Sashe 84
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuba Miyan bakinta sabida Tana gudun idan ta zame shi ta fita zubarwa ze farka Ta Bu ofar akin ta jefa Ledar ta rufo ofar A hankali ta komar da kanta ta cigaba da kukan da take yi. Wani bacci ne mai da i ya sureta amman duk da haka kwalin yana hannunta a haka aka kira sallar asubahi Duk da Baccin sa mai nauyi ne amman ana kiran sallah ya Juya Yaji afafunsa a asa ga uban sauron daya cika masa afa se Cizon Shi yake Juyawar da zeyi Cinnaka ya gantsara mai cizo a afar shi. Tsananin mamaki ne ya kama Aliyu Sanda ya aga kanshi yaji shi a jikin farha a saman cinyarta ya zuba mata ido wato a haka suka kwana ya kalli hannunta kwali ne take masa Firfita dashi wani tausayin ta da sonta ne ya ara kamashi wanda Ko zafin cizon Cinnakan ma bai sami tasiri a jikinsa ba ya tashi ya janyota Jikinsa wani irin tarin Cincirindon sauraye ne a saman kanta har wajan Fuskarta tsoro da tashin hankaline ya kama shi sabida yasan matsalar sauro ga mace mai Juna biyu ya kwantar da ita saman tabarmar ya saka zaninta ya rufe mata har fuskarta sannan ya Mi e ya fita daga akin alwala yayi gidan Shuru shidai da sauri ya bu ofar ya fita Wani masallaci ya hango daga can asan layin ya arasa seda yayi raka'atul fijir kafin a tayar da sallar sannan yayi zaman Jiran a tada sallah bayan sun idar da sallar zama yayi Yana lazumi har wajan shiddan safe yayi addu'oi sosai sannan ya fito daga masallacin dan Shine ma ya rufe masallacin ya tawo Gidan Abin mamaki Lokacin daya shiga Gidan A lokacin yaga an hayar Gidan yana jan ruwa zeyi alwala Babu wani sakin Fuska Aliyu ya masa sannu! sannan ya shiga aki Ba kuma komai yasa haka ba shine yadda Aliyu keda taka tsantsan Baka shigewa jikin mutum tashi aya har se kasan waye shi. Tana zaune ta idar da sallah ya kama ha a cikin mamaki. "Yaushe kika tashi fatima?" Ya fa a yana arin zama a kusa da ita. "Ina kwana" Yaji muryarta. "Lafiya lau yaya kwanan ba on waje?" Tace masa "Alhamdulillahi" Yayi Murmushi. "Amman mai yasa kika kasa bacci jiya kikai ta min Firfita bayan ke ma kin gaji?" anyi Murmushin ya e dan ba aramin ciwo Jikinta yake mata ba amman tasan ta gaya masa hankalin shine ze tashi. "Nina saba da wannan rayuwar kaikuma baka saba ita ba" an dube ta da rashin fahimtar zancen nata. "Kimin yadda zan gane" "Nina na taso gidan talakawa mana na saba kwana cikin sauro da zafi kaikuma ka taso kana da Ku i ka saba kwanan Ac da Fanka kaga inna barka a haka zaka cutu duk da nasan yanzun ma dauriya kake" an kalleta cikin wani yanayi. "Fatima ki fa i gaskiya nasan dai duk rashin gidanku ba zaki ta a kwana a irin wannan akin ba Ko talauci ma da rashi ai mataki mataki ne Wani yafi wani kamar yadda Ku in ma yake mataki mataki wani yafi wani" "Haka ne kam dama ita duniya makaranta ce in kana ganin babunka to baka dubi wani bane kai se kaga kana cikin aljanna Nima dai nasan Mu talakawa ne amman wallahi akunan su Umma babu gansa Kuka Kuma akwai ledar tsakar aki" Shi dariya ma ta bashi Wato yaro yaro ne. "Shiyasa aka ce in kana kallon na asa dakai Kullum zakai ta yiwa Allah Godiya Kinga wannan Kwana ayan danai anan gidan na ara Godewa Allah Kuma na ara Jinjina ni'imar daya mani sannan na ara Jin tsoron shi Koda yaushe Kana samun Ku i kana cin mai kyau ka sha mai kyau ka tashi a mai kyau ashe wani ma wajan baccin ya gagare shi yanzu dai duba saman akin nan In damuna ce ba zamu Iya bacci ba barina gida wata makaranta ce Allah ya kawo ni" Ya fa a yana Jingina da Bangon akin hannu yasa yana cire mata Hijabin tare da cewa. "To yanzu me zaki Break dashi?" Ya fa a sanda ya cire mata Hijabin gaba aya ya tsira mata ido yanayin Kallon yana saukar mata da kasala. Ta lumshe ido. "Ko mu kwanta?" Ya fa a Muryar shi har sar ewa take ta gano Nufin shi. "A,a" "To me zaki ci na siyo miki?" "Kai kana da tabbacin tsabtar wanda zaka siyo min a wajan sa nifa Allah ya bani tsirfa wallahi bana son abincin waje" Yayi Murmushi. "To Gimbiya duk yadda kika ce" Ya fa a yana zira hannunshi a saman rigarta. Ta Buge hannunshi. "Dan Allah ni ka rabu dani ba zan iya komai ba yanzu duk Jikina dan Ya Tashi tsaye. "To bari na fita yanzu zan dawo" "Ina ka sani da zaka fita?" Yayi murmushi tare da cewa. "To se nai ta zama ma tambayi ai baya ata" Se ta mi e tana saka hijabinta. "Nidai Muje tare wallahi bazan je a sace kaba kai baka san ko