Sashe 79
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kaimu ga yiwa baiwar Allah cin kashi agidannan raini cin zarafi Kaicon Mu" Cewar safna tana wani irin kuka duk yadda Ammi taso fahimtar da yaran nata sun kasa fahimtar ta kowa ya ora laifin akanta a wannan Lokacin ta kuma tabbatar da cewa kan anta a ha e yake dan ko wanne acikin su kamar ze ha iyi zuciya ya Mutu Salma da tunda tazo batai magana ba ita tace. "Nice shedar cewa matar sa ce dan bai oye Mini komai ba koda Kuka tafi umara agidana ta zauna Babu kalar wahalar da bata sha a laulayi kuma koda yaushe hankalin sa yana kan matar shi dana zauna nai nazari sena gano cewa wannan aure nasu ha in Allah ne wallahi nina san duk ranar da ammi tai arin raba shi da wannan yarinya akwai matsala dan mace akewa dole ba namiji ba, Ammi mai yasa idanunki suka rufe kika kasa kar addarar da Allah ya addarata cikin halak! yau da ace miki ya sami a ta hanyar zina da wannan yarinya ba farin ciki bane ace ta hanyar aure aka samu ba Ammi duk oye oyen da yayi na auren shi gudun acin ranki ne ni yasha gaya min cewa salama bana son ammi tasan nai aure sabida bata so salama har fargabar ranar da ammi zata san na ara aure nake kuma se Allah ya bashi yarinyar arzi i wadda take son shi tsakani da Allah wadda take taya shi yi Miki biyayya dan wallahi yadda yake masifar son yarinyar nan wllahi idan irin ammatan wannan zamani ce da tuni Ta rabaku da tuni Ta bayyana ita wacece a gurin sa ari base dai ki fa an ki gama ba amman da yake tana da tarbiya ta kwantar da kai ta nuna ita ar aikin ce kamar yadda yace tana binki ammi tana bin anki ammi amman ammi seda kika jawo Aliyu yayi nisa dake Kuma ko nice abin da yayi hakan zanyi dan babu irin biyayyar da bai Miki ba wannan son zuciyarki ne Kika so ki aiwatar masa shi kuma ha urin sa ya are Kinga yanzu ya auke matarsa sun Gudu batare da ya gaya miki kalma marar da i ba zeje yayi rayuwar shi ba tare damu ba ze zauna a tsakanin an shi da matar shi Ko zamu gana ko ba zamu gana ba Allahu masanin gaibu" Da kuka salma takai arshen maganar kafin bashir yace. "Ammi ke mahaifiyar muce wallahi ammi baki kyauta ba Kuma ina son kawai ki kar i laifin ki Kuma kiyi nadama wallahi ammi naso yarinyar nan kamar zan Mutu kuma yaya ya gano ina son ta amman bai ta a nunan cewa Matar sa bace Kuma bai yarda ya sami matsala dani akanta ba seya dinga Nisantani da garinnan wannan Ne silar daya Ce sena zauna a abuja dana dawo yace na tafi lagos da kaina na zauna nai karatun oyayyar ala ar dake tsakanin wannan yarinyar da yaya tun daga nan Kuma na fara yakice ta araina domin wata Fuskar tafi gaban mari Kuma ana barin halak dan Kunya cewar bahaushe, maganar gaskiya ammi nadama da gyara abin da ya aci zaki bawai Kita maganar cewa kina so ko bakya so ba domin duk wannan ya wuce Sedai Mu san abin yi wani mataki zamu auka akan wannan matsala ni babban tashin hankalina ma shine kada an Cikin gida suji wannan labari" Bashir ya fa a yana share hawayen sa Ammi a raunane tace "Naji bashir wallahi nai nadama ni ka ai nasan me nake Ji acikin zuciyata Sajeeda bani ruwa bani ruwa na sha" Ta fa a cikin kuka tana Jan Numfashi da yar sadi ya Mi o mata ruwan tasha Musa ya gyara Murya shima duk ya karaya Muryarshi ta sauya kamar zeyi Kukan Cikin Sanyin Murya yace. "Wato ita addara haka take tana faruwa ne ga bawa batare daya shirya mata ba Kuma batare daya san zuwan taba Da aure da Mutuwa da sauran dukkan jarabawar da Allah ze saukar wa bawan sa yana saukar wane kai tsaye batare da bawa yasan Lokacin faruwar hakan ba sedai kawai yaji shi acikin wannan yanayin to kamar haka ne ta faru a tsakanin auren Aliyu da fatima Nine sheda Kuma dukkan wanda ze bada shaidar wannan aure bayan Nine seko waliyan sa sha an sa dangin mahaifin sa dan bana zaton ko mai Gida sadi ya gayawa sabida yadda abun yazo a urarren Lokaci nine na bincika masa komai na wannan yarinya Kuma nine nasan komai daya danganci ita yarinyar tunda niya ora akan Bincikar wacece ita wanda Alhamdulillahi ta fito a cikin zuri'a mai kyawun tushe da asali duk da bama su wadata bane iyayenta amman mahaifinta Mutum ne kaifi aya mai gaskiya da ri on amana ina fatan Allah yasa Ko bayan bayyanar su ne kada wa annan Maganganu da kalubalen da wannan yarinya ta shiga agidannan yaje Kunnen mahaifinta dan tabbas ze iya raba auren su dan ba ason ranshi ma akai auren nan ba hasalima ita akwai wanda