Sashe 21
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ita ya tara ku i yayi aure inda yake zaune da matar shi guda aya indo Wanda yadda Allah ya hore masa a sana'ar tashi ta siyar da Bilo idan ya yi Sai ya ara aure ya auro Hafsatu dukkan su matan nashi Jera haihuwa suke Farko indo ta haifi Adama Sai Hafsatu ta haifi Samira haka suke ta haihuwar su kufi a kufi har sai da suka haifi a biyar biyar duka mata Ganin haka yasa Hankalin Abubakar ya tashi sabida yana masifar son ya haifi a namiji Sai ya fara neman aure a nan cikin i ya ha u da Asiya yaje wajan Abokin shi Asiya itace arama a gidansu yayinta duka matane iyayen su sun rasu tun suna ananu Ri onta sai ya koma hannun yayarta. Abubakar bai asa a gwiwa ba wajan Neman auren asiya wadda a lokacin ba wata babba bace sabida tana da aramin Jiki sosai Yayin ta da farko sunce ba zata su turata tai kishi da mata har Biyu ba sabida yarinya ce amman yadda Abubakar ya dage Haka suka bashi Asiya ya aura ya kawota gidan shi wanda Hafsa da Indo suka ha e wa Asiya kai suda an su Fa in irin Wahalar data sha agidan ba ata baki ne dan hatta wankin su dana an su ita take Musu a wannan Lokaci haka zalika Ranar girkinsu ita ke Musu girkin a wajan Mijinta ka ai take samun sassauci dama kuma sai baya nan suke gana mata azabar. Cikin haka mahaifin Abubakar ya rasu Dama mahaifiyar shi tuni ta jima da mutuwa ranar sadakar bakwai haka matan gidan sukai tafiyarsu Umman zage Babbar yayarsu Asiya tazo gidan kamar an jefo ta taga Asiya gurfane a gaban atuwar tukunya tana faman hura wuta. "Sallamau alaikum" Umman zage tayi sallama. Asiya ta ago ido fal hawaye da majinar haya "Umman zage ce agidan namu sannu da zuwa" Asiya ta fa a tana Goge fuskarta. Ta mi e tsaye ta shiga aki ta auko tabarma ta shinfi a wa Umman zage wadda ta tsaya ta zubawa ar uwarta ido cike da tausayawa. "Umman zage ki zauna bara na kawo Miki ruwa" Cewar Asiya tana nufar randa ta ebowa Umman zage ruwa mai sanyi ta kawo mata gabanta ta ajiye mata. Umman zage bata auki ruwan tasha ba ta dubi Asiya. "Auta kinga yadda kika koma kuwa? gaba aya kinyi ba i kin sake ramewa anya kina jin da i acikin gidannan kuwa?" Asiya ta alo Murmushin dole. "Umman zage, Lafiya alau kawai Ba untar zaman waje aya ne" Ta fa a tana oye damuwarta, dan kada ta agawa ar uwarta hankali. "Auta idan kin oye min damuwarki wa zaki gayawa Mahaifan mu sun Mutu sun bar Min ku har ku Hu u nice babba acikin ku, Dan haka kada kiji shakkar gayan matsalar Ki Kinji Auta Ba zamu bari ki zauna cikin matsala ba" Asiyah sai ta fashe da kuka. "Wallahi Umman zage tun da nazo gidannan nike wa matan gidannan Komai hatta Wankin kashin ansu, Yanzu ma sun tafi gidan gaisuwa Basu tafi dani ba sun bar Min girkin su kuma idan yazo fa a zemin yace banje ba Kinsan shi mafa aci ne a wajan sa ka ai nake samun sassauci" Tunda ta soma magana Umman zage ta zuba mata Ido ita takaicin Asiya ma shiya fi Komai ata mata ranta. "Shi Mijin naku ya sani?" Da sauri ta girgiza mata kanta Alamun bai sani ba. Umman zage ta aga waya ta kira Abubakar bayan sun gaisa. "Abubakar yaya arin ha uri?" Daga nasa angaren yace. "Alhamdulillahi Babbar Yaya ya yaran namu?" Umman zage tace lafiya lau. "Dama ina gidan kane in kana kusa kazo in kuma Baka kusa nasan an maka rasuwa to zan rufo maka gidanka na tafi da Asiya Gidana in ka dawo ka biyo zamu yi magana" Asiya ta zubawa Umman zage ido tana kallon ta dama tasan za'ai haka shiyasa tsayin watannin datai agidan tana fuskantar matsalaloli bata ta a kai wa Umman zage Kukan taba sabida tasan halin ta macece wadda ba'a taka mata nata tana da zafi sosai. Haka zalika sauran Yayin nata suke su Umman orayi suma duk zafi gare su Ita ka ai ce mai sanyi tana da ha uri sosai. Abubakar ya gigice. "Lafiya Babbar Yaya? Ganinan base kun kai ga tafiya ba" Daga haka Umman zage ta kashe wayar bala'i ta shiga surfawa ta inda ta shiga ba tanan take fita ba. "Tirr da wannan sanyi naki ni akwai kishiyar data isa ta juyani wallahi ba'a haifeta ba baki gado muba kina kallona dai sai dana ri eku har ku hu u na aurar daku ai ina da kishiyoyin wa kika gani acikinsu tana muku daidai da kallon banza to zama samun guri tafiya rage tsaiwa" Ita dai Asiya hankalinta duk a tashe yake na wayar da Umman zage tayi wa Abubakar sabida Tasan In Umma ta tafi arshen abin akan ta zai are, Jimawa ka an