Sashe 6
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*006*
Idanunta Jajir ta shiga cikin gidansu da gudu ta suri buta tayi cikin ban
aki sai dai taja ta tsaya a
ofar ban
akin sabida yadda ta tarar da Salima
akin su Ru
ayya a saman masai tana kashi.
"Dallah ke salima ki maza ki fito kinje kin sami ban
aki kin zauna kamar
aki"
Cewar farha tana rawar diskon Fitsarin daya kama mata marar ta.
"Ba zata fito
in ba ai ba gidan Babanki bane ke
aya aikin banza aikin wofi Baki iska kin takura taba"
Cewar Habiba wadda take bin Ru
ayya tana bakin rariya tana wanki.
Farha dama mai jiran
iris juyowar da zatai ta
aga bokitin wankin Habiba ta zubar tare da wanka mata mari.
Wata
ara Habiba ta saka wadda ta sanya sauran matan gidan Yowa kansu nan da nan dambe ya kaure da
yar aka shiga tsakaninsu.
Babarsu Ru
ayya data kama habiba masifa ta soma yi tana cewa.
"Ai ba habiba bace takar zomon haka kawai kinje yawon gantalinki kin fake da neman aiki ba nasara shine zaki huce masifar ki akan
ata to kije Allah ya isa"
Halifa daya shigo gidan
akin su Ru
ayya ne shima kuma yayan farha ne a wajan uba Muzurai yahau yi yana tambayar
anwarsa mai akai mata take kuka!
arya da gaskiya Habiba take gaya masa nan da nan yayo kan farha wadda tai
ammara da mayafinta tana girgiza jikinta Duka ya kawo mata.
Tai tsalle tayi baya tana cewa.
"Wallahi Halifa in ka ta
ani sai na maka illah danni ba
akin ku bace shine zakuyo min taron dangi toni
aya ce amman gayya"
Umma ce ta fito da sauri ta kama hannun Farha sukai
aki Halifa na zagin farha Babarsu Ru
ayya nayi Habiba nayi dama haka al'adar
an gidan da matan gidan take muddin ana fa
a kowa nasa yake karewa sai dai fa a wajene
aryarka ka ta
a guda
aya gaba
ayansu sai sun rufu akanka amman acikin gida kamar zasu kashe kansu.
Huci farha take Tana faman Hawaye dama ita akwai saurin kuka in ranta yana
ace magana ma bata iyayi har sai ta huce tukunna.
"Nace ki daina shiga sabgar yaran gidannan haka kawai ni ba zaki dinga jamin magana ba in ba dama ki wuce gidan Nafisa kawai ki kwana biyu ni bana son tashin hankali"
Farha taiwa umma shuru sai faman ajiyar zuciya take saki.
Kafin ta mi
e ta koma tsakar gidan fitsarin da yake cinta tayo ta
auro alwala ta dawo
aki.
Har lokacin Umma fa
a take ita dai ta Shige uwar
aka ta shinfi
a darduma ta tayar da sallah, Kwanciyarta tai tana Jin takaicin abin da Habiba da su Halifa sukai mata.
Har wajan La'asar Umma tana le
a ta kota tashi sabida bacci ne ya
auketa ba itace ta farka ba sai wajan magariba a gurguje tai sallah ta fito rumfar Umma ta tu
e rigar dake jikinta tai saura daga ita sai under skirt taja shi saman
irjinta.
Umma data shigo
akin zata
auki kuka ta dubi Farha.
"Sai yanzu kika tashi? wai ba na hanaki wannan shigar banzar ba tashi kije ki saka kayan ki Kizo ki alwalar magariba ki shirin makarantar dare"
Turo bakinta tai gaba.
"Umma ni gaskiya yau ba zani dare ba sabida ban biya ku
in wata ba, Malam Alhazai duka na zeyi a banza"
Umma tace mata.