take so akwai wanda aka tsaida maganar auren su dashi To wannan Rabon shine yay awainiya dasu dukkan su har Allah ya tsara auren Nasu Fatima ar jarida ce Dan ata aice ma daga kanta mahaifinta ya soma barin an shi mata su cigaba da karatun Boko domin dukkan yayinta daga sun taso yake aurar dasu don mahaifinta Mutum ne mai yawan zuri'a sun haura su Ashirin an babanta Kuma duk yadda kuke Ji da ha in kai wallahi sun fiku dan ina mai rantsuwa da Allah inda sun san halin da take ciki agidannan da tuni maganar rabuwar Aliyu da ita ta tabbata Tuni har anyi an gama................. Sabida mahaifinta babu ruwan shi da Ku in suruki in kuna jin ana maganar dattijo to wannan Mutumin dattijo ne na asali mutum ne mai dattako da Gudun duniya kaifi aya mai magana aya! In zaku tuna kwanakin baya akwai wani azafi da akaiwa Aliyu a gidan wata radio! to wannan labari ita fatima ita ce ta jagoranci ya a shi sabida yadda mai gidan radi'on yayi mata Kurarin ze koreta in bata ya a labarin ba ita Kuma lokacin ana gabda sanya ranar Bikinta tana Bu atar abin da zatai don hidimar Bikinta sannan mafi arfin ya a labarin akwai rashin sanin Illar hakan a hukunce da kuma doka kasancewar ta farin Shiga a wannan harkar Bayan labarin ya bazu Aliyu ya sakani na nemo masa shugaban wannan tasha wanda har takai su gayin shari'a sedai abin da ya bani mamaki Daya ce na nemo masa yarinyar datai labarin amaimakon yaje mata da sigar aukar doka akanta a,a se yaje mata da sigar Soyayya nidai a yadda yace Min ze aure ta ne dan ya untata mata kamar yadda tai jagoranci wajan ata masa suna acikin al'umma sedai Shi Allah yadda kake zaton shi ya wuce nan Allah bai addara hakan ba seya addara soyayyar gaske azuciyar Aliyu akan wannan yarinya wadda Lokacin da yaje mata akwai an abokin mahaifinta wanda yake sonta yake mata hidima wanda akai magana da mahaifinta da nasa akan Ze kawo mata Ku in aure sedai zuwan Aliyu wajanta ya tarwatsa wannan magana yarinyar ta kafe ita se dai Aliyu Abin da ze baku mamaki yadda bata san Ko shi waye ba amman ta kafe tace ita shi zata aura wanda hakan ne ya fusata mahaifinta har yace wa Aliyu koya turo ya aura Musu aure koya bada ita sadaka wannan tasa a daren Aliyu ya je ga annen mahaifin sa washe gari suka amsar mai auren fatima a wajan mahaifinta wanda Ni ma ina cikin shedun wannan aurin aure nasu Kuma nina auko ta daga gidan su na kawo ta nan bayan Mun ulla cewa Nace anwata ce zatai Miki aiki mata da Miji se Allah kinga ashe har ta samu Ciki ba tare da wani ya sani ba sabida haka Ammi ha uri zaki ki auki wannan addara dan mai kyau ce Da Allah yasa akai auren sannan aka samu Cikin Inda a waje aka same shifa ita Kuma wadda kike son ta haihu da an naki Allah bai yarda ta haihu dashi ba har yanzu Kinga rabon fatima ne a gaba kafin na matar tasa sannan maganar da Kike wai abin da Kike tsoro kada ya auro matar da zata rabaku kinga fatima ta ciri tuta kenan tunda har ta iya zaman watanni agidannan tana Miki biyayya dan ba da ban wannan matsala ba da Babu abin da ze faru a tsakaninku da ita Sabida haka wannan ma Izna ce ga wasu iyayen masu takura da sa ido akan sha'anin an su kin ga gashi nan yayi auren Ba tare da sanin ki ba Kuma kina tare da Ita a gida aya har ta sami Ciki duk Allah ya rufe Miki ido ni a ganina ko wannan ma ta ishi ki bar bayin Allah'n nan su sami ancin kansu ki rabu dasu dan da ai bayan ranki gwara ayi kina raye ina fatan wa annan maganganu nawa basu ata Miki rai ba kuma zaki saka su acikin Kundin nazari ki ara fahimtar cewa idan Allah ya baka babu mai hanaka in Allah ya hanaka babu mai baka Kuma Koda Allah yasa sun dawo gare mu ki gyara laifukan ki ta hanyar so tattali da kyautata wa fatima wannan shine abin da zaki dan ki wanke kanki a wajan Aliyu" Musa yakai maganar Cikin Nutsuwa Falon tsit yayi kowa ya cika da wannan abun mamaki na auren Aliyu da fatima lallai RABO YA RANTSE se meshi wannan rabo shine silar auren su wanda Allah ya rufe idanun duk wani wanda ze kawo musu cikas akan auren su har seda rabon ya shiga sannan Allah ya bayyana da kansa... Sautin kukan Ammi ne ya cika falon. Autar manya ce marubuciyar...... OYAYYAR AUNA* *BA SON TA NAKE BA* AN MAJALISSA* *MURADIN ZUCIYA* *ASHE ZUMA* *TAURARO* *KOBA SO* *RABON WANI* *FITAR RABO* *DA IZZATA* ON LAMARI* *AUREN BARE* *H A S K E* *ZUMA A BAKI* AR FATA* *RABO YA RANTSE* *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a