Sashe 75
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amman ranki ya da e doctor yace kada wanda ya shigo wajan shi a bari har ya tashi daga baccin" Mami tayi wa Nurse in wani kallo tare da cewa "Aini ce mafi kusanci dashi fiye da kowa Kije kicewa Likitan matar shi ce a tare dashi" mami ta fa a cikin gadara Nurse in bata ce Komai ba ta arasa wajan gadon da yake kwance ta duba shi tayi abin da zatai tabar akin mami taja Dogon tsaki ta cigaba da danna wayar hannunta farha tashi tayi ta fita batare data cewa mami komai ba Mami ta bita da kallo amman setai tunanin ko zaga asibitin zatai shiyasa bata ce mata Komai ba harta ullewa ganinta farha bin bayan wannan Nurse in ta dinga yi har zuwa bakin Office in da zata shiga Juyowa nurse in tayi tana kallon farha da sauri farha tayi asa da kanta tana wasa da yatsun hannunta. anwata yaya akai?" Cewar Nurse in farha tai asa da kanta sosai tare da cewa. "Dan Allah Office in Likitan daya duba wancan marar lafiyan zaki nuna min" Nurse in tayi murmushi. "Okay amman yanzu baya nan sabida ba'anan ya kwana ba nasan dai yana hanya can kwanar zaki Mi e seki hannunki na dama zaki ga office in nashi" Farha tai mata godiya tabi hanyar data mata kwatancan Samun kujera tayi a wajan ta zauna zaman jiran Likitan. A hankali yake motsa bakin sa salati yake yi yana ware idanun shi dishi dishi yake gani ma ogwaron shi ya bushe kanshi se sara mai yake yana masa azababban ciwo ji yake kamar ya rabe Gida biyu ga yatsan afar shi se zugi yake mai kamar ze cire Zazzafan Huci ya saki Yana tariyo abin da ya faru daran Jiya na farko abin da ya aga mai hankali yadda yaga Bashir na arin Cusa kanshi ga lamarin fatima wannan abu ya ka a shi wanda tunanin shi ya tsaya ne akan tabbas Bashir son fatima yake gaban shi ya fa i bai ga laifin bashir ba sabida bashir bai da sani akan ala ar shi da fatima, A bu na biyu yadda Ammi ta wula anta fatima agaban ilahirin mutan gidansu abin ya ata mai ranshi se abu na Uku Shine abin da ita kanta fatima in tayi masa abin ya ata mai ranshi a yun urin ya tashi ya Bayyanawa Ammi matsayin fatima awajan shi Allah ya addara masa wannan fa uwa wadda tasa Numfashin sa ya tafi Hutun wucin gadi wanda bai sake sanin ina kan shi yake ba se yanzu a kuma gadon asibiti wanda shi kanshi bai san Taka maimai awani hali aka kawo shiba Kuma bai san meke damun shi ba yasha fa hannun shi yaji Plastar allura ya ta a kanshi yaji plasta Ya yun ura ya tashi zaune da sauri Mami ta araso tana mai sannu Da taimakonta ya zauna sosai Yana huci dan yadda kan shi kemai Ciwo Abin na dukan shi. "Sannu yaya Allah ya baka lafiya" Cewar mami ya cije le ansa na asa Idanunshi sunyi jajir Jijiyar kanshi ta mi e tai ra o ra "Zanyi sallah zona dafa ki" Cewar shi mami ta kuma zuwa ya dafa ta suka shiga toilet. ammata lafiya na ganki zaune kin zuba tagumi" cewar likitan daya ke tsaye akan farha Ta ago idanunta ta kalle shi ta soma motsa bakinta alamun gaisuwa ya amsa yana ra eta ya Bu e Office Ta bi bayan shi zama tayi a kujerar dake kallon tashi shima lokacin ya zauna yana aje jakar hannun shi "Likita dan Allah meke damun wancan bawan Allah da aka kawo Jiya?" Likitan ya an yi mata kallon Nazari tare da cewa "Wai madaki kike tambaya toke mecece in sa?" tayi asa da kanta tare da cewa "Matar shi" Likitan ya saki baki yana kallon ta bai da damar aryatawa dan bai san komai akan Suba ya an dube ta a tsanake "Please karki aga hankalin ki ba wata matsala gagaruma bace kawai ajiya zuciyar shi ta an Buga ne se jinin shi daya hau sabida wata ar damuwa daya shiga ko kuma wani abu daya gani wanda ya an bugi zuciyar shi amman Tun jiya numfashin sa ya dawo kuma Jinin nashi ya sauka se Buguwa da yatsansa da kanshi yayi duk mun gyara masa Yanzu haka Nurse tace bacci yake alluran da mukai masa ne masu arfi" Tuni hawaye ya gama ji a gaban Hijabin farha cikin wani irin yanayi take kallon Likitan kafin muryarta cikin Kuka tace "To yanzu wani matakin za'abi don kada hakan ya kuma faruwa dashi?" Likitan yace "Kada ki damu Kawai magani ze dinga sha akan Lokaci Sabida jinin nashi kada ya dinga hawa sannan kuma aguji ata masa rai ko yaya duk abin da ze aga masa hankali aguji yi agaban shi ai ita lalura addara ce wata baka tashi da ita ba seka kwana da ita wata bakai farko da ita ba sekai arshe da ita nidai