Sashe 23
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sabida ar mai kyau da ita ga ta tsaf ba azanta kafin magariba awara ta are se ku in ta cas babu abun da ya ata Sai dai sukai sati suna awarar Kuma cikin hukuncin Allah kullum sai ta are ganin haka yasa Umma ta ara ta koma ta kwano aya da wannan ribar awarar suke ci suke sha randa kawu ya kawo su ha Ganin wannan sai hankalin indo ya tashi sai ta farawa sahura arta lokacin ita ce kusan sa'ar sadiya sai ta fara mata awarar itama dan gasa Dan tsokana sai sahura take zuwa kusa da sadiya tana soyawa. Ranar da sahura ta fara zuwa sadiya bata mata magana ba sai da aka tashi sannan tace. "Sahura ina baki shawara daki Koma wancan angaran wannan angaran nawa ne in kunne yaji jiki ya tsira" Sahura tasan Halin sadiya kamar yunwar cikinta. Tana zuwa gida ta gayawa Uwarta indo ta fito tana cin mutunci akan ba uban daya isa ya hanasu yin awara kuma awara yanzu suka fara. Sadiya ta fito aguje ta rarumo Muciya tabiyo indo a ranar sun ga masifa dan Indo bata kwana agidan ba Sabida tsoron sadiya umma Aljanun sadiya na damun ta sabida mayar da yarinyar suke kamar wata juju. Washegari indo ta dawo kawu ya kirasu yace bai amince su cigaba da awarar ba sabida haka ya soke yi sadiya ta kada baki tace masa. "Kai yanzu kawu idan ka hanamu yin awara kana da abin da zaka bamu su suna da a maza Ita kuma uwarmu bata da kowa sai mu yunwa inta kama su fa'iza tsakar dare umma kuka take nidai gaskiya baze yuwu na dinga ganin igar hawayen uwata ba sabida haka sai na fitar da awara ko umma bazata yi min ba zan amso jari wajan umman zage nayi" Amaimakon kawu ya hau masifa sai yahau cewa. "Haba dubu tawa kimin fatan na samu na wadata ku mana, Nima kaina bana son halin nan da kuke ciki" Duk yadda kawu yaso tabari ta i awara ta cigaba da fita da ita kuma Allah yasa mata nasibi wannan awara sai da ta koma ta kwano biyar Ba in ciki kamar ya kashe Su indo gasu su komai suka ta a narke wa yake. Haka umma ta haifi Fatima wadda taci sunan mahaifiyar Umma wadda suke ce mata ( farha ) duk an umma dana sauran matan farare ne tas amman ikon Allah farha ba a ce arama Tunda aka haifi farha Sadiya ita ke rainon farha sabida antar yarinyar sadiya ke fita da ita wajan suyar awara ta goye ta kamar ar tsana sadiya kewa farha wanka ta wanke mata kayan ta Umma na jinjina yadda sadiya take son Farha yarinyar akwai wayo Bata yadda da kowa daga umma sai sadiya Cikin haka Farha bata fi shekara Biyar ba kawu yace wa Umma zai aurar da sadiya ga an yayan shi Umma kuka sadiya kuka amman kawu ya rufe ido sadiya tana gama primary Kawu ya aurar da ita duka an yayin shi ya bawa sadiya da sahura Razi a kuma an ma otan su a tare ya aurar dasu su uku. Nafisa ta rage da fa'iza da farha nafisa sokuwa mai sanyin hali irin na umma shiyasa komai na umma ya koma baya dama sadiya ce gadarar ta Dan nafisa ko an bata awarar arshe ta saki baki maza su kwashe su gudu haka umma ta ha ura dayin awarar ta zubawa sarautar Allah ido sai dai wani abu aya farha halin sadiya gareta Zafi da fa a masifa kamar me ga anta amman akwai zafin zuciya da arfin hali dan bata ragawa duk wanda yayi mata suma su indo sun haifi a mata bayan farha Indo ta haifi Hadiza Hafsatu ta haifi Ru ayya sai annen su farha fa an tsiya kuma kayan su baya ta uwa Tunda aka sanya farha a makarantar primary lokacin ana shirin bikin Nafisa farha ta mayar da kai ga karatu tana zuwa boko da islamiyya daga ta dawo kuma tayi aki taita bitar karatun ta kaf gidan farha tafi kowa son karatu cikin haka akai Bikin Nafisa lokacin tuni Yaya Sadiya ta haifi mai sunan Umma Bayan bikin sadiya da nafisa Umma ta haifi Ikram Dole umma ta koma da sana'arta ta wankau sabida ita farha tace ba zata soya awara ba gaskiya ita karatu zatai sai dai kuma duk wankin da za'a kawowa umma zata zauna suyi tare ta ninke takai gidajen wa anda suka kawo wankin fa'iza son jikin tsiya bata komai sai ci da bacci shiyasa suke fa a da farha sosai akan wannan lalacin. Cikin haka wani hamisu an ma otan su sana'ar Bugu yake na shadodi yace yana son fa'iza Hamisu shike sangarta fa'iza in wai ne haka zai kawo mata taci tai na kayan toshi kuwa kowa zuwa yake kallon na fa'iza sosai Hamisu yake kula da Fa'iza wadda itama kawu ya ha a su da sauran an su Babarsu Hadiza ya aurar dasu su Uku Gidan ya rage Farha ce Babba a mata sai Yayin ta maza Guda Uku Halifa Nura Salmanu sai anne da suka taso su ru ayya dan sunfi farha tsayi da jiki in ka kalleta sai ka rantse sune Gaba da ita. Farha ta gama secondry kawu ya kirata akin sa. