Sashe 33
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kamu dashi sedai bai fiye tasiri ba sabida tana shan magani Kuma duk arshen wata Aliyu na fita da ita waje ganin Likita wa annan an watanni nema basu fitan ba sabida tace ita taji da in Jikinta ya rabu da ita. Hajjo ta kawo mata ha e da ruwan roba ta kar a ta sha ta kwanta a kusa da anta wa anda suka sanyata a tsakiyar su. Hajjo fita tayi ta rufo Musu ofa wato an adam tara yake be cika Goma ba duk yadda Ammi take da Kirki akan anta idanunta rufe wa yake Musamman wa annan sarakan Guda Biyu basu da mutunci ko ka an Kuma baka isa kayi magana akan su ba. Hajjo ta watsar da tunanin ta Koma kitchen tana cigaba da gyara kajin da zata ma Mami farfesu dan taji ance yau zata dawo. Bayan fitar Hajjo sajeeda ta Mi e ta shiga wanka Ammi ta juya tana kallonta "Zaki iya kona zo na taimaka miki?" ta girgiza kai ta shige toilet in ta fito tana Yamutsa fuska "Ammi ba a wanke yake ba toilet in" Ammi taja tsaki "Ai salma ce da neman suna ta auketa suka tafi Gidanta bada ban haka ba da ba seta zo ta wanke Muku ba" Abin mamaki ammi da kanta ta shiga Toilet in ta hau wanke wa Sajeeda tana tsaye akanta harta gama juyowar da zatai santsi ya kama afarta takwa fa i tum sajeeda ta wala ara tayi kanta tana arin agata. Hajjo da gudu data juyo Ihun tayo akin ganin Halin da Ammi ke ciki ya aga mata hankali tana kwance Cikin Kumfar ban aki da taimakon Hajjo Suka fito da Ammi wadda har afarta ta haye tai sumtum abun ka da farar fata. "Garin yaya Hajiya ammi Allah ya sawa Cewar Hajjo sajeeda tace "Wai Toilet ta shiga ta wanke min zanyi wanka shine fa ta Fa Ammi ta matse fuska saboda yadda afar ke mata zafi. "Hajjo auko Min man zafi a akina" Hajjo ta fita ta auko mata man zafin ta kawo mata......... *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 36* Hajjo ta rissuna har asa ta mi awa Ammi man zafin. Ammi ta rintse ido sabida yadda afar ke mata azababban zafi. Muryar ta abin tausayi tace wa Hajjo. "Shafa min daga saman Yatsuna" Hajjo ta lakato man zafin ta soma goga mata a yatsun afafun nata wa anda duk sun haye sunyi suntum Hajjo se faman sannu take jerawa Ammi Ita ko Sajeeda wankan ta tashiga ta fito ta zauna gaban madubi ta shafa mai ta zira riga ta kwanta hajjo ta bita da kallo Ammi kwanciya ta kuma yi nan da nan zazza i ya rufeta ruf Hajjo ta baro akin ta wuce kitchen ta cigaba da aikin dake gabanta. Tunda suka hau kwalta salma ke sharara gudu har ta arasa unguwar shara a Sai da ta biya ta auko anta a school sannan suka wuce gidanta Ha aton gida mai Jan gate tai horn mai gadi yazo ya bu e mata gate in ta tura hancin Motar ta ciki ta shiga tai parking. Yaranta farare masu kama da ita suka fito daga gefenta suka tsaya salma ta zaga can back seat inda Farha ke kwance ta bu e tace mata. "Ki sauko a hankali mun iso" Farha ta yun ura a hankali ta sauko daga cikin motar yaran suka bita da kallo salma ta kama hannunta suka mi i wata hanya wadda ta kaisu ofar aton Falon sanyi da amshi ne sukai wa farha sallama a cikin hancinta ta lumshe ido ta nemi guri ta zauna Mai aikin Salma nata zirga zirga daga kitchen zuwa dining wadda ke girki iya na rana sabida yaran salma dake makaranta da sun dawo suci sai wanke wanke da shara amman sauran Hidimar girkin mai gida da gyaran akuna duka salma ke yin kayanta bata yarda mai aikin tata tayi mata ba. "Maman Dady sannu da zuwa yaya aiki?" Mai aikin salma ta fa a mata hakan bayan ta araso wajan Salma ta dube ta da kulawa. "Lafiya lau zuwaira yaya hidimar Gida?" Zuwaira mai aikin Salma tace. "Lafiya lau" Tana kama hannun yaran suka nufi hanyar akin su. Salma ta dubi farha data zauna a asan carpet tace mata. "Taso muje ciki bakya zauna anan ke ka ai ba" Ta mi e suka jera zuwa cikin wani aki wanda aramin gado ne acikin sa sai Toilet da carpet shinfi e a asan sa. "Ki zauna anan bari nayi wanka na fito" Farha ta jinjina kanta Bayan ta zauna a asan carpet in kanta ne ke mata wani irin ciwo har ganin ta na neman juyewa. Sama sama taji muryar salma akan tana ce mata. "Me zakici na kawo miki seki sha magani ki kwanta ki huta" ago tana share hawayen ta. "Dan Allah maman dady ki bani ku in mota na tafi