Sashe 78
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sauri yana Kama hannunta bayan maganar ta gama fitowa daga bakinsa. "Tashi fatima mu gani babu abin da sukai Miki ko?" ura mai ido tayi lallai an halak ne kuma yayi mata halacci se lokacin Kuka ya wace mata Ta fa a Jikinsa tana wani Irin Kuka kamar ranta ze Fita. "Baba Kazo ka tasheni daga mafarkin da nake Cikin ka matarka duk ina me akai hakan Zaman dadiro Kuke da ita dama shine dalilin daya sa ka hana na sallameta baba sakamakon da zaka Min Kenan zina.........!" Seta rushe da Kuka. Da sauri ya saki farha Hankalin shi a Mugun tashe ya Nufi gaban Ammi wadda ta aga mai hannu alamun bata bu atar Ganin shi a gabanta. Ya zube Dukkan gwiwowin sa a asa ya kama hannunta ya rintse idanunsa. "Ammi kada ki jefeni da kalma mafi Muni ga Mumuni ammi ban ta a zina ba Kuma ba zanyi ta ba In sha Allah" Tureshi tayi tare da bashi ha an Mari har Guda Biyu ta Mi e a haukace. "Ubanka kayi in ba zina ba dan ubanka a ina ka aure ta ban sani ba?" Aliyu ya dafe Fuskarshi tare da cewa. addara Ammi addara ce ta ha ani da ita wadda bana fatan na bayyana ta a gaban kowa Nabar ta tsakanina da ita sedai addarar mai Kyau ce Tunda ta kaimu ga yin auren Sunna Ammi in kina kokwanto ki Kira su Baba Usman sune suka kar a Min auren fatima a wajan mahaifinta Tare da cikakkun shedu da sadaki fatima matatace Cikin jikinta na wane Nina mata kuma nasan dashi Ammi Ki ha uri na oye miki ne sabida bakya so na Yiwa mami kishiya Ni kuma ina Gudun acin ranki Ammi" Ya fa a a wahale sabida yadda kanshi Ke sara mai. Da baya ta dinga ja tana dafe kanta. "Su Usman sun cuce ni Dasu ka ha a baki Kuka cuce ni kaje kai aure ban sani ba Ka oyewa kowa Na cancanta Da haka a gareka Baba ni zaka yaudara Baba ashe matarka ce To bari kaji wallahi se an zubar da Cikin nan kuma seka saketa" Da sauri sadi ya araso Duk hawaye ya Ji a masa Fuska kuma bana komai bane ba sena tausayin Aliyu. "Ammi kada ki yanke Hukunci Cikin Fushi nina gamsu da Aliyu baze Mana arya ba Allah yasa hakan alkairi ne a gare shi" Ta bugawa sadi tsawa. "Matsa ka bani waje shasha sha Ni zai ranawa hankali to ya saketa kuma na Kira salma tazo yanzunnan ta zubar da Cikinnan Tunda nasan ba asibitin da suke zubda Ciki sabida Doka ce"!! Jada baya Aliyu ya dinga yi yana girgiza kansa. "Ammi ina son matata babu dalilin da zesa na saketa Kuma Allah ma baya son saki duk da ba haram bane! Sannan Ammi in kika zubar mata da Ciki Wallahi Nima rasa ni zaki dan In kina aunata To Kiso Cikin Jikin fatima nina auka Murnar Cikin Jikinta zata Goge Dukkan wani acin ranki au ashe ba haka bane........ "Dakata baba ni bana son wannan yarinyar ba kuma nason na ha a zuri'a daga tsatsonta sabida haka koka bi za i na Ko acin rai ya Biyo baya wallahi" Ammi ta fa a cikin hargowa. Farha ta dinga shafa Cikinta tana Kuka Jitai Tana masifar son abin da ke Cikin nata. Aliyu a hankali ya Mi e yabar falon yana tafe yana ha a hanya Ammi ta janyo wayarta ta shiga Kiran salma ta bata Umarni akan tazo Cikin gaggawa Falon Shuru yayi ammi ta bar wajan Su safna Suka Nufi akin su sadi ya Juya ya fita mami da dafe bango Ta bar falon sabida har Lokacin mafarki take. Falon yayi tsit se Sautin Kukan farha a hankali ya tako ya araso gabanta. "Taso" Ya fa a babu walwala tashi tayi shikuma ya auki Kayanta Suka fita daga falon Harabar Gidan tsit sabida Lokacin ana sallar la'asar Cikin wata Mota suka shiga da kanshi yaja Motar Har zuwa Bakin titi kafin ya auko wayar shi ya kira Musa zaman Jiran Musa sukai wanda kusan Minti talatin yazo. Aliyu ya Koma baya kusa da farha Musa yaja Motar tafiya sukai harta kusan awa se gasu a wata babbar tashar Motoci Kaduna Shine abin da kwandastan motar yake fa Aliyu yace Musa ya Tsaya suka fita ya fito da kayan shi da nata Babbar Wayar shi Ya mi awa Musa tare da cewa. "Ka aje Min a wajan ka Wannan Kuma takardar ka kaiwa Ammi" Daga haka ya kama farha Suka Shiga Cikin Motar dama Mutum Biyu ne suka rage yabar Musa a tsaye kamar an dasa shi yama rasa me zeyi sabida bai san Komai akai ba. Da sanyin Jiki Musa yaja Motar zuwa gidan Aliyu kuma kamar yadda ya fa a kai tsaye Musa sashin Ammi ya Nufa Lokacin salma ta araso duk hankalinta a tashe Kusan a tare ma suka shiga sashin ita da Musa Lokacin da suka shiga falon sadi da Bashir suna