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *24* *A LOVE STORY 24* Farha ta arasa gaban kawu yana aki yana sauraran labarai a radio. "Kawu naji ance kana kirana gani" Kawu ya dube ta bayan ya aje radio in dake hannun shi. "Na ganki fatima, Dama akwai wani abokina da an sa ya ganki yace yana son ki Salim yaro ne mai kirki da sanin darajar mutane, Yana kasuwanci a kantin kwari dama na barki ne kin gama secondry sabida naga kina son karatu kuma zamani ya canza an uwana da abokaina suna min fa a akan aurar da an uwanki danai da wuri" Farha nan da nan ta ha e girar sama data asa murya a sha e tace wa kawu. "Nidai kawu amin afuwa gaskiya bazan yi aure ba sai na Cigaba da karatu har na kai matakin dana zama ar jarida" Kawu ya dube ta. "To baki isa ba daga ke har Hasiya arya kuke aure zaki naji kuma da na gabana" Farha ta sanya masa kuka wiwi tana masa magiya. "Kawu kada ka min haka tun asali ina son karatu na kaf anka baka bar kowa yayi makaranta ba dan Allah ka barni nayi" Kawu ya dube ta ranshi a ace. "Ita bokon Dole ce na barku kun sami na alkur'ani ko a wajan Allah bani da laifi dan haka na soke batun wata cigaba aure zaki salim zaizo ku daidaita" Da gudu ta tashi tayi akin su Umma tana masifar son farha sabida sunan mahaifiyarta ne in taga farha cikin damuwa ita ma shiga damuwar take nan da nan umma ta ru e tana tambayar farha menene farha na kuka tana shaidawa umma. Bayan umma ta gama sauraran farha tace. "Sha kurumin ki wallahi ba mai miki aure yanzu har sai burin ki ya cika kedai bari na saka Najib an umman zage ya cigiya miki f.c.e tunda takardun ki sun yi kyau" Daran ranar farha ta kwana da farin ciki. Wanda umma sai da suka kai ruwa rana da kawu sannan ya bar Farha ta cigaba da karatun. Lokacin da salim ya fara zuwa wajan farha tana zaune ranar Alhamis babu makarantar dare. Ikram ta she o aguje. "Yaya kinyi ba o akan lifan" ufule farha ta mako mata mafici. "Dalla malama gafara ki bani waje ba on ubanki" Umma dake Cikin uwar aki tana ninke kayan wanki tace. "Ni wannan zafin rai naki farha shike bani tsoro ita meye laifin ta ai jakada baya laifi" Farha ta turo baki gaba ta danno shi. "Nifa umma ina ga ba on kawu ne gaskiya ina tsoron fita" Umma ta aga murya cikin osawa da gardamar farha tace mata. "In ba zaki fita ba ki gaya masa nidai ba ruwana nagaji kullum maganar baban ki ina aure miki gindi to wallahi babu ruwana gwara ma ki tashi ki fita kije kiji damai yazo" Farha tana gunguni ta mi e ta yayi bi hijabi a saman yaure ta ora akan ta tafita. "Farha zonan" Harta kai bakin ofa taji kiran umma da sauri ta arasa wajan umma ta tsaya har lokacin tsinin bakin ta bai koma ba. "Shafa hoda mana fuskarki sai mai o take yi" Badan taso ba ta shafa powder ta fesa turare dama ita bata san kwalliya haka Allah yayita. Ta fita ta same shi an gajere ne ba i kakkaura yana zaune a saman lifan inshi daga nesa ta tsaya ta turo masa bakin ta gaba. "Gani" Ta fa a tana kawar da kanta Salim ya sauko ya araso gabanta arfan amshin turaren shi ya bugi hancin ta. "Assalamu alaiki ya sanyin zuciyata mandirin albina tauraruwa a birnin dake zuciyata" Takaici ya kama farha a ranta tana cewa ji wani auyanci amman bata nuna mai ba sai ta amsa mai sallamar. "Da farko sunana salim a na farko wajan mahaifan sa muna nan tsallaken ku Babana abokin mahaifin kine na gama ginin gidana a mai dule, Ni da gaske nazo da maganar aure Ina kasuwanci a kantin kwari ina sai da atamfofi da Kayan mata" Farha ta kau da kanta dan amshin turaren Salim ya soma bugar mata da kanta. "Naji amman ni gaskiya ba yanzu zanyi aure ba in zaka jira ka jira in ba zaka jiraba ka tafi, Ni kam makaranta zanyi har sai kuma na sami aiki sannan zanyi aure" Ta fa a tana harare harare. Salim ya saki murmushi mai ayatarwa. Yana mata kallon uruciya, Aranshi yana Yaba wautar ta. "Naji na am ince in zaki ga arshen biro da takarda ni zan jiraki farha ina mugun sonki tunda na ganki wallahi na kasa sukuni ji nake kamar ina wata duniya daban ta masoya ki taimakeni Farha kada ki juyawa soyayyata baya ina sonki kamar raina a shirya nake dana