Yayi sallama ya shigo ya janyo kujera ya zauna Yana gaishe da umman zage. "Babbar yaya ina yini?" Ta dube shi "Lafiya alau, yaya da in ha uri?" Yace. "Lafiya lau, Ya kuka je gida? angode Allah ya bada lada" Umman zage tace. "Amin" A ta aice. "Dama nazo ne domin na kuma yi maka gaisuwa sai na tarar da Asiya ita ka ai kaga waccan atuwar tukunyar da take akan Murhu matan ka sun bar mata tai musu Girki fisabilillahi ina asiya ina waccan Tukunyar salon irjinta ya bu Abubakar ya ha e rai a take anan "To ararsu ta kawo Miki kenan? to ai girki ita ya kama tunda su ne masu a dole zasu je Wajan gaisuwa ita kuma tai musu abinci" Ya fa a yana hararar Asiyah wadda ta Sunkuyar da kanta a asa. "Duk ba wannan ba Asiya ta sanar dani irin zaman da take agidannan zamane na bawa da uban gidan shi ita ke wa matan ka wanki hatta girki ita ke Musu to Asiya dai zama dakai bai zame mata dole ba idan Babu hali ka sakar min abata na tafi da ita yanzu base anjima ba"............... *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *21* *A LOVE STORY 21* Jikin Abubakar ya auki rawa cikin sauri ya dubi umman zage wadda harta Mi e tsaye yace mata. "Dan Allah dan Annabi kiyi ha uri, Babbar yaya kin san ba zan ta a cutar da Asiya ba" Da sauri ta katse shi da cewa.... "Cuta ta nawa kuma Abubakar aini ka shani na warke yanzu fa agabana ka rufe ido kana cewa, Girki ita ya kama tunda ita ce marar a to kaga kenan kana goyon bayan Matanka ne" Shima da sauri ya tashi kamar zai dur usa mata. "Wallahi Babbar yaya ba haka bane" aga masa hannu. "Haka ne mana Abubakar, Alhamdulillahi tunda kai da bakinka kace bata haihu ba kaga zatai da in samun wani Mijin da zarar ka sake ta" Ya ha e girar sama data asa. Muryarshi a kausashe ya dube ta. "Nidai a mini afuwa idan hakan ta sake faruwa ki auki dukkan hukuncin da kika ga dama, Asiya tana sona ina son Asiya, Na rantse da Allah akaf matana ita nafi so kuma itama ta sani rabani da asiyah kamar Yimin Illah ne" Ya fa a kamar zai kuka! "Naji to amman da sake, Daga yanzu ka dinga saka idanu akan al'amuran gidanka idan ba haka ba gaskiya zaka zo watarana ka tarar na auke Asiyah dan ba bora bace" Da sauri yace. "Naji babbar yaya kuma na Amince, In sha Allah! Hakan kuma ba zata kuma faruwa ba Indai nine mai gidan zan tsawatar" Daga haka Umman zage ta dubi Asiya wadda har Lokacin ta agowa. "To sakarai saiwa sala, Saura ki zauna tsoro suda ansu su cigaba dayi miki izaya Wallahi na kuma zuwa na tarar dake A wannan yanayin tafiya zanyi dake ba soba nina ga laila majunun" Har ofar Gida Asiya ta raka Umman zage Tana kuma jaddada mata akan ta Mi e tsaye tana kar ancinta agidan Haka ta dawo Abubakar ya tare ta yana huci kamar zai kawo mata duka. "Ke ashe baki da hankali da tunani ke sakarar ina ce, Waya gaya miki ana fallasa sirrin aure Kuma ni kin ta a gaya min halin da kike ciki agidannan?' Ya fa a kamar zai mareta. Jikin Asiyah yana rawa tace. "A,a ban gaya maka Allah ya baka ha uri" ara matsowa yana tattare hannun riga da gudu tayi akinta ta rufo ofa Ya araso bakin ofar yana cewa "To na rantse da Allah kika kuma gayawa wani sirrin gidana sai ranki ya aci marar hankali wadda bata san ciwon kanta ba" Haka ya araci bambamin sa da cin mutuncin sa yabar Gidan Yana fita ta fito tana duba tukunyar shinkafar data ora auri ne ya cika hancinta shinkafar tayi Ba i ta one urmus gashi babu wata dama Girkin Indo ne kuma mai girki ce take ri e makullin akin adana kayan abincin gidan. "Wayyo Allah! yau na shiga uku a wajan matan gidannan umman zage dama baki zo ba" Ta fa a a fili tana fashewa da wani irin Kuka! har akai la'asar tana kuka gajiya tayi da kukan ta nufi ban aki ta auro alwala itama yunwar take ji amman tunanin tashin hankalin matan gidan har yafi mata yawa akan yunwar cikinta. Haka ta wanzu acikin aki har akai magariba tayi sallah ga gidan shuru ba kowa ga ba wuta duk tsoro ya cikata can wajan bayan sallar isha'i suka shigo da koke koken ansu gaban Asiya ya yanke ya fa i ta kuma shigewa uryar akinta ta uya. Hafsatu ce ta araso bakin ofa. "Ina yarinyar gidannan ina abinci anmu suna ta kuka?" Asiyah ta kuma uya tana saro ido waje cikin hasala Hafsatu ta kuma aga murya. "Ke Hasiya su waye sa'annin ki kina ji muna miki magana zaki fito ko sena shigo?" Cikin sauri Asiyah ta janyo mayafi ta fito waje har asa ta zube tana cewa "Sannun ku da