Sashe 67
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba sabida sanda ya kawo ki sauri yake tayi"*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 85* Hankalin farha a an tashe tace "Nima abin da na gani kenan Wallahi Aunty salma in da nasan akwai matsala acikin gidan su da bazan gigin kawo kaina ba na lura shi baya son ko ka an asan ni matar sace ke kanki nasha mamakin da naji ya gaya miki ni matar sace shiyasa in kika lura zaki ga koda kike tsokana ta da matar an uwa na an sha jinin Jikina" Tausayi farha ta bawa salma. "Ni kam ya gaya min kome hatta sanadin auren ku ya gaya mini Kuma ni kin mini ina son auren ku Kuma ina muku fatan zaman lafiya mai orewa" farha tace "to anty salma har yaushe ne ze fa awa mahaifiyar shi gaskiya toko hayar iyaye yayi ma aka aura mana auren nifa duk bana hayyacina so nake ya dawo ayi wadda za'ai ma gwara in ba dama nai takai na Kafin zama yayi nisa" salma tayi murmushi tare da cewa "Yaya Ali baze ta a hayar iyaye ba annen mahaifin mu ya tura gidanku aka amso mai auren ki, Kuma abin da baki sani ba shine Wallahi yana son ki in da baya son ki da baze dinga damuwa da lamarin kiba kada ma kice zaki aga masa hankali yazo yana ata miki ranki, Ki barshi da abin da ke damun shi Wallahi Fatima abin da yasa kika ga yana Wannan oye oyen auren naku matar shi Wadda yake aure yanzu da babarta da Ammi babansu aya ammi ce ta ha a auren kimanin shekara goma tunda sukai auren In Aunty mami ta sami Ciki kafin ta haife yake arewa anyi maganin har an gaji har aurin mahaifa ammata abin ya faskara wanda kin san ta silar wannan matsala ma har Gidan radio in da kike aiki suka sami Labarin arya suka watsa akan shi ko?" farha ta aga kanta tare da cewa "Haka ne amman ban san dangantakar shi da matar shiba gaskiya ni iya labarin haihuwar shi Md ya bani yace na watsa" salma taja ajiyar zuciya sannan ta ora da cewa "Fatima Mun sha wiya a rayuwa Mun taso cikin rashin gata mahaifinmu maraya ne.............seta fashe da kuka cikin kukan take bawa farha labarin su daya shu e seda takai aya sannan tace " Allah shine gatan mu, Ya Aliyu shine gatanmu komai da kika sani shiya tsaya mana har muka kai wannan mataki, Ammi uwace yadda tai mana ne yasa Ya Aliyu baya son ata mata rai baya son sa a mata Sabida mun taso ne a rayuwa bamu da kowa se ita, Ammi ta ha a auren Mami dashi ne sabida tana ganin mami ar yayarta ce sabida yadda muka taso a rayuwa yasa Ammi take tsoron kada Yaya yaje ya auro matar da zata tarwatsa mana zumunci mami kuwa kinga ar uwarta ce Bata da matsala a tare da ita, Yaya Aliyu yana da wadda yaso a shekarun baya amman ammi ta hana shi auren Najuwa Ammi bata son Ya Ali ya ara aure ko yayi maganar aure in ma haihuwa ce tace ya jira mami zata cika masa gida da a amman maganar gaskiya ammi bata son yaya yayi aure sabida tsoron matan zamani yadda Allah ya aukaka shi tana ganin ko wace mace da zuciya biyu zata aure shi bada zuciya aya ba" Farha taja ajiyar zuciya lallai inda ranka kasha kallo a fili ta furta "To Ammi ta lissafa ba daidai ba yawanci ma wanda kake zaton bashi da matsala a rayuwarka to daga arshe shi yake zame maka illah, Ai bakawa Allah dubara addarar bawa kuma bata sauyawa wannan duk ba mafita bace In Allah yaso ya jarabci anta da shu'umar mace wallahi ba wayo ba dubara seya bashi, sannan shi aure mu addari ne daga Allah Ni yanzu na ta a kawowa zan aure shi toni ko a mafarkina ma ban ta a kawowa ba dan ban sanshiba hasali ma akwai wanda nake so aka tsaida maganar aurena dashi amman an uwanki ya kutso akai dashi wallahi Ammi tayi ganganci To yanzu bada ban yana da biyayyar ba in yaje yayi zina fa koya yi auren ya aje matar a wani wajan fa?" salma tai saurin cewa "To baga shi ba ma ya auro ki ya ajeki agidan kuma bata sani ba nima dai naga Wannan udiri na Ammi sam bai yiba wallahi" farha taja aramar ajiyar zuciya tare da cewa "Ai a matsayin ta na uwa addu'a zatai masa akan Allah ya bashi mace tagari bawai ta tsaya akan mami ka ai ba ita mamin wahayi akai mata aka ce lallai ta garin ce? zuciyar mutum se Allah, Ni dai Allah ya sani ina son Mijina kuma tun kafin nasan asalin shi waye na soshi, amman inna ga da matsala zan nemi ya sakeni dan wallahi nagaji kullum ina oye a aki