Sashe 19
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
i bada Shaida cikakkiya akan dalilin daya sanya ya yiwa Aliyu wannan Sharri. Bayan ya rabu da lauyan shi gidan Kakannin shi yaje ya amsa Kiran Baba Usman wanda ya tabbatar Mishi da an auro auren shi Godiya yayi wa Baba usman sannan ya baro gidan Bai shiga gida ba sai bayan sallar magariba kai tsaye kuma angaran Ammi ya nufa........ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *18* *A LOVE STORY 18* Sallama yayi a falon Ammi tana zaune A falon bayan ta idar da sallah Safna da Sajeeda suna kwance a saman cinyarta suna charting da wayoyin su a hannayen su Gefe guda ga atuwar Tv tana faman yi. Ammi ta amsa mai sallamar cikin kulawa ya sami Saman kujera ya zauna da sauri su safna suka tashi zaune suna gaishe dashi fuska babu walwala ya amsa batare daya kalli inda suke ba. "Ammi wannan abin da kike wa yarannan sam ba dacewa ta yaya yaran da suka isa suyi aure fisabilillahi zaki na ora su a saman cinyarki wani ma in ya shigo sai yayi dake" Ya fa a yana zabga musu harara sum sum suka Tashi suka nufi hanyar akunan su. A zuciye suka Fa akin nasu Lokacin Farha tana Wanke Toilet insu Harara sajeeda ta maka wa farha. "Dallah wuce ki bawa mutane waje jaka! har yanzu kina abu aya gaskiya sai kinbar gidannan dan ba zamu shirya dake ba" Safna ce ta tanka a ta waje suka datso ofar Ran Farha ya aci, Nan da nan kuka ya tawo mata wanda ta dur usa a wajan tana yinshi ba autawa ta jima tana kuka kafin ta nufi Hanyar akinta sam bata lura da wa anda suke falon ba ta shige akin fa awa saman gado tayi tana Cigaba da kukan ta dan abin da su safna sukai mata ya ona mata ranta harda ce mata jaka. "Nace kaji azu musa ya kawo Min mai aiki?" Aliyu ya sosa kanshi bai nuna alamun ya san da maganar ba. "A,a ni kam ta yaya zan sani Ammi" Ya fa a a ta aice. "Yace marainiya ce, ya kawo min ita nidai gaskiya ina da masu aiki da Lagos zan sa akai ta gidan Sadi Ko Shara a gidan salma" Da sauri Aliyu yace. "A,a Ammi ki duba ai ba zaki rasa abin da zata yi agidan ba, Tunda yace marainiya ce ai beci ace Kin kaita wani wuri ba shima Musa yaji hakan ba zeji da i ba" Ammi tai murmushi tare da cewa. "Ni ma tunanin haka dana yi yasa kawai nace zata dinga Muku girki a part inku tunda azu salamatu tazo Min da batun zatai tafiya arta ta haihu" Aliyu ya wani ha e rai kamar bai ta a dariya ba. "Gaskiya Ammi ni bana son azanta kawai daga kawo yarinya daga auye sai ta hau yi mana girki, Duk dani bana cin abincin kowa sai Na Mami ko naki amman bazan so Mami tana cin abincin wadda bamu sani ba" Ya fa a yana wani lumshe ido. "Ai daga gani yarinyar tana da tsafta ha uri zakai tana muku, Tunda ita mami koda ta dawo in Jikinta bai arfi sosai ba, Sannan kuma ba wai iya girkin zatai ka ai ba zata Dinga gyara min akina dana su auta tare da wanke mana Toilet" Aliyu bai ce mata komai ba harta gama maganar tana cewa bari na kirata sai a ji nawa za ake bata a albashin wata. Ammi ta aga Murya sosai tana kiran. "Ke Fati zonan" Cikin hanzari farha ta dafe irjinta dake faman duka. Ta gyara hijabinta ta fito falon daga nesa dasu ta tsugunna muryarta a dashe wadda take nuni da taci kuka ta oshi tace. "Gani" Ammi ta bita da kallo. "Matso mana nan dallah malama wa ze aga muryar yi miki magana" Da sauri farha ta matso daidai saitin Kujerar da Ammi take saman ta wanda ya bata damar kallon inda Aliyu yake zaune ya Fito da wayar shi yana dannawa ya nuna kamar bai san da ita a wajan ba. "Ka ganta sunan ta fati" Murya can ciki yace. "To ni ammi ina ruwana da jin sunan ta duk ma'aikatan dake gidannan nasan sunan su Wasu ma ban san dasu ba, Gaskiya" Ya fa a idanun shi akan wayar shi. Farha takaicin sane ya kamata ta sanya hannu tana share hawayen dake faman zubo mata wai Bawan Allah ne yake nuna mata Ko in kula. "Nima abin da yasa na gaya maka sunanta har na kirata dan naga Musa ne ya kawota Shiyasa, Fati nawa kike ganin za mu dinga biyan ki?" Farha tai shuru Aliyu yaja tsaki mai arfi yana Danna wayar Hannun shi. "Kin min shuru malama, wannan kuka naki baze Fishsheki ba in ma zaki ha uri ki ha uri ki dangana in kuma kukan zaki zan kira Musa na gaya masa" Da sauri Farha tace. "Ni dama zaki gaya masa in dan Allah yazo ya fitar dani daga gidannan wallahi