Sashe 47
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abinci ke fitar dashi dan ta lura baya fita Office shi har iba yayi ita ko se rama kuma babu wani daga cikin Mutan gidan daya zo mata bakin ofa ita ko a falo ma bata jin Motsin su. Aliyu dubara yayi wa Ammi akan cewa Ze dinga siyo musu abinci abar hajja ta Huta idan yarinyar taji sau i zata komo dafa Musu Ammi dama bata fiye son kallo ba kullum tana aki Su safna suna school magariba ke kawo su gida,Hajja bata shigowa yanzu sabida bata da girki se masu gyaran falo ka ai daga sunyi suke fita bashir Kuma ya tafi lagos ganin wasu Motoci ga mami bata nan wanda Aliyu tunda ya aika musu da musa ya kai musu Ku i be ara bi takan su ba wayarshi ma kasheta yake kwanan shi uku yana more sadakin sa. A rana ta hu u ne mami tayi masa waya akan zata dawo da daddare yace mata ta bari zezo ya aukota daga nan ya duba mama dan ko Ammi be gayawa ba. Ranar daya zo wa farha sallama akan ze tafi wajan uwar gida Har aramar rawa tayi sabida tsabar Murna wadda har yaso ya gano. "Kin san dai sati ake wa Budurwa to zan dawo na arasa kwana hu u na" Da sauri tace masa. "Na yafe wallahi" Murmushi yayi ya lakace mata hanci ya fita yana jin yana Missing inta dan ta shayar dashi ruwan mamakin Ni'imarta. Ta bisa da kallo yaci kwalliya kamar zashi zance mayar da kanta saman Pillow tayi ta kwanta yau zatai bacci mai tushe tunda yazo mata a kwana ukun da yayi kusan ajikinta yake wuni da daddare ma haka shiyasa tana sallar Isha'i ta kwanta se bacci. Aliyu kuwa gidan su mami ya nufa acikin Motar shi domin ya aukota. Mami kuwa dama ashe.................. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 57* aga handbag in ya zazzage ta tsaf sega ullin ananun magani nan ya fa o ya zaro ido yana dubawa Maganine sedai yayi kala kamar ta curry maganar maman mami ke mai amsa kuwa a cikin kunnen shi inda take jaddadawa mami cewa ki tabbata kin zuba taci ta she a garin da ba'a dawowa gaba aya ya shiga tunanin dawa suke tunda bai ji suna ba sedai ga magani kuma ya gani to koda Ammi suke No! Yadda Ammi take Musu yasan ba yadda za'ai su Nemi rayuwar Ammi gaba aya jiyay komai ya sire masa lallai Mutum abin tsoro ne ko a fuska bai ta a kawo mami kiyashi zata iya aukar ran shi ba bare kuma an adam mai daraja Hankalin shine ya kuma tashi Lokacin daya tuna Furucin Mami na zata dinga zuwa sashin Ammi suna cin Abincin tabbas udirin Kisan akan Ammi yake Ko akan aya daga cikin annen shi Ya auki jakar da maganin ya shiga Kitchen Curry ya duba ya tsaya yayi masa auri kamar na maganin ya zuba a jakar Shi kuma maganin ya wurga bayan Kitchen in ta inda Bishiyu suke ya kashe hasken Kitchen in ya koma ya aje mata jakar yadda take seda ya daidai ta kanshi sannan ya koma akin shi sedai gaba aya ari ari yake da Mami abu aya ne ya hana shi ya tunkare ta da maganar rashin cikakkiyar sheda sedai yasha alwashin zeta Bin diddigi har ya tara evidance in sa, Wanda ze iya tunkarar Ammi dashi dan yanzu yasan Ko giyar wake yasha Ammi ba zata kama abin da ze gaya mata ba dan yaga alama akan su Mami bata ji bata gani, Sedai yasha alwashin Tsayawa da saka ido akan Motsin mami dan karta Cutar dashi da mahaifiyar shi. arasa bakin gado ya zauna wayar shi ce take Ringing mami ta ora kanta a saman Cinyarshi jiyay kamar ta zuba masa Wuta amman haka ya danne yana shafa kanta ya aga wayar Bashir ne........... "Kai meye haka waya da wannan tsohon dare?" Bashir kamar ze kuka! daga angaren shi yace. "Dan girman Allah yaya gobe na dawo gida wallahi na saba da kano" Aliyu yayi Murmushi da biyu ya tura Bashir lagos kuma ko ze yi me baze dawo dashi a wannan Lokacin ba. "A,a Ka bari ka sami kamar wata Uku acan seka dawo" ara bashir ya saki yana daya sanin tafiyar da yayi dan Ko ka an Aliyu bai ce masa ze jima haka ba ce masa yayi yaje yaga wasu Motoci wanda yana zuwa sadik ke gaya masa ai Aliyu yace yazo kenan seya kwana biyu ze koma kano. "Yaya akwai tarin abubuwa a gabana wallahi ka daure ka barni na dawo pls" Aliyu ya ja tsaki tare da cewa. "Duk yadda kayi Bashir nidai na gama magana" Ya kashe wayar yaja mami jikinsa ba jimawa bacci yayi awon gaba dashi da asubahi ya mi e ya shiga toilet yayi uzurin gaban shi ya tafi masallaci tafiya ce ta dole ta taso masa a yau wadda zeje