Sashe 43
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zasu ha u domin su bashi basu isaba tamanta kowa yana bacci Allah ne baya bacci ta manta kowa yana gajiya Allah ne baya gajiya ta manta kowa na neman mataimaki amman Allah baya neman mataimaki cikin Mulkinsa ta manta da cewa da aljani da mutum duka Allah ne ya halicce su badan komai ba se domin su bauta masa ta manta cewa babu mai arar da Allah kuma babu ragar dashi kuma ta manta Allah ya hana zalunci akan sa kuma ya hana acikin bayinsa ta manta da sallarta da komai nata muddin ta bawa wanin Allah gaskiya Allah baze amsa ba, babu masanin gaibu se Allah shine mai ilimin abin da ze faru yau gobe jibi wallahi ba wanda ya isa yasan gaibun Allah shine mabuwayi masani mai ilimin da babu wanda ya san iyakar shi Shine yaga arshen mulkin kowa nasa kuma ya gagara aga arshen shi To Allah cikin Ilimin sa da ikon shi da hikimar shi ya addara addara giftacciya data ullah auren Aliyu da fatima cikin hikimar sa a yau yasa suka kasance to koyaya Wannan lamari ze kasance Muje zuwa Mudai Munsan arya sakina da tawagarta suke Ta Allah ce gaskiya cikin mami ma wallahi ba sakina bace ta zubar daman can Allah ya addara bama su rayuwa bane kawai taje wajan mashirikai ne suna amfani da Ku inta suna gaya mata arya dan su ci ku inta amman abin da Allah ya addara babu mai kawar dashi babu mai hana shi Allah ne yasan mai ya oye dabai bawa mami ciki tsayayye ba Kuma Bahaushe Yace Rabo idan ya rantse se me shi rabo dangin ajali ne................ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 50* Zaro idanu farha take tana jan Numfashi da yar sabida itama adaidai wannan Lokacin zazza in ne ajikinta sedai zafin Jikinsa yafi nata sosai Kuma Jikinsa rawa yake wanda har abin yaso ya bata tsoro, Tinawa tai da addu'ar da Manzon Allah ( S.a.w ) yace muddun mutum nayi babu wanda ya isa ya cutar dashi afa uku ce a hankali ta Lumshe idanunta ta soma karanto addu'ar. Bayan tayi Bisimillah seta soma cewa. "Bisimillahil lazi layadurru ma'asmihi shai'un fil ardi wala fissama'i wahuwassami'ul Alim" Cikin azaba take addu'ar Kuma idan tayi haka take tofa masa itama ta tofa har takai afa uku Kuma tana tofa masa taji Yana wata irin karkarwa Yana ara shigewa Jikinta a Lokacin ta saka kuka tana cewa. "Ya Allah! na shiga uku wallahi rabani Biyu zakai nifa arama ce ka bari" Matseta ya kuma yi Numfashin sa yana fita da wani Irin sauri Kafin ya fara cewa "Fatima please ki rufeni sanyi nake ji Mutuwa zanyi lullu e ni wayyo Allah na" Farha ta ru e tana kuka kuma gashi ya matseta ba damar ta mi e a haka taji ya dena rawar Jikin kuma jikin nasa ya dena zafin Se saukar Numfashinsa taji a saman wuyanta da alama bacci yayi awon gaba dashi ta sauke ajiyar zuciya sedai har Lokacin hankalinta bai kwanta ba seda ta tabbatar Baccin sa yayi nisa sannan ta an sami Nutsuwa Kuma lokacin Ra asanta ya dawo Fil amman da tashin hankali ya hana taji Bata iya Motsiba sabida daga ta Yun ura zata Motsa ze ara janyota Jikinsa yana sakin ajiyar zuciya kamar an da uwarsa ta Fita ta barshi agida ta dawo ta tarar yasha Kuka ya oshi shima haka ya koma mata har asubahi ya i sakinta duk kafa ar ta ciwo Jikinta yayi tsami wiyanta ya San are sabida rashin Juyi. Har aka tada sallah a masallaci bai iya tashi ba abin da ya bata mamaki Kenan itama baccin ne ya auketa sabida kwanan datai tana gadin sa dan wani Irin tausayi ya bata dama ai babban Mutum kamar shi ze wuya ya rasa ma iya dan abun da yayi ya bata tsoro. A hankali Aliyu ya bu e idanunshi da sukai masa nauyi sukai jajir Jin kansa yayi yay masa nauyi kamar an aura dutse Yaji bakin sa babu ano ko ka an da sauri ya mi e Jin an tada sallah da toilet inta yay Using ya tsarkake kanshi ya auro alwala This is the first time dayay Missing jam'in asubahi a rayuwar shi. Ya shinfi a darduma a saman carpet ya data sallah bayan ya saka jallabiyar shi ya jima yana addu'a acikin sujjadar shi. Shidai baze ce komai ba akan fatima tinda matar shi ce ya Lumshe ido ta cika shi da mamaki ta kai shi wata orama mai cike da ruwa mai sanyi Se yace ta shayar dashi ruwan mamaki lallai dukkan cikar halittar mace baga shekaru take ba a baiwarta take ada ashe kallon Kitse yake wa rogo Har Lokacin Jikinsa bai da wari sabida zazza in daya kwana yana yi sam abin yazo masa sama taka ne ba tare daya tanadi wannan ranar ba har rana ta fito yana akin a zaune yana gadinta Allah yasa yayi wa ofar Key abin