Sashe 74
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jikina ma ya bani Mutuwa zeyi babu mamaki mutuwar Fuji'a ce Fa uwar ajali yayi dama abu ne irin nasa ya auri jamila ya i da tuni yaga an kanshi to ai yanzu gashi nan ya tara mana dukiyar ze mutu yabar mana ita muyi yadda muka so" wata irin tsawa sadi ya bugawa sakina yana toshe Kunnen sa tunda take bata ta a ganin sadi a irin yanayin data ga ya shiga a yanzun ba ya shiga girgiza kai yana Hawaye "Ya Allah idan har ka addara Aliyu mutuwa zeyi Ya Allah ka dawo da wannan ajali kaina ni na mutu domin rayuwar sa tafi tawa amfanuwa ga Al'umma duk da Allah ba wanda ya isa yayi maka dole ba mai saka ba mai hana ka yadda kaso kake yi a lokacin daka so kaga dama" Sadi ya fa a yana wani irin kuka wanda ya bawa sakina mamaki zatai magana ya aga mata hannu dan baya bu atar tace masa komai. Cikin Tsiwa da rashin Kunya ta mi e tsaye akan shi. "Daga fa in gaskiya zaka hau Kuka, Me yake tsinana maka kai kenan Kullum Yi masa hidima ya mai da kai kamar yaron sa Baka da komai se Masa hidima in da yana aunar ka ya mallaka maka kamfanin sa na lagos mana ai ya i Se aikin matar sa kullum taci tai kashi waya sani ma ko mu yake tarawa dukiyar Wallahi bama zan oye maka ina jin mati ar haushin biyayyar da kake yi masa" Sadi ya ago idanun shi jajir yace mata. "Wallahi sakina baki isa kin rabani da Aliyu ba naji bani da komai in tun da ke baki da godiyar Allah duk ni'imar da Allah yayi mana kin take ta Aliyu kike hangowa to bara Kiji kamar yadda ci bezo aya ba To oshi ma baze zo aya ba Ko yatsun mu in muka duba ba daidai suke ba, kuma ni bana ba in ciki da arzi in Aliyu dan ta hanyar halak Allah ya bashi maganar Matar sa kuma ai bake ce Kike bada haihuwar ba Allah ke bada wa ba ita zaki wa Gori ba don ba ita zata bawa kanta ba jamila kuma ni kaina bana masa sha'awar auren ta dan bata da kamun kan da Aliyu ze zauna da ita a matsayin uwar an shi kema nadamar auran ki nake bada ban darajar ana ba da tuni Kinyi gaba wallahi su ka ai nake dubawa amman ki cigaba da yadda kika so na baki Lokaci ne ka an, Dan babu wata macen da zata shiga tsakanina da an uwana in zuba mata idanu" Sadi ya fa a a zafafe Sakina jitai afarta na rawa Lallai ashe akwai sauran aiki a gabanta Duk ha ilon da take dan wa take idan ba dan shiba ashe ma shi bai san tana yi ba Jikinta se ya auki rawa muryarta na karkarwa "Abbansu yau ni kake gayawa haka akan Aliyu? dan wa nake ha ilon nan dan kai nake yi kai ma ka sha i iskar anci kai ma ka tsaya da afafun ka, ka fita daga jerin yaran kamfanin sa Amman har ni zaka bu i idanu ka jefawa wa annan maganganu to Allah yasa a budurwa ka same ni bare kace nayi yawon ta zubar tun da kace Jamila bata da kamun kai" Cikin fushi sadi yace. "Da bana shan iska kenan Look sakina kada ki yarda na same ki da wata manufa akan an uwana na rantse da Allah in kika bari na kamaki da wata manufar oye akan an uwana wallahi senai shari'a dake kuma bari Kiji har yau har gobe babu macen da zata raba mana kai nida Aliyu soyayyarmu daga Allah take Kuma abin da kika kasa ganewa Aliyu yana da kamfanin Mota ne A lagos da sunan sa amman Komai na kamfanin ya sakar Mini se yadda nai dashi In har na cuci Ali kona zalunce shi ba zan gama da kyau ba sabida babbar nadama ce ka cutar da wanda ya baka yarda da amana In kuma ban godewa Allah akan ni'imar da yayi min ba zan godewa azabar sa Ko yau na mutu nagode Allah dan yayi min dukkan suttura ana kuma nina san Aliyu ze aurar Mini dasu Muddin yana raye ze tsaya musu a komai" Da sauri sakina tabar akin sadi be kwanta ba alwala ya aura yana jero sallar nafila akan Allah ya bawa Aliyu lafiya ya kuma shirya masa matarsa ya cire mata hassada da yashi da ba in ciki. Yadda Sadi ammi farha basu rintsa ba haka sakina ma bata rintsa ba asubar fari ta tashi jamila suka bar gidan dan fita tai wajan bokanta akan ya bata maganin mallaka da aurin baki wanda bata auka sadi ze bata matsala haka ba shiyasa batai tunanin bi ta kan shiba a gidan su suka aje anta ita kuma da jamila suka nausa auyen da Bokan nata yake. Farha tana zaune a saman darduma a tsakiyar akin mami sabida a akin mami suka kwana tare bayan ta idar da sallar asubahi ta aga hannunta sama idanunta yana zubar