lokoja ne sabida wasu Motoci daya tura an sami akasi kuma motocin suna da yawa to dole se yaje dan gano matsalar data faru wanda sam bai san da zancen ba se azu Mutumin daya turawa Motar yayi masa waya lokacin yana gab da shiga masallaci Yanzu ma haka wayar ya tawo suna yi da Mutumin wanda yake siyan Motoci wajan Aliyu shima ya saida acan agurguje ya shirya cikin farin yadin Tissue wanda hatta singlet insa ta ciki ana iya hangowa ya shirya kayan sa cikin aramar Trolly ya Dubi mami data koma bacci Lokacin har ya auki Trolly in tashi. Ya bugi Pillown da ta ora kanta a saman shi ta bu e idanunta fal bacci. "Kinyi sallah kuwa kike wannan baccin?" Ta mutstsika idanunta tana gya a masa kai alamun tayi ya duba agogon hannun shi. "Ni zan tafi airport Lokoja tayi kira yadda ta yuwu ban san ranar dawowa taba ko zan da e ko bazan da e ba" Mami ta mi e zumbur se Kuma ta sauya fuska. "Yaya lokoja kuma amman baka gaya min ba se yau?" Yayi Murmushi. "Nima ban san da tafiyarba taso min tai yanzu zanwa Musa waya yay Min booking jirgi zan shiga part in ammi muyi sallama" Daga haka ya juya yabar akin Mami kwanciyarta ta koma taja bargo sabida har Lokacin gajiyar Nijar bata sake taba gashi garin akwai sanyi da iskar asubah tunda Lokacin gari bai gama wayewa ba. Falon Ammi shuru hatta wan falon a kashe yake ya shiga akin farha bayan ya sanya key ya bu e ya kunna wan akin haske ya gauraya tana udundune cikin bargo baccin ta take lakadan ya aje jakar hannun shi a asa ya yaye mata bargon ya an Bugi Gefen Pillow inta juyowa tayi tana facing insa har Lokacin bacci take babu alamun tayi sallah ma. "Fatima tashi mana Kin makara a sallah" Sama sama taji Muryarshi baccin yayi mata da i amman yadda ya takura ta da Kiran sunan ta yasa ta Mi e tana hamma ta Shiga Toilet tai alwala ta fito ya shinfi a mata darduma ta tayar da sallah tana zaune ya an Dubeta bayan tayi sallama. "Ni zan tafi Lokoja ban san yaushe zan dawo ba" Se Lokacin ta ago ta kalle shi kafin tace masa. "Allah ya kiyaye hanya ya tsare ya bada sa'a" asan la ansa ya amsa mata da Amin ya anne ido guda aya. "Me zaki bani wanda zan tafi da tunanin shi wallahi a takure nake" Bata gano maganar tasa ba tace masa. "Nida ba fita nake ba dana siyo maka ko an turare ne" Yayi Murmushi mai sauti kafin ya sauko ya jera kusa da ita ya zauna har kafa un su na gogar na juna. "Nifa ba wannan ba ke nake son kin gano ai" Ya fa a yana mata wani an iskan kallo. e kafa a tayi tana turo baki. "Ni wallahi na gaji Kullum abu aya kamar Cin tuwo" ewa yayi ta saki ajiyar zuciya zatonta ma Tafiya zeyi sedai ga sa anin hakan taga ya hau cire kayansa yana ratayewa ya rage daga shi sai gajeran wando tana kuka tana magiya haka ya agata cak Tun a bakin gado ya soma sauya Salon shi har sanda ya direta a tsakiyar gadon yayi mata rumfa da Jikinsa Ya haye mata ruwan cikinta Zaro ido take tana jan Numfashin dake barazanar aukewa ya sunkuya daidai fuskarta ya zira harshen sa cikin nata ya kama harshen nata yana tsotsa kamar alewa kafin Ki an nashi ya sauya rawa ya jima cikin tafkin duniya ta daban kafin ya sami Nutsuwa ya agata cak zuwa toilet da kanshi yayi mata wanka shima yayi se kawar da Fuska take shiko ko ajikinsa haka ya fito da ita dan Rigima har mai ya shafa mata a wajan shafa man ma seda yaja magana ya taimaka mata ta sanya kaya ya wani langwa e yana Furta mata zeyi missing inta a zuciyarta tace zadai kai Missing Jikina dan ba sona kake ba haka ya tafi Bayan yayi mata garga i akan kada ta yadda taci abincin kowa a gidan Indai ba na Hajja ba duk abin da take so ta shiga Kitchen tayi amman daidai da ruwa kada wanda ya bata tasha Ita har mamaki furucin nasa ya bata Shiko yayi haka ne sabida sam bai yarda da Mami ba. Tana ji tana gani ya fita se kuma taji duk ba da i gaba aya ya bar mata kewarsa da amshin turaren shi mai kashe jikin mutum gyaran akin nata tahau yi ta wanke Toilet ta fita falon Ammi ta shiga Kitchen tahau Fere dankali dan ha a musu abin karyawa wajan arfe taran safe tana Tsaka dayin Miyar source wadda za'aci dankalin da ita amshin turare na daban yayi mata sallama kafin taji sallama acikin Kitchen in ta aga kanta a hankali tana amsa sallamar data ji ana yi in.............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850*