"Bana ce zan bada ku
in ba nidai tashi kije ki alwalar ga abincin kinan yau ko karyawa baki ba"
Tsananin tausayin umma ne ya kama Farha Umma uwa ce Jajirtacciya akan
anta Duk wiya bata bari karatun su ita da Ikram ya salwanta saboda tace su Fa'iza basu yi ba dole ta tsaya akan su Farha Ga mazan su Fa'iza bama su
arfi bane duk wata fafutuka ta umma akan
an nata take dan wani bin har aike take bawa Farha takai musu gidajen su duk dan asirinsu ya rufu.
Ta fita tsakar gida bayan ta sanya Hijabi ta
ebi ruwa ta watsa ajikinta sannan tayo alwala ta koma
aki taci abinci Tana kammala cin abincin ta fita tsakar gida bakin Murhun da Umma ke fama da wuta duk idanunta sunyi jajir na haya
in itace taimakawa umma tai har wutar ta kama sannan ta soma taimakon ta da tanka
e sabida kwana biyu Kawu ya kawo abin girki wanda umma ce keda girkin a kwana biyun.
Sai da aka kira sallar magariba sannan ta koma
aki Lokacin ankawo wutar nepa sallah tayi bayan ta idar tai azkar ta
auko Hajabin dare Ta fito taiwa Umma sallama ta fita makaranta Harta mance ma da maganar Ku
in wata sai da ta dawo ta kar
a sannan ta koma
arfe tara ake taso su tana Zuwa bakin
ofar gidansu taga Salim zaune saman Babur
insa yana zaman jiranta Da murna ta dube shi.
"Yaushe ka sauka bawan Allah? bara naje na aje kur'anina na dawo"
Gida ta shiga ta aje Jakarta sannan ta shaidawa Umma salim ne ya zo Ta
auki tabarma ta fita
ofar gida a dakalin
ofar gida ta shinfi
a Tabarmar Salim ya zo ya sauna ta gaishe dashi.
Fuska a sake yace mata.
azun nan na dawo sai sauri nake nazo naga Farin ciki na!"
Dariya tai tana rufe fuska Harga Allah tana son Salim kodan yadda yake Nuna mata soyayya mai cike da kulawa da tattali.
"Nidai nayi mamaki tunda a lissafi naji kace sai kayi sati naga kuma yau kwanan ka uku"
Murmushi yayi a karo na barkatai.
"Wallahi Farha ba zan iya kaiwa wannan lokacin ba, Shiyasa na dawo ga wayarki ma nazo miki da ita"
Ya fa
a yana
auko ledar wayar daga aljihunsa.
"A,a Salim kabar wayar nan kaga waccan ma Kawu sai da yayi fa
a Ka ajemin idan mukai aure ka bani"
Dariya yayi harda ri
e ciki.
"Idan banda abinki in mukai aure ai wadda tafi wannan zan saya miki, Ni zan sami kawu Na bashi ha
uri Ki ri
e wayar saboda tana taimaka mana wajan jin motsin junanmu"
Fafur Farha ta
i amsar wayar kuma ta hana Salim tunkarar kawu da batun ta ri
e wayar sabida tasan Halin kawu akan hakan zai iya sa
a mata.
Hira suke mai cike da so da
aunar Junansu Duk kuma maganar bai wuce akan Salim yana son ya turo Iyayen shi a kawo ku
in auren su ba sai naci yake mata yana Kwantar da kanshi shidai Allah ya
ora masa soyayyar Farha a zuciyar shi.
"Salim ka min ha
uri Gobe wannan gidan Radion suka ce muje nasan In sha Allah akwai nasara a zuwan namu Kaga zuwa sati na sama sai Muyi maganar zuwan iyayen naka Nafi son na ri
e aikina ne a hannu sabida ina gudun na aureka kace kai baka san zancen aikin ba"
Yadda tace hakan yabi sabida baya son
acin ranta lalla
ata yake yi Sun kai har wajan
arfe Goma suna hira kafin ya mata sallama Dubu Biyar ya bata yace tai ku
in Mota da
yar ta amsa ta shiga cikin Gida.