ina ba gwara ma kome ye ya same mu tare" Dariya ta bashi. "Dan Allah Ki koma babu wani abu daze same ni haba kada ki mayar dani mace fa se kace wani auye" ata rai. "Zaka fita amman ka bari anjima sabida kaga yanzu safiya ce Koni ce fara ai na ha ura da cin abincin har anjima" "Inna zauna me zaki bani nifa wallahi a mati ar Bu atarki nake to na nuna Bu atata kince a,a to zaman me zanyi" Ta kalle shi. "Kai yanzu har ka sami Nutsuwar bu atata?" Yayi mata wani kallon asan idanu. arshen Nutsuwa ma tunda ina tare dake Ko a titi Muka kwana zan sami Nutsuwa bare Muna gida a aki to meye saura?" Ta koma ta zauna Shima zaman yayi amman ya cire rigar Jikinsa shima zafin na damun sa sosai Gaba aya Kirjinsa Kwantaccen Gashine har ya zagaye Nippy inshi ta kawar dakai sabida bata ta a ganin shi kamar a wannan yanayin ba. Ya matso wajan ta ya shiga cire mata hijabin. "Ki dena min haka babu abun da zan Miki Please" Ya fa a yana Cire mata hijabin da rigar Jikinta wadda tun ta lace in data sako ne a gidan salama kai tashin hankali beyi ba sam. Ta kare irjinta da hannayenta "Dan Allah ka rabu dani" Ya janyota ya matseta a irjinsa har Zuciyoyinsu suna Jin bugun junan su. "Ba abin da zan Miki amman ki barni naji umin Jikin ki" ya fa a yana sakar mata Hucin Numfashin sa Luff tayi ajikinsa amshin dake manne a fatar shi yana ziyartar hancin ta. "Jikana baka tashi bane?" Suka ji Bugun ofar Inno tana Kiran Jikanta. A wahalce ya saki farha yana saka rigar shi Muryar shi wadda ta sha e ya aga. "Mun tashi Baba Bari na fito" "To fito ga koko na siyo Muku da osai maza ku karya Dan gudun wannan shu"umar Cutar kwalsa take ko me" Farha me zatai In ba dariya ba Kuma dariyar harda Biyu na farko Ulcer inno zata ce na biyu kuma yadda ta hango Ba ze raga mata ba Inno tazo ta katse masa hanzari wannan abu yayi mata Onga rigarta ta mayar tana dariya shikuma ya fita waje. Suka gaisa da Inno tana mi o masa kwanan kokon da osan. "Ban ji da i ba kada ki kuma siyo mana abin karyawa dan Allah" Ya fa "To ka amshi wannan dai na riga na amso muku" Ya amsa yana Godiya Girma da tausayin Tsohuwar yana ninkuwa a zuciyar shi. "Amman jikana kai wara ne ko naga jan naka kamar na osai" Duk yadda yaso kamewa seda ya dara. Yayi asa da Murya. "Keda kika ce Ni an yayanki ne so kike asirinki ya tonu ko me?" Seta kama baki tana dukan bakin ta. "Shegen baki Ungozomar bata gasa shi sosai ba, to ai abunne jikana ban ta a ganin mutum mai kyan kaba anya bakai ji i da wa anda muke gani a talabijin ba kuwa?" "Inno maganin ciwon kai To bari na fita inna dawo zan baki amsa" Ya fa a yana Komawa akin sabida bai saba yawan magana ba Aliyu irin Mutanan nan ne marasa magana haka halittar shi take Ko magana aka cika yi fita yake sabida ciwon kai yana shiga farha tasa dariya. "Jan osai" Ta fa a tana dariya tare da amsar Kwanon osan ha iyar yawu tayi. "Kai wannan osai yaji albasa" Ya kalleta. "Zaki ci kenan?" "Harda gudu ma" Hmmmm "Keda kika ce bakya cin abincin siyarwa kuma yaya zaki ci wannan Ki bari na fita nazo da abin da zaki ci" Tai saurin Bu e kwananon ta auki osan aya takai bakinta. "Ko a masai ake tsoma wannan dai se naci" Shagala tayi da cin osan da shan Kokon wanda ya zame yabar mata akin Fita yayi Cikin Ikon Allah bai sami duhun kai wajan shiga cikin garin sosai ba. Farha ta duba taga baya wajan wato wayo yayi mata "Allah ya kiyaye hanya" ta fa a tana cin osan wanda yayi mata da i bayan ta kammala ta fita har akin Inno wadda take zaune tana jin Radio. "A,a jikata Kin fito kenan?" Farha ta zauna. "Ina kwana Dafatan kin tashi lafiya yaya hidima damu Allah ya saka da alkairi dama kwanukan na kawo Miki" Inno ta washe bakinta mai gi "Kai babu komai ai komai yiwa kai ne Jikata ke Kuma ba irin Ma sha Allah kalar hausawa" Farha me zatai in ba dariya ba. "Haba inno Nima ai Jar ce kamar osai" Dariya sukai daga ita har Inno tashi aya Jinin farha dana Inno yayi Mugun ha uwa. "Inno bari na gyara Miki akinnan naki naga ko ina tarkace dama haka akin Tsofi yake ina abun shara?" Inno ta washe baki tana cewa. "To jikine duk babu arfi ga shi bani da mataimaki se Allah haka dai nake karka e makwancin nawa na kwanta kafin Mutuwa tazo Shiyasa haihuwa tayi a rayuwa inda ina da an kaina ai da ban zauna akina babu shara ba" Tausayin Inno ya kama farha. Tsintsiya farha ta auka ta shiga sharar akin ta gama ta ninke mata kayanta masu dau ar