Kullum ban da anci Koda yaushe Cikin fargaba nake idan Ammi bata san auren mu yanzu ba yaushe zata sani toni nagaji shi ta zamewa dole yayi mata biyayya bani ba kawai ni ya sake ni yaje ya zauna da wadda mahaifiyar shi take so take kuma burin su haihu tare" farha ta fa a da acin rai salma ta sassauta Murya tare da cewa "Nifa ban gaya miki maganar nan dan ki je ki agawa mijin ki hankali ba kija min masifa kuma kada ki sake maganar saki dan babu kyau batun Biyayya ga ammi kece zaki ara nusar dashi hanyar yiwa mahaifiyar shi biyayya Dan ya gama da ita lafiya abin da ya shafi yaya ke ma ai ya shafeki Bazan oye miki ba yaya ya auri mami ne dan biyayya ba domin yana son taba kuma auren ku da yaya ze zamewa Ammi izna taga duk yadda ta i yayi auren daga arshe ya auro mata matar da take zaune da ita batare data san matar sa bace ba wannan ma babbar izna ce gareta dan Allah ki kwantar da hankalin ki kada ma Ki sa damuwa aranki na gaya miki wa annan maganganu ne dan hankalinki ya kwanta da wasi wasin da kike na hayar iyaye da yaya yayi sannan na gaya Miki ne dan Kisan waye Mijinki dan shi be zama lallai ya gaya Miki ba" Farha ta kwantar da kanta a jikin Pillow lallai akwai matsala har salma ta gama maganganunta ta fita bata iya magana ba, Gaba aya tunaninta ya tsaya ammi wace irin uwa ce Murmushi mai ciwo ta saki Su a iya fahimtar su kenan akan ammi Amman ita fahimtar datai Ammi ta hana Aliyu yayi aure ne dan kada acika gida da a Mamin ma abin da yasa ta saki hankalinta da ita dan tana samun arin ciki ne amman ita fa a yadda ta Zarga kenan acikin ranta Hawayen tausayin Mijinta taji yana zubo mata lallai suna cikin gagarumar matsala ita dashi dan tun yanzu ta fara Missing insa dan tabbas data sami dama sedai yaga wayam dan zakara bata sa'a zeyi ita ba zata iya auren rashin anci ba dan a yadda yake shakkar mahaifiyar shi innan bata hango narasar ancin su anan kusa to gwara tai ta kanta Tun wuri kada ma tazo ta sami Ciki Azo a sami matsala, Dama haka yasha wiyar rayuwa dama haka suka taso lallai duk wanda yayi ha uri ze sami nasara ta tausaya masa a yadda taji tarihin sa lallai Bayan wiya se da i tana nan a kwance salma ta shigo cikin shirin fita ta an kalleta. "Ni zanje wajan inki su Dady kuma zunje aski da Babansu gashi gidan yayi shuru ga wayata zan baki ko Mijinki ze kira dan ya kikkirani kina bacci ni kuma na i tashin ki" Salma ta fa a tana mi a mata wayar ta sukai sallama salma ta fita kwanciya Farha ta kuma yi tunanin mafitar ta cike acikin zuciyarta tabbas ya zama dole ma ta samowa kanta mafita wata sabuwar tsanar Ammi taji acikin zuciyarta Har akai sallar la'asar tana faman tunani tashi tayi lokacin data ji Kiran sallah tayi sallah ta fita falo mai aikin Salma nata Gyaran kayan miya a kitchen gaisawa sukai da Farha wadda ta zauna ta an kalli mai aikin salma cikin sakin fuska tace "Dan Allah Ko akwai tsakin an malele agidan nan?" Mai aikin salma ta an zaro ido tana dariya "A,a babu amman in kina so sena Miki da semo shima yana da i" farha ta an ha iyi yawu tare da cewa "To dan Allah ki sakan salak da tumatur ana shan ruwa shi zan fara sha" mai aikin salma tana dariya tace to farha tashi tayi ta koma aki se gab da magariba salma ta dawo suko su dady ma seda aka idar da sallar magariba suka shigo Gidan Ana shan ruwa farha da wannan an malele tasha ruwa tasha sosai kuma taji da in sa salma se dariya take mata lokacin data shigo akin taga farha ta zage tana ta shan an malele Tana kuwa gama sha gudawa tace salamu alaikum Ta dinga shiga Toilet tana yin sallar Isha'i ta kwanta cikinta se ugi yake mata ba komai bane yasa hakan face yaji data dan ara a an malelen wayar salma dake Gefenta wadda har Lokacin salma Bata amsa ita ke Ringing ta auki wayar taga special Number ce bama ta asar nan ba ta mayar da wayar ta aje bata auka ba. Aliyu yana kwance.............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 86* A cikin akin hotel in daya sauka Pillow ya danne da afafun shi se aton Bargo fari tas daya rufe jikin shi dashi gefen shi cup in black tea ne wanda yake ta turiri tunda aka kawo mai bai shaba tunda ya dawo daga masallacin harami yake kwance Tunda bai samu wuce wa chaina in ba ya zauna anan saudia addu'a yake tayi