubahi taimakon gaggawa aka bawa tajira Wanda ta samu ta dawo hayyacinta sedai Likita ya tabbatar wa su mami sedai su auketa su kaita asibitin ashi ai mata Hotuna a wajan da ta samu rauni kan Mota suka samu aka sakata zuwa babban asibitin ashi dake Dala Iya ku in Hoton Cinyar Tajira dana kwankwasonta seda ya saka mami aramin hauka dan basu da wannan Ku i duk bokaye sun cinye Musu ku an su hatta Motar da Aliyu ya sai Musu sun siyar basu da komai se Gidan da suke Ciki se an Ku in Cin abinci Suna kuka suka mayar da ita Mota tana wata Irin ara sabida da an ta a mata jikinta ji take kamar zata mutu dan azaba. Zubawa sarautar Allah ido sukai akan lamarin tajira dan basu da hanyar Ku in hotunan ta bare aje ga batun aiki Kashi da fitsari a kwance take dan tun da suka dawo Gida ko zama bata iya yi. Abin al'ajabi da mamaki bayan kwana uku Tajira ta soma wani Irin Gurnani tana Ihu tana zabure zabure Ga shi gaba aya Ko wace Ga a ta Jikinta ta dena aiki Sedai taita ihun tana zabura amman babu damar tashi Kafin sati tajira har haushin kare yi take tana wata irin dariya tana xare ido ma ota na shigowa dubata Tuni magana ta cika unguwa kowa da fassarar da yake ganin haka yasa su mami suka dena Bu e Gidan su Kuma suna arin gyara mahaifiyarsu sedai fa a tsorace suke mata Komai dan Gudu suke kada ta musu Illah. Yau da gobe se Allah gaba aya rayuwa ta sauyawa su mami duk kayan mami dana tajira na alfarma masu kyau haka ta kwashe ta siyar saboda suci abinci damma su Hassana na Koyarwa da wannan suke Gan awa su sami na abinci rayuwa ta sauyawa tajira Da iyalanta Kullum gidan kamar na makoki duk awayen tajira sun janye afarsu sun dena zuwa Inda take Tana son magana amman babu dama sabida bakinta ya shanye ga wani yawu da yake zubo mata mai Mugun oyi bada ban anka anka bane babu yadda za'ai ka iya zama da tajira na minti Goma amman haka anta ke hidima da ita a hankali Mami itama ciwo ya soma Cinta Koda taje asibiti aka duba ta aka tabbatar mata da mahaifarta ce ta soma Ru ewa sedai a yanke mata gaba aya Mami tayi Kuka ta gode Allah ranar da wani anin mahaifinsu yazo duba tajira yaga mami tana cikin ciwo seya tausaya mata Shine ya tafi da ita wani asibitin Ku i mai kyau anan akai mata aikin aka cire mahaifar ya biya Ku in harda na magani mami tai kuka tai kuka shikenan ita ba zata Kuma haihuwa ba aduniya bayan ta dawo Gida still dai ciwon Bai daina ba ta kira an uwan mahaifin nasu a waya shine yazo da wani malamin addini yace Kona Islamic za'a gwada Koda malamin yazo ya kalli mami kawai yayi murmushi yace mata ze mata tofi a zamzam Kafin taci Komai kullum ta fara sha yace she anu ne Suka ta a mata mahaifar tata inda ba'ai gaggawar Cire mata mahaifar bama da zata iya Gamuwa da babbar Illah. Mami ta kalli malamin tace masa. "Malam mun aikata laifuka a baya nida mahaifiyata kuma ni abin ya dameni........... Tas ta kwashe komai ta gaya masa malamin ya jinjina Abin da su mami sukai amman bai Nuna mata ba. "Kya iya zuwa ki nemi yafiyar wa anda Kika zalinta tinda suna raye sannan Ki nemawa mahaifiyarki tunda ita bata da bakin magana Ita kinga taka maimai ma ba'a san abun da yake damunta ba amman kodan gaba kada Ki ara bawa maganar Boka gaskiya bare har ki aiki da abin da zece Miki sabida aljanun da suke turawa bama su amana bane In suka je gurin wanda aka tura su basu sami nasara ba to dawowa suke Jikin Wanda ya tura sun su masa Illah dan babu Ko tamtama ciwon mahaifiyarki nada nasaba dasu harma da ciwon dake marar ki amman sha Allah kina shan wannan Tofin zakiji da Mami ta fashe da kuka. "Malam ni nafi zaton Koma sune suka lalata min mahaifata ya Allah na tuba" Malamin yace. "Allah masanin gaibu koma dai meye Ki godewa Allah zaki arasa rayuwarki cikin yarda da tabbatuwa da tuba ga Allah ki duba mahaifiyarki mana Ki gani ita ba'a ma san ta ina matsalarta take ba" Shawarwari ya bata suka musu sallama suka tafi mami ta dage wajan shan zamzam in Kuma Alhamdulillahi tana jin da i Kuma tana godiya ga Allah daya sa a haka sakamakonta ya tsaya wanda ya ara tsoratar da ita tare da gudun zalunci ko cutarwa ga wani dan ta tabbata hakki ne yake bibiyar su. Haka rayuwar ta cigaba tsayin wata Hu u tajira tana cikin Jinya dan mami kam ta warke ras Ciwon ta aya in ta tuna da an yanke mata mahaifarta wannan kan sakata kuka dan a rahma ne koga su yadda suke Hidima da mahaifiyar su, wadda ta rame tai ba i Fuskarta kamar gawayi Ta koma fiyau kamar ba tajira ba lallai Duniya abar tsoro ce. LAGOS. Cikin damuwa sadi daya ha a kayan sa ze tawo kano sabida yanayin jikin ammi wanda har takai ga tana kwance a asibiti ne salma tayo masa waya safiyar yau ya dubi sakina wadda duk ta koma kamar tsakuwa se rama take tana ba i sabida wannan tsoratar da take fama da ita Kimanin watanni Hu u tun sanda taje ma abarta kai laya da aka firgitata har yanzu bata daina tsoratar ba Kullum dare bata iya bacci ita ka ai tasan a wani hali take Ciki. "Zan tafi kano ban san Lokacin dawowa taba sabida Jikin Ammi daya takura ta" Tai kamar zata ora hannu aka tai kuka. "Abban su dan Allah ka tafi dani" Ya kalleta sabida shima kanshi yanayin nata yana bashi mamaki gaba aya ta koma wata iri duk ta susuce daidai da Girki bata yi sedai Kullum su fita cin abinci anta bata gyarasu Shima kanshi rabon data bashi ha in sa tun Suna kano abin dai se Godiyar Allah. "Sakina wai me yake damunki dan Allah ki gaya min amman bazaki kano ba sabida makarantar yara" Sakina ta daki kanta da arfi sabida wani abu mai kama da Kiyashi dake Bin kanta yana yawo kamar tsutsa aciki ta fara sosa Jikinta. "Babu komai Hmm babu komai" Ta fa a tana maimaita magana aya sadi yayi mata sallama sabida Jirgi zebi ya baro Gidan Koda ya fita daga Gidan se sakina ta auki wayarta ta kira jamila tana ro onta akan tazo kodan kula da yara Jamila tai dariya. "Haba yaya sakina ai Kifi yana ganin ka mai jar Koma! tun ranar da Mukaje wajan wannan Mutumin naji dukkan abun da kuka ulla ashe Ba don Allah kike so na auri Aliyu ba dan ki samu ajikina ne Ki amfani dani dan ki cika Burin ki