Sashe 40
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
komai aranki Ki cigaba dayi mata addu'a ha a addu'arki itace makami agareta addu'arki itace garkuwa a gareta amman duk wannan Kuka baze yi muku ba" Kawu ne ya aga labulan ya shigo duka jikinsa a sanyaye ya dubi Ya sadiya. "Sadiya ba laifina bane fatima ita ce ta nace seta auri wannan mutumi ni kuma takaicin ta yasa nace yazo a aura musu aure, kuma an aura in hakan dana yi shine ya tsaya min azuciyata ina ganin kamar nahau dokin zuciya na yanke hukunci acikin fushi sedai hakan danai shine zesa jama'a su i zagina domin kowa yasan ba da san raina yarinyar nan ta kafe ba" Yaya sadiya tayi murmushin takaici. "Haba kawu ai yanzu an wuce zamanin burge mutane sabida kome zaka ma an adam bazaka burgeshi ba kamata yayi da yarinyar nan ta kafe seka bi komai a sannu amman yanzu ba yadda zamuyi Allah ya addara hakan addu'ar dai itace mafita" Kawu ya goge hawayen shi. "Ni na bi ata da mugun baki lokacin da zata tafi shiyasa har yanzu mafarkin fatima nake ya Allah ka kare min fatima har ga Allah fatima tana cikin jerin ana dana fi so amman acin rai ne ya saka nai mata haka Yau gashi ina Fegenki fatima" Kawu ya fara tari Ya sadiya ta kawo masa ruwa da sauri amman duk da haka tarin bai lafa ba wanda yana yi Guntun jini na fitowa daga cikin hancin sa umma ta wala ara matan gidan suka fito Su halifa ne suka samo tasi har ofar Gida aka saka kawu aciki suka tafi asibiti. Babarsu Hadiza tai ammara tana kuka ta nufi akin da umma take zaune ita da ya sadiya ta aga labulan. "To Hasiya burin ki ya cika Kawu ya fa i ciwo Daman babban burinki ai ya mutu a raba gida to bari Kiji koda ya mutun kece a asa dan kece mai a mata waya sani ma ko ba in cikin farha ne yakai shi ga fara tarin Jini tana can yawan barba a dan ba namijin daze auri mace irin yadda aka aurar da ita" Dama Babarsu Hadiza tunda aka aurar da farha take fa ananun maganganu musamman data ga yadda kawu ya damu Kullum maganar shi daya sani bai aurar da fatima ga wanda bai sani ba. Yaya sadiya ta mi e tayo kan Babarsu Hadiza tana huci kana tace. "Kin manta karon dani ko? har zaki shigo akin mu kina gayawa Uwata maganar banza ke gado ya dama Ko yau kawu ya mutu uwata ba zatai haya ba kuma a mata arzi i ne ba kowa Allah yake bawa ba Kuma in sha Allah farha tana cikin oshin lafiya Bayyanarta gareku seta hanaku bacci matsiyata" Sum sum babarsu hadiza tabar wajan sabida tsoron sadiya Ya sadiya ta azalzali umma akan ta tashi suje asibitin da aka tafi kai kawu umma ta shirya Lokacin yamma tayi amman haka suka wuce asibitin kansu tsaye Wani aramin Private su Halifa suka kai kawu wanda Ya sadiya taiwa Halifa waya ya gaya mata lokacin da suka arasa ma tuni an bawa kawu gado Neman wajan zama sukai Ya sadiya ta dubi halifa "Me suka ce yana damun shi" Halifa ya sunkuyar dakai asa. "Wai ciwon zuciya ke barazanar kama shi wallahi yaya sadiya kawu ya saka tunanin auren farha da yayi ne gashi nan ze kashe kanshi abanza ai ba ita ka ai ya haifa ba" Halifa ya fa a cikin acin rai. Jikin Umma ne yayi sanyi ta fahimci kowa haushin Yadda kawu ke tunanin auren da yayi wa farha yake yi har dare suna asibitin Kafin Suyi wa su halifa sallama su koma gida Ya sadiya tai gidanta umma ma tai gida.............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 47* Farha ta jima acikin wani irin yanayi tana ta jin kunyar abin da yayi mata lumshe ido tayi tana hango sanda yake kissing inta ta ara mirginawa ta janyo pillow lallai namiji bai da kunya ko kunya bai jiba duk girman shi yazo ya wani rungumeta yana kissing inta mi ewa tayi zaune tana Rufe fuskarta da tafin hannunta wani irin Sanyin jiki take ji ga wani irin yanayi dake bin dukkan sassan Jikinta tasan tana masifar son shi Amman ita harga Allah tana jin tsoron duk wani abu daze ha ata dashi dan ita a ganinta ya yi mata ato da yawa. ewa tayi taje ban aki ta aurayo fuskarta kuma har Lokacin Hannunta akwai amshin turaren shi akin ta akwai amshin turaren shi ta rasa wani irin turare ne yake amfani dashi mai azababban amshi amshin da baya barin Ka ta da i gefen gado ta zauna duk tana jin kewar tafiyar da yayi kuma tana fatan Allah ya dawo dashi lafiya wayar daya bata tana gida cikin ragowar kayanta daba tawo dasu ba jitai ina ma tazo