da hawaye addu'a take yi akan Allah ya bashi lafiya kafin ta idar ta shafa ta soma karatun azkar Lokacin gari yayi haske mami se baccinta take hankali kwance kamar ba ita ce ta gama kuka jiya ba Ita dai farha jingina kanta tai da Jikin gado Hawaye duk ya bushe a idanunta wajan shiddan safe mami ta farka idanu jajir ta dubi farha cikin mamaki. "Farhan wai baki bacci jiya bane ni dai duk tashin da zan sena ganki a zaune kina sallah?" Farha bata ce komai ba mami ta tashi ta shiga ban aki ta jima aciki sannan ta fito tazo ta shinfi a darduma a asa tana sallah Bayan ta idar wayar ta ke ringing taje ta auka ta zauna a bakin gado. "Hello mama ina kwana" Shuru ne ya biyo baya da alamun na wayar ke magana. "Eh mama ya kusan arewa kwana biyu ma Kin san muna umara To kuma mun dawo Aliyu ya fa i yana asibiti nayi zaton Jiya ma zaku zo nan in ai" Shuru mami tayi can tace addara mama wallahi ya fa i to shikenan se kun zo nagode" Bayan ta gama wayar wadda ta bawa farha tabbacin da mahaifiyarta suke yi tashi tayi ta fita farha ta gyara mata akin wajan arfe tara na safe Mami ta kammala girki ta zuba komai cikin Basket lokacin farha ta gama mata gyaran aki mami shiga tayi ta shirya cikin Jallabiya ba a tai rolling in mayafin jallabiyar a kanta ta fito tana zabga amshi farha datai tagumi ita ko wankan ma batai ba Tun kayan ta na jiya ne ajikinta Hijabi kawai ta sauya. "Farhan driver ze kaini asibiti sabida yanzu dana shiga ciki Sadi yayi min waya akan na kaiwa Aliyu abinci sabida Ammi ta tashi yau da rashin Jin da i tasha magani bacci take Se anjima zata je wajan shi To ba kowa ni zanje na kar i Bashir" Zaraf Farha ta mi e tsaye tana wasa da bakin Hijabin ta Muryarta kamar zatai wani Kukan tace. "Aunty mami nima zani" Mami tayi dariya "To a haka zaki baki wanka ba ki bari anjima seki bi su Ammi" hawaye ne ya shiga ziraro mata wanda bata san da suna zubar ba kafin tace "Ni dai dan Allah zan biki" mami ta an sha jinin Jikinta kafin ta kalli farha cikin nazari "Farhan badai akan fa uwar Yaya kike ta kuka tun jiya ba?" Jikin farha ya an yi sanyi sabida Kada mami taga za ewar ta cikin sauri tace "A,a nima bana jin da i ne Kuma sannan Kin san babba kamar shi ya fa i ai duk mai hankali ze shiga cikin damuwa dole" Mami ta wuce ta auki baske in tana cewa "Haba nidai nai mamakin Kukan naki To Allah ya baki lafiya Shige Mu tafi" suka fita wajan mota suka shiga driver yaja su zuwa asibitin farha ta matsu suje taga wani hali yake ciki ajiyar zuciya farha ta sauke sanda suka shiga cikin asibitin ba kowa Sabida asibitin mai tsada ne sosai ba Mutane se iya ma'aikata haka suka wuce Ciki adaidai ofar shiga suka ha u da Bashir Suka gaisa da Mami farha kawar da kanta tayi Gefe. "Yawwa Aunty mami gwara da kika zo Ni bari nabi driver gida na an kwanta dan Jiya ban yi bacci ba wallahi" Mami data nuna damuwa arara a gaban Bashir tace. "To yaya Jikin nashi?" Bashir ya an kalli farha tare da cewa. "Bai farka ba dai har yanzu amman Likita yace zuciyarsa Normal kawai alluran ne basu sake shiba" Mami tai ajiyar zuciya tana cewa "To Alhamdulillahi" Bashir ya an dubi farha. "Cute babu gaisuwa abin ar haka ce Ko?" Farha batai masa magana ba tabi bayan mami suka shiga ciki ofar akin da yake ciki mami ta mur a handle in ta shiga farha tabi bayanta sanyi da amshi ne sukai musu sallama A hankali suka arasa gaban gadon nashi..........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 92* Har lokacin bacci yake yi kwance yake sam al a kan gadon Jikin shi gaba aya a rufe yake da tattausan Bargo fari tas mami ta aje basket in hannunta tare da zama a saman aya daga cikin dogayen kujerun akin farha kuma bata zauna ba hannu tasa ta dafe gadon daya ke kwancen ta zuba masa idanu bata ko iftawa Addu'a take ta yi akan Allah ya tashi kafa un sa. "Farhan ga wajan zama ki zo ki zauna anan kafin ya tashi naga bacci yake sosai" Cewar Mami farha taja ajiyar zuciya jita ke dama ciwon ya dawo mata shiya sami lafiya Jikinta a sa ule taje kusa da mami ta zauna. Hannayenta duka biyun ta zube a kumatun ta tare da zabga tagumi ita ko mami wayarta ta auko tana danne danne akin shuru yayi wata nurse ce ta shigo akin bakin ta auke da sallama. Suka gaisa da mami nurse in ta dubi mami