da bai ta a yiba kenan Zaman akin mace Ko mami ita ke Binsa arfe takwas daidai farha ta farka da addu'ar tashi daga bacci ta yun ura da Bisimillah zata tashi Ina Cinya da Jiki suka ce lah inji balarabe, suka i mi uwa dan azabar da suka ci ta Cije baki tana rintse ido adaidai nan Aliyu ya ago ya kalleta aka ci sa'a itama ta kallo inda yake ido suka zubawa juna ita ta soma zare nata sabida Kunyar da take ji tasa. "Sannu kin tashi?" Tai asa da kanta bata ce komai ba har na tsayin mintina shima hakan ce ta kasance dan bai iya mata magana ba sabida bai san yadda ake rarrashin mace da bata baki ba. "Kayi azkar in safe?" Abin da ta fa a masa kenan. Shaf shi mantawa yake da azkar sabida daya tashi uziri auke masa hankali yake rabon da ya tsaya yayi azkar har ya manta Sabida uziri sallah ce wannan baya wasa da ita amman bayan ita baya tsayawa yayi azkar. Ta kuma cewa. "Ka daina wasa da azkar sabida fa in Annabi ne addu'a takobin mumini ce akwai addu'oin da in kayi aryar Mutum ko aljan, Sannan ka dinga yawan sadakar ruwa da Niyyar Allah yay maka tsari daga dukkan sharri sannan ka dinga yawan bawa mutane sadaka kana cewa su maka addu'a saboda yawun wani yafi naka a wajan Allah daga yace Allah yayi yin yake sabida akwai manyan bayin Allah wanda ya oye su batare da ansan baiwar da yayi Musu ba, Nasan kai mai kyautatawa mutane ne wannan ne ma yasa Allah yake baka kariya sabida ta yuwu ma akwai bayin Allah da kake taimako batare daka sansu ba shiyasa aka ce kada ka raina kowa koka wula anta shi, domin baka san baiwar da Allah yayi wa wani ba Amman lamarin ka ya bani tsoro Allah ya tsareka daga dukkan sharri" Tunda ta soma magana ya zuba mata ido bako iftawa kuma adaidai Lokacin data furta azkar ya soma karantowa daka wanda tuni ya haddace shi tun yana yaro har ya kammala ya shafa. "Allah yayi miki albarka ke kam wace Irin mutum ce, Na wahalar dake na baki karatun da baki ta a shiga ajin sa ba amman Ba burinki ciwon da Kike ji ajikin kiba Burinki ki tunatar dani abin da ze kareni ya zame min alkairi da zaman lafiya a rayuwata wannan magana ta ara Miki ima a idanuna Allah yayi Miki albarka" Ta sunkuyar da kanta a asa a yadda take jin wutar soyayyar shi A zuciyarta Komai ma zata iya sadaukar masa dan ya zama farin ciki gare shi. Har ya Mi e ya agata daga saman gadon tunani take seda yakaita har Toilet sannan ya ajeta ya sunkuya yana taro ruwan zafi ya ha a sosai A aton bawon dake toilet "Oya shiga Ciki ki zauna naji ance haka ake yi" Tawani narke Fuska tana kallon ruwan zafin dake Huci. "Dafa zafi wallahi wannan zafi zeyi salon na one" Yayi wani kalar murmushi. "Malama bafa a onewa a wannan wajan Pls ki shiga kona danna ki" Ta soma dira afafunta kamar yadda yara keyi idan sun so rigima batai aune ba taji ya agata cak ya zare skirt in Jikinta ya dannata cikin ruwan yana cewa "Wannan shine kwanciyar hankalina" Runtse idanunta tayi tana jin yadda ruwan ke ratsa ta hannu tasa ta kare irjinta dan Lokacin babu kaya ajikinta. Tsugunnawa yayi a gabanta ya zare hannun data kare irjin nata dashi, ya ora nashi hannun akan tudun irjin nata a hankali yace. "Gaba aya an gidana sunyi jajir sabida yadda na aikace su ko?" Ya fa i maganar da wani kalar salo mai kashe ma'abocin da aka wa shi a hankali taji hucin Numfashinsa adaidai dokin wuyanta kafin taji saukar umin bakin sa a saman Kirjin nata ya shiga sarrafawa kamar mayunwacin zakin daya sami nama. Lumshe idanu tayi zaman bawon ya kusan gagararta Numfashi yake fitarwa sama sama ganin ze Loosing control inshi ahankali tace. "Wallahi ban gama warke ba so kake ka kashe ni" Lokacin hawaye ya soma zarya a saman fuskarta ya ago kanshi a wahale gaba aya idanunshi ya sauya kala. "Zaki iya wankan?" Ya fa a a rarrabe da sauri ta aga kanta alamar eh. Ya tashi ya fita daga toilet in yana rangaji Wankan tayi ta auro alwala ta dafo bango ta fito akin bata ganshi ba da alamun ya bar akin gaba aya a zaune tai salla dan wahala haka ta rarrafa ta koma gado sabida taga ya sauya zanin gadon taja bargo ta lullu a zazza i da ciwon Jiki ne suka rufeta a lokacin ko afarta ta kasa juyawa sabida azaba kamar ma bata shiga ruwan umin ba haka take ji tai kuka harta gode Allah kafin wahalallan bacci yayi awon gaba da ita. _Umm Allah sarki ni kowa yana baccinsa a wannan lokacin niko na zubawa waya ido 1:22 na dare ina rubutu Allah ka ciyar damu da halak inmu neman halak akwai wiya Allah ka bamu da guminmu kasa mu