da ita da babu abin da ze hana ta kirashi taji koya sauka lafiya sabida tana jin a labarai yadda jahar katsina ke fama da hare haren an bindiga da sauran su se kuma taji ta kasa samun Nutsuwa har akai azahar tana zaune gajiya tayi da zaman tayo alwala tazo tayi sallah. Ta mi e ta fita falo babu kowa a falon ta wuce Kitchen yau marmarin wake da shinkafa take yi sabida ta jima bata ciba ta saba agida koda yaushe umma tana yi musu ta ora wake a tukunyar ta duba cikin kayan miya akwai su salak ta iba ta zauna tana yankawa ananu ta gama ta wanke ta aje a kwalanda falo ta fita ta auko kayan da suka ata na break ta ha a ta wanke bayan waken ya dahu ta zuba shinkafar Mintuna masu dama ta auka wajan Girkin dan se wajan Biyu da rabi ta kammala ta zuba a flaks ta jera su mai maggi yaji a wasu an kwanuka takai dining ta zuba nata dana Hajja ta fita daga kitchen in Kai tsaye angaran Hajja ta nufa Lokacin da taje Hajja tana wanki a injin wanki Farha tai mata sannu ta shige akin Hajja ta aje abincin ta fito. "Hajja kawo na tayaki wankin" Ta fa a cikin kulawa. Hajja ta washe mata bakin ta fal goro. "To Fati dama na gama ma amman bazan katse kiba ga shanya ta kimin" Farha ta aga Bokitin ta nufi Igiya tana shanyawa hajja kayan nata Hajja wanka ta shiga ita kuma farha ta koma akin hajja in yau angaran ma ba kowa aciki se Hajja ka ai Hajja ta fito ta shigo ta shirya Ta kalli farha "Yaya kika jere kayan abincin kuma da alama baki ciba?" Farha tayi Murmushi "Hajja ke nake jira ga naki ga nawa" ta fa a tana bu e abincin Hajja tayi Murmushi "Ah lallai yau zanci abinci da marmari wake da shinkafa yaushe rabon duniya da ayyaraye su gidannan basa son irin wa annan abincin kullum se aikin cin nama ni har ya isheni ma" Hajja ta fa a tana saka hannu ta fara ci itama farha abincin take ci a nutse sedai duk Bata jin da in yanayin Jifa jifa gabanta fa uwa yake ta tsame hannunta ta mi e tsaye "Hajja zanje na kwanta kaina ciwo yake" Hajja ta bita da kallon tausayi "To ki amshi magani wajan Hajiya Ammi Allah ya sawa e" Ta fita ta wanko hannunta ta wuce part in Ammi akinta ta shiga ta rufo ofar da key kamar yadda yace mata ta kwanta bacci ne mai nauyi ya kwashe ta. Safna tayi tsaki bayan ta bu e abincin ta nufi akin Ammi wadda afar yau ta saka ta a gaba dan ko falon ma bata fito ba ta tsaya akan ta. "Ammi yarinyar nan wake da shinkafa tai mana na abincin rana ni gaskiya ammi bazan ciba wallahi" Ammi ta dube ta. "To kije ta dafa miki wani abun mana safna rabu dani afata bana jin da in ta sam" batare data Ma Ammi sannu ba ta fita akin Farha ta nufa sedai Koda taja akwai Key taja tsaki ta Koma wajan Ammi. "Ammi akwai key a akin nata" Ammi ta fusato "Ke rabu dani da abin da yake damuna ga afata ga Baba tunda ya tafi nake Kiran shi a kashe ko zakije wajan Mami kiji yo min kota same shi ita" Safna ta turo baki gaba "Ammi lafiya lau sharrin network ne, Ammi rabu da Aunty Mami tunda ta dawo bata neme kiba ai" daga haka fita safna tayi tasan Ammi ba zata saurareta ba hankalin ta a tashe yake har akai Magariba Ammi nata kiran shi bai auka ba Har Bashir ya dawo daga office Ganin yadda ta damu yasa Bashir yay ta bata ha uri yana kwantar mata da hankalin ta se Bayan sallar Isha'i Aliyu ya shigo gida Ammi ta rufe shi da fa an me yasa ya kashe waya duk ya aga mata hankali ha uri ya bata ya Mi e ya tafi part insa Mami tayi masa sannu ta gabatar masa da dinner ruwan tea ka ai yasha ya kwanta bayan yayi wanka. Damma yayi sallolin shi mami akinta ta kwanta yau dan jiya ta gurzu shiyasa yau ko gigin Nufo inda yake bata yi ba. Aliyu yaja tsaki ya mi e ya zira farar jallabiya da slipers ya sauka bayan ya rufo akin shi Ko ina na falon an kashe wai ya nufi sashin Ammi suma da alamun sunyi bacci dan Goma ta wuce ya rufo ofar falon Key in daya ri e na akinta yayi amfani dashi wajan Bu ofar Farha tunda ta tashi dama bata fita ba Sallah tayi tai azkar har aka kira isha'i tayo sabuwar alwala tana nan wajan zaune har Lokacin data idar da sallah mafarki tayi wai kawu ya mutu ana ta kuka agidan su Shine fa tunda ta tashi take ta kuka ga gefen mararta ya ri e ciwo yake mata kuma tasan ba mp inta ne ze zo ba ta zame ta kwanta anan asan carpet Aliyu ya shigo akin da sallama muryar ta a dashe ta amsa mai sallamar bata mi