gida" Ta fa a kamar yadda taji mai aikin nata ta fa i sunan nata. Neman gefen gado salma tayi ta zauna ta dubi farha wadda take kuka. "To yanzu idan na baki ku in mota kin san hanyar garin ku?" Da sauri ta aga kanta tana cewa. "Na sani maman dady dan Allah ki taimaka mini" Salma tayi jim kafin tace "To Amman shi musa daya kawo ki idan har yaji bakya wajan Ammi ai ranshi ze aci" Kukan farha ta cigaba dayi tana cewa. "Baze ce komai ba daman nina jawa kaina Nace masa ina son aikatau to tunda abin ya zama haka gwara na koma gida" Farha ta fa a har lokacin kuka take "Ina ne garin naku ni sai na saka driver na ya kaiki amman baze yuwu a sakeki ke ka ai ki tafi ba sabida hakan ze zama matsala babba" Gaban farha ya fa i ita anya ma suna da auye kuwa ita dai a tarihin ta bata ta a jin kawu ko umma sunce zasu auye ba duk an uwansu suna cikin gari. ifta ido tai tana inda inda. Fahimtar Hakan yasa salma cewa. "Kinga hakan bamai yuwu wa bane tunda naga kamar kanki be waye da hanya ba, Zan kira yaya se ya turo min da number musa sena kira shi yazo nan ya tafi dake" Gaban farha ya kuma fa uwa tasan idan har ta gaya masa baze bari ta barta ta tafi ba. "Maman dady zan fa gane kedai ki taimaka min na tafi ko ma baki bani ku i ba ki barni na fita zan san yadda zanyi har naje gida" Salma ta mi e ta fita daga akin batare data yi magana ba. Bedroom inta taje ta auko wayarta Numbern Aliyu ta shiga kira sedai ta i shiga sai da ta fito daga akin sannan Number in ta shiga taita ringing bai auka ba. Haka ta dawo akin da farha take zaune. aga murya ta kira zuwaira. Da sauri zuwaira ta araso. "Maman Dady kira kike gani" Salma ta dubi zuwaira "Dan Allah zuwaira ki ha o wa wannan ba uwar tea mai kauri da an Abu marar nauyi, sannan ki bawa su dady abinci su tafi islamiyya" Zuwaira da ladabi ta amsa kana ta fita daga akin Minti ka an ta dawo akin da aton tray a hannun ta ajewa tayi a gaban farha salma ta dubi farha "Ci abincin amman ki fara shan tea in kafin kici abincin sabida ya warware miki hanjin cikin ki" Farha ta aga Cup in tea in ta sanya spoon tana juyawa ta aga shi tana kur a kamar ma aci take jin bakin ta dan kwata kwata babu ano ta kur aya biyu uku sai amai ya biyo baya awajan ta dinga kwara amai tana ri e ciki salma nata jera mata sannu anan wajan ta kwanta tana numfashi salma ta gyara wajan ta taimaka mata suka je toilet ta wanke mata Jikinta saman gadon salma tace tahau jikinta se rawa yake zazza i ne ya rufe ta ganin ta galabaita da yawa yasa salma ta shiga aki ta auko allura da drip ta tsira acikin drip in ta ha a ta saka mata Allurar harda ta bacci aciki salma ta rufe mata jikinta da bargo bayan bacci ya auke ta taja mata ofar tabar akin. Se wajan la'asar ruwan ya are salma ta cire mata har lokacin Bacci take Bini bini salma zata le a amman har aka kira Magariba bata tashi ba salma na idar da sallar magariba taga kiran Aliyu. aga cikin ladabi tayi sallama tana gaishe dashi. Cikin taushin muryashi yace wa salma. "I'm sorry salma naga kiran ki, But kin san kan an mazan a wajan nema aukar zafi yake hope kuna lafiya yaya su Babana?" Salma tayi murmushi. "Lah dama nayi zaton haka Yaya Suna lafiya Allah ya taimaka, dan Allah yaya numbern musa zaka tura mini in ba damuwa" Batare da tunanin komai ba dama shi bai da yawan bincike akan lamarin wani ko ya saka idanu akan Harkar da ba'a saka shi acikin taba. Yace mata. "Okey ba matsala amman yanzu haka na fito daga masallaci zan je gida zuwa anjima zan tura maki" Salma tai saurin cewa. "Yaya ko kawai bara kaji maganar wannan anwar tashi ce" Da rashin gane inda ta dosa yace mata. "Wa kike nufi kenan?".............. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* Ya matsa kusa da farha ka an ya an ja bargon ya ora hannun shi a saman goshinta babu zafi a goshin nata. e Idanunta tayi wanda har Lokacin bai auke hannun shi a goshin nata ba. Gabanta ya fa i ta mayar da idanun ta Lumshe. "Sannu" Ya fa a a hankali. Ta yun ura zata tashi jiri ya ebe ta, ta koma ta kwanta tana jan numfashi hannu ya sanya ya agota ya jinginar da ita ajikin Bango idanunta har Lokacin a rufe yake. "Kin yi sallah me zaki ci?" Duka ya jefa mata tambayoyin. Banza tayi