Inda naji da i ma da matsalar zuciyar batai arfi a tare dashi ba" Farha taja ajiyar zuciya Gaba aya ta karaya da lamarin lallai mai rai ba abakin Komai yake ba "To Yanzu wani maganin ya kamata a fara ora shi akai?" Cewarta Likitan yace "Duk mun rubutawa an uwan shi jiya kuma an siyo se a dinga Kula wajan bashi" Godiya tai masa tabar Office in Likitan ya mayar da ajiyar zuciya yana jin ina ma shine yayi dacen macen da take son shi kamar wannan yarinyar. Ko gabanta bata gani haka ta nufi akin da aka kwantar dashi dan ta cika da damuwar lamarin nashi. Adaidai Lokacin Kuma ya kammala Abin da ze a toilet in mami ta kamoshi mami da taji ara kamar an turo ofa ta auka ko farha ce cikin sauri tace "Farha an shinfi a mana carpet kafin mu fito" duk da halin da yake ciki seda ya dubi mami akaikaice yace "Wace haka?" mami tace "Wannan yarinyar mana ta wajan ammi ai jiya tare muka kwana se Kuka take tama i bacci se sallah nina auka ma ko akan fa uwar ka take Kukan dana tambayeta shine tace Itama bata da lafiya ne Da zanzo nan tare Muka zo to naga ta fita ne ban sani ba Ko ta shigo" Ta fa a sanda suka fito daga cikin Toilet in Aliyu cikin ka uwa yace "Kika barta kuma ta fita?" daga haka ya zame daga Jikin Mami Jiri na ibar shi ya Nufi wajan abin sallah duk Jikinsa yayi sanyi alokacin farha ta shigo daidai nan shikuma ya tada sallah. Ajiyar zuciya ta sauke a oye tana Goge hawayenta. "Farha daga ina kike?" cewar mami. Sosa kai farha tayi tare da cewa. "Na fita ne na zauna a waje" ta fa a tana Kallon yadda yake sallah bayan ya idar ta nemi guri ta zauna wannan karon a asa ta zauna Kusa dashi so take su ha a ido amman se taga ya kawar da kanshi Gefe. Ya jima yana addu'a kafin ya mi e da sauri mami ta zo ta kamashi yadda suka ha e da juna shida mami se abin ya an sosa mata rai da taimakon mami ya koma saman Gadon ya zauna. "Mami baki zo min da kayana ba wannan sun dame ni wanka zanyi" mami aranta tace ai ko kwa o yasha fa ma lafiya wajan yin wanka amman a fili se tace "Na manta amman bari anjima in basu baka sallama ba sena je na auko ma" ya ata Fuska "Ni wanka zanyi Kinga kije Ki auko Mini kawai" ya fa a yana Jingina kanshi da Jikin pillow in da ke kan gadon "To bari kayi break" ta fa a ta shiga ha a mai tea. "Ina kwana yaya kwanan Jikin naka?" Yaji Muryar farha amman seyay mata banza ya i kulata sema ya Juyar da kanshi Gefe. "Yaya baka jiba ana gaishe dakai" banza yayi wa mami in itama farha taji wani takaici ya taso mata da yar ta danne ta cigaba da wasa da hijabinta Mami ta tura mai wai da dankali da ruwan shayi Gaban shi ya Tashi zaune Ya auki Cup in shayin "To sedai nahau napep dan driver yaje kai bashir Gida farha bari naje na dawo" Cewar mami farha ta Mi e tsaye "A,a zan biki mu tafi tare kawai" dan ya gama ona mata rai yadda ya Nuna halin Ko in kula akanta ai ita jiya ta kasa bacci sabida shi "A,a ki zauna yanzun nan zan dawo Dana dawo semu koma tare sabida koda Kinje in ma Gidan Ammi ba kowa duk nan zasu tawo" mami ta fa a tana fita daga akin badan farha taso ba ta Koma ta zauna rannan nata a ha e ta ha e fuska babu alamun dariya. akin shiru yayi can taji Muryarshi. "Fatima bani ruwa marar sanyi" Banza tayi masa. Ya kuma maimaitawa a zuciye ta mi e tare da zuwa wajan aramin Fridge akin ta auko mai gorar ruwan tazo gaban shi ta Mi a masa amaimakon ya amsa seya ha a da hannunta. arin zamewa take ya i bata dama sema cicci ota da yayi zuwa saman gadon ya direta a saman Cinyar sa. i kallon shi a yayin da shi kuma ya zuba mata ido tausayinta yana ratsa mai dukkan Ilahirin sassan Jikinsa. "Fatima kuka kikai tayi kalla Hijabin Ki duk ya yi jirwaye da ruwan hawaye Koma wanka baki ba" Ya fa a a tausashe. Sabon kukan ta soma yi. "In banyi kuka ba me zanyi tun jiya kana ta fushi dani" Da sauri yace mata. "Ko na mutu baki da asara ay tunda Kin za i kita gasa min magana kamar sa'anki Tunda ba zaki bi yadda nake soba ay shikenan" da sauri tace masa "To ni mai nayi maka Kaga in ma danni ka shiga wannan halin ka fita dan wallahi ciwon nan ka ai ne ajikinka amman nina fika wahala Jiya ban rintsaba gani nake kamar zan farka ace Min ka rasu" ta fa a tana Goge hawayenta Kusancin su ne ya da u Lokacin daya Ke Kusanto da fuskar shi daidai wajan tata fuskar har asumbar Fuskar shi na gogar tata Fuskar Idanu ya Lumshe