bazan iya aikin nan ba na ha ura zan koma auyen kawai" Daga Aliyu har Ammi zuba mata ido sukai ita ammi tana, tunanin ko sangartata iyayenta sukai da rashin aiki Suka mutu suka barta da aiki, shi kuma Aliyu jinjina uruciyarta yake ko in ta bar gidan ina zata je oho mata. "Wato ke ba zaki zauna ki nemi na kanki ba Kin saba rashin aiki ila iyayenki sun sangarta ki gashi sun Mutu sun barki da aiki To shikenan zan gaya wa Musan in yazo sai ki bishi in baki da rabo" Aliyu yayi saurin cewa. "Ammi kada ki biye mata da uruciya a tare da ita, Ki barta a haka zata saba" Kuka farha ta saka. "Ni babu abin da zan saba gaskiyata na fa a akira sa ya mayar dani gidanmu bazan iya wannan aikin ba daga farawa yau har yaran can suna cemin jaka ni ko agida ina da annen da suka fisu girma Duk talaucina ba zan zauna inda ba'asan darajar mutane ba.......bata arasa ba ammi ta wanke mata fuska da mari. Kafin ta janyota zata rufeta da duka Aliyu yayi saurin janyo farha yayi bayan shi da ita. "Haba ammi me kike son aikatawa ne baki san amana Allah ya baki ba ita in marainiya ce in kika cutar da ita Allah zai saka mata, Bayan nan akwai Hukumar kare ha an adam dan tana mai aikin ki baze yuwu ki na dukan taba gaskiya ammi wannan ba daidai bane ba, Ina zaton yarannan zaginta sukai shiyasa take wannan kukan kin san ba kowa ne yasan aci zarafin shi ya ha ura ba dole zata ma gidannan ku in goro tunda bata sami karamci daga mutan gidan ba" Ammi da ranta yakai ololuwar aci bata iya ce masa komai ba sabida ammi mace ce mai jarabar son a ko ka an bata aunar laifin anta Musamman wa annan Biyun da kata asu gwara ka ta a kowa agidan shiyasa suke cin karan su babu babbaka suke taka uban kowa a ma'aikatan angaran nasu kowa ha uri yake dasu Aliyu ka ai suke shakka shine yake cin Ubansu kai tsaye. "Wuce ki bani guri auyen banza in baki saita bakin kiba wallahi kafin kibar gidannan sai na miki Illah akan ana ke har wace da zaki zo gabana kina magana yadda ranki yake so, Karkiga Musa ne ya kawon ke duka zakici kamar jaka" Da gudu Farha tabar wajan tana wani irin Kuka. Aliyu zeyi magana Ammi ta aga masa hannu alamar bata bu atar maganar shi sai da ta auki lokaci kafin tace. "Ka kira min musa yazo ya auki wannan yarinyar" Kai tsaye yace. "Ammi ki ha uri gaskiya ba zan iya cewa musa mahaifiyata ta kasa ri ar uwarshi ba sabida Musa mutum ne mai sona mai aunata ya auke shekaru yana min hidima ganin mun zama aya ne yasa har ya kawo miki ita a ganinshi zaki iya Ri onta" Ammi mi ewa tayi bata ce komai ba tabar falon tayi hanyar akinta ta shiga ciki ranta a mugun ace. Aliyu ya jima a zaune kafin ya mi e kanshi tsaye akin da farha ta shiga ya nufa. Rufo ofar yayi tare da zira key kwance take a saman gado kuka take mai sauti ya janyo stool ya ora afarshi aya akai ya zuba mata ido kafin yayi gyaran murya. "Idan kika ce rashin kunya zaki wahala zaki sha a gidannan koni da Ammi ta haifa ina mata ladabi wajan furta magana" ufule ta ago ta zuba mai jajayen idanunta. "Ni kuma da aka siyo jaka ba zan mata ladabi wajan maganar ba daga nan suyi ta dukana har mahadi ya bayyana" Ta murgu a mai baki ta juya mai baya tana cigaba da kukanta. Can ta kuma cewa. "Kuma Allah zai saka min abin da kayi min, Bazan ji ko mai akan duk wata matsala da zata sameni ba tunda nina i bin maganar iyayena kuma alhakin salim ma baze barni ba amman da ina aya addu'ar umma ba zata ta a barina na sha wahalar da kake son ganina cikin taba" Ta fa a cikin kuka har da shashsheka! Murmushi yayi mai sauti. "Burina na ganki kullum kina kuka masifaffiya, Kin yi jagora wajan jefani acikin matsala sabida aramar Bu atarki wadda in da zaki biyo jerin Masu Ro ona na taimaka musu dana baki ninkin ta amman kika gwammace ki a akan karatu" Cikin kuka tace. "Allah ya kiyaye nazo na ro i abu a wajan wanda bai san darajar an adam ba mai karya al awari wallahi mutane kallon Kitse suke wa rogo amman kai asalin Mugune mayaudari" Wata irin tsawa ya buga mata cikin har gagi kamar ze doketa ya ce mata. "Be quiet to me ke har kin isa ina magana kina magana dan baki da mutunci ni sa'anki ne? kada ki ga nai miki maganganun soyayya a baya ko ka an maganar ce ka ai a harshena amman ko Ha orina bata ta a ba ban ta a jin son ki araina ba kamar yadda kika