tsaye se Ammi Dasu safna daga gani kamar magana suke sallama sukai suka shiga falon Musa ya rissuna ya mi awa Ammi doguwar takardar da Aliyu ya bashi tare da cewa. "Ammi gashi Inji yalla ai yanzunan na kaishi tasha" Har rige rigen Mi a hannu sadi da Bashir sukai wajan amsar takardar Jikin sadi rawa yake a fili yake karanta sa on da takardar ta unsa mai auke da Rubutun Aliyu ajiki. _Ammi ki yafe Min ko zamu gana ko ba zamu gana ba Ammi na za i na nesanta kaina dake sabida matakin da Kika auka akaina duk ba zan Iya ba Domin Ko a addini haka haramun ne saki halak ne amman Allah baya so Bare Ni fatima batai Min laifin da zan sake taba sannan Kuma in na yarda Kika zubar mata da ciki kamar nai Kisan kai ne bare ma Ni ina son cikina Tunda matata ce ta sunna amman In kina Musu Kije ki tambayi su kawu Ko Musa ma yasan Komai akai Ammi na Tafi duk Inda Allah ya nufa na zauna nai rayuwa na raini Cikin fatima na zauna da ita kamar yadda itama ta yarda dani ta zauna dani ta rabu da iyayenta akaina Na bar Muku komai nawa Ku ri e Ni fatima da Cikinta sun fimin dukiya da Duk Jin da in rayuwa ina fatan Dukiyar dana bar Muku zata baku farin ciki kwatankwacin wanda Nake baku na barki lafiya Daga anki Aliyu Kuma ina ro on gafarar Ki in nai Miki ba daidai ba_ .................... Autar manya ce marubuciyar...... OYAYYAR AUNA* *BA SON TA NAKE BA* AN MAJALISSA* *MURADIN ZUCIYA* *ASHE ZUMA* *TAURARO* *KOBA SO* *RABON WANI* *FITAR RABO* *DA IZZATA* ON LAMARI* *AUREN BARE* *H A S K E* *RABO YA RANTSE* *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 95* "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un" Ita ce kalmar da sadi yake ta ambata acikin bakin sa kuma da sauri haka zalika a bayyane yake furta kalmar gaba aya Gumi ya ji a wa sadi Rigar dake Jikinsa ga wani Wanda yake Kuma biyowa daga goshin sa zuwa fuskar shi Ita ko salma afafunta kasa aukarta sukai Seta zube a wajan tana ambatar Sunan Allah wani irin aukewa numfashin Ammi yayi na wucin gadi wanda seda Bashir ya ri ota dan gaba aya tai suman tsaye ko motsi ta kasa yi Babu abun da kake ji a cikin falon se sautin Fitar Kukan su Safna. "Ammi kin cuce mu kin cuci kanki wannan wani irin son zuciya ne me Aliyu yayi miki haka? Ammi aduk cikin mu babu mai yi miki biyayyar da yake Miki Yau gashi kin wayi gari babu shi ko tausaya mai baki ba na halin da ya shiga Jiya ke idanunki sun rufe son zuciyarki ka ai kike hangowa yau gashi kin bu i idanu babu Aliyu Ya bar miki gidan da komai nashi Seki zuba ruwa a asa ki sha sabida Murna" Sadi ne yayi wannan furuci cikin Fushi ya juya zebar falon Musa ya ri o hannayen shi cikin ladabi Musa yace. "Ranka ya da e a sassauta kalma mahaifiya ce in rai ya aci hankali ke Nemo shi kuma kada ka fita dan Allah muyi zaman neman mafita Ba fushi ba ni ban san abin da yake faruwa ba wallahi da bazan bar yalla ai yay tafiyar nan ba Kuma ko wayar shi bai tafi da ita ba ka ganta a hannuna" Ammi ta zabura tana furta. "Na shiga uku ni Aminatu na banu ina zan ganka Baba wallahi dukkan abin da na gaya maka ba har raina ba tsananin acin ran auren da kai ne batare daka gaya Min ba amman in akwai abin da nafi so a duniya shine an ka Baba" Bashir ne yayi magana cikin haushi. "In kina son shi mai yasa Kika kasa kar addarar shi mai yasa har kika furta zaki zubar masa da cikin matar shi har kika kira yaya salama haba Ammi duk oye oyen da yaya Yayi sabida wa yayi?" Kuka ammi take tana cewa. "Ko giya na sha bazan iya zubar da Cikin taba ku fahimceni kurari nake masa har Kiran salama dana yi Kuma koda na shiga aki bayan nayi wa salama waya wallahi Kuka nake Na farin cikin wannan aruwa da Muka samu sannan na Jinjina girman rabo Lallai In RABO YA RANTSE se meshi kuma duk inda mai rabon yake se ya same shi har ga Allah naso mami ce ta sami aruwa da baba amman ni Musulma ce nasan addara kuma nasan Cewa dukkan abin da Allah yayi ya tsara ya addara ba makawa seya tabbata wannan yarinya ita ce mai rabon Haihuwa da Aliyu......." "Amman ammi kika tozarta ta kika wula antata tun a hanya kike aibata ta Nai kukan rashin sani wallahi in da nasan matar yaya ce ba zan ta a cin zarafin taba dan yaya yayi mana a rayuwa komai muka samu shine sila komai muka zama shine tsani ko kashi ya kawo mana wallahi zamu ya a ajikin mu sedai kash rashin sani ya