"Fatimah nifa nagaji da wannan gantalallan zancen naki koki cewa yaron nan ya turo kona sami uban nashi da kaina ai ba ba
ona bane ba"
Cewar kawu wanda ya shigo gidan yanzu.
Muryarta cikin tsoro tace.
"Ai abin da yama kawo shi kenan yace in baka ha
uri zasu magana da Baban nashi"
Ta fa
a tana Addu'ar Allah yasa kada Kawu yace
arya take.
"To yanzu naji batu danni bana son ai min kallon
aranta"
Daga haka ya haska Fitilar shi ya shiga
aki saboda Lokacin an
auke wuta.
Da sanyin Jiki ta shiga
aki umma tana kallonta tace.
"Kin kyauta da kika wa Babanki
arya dan nasan
arya kike Salim mai jiran
iris kedai ki amfani da damarki kada ta wuce ki"
Farha ta kalli umma.
"Munyi magana dashi ai cikin wani satin zasu zo"
Daga haka tai
aki ta aje tabarmar Ku
in ta mi
awa umma.
Umma tabi ku
in da kallo kamar tana tsoronsu.
"Nifa bana son yawan amsar ku
in bawan Allan nan taimakon daya miki ma lokacin kina makaranta ka
ai Allah ya saka mai da alkairi"
"Umma tun da shi ya bani yaya zanyi gobe kinga zamu koma screening kinga na sami na zaryar Mota"
Umma ta
aga Filo ta aje ku
in farha tai Uwar
aka ta haye gado ta kwanta bayan tayi sallar isha'i.
*************
Maman mami ta dubi mami bayan ta raka Ammi mota.
"Dole ki kuka Mami nima Dan zuciyata a dake take ne ace sau hu
u kana samun ciki yana
arewa babu wani dalili, Ni babban Burina ki haihu da wannan yaro daga nan
aryar Hajiya Amina ta
are"
Ta fa
a tana cije bakin ta.
"Mama nagaji ne wallahi Nima na matsu na haihu, wallahi duk biyayyar da nakewa Ammi dan dai kawai ban haihu bane Shasha sha suke mayar dani ita da
anta nima sai na maida kaina kamar ban san mai nakeyi ba, Amman wallahi da zarar na haihu da Aliyu duk sai na rabasu sai na soke duk wata facaka da suke da dukiyar shi Ta mayar dashi saniyar tatsa duk wata lalurarta akan sa take
arewa Hatta
an uwan shi Dashi suke gadara Lam
o nake musu kada taga ita ta ha
a auren mu wallahi Sabo da kaza baze hana in yanka taba"
Maman mami ta saki dariya.
"To dama mai nace miki, Cewa nai ki mayar da kanki wawiya ki nuna duk abin da yake musu bai dame ki ba har Allah ya baki
a da
anta daga nan kashinta ya bushe, Haba Amina kinyi wauta tun da muka taso Mahaifinmu ya fifitaki akaina duk da mune
an shi ka
ai a duniya Ya so mahaifiyarki fiye da tawa, Kika fini Da miji kika fini da
a to ni kuma nai al
warin sai na
wace Goriba a hannun yaro Wannan Aliyun da ya zama garkuwarki sai na rabaki dashi wannan shine babban Burin daya sa Nai miki kwanton
auna na Haddasa Auren Mami dashi"
Maman Mami ta fa
a tana wata irin dariya ta basawa.
Mami ta saki murmushi ta koma ta kwanta aranta tana jin soyayyar Aliyu mai tsanani tare da kishin dukkan Biyayya da Hidimar da yakewa Mahaifiyar shi da
an uwanshi sun mai dashi kamar bai san ciwon Ku
in shiba....... *09022260850*
*RABO YA RANTSE...!!*