Sashe 53
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a hannunta ta Zubawa Aliyu ido bayan ya zare face mask in ta an saki Fuska. Ya zamo daga kujerar daya zauna. "Umma ina yini" Cikin mamaki take amsa gaisuwar wadda bayan ita yaja baki yayi Shuru yana matsa hannun shi domin ya rasa ta inda ze fara maganar ma. Umma suwaiba ta dube shi hankalinta a an tashe. "Aliyu lafiya kuwa da wannan dare ko dai wani abunne mai ya faru a cikin gidan?" Ta fa an gigice, ya shafa kai yana Duba wayar shi sha biyu da kwata har tayi. "Umma yaran ma sunyi bacci bara naje kawai" da sauri ta katse shi "Kamar yaya lafiya?" cike da jin nauyin ta yace. "Wai waina aka taso ni nema Umma wainar fulawa da man gya a da tumatur da albasa da yajin tafarnuwa da wannan daren" washe baki umma suwaiba tayi tare da aga hannunta sama. "Alhamdulillahi Ya Allah ka tausayawa wannan bawa naka Ya Allah kasa wannan rabo tabbatacce ne, Bari na soya mata Allah sarki mami Allah ya raba lafiya kasan mai juna Biyu idan tana son abu in bata samu ba babu zaman lafiya" Shidai bai ce komai ya sunkuyar da kanshi asa gaba aya jinsa yake kamar bashi ba yanzu ya ara tabbatar da zargin sa na Yarinyar can ta sami cikin sane amman duk da haka ze auketa suje asibiti Ya lumshe ido lallai Allah Shine tabbataccen sarki a an zaman su wanda baifi na sati Biyu ba har Rabon ciki ya Shiga tsakanin Su wato Rabon haihuwa dashi ne ya ha a su Rabon haihuwa dashi ne yakai ta aikin jarida Rabon haihuwa dashi ne yasa ta Bijirewa Iyayenta da masoyinta ta za e shi Lallai Rabo dangin Ajali ne Idan Ya Rantse se me shi lallai RABO YA RANTSE! A tsakanin shi da fatima Jiyay yana masifar aunar abin da ke cikinta wata irin murna da farin ciki yake ji jiya ke kamar akan ta ya soma ganin cikin shi yana son duk abin da ke cikin nata wani irin tausayin yarinyar yaji arama da ita tana auke da cikinsa ta rabu da kowa nata sabida shi gaba aya Jikinsa sanyi yayi har Umma suwaiba ta kawo masa wainar bai gama dawowa daidai ba, komai daya ce ta ha a a saman wainar yayi mata godiya ya auki kular da wainar ke ciki Umma suwaiba har soro ta bishi tana faman yi masa addu'a da fatan alkairi ya fita se lokacin an Umma suwaiba suka gane shi aikuwa suka taso suna gaishe dashi sukai sallama ya shiga mota se Gida Lokacin arfe aya ta kusa yana shiga gida aya nayi Ya kashe Motar ya auki Ledar takeaway in awarar da kular wainar ya shiga sashin Ammi ya bu ofar falon da key in Jiki tunda an gyara ofar falon duhu dum um ya lalubi ofar akin nata ya bu e ya shiga ciki har Lokacin da haske a akin Da alamun bata kashe wan ba ya aje kayan hannunsa ya arasa bakin gadon ya zauna ya Sanya hannunsa ya agota Jiyay jikinta kamar gaushin wuta se faman Nishi take. hankalin shi a tashe ya shiga cewa. "Fatima ke fatima yaya zaki min haka gafa wainar nan na samo Miki tashi kici" Lumshe ido tayi tare da ora kanta a kafa ar shi tana jan Numfashi tana hawaye. Muryarta a hankali take masa magana "Ni kabani wainar naci yunwa nake ji" agata yayi ya saukar da ita asan carpet ya ajeta ya auko wainar da awarar hannun shi har rawa yake ya shiga Bu e wainar sedai tana jin amshin ta se ta mi e aguje amai taita she awa a ban aki ya taimaka mata ya gyarata ta fito tana dafa bango. "Ka fitar min da ita bana son amshinta" Aiki ja ya fa a a ranshi lallai ciki a gaishe shi duk wahalar da yasha kafin ya samo wainar nan amman ance ba'a ci ya fita da ita. Ya karya muryar shi. "Haba fatima nasha wahala kafin na samo dan Allah kici ko ka an ce" Ta zauna ajikin gado tai sama da kanta kafin ta saka hannu tana toshe hanci"Ni bana so nace ka fita da ita in ba zaka fitar ba ni sena bar maka akin" da sauri ya rufe wainar ya aje saman madubi "To yanzu me zaki ci?" se faman nishi take daga gani arfinta ya are sabida aman da take ta faman yi awarar ya tura mata gabanta cikin tsoro yana addu'ar Allah yasa taci ga mamakin sa se yaga ta saki fuska ta kalle shi "Dama ita nake so kuma yanzu" bai ce mata komai ba ya zuba mata ido duk ta sauya masa, taja awarar tana ci hannu baka hannu warya kamar wani ze wace mata duk yawan awarar seda ta cinyeta tsaf tayi hamdala "zan sha ruwa" ta fa a tana lumshe ido ya tashi yaje fridge a falo ya auko mata ruwan tana kallon ruwan ta ta e baki "Ba lemo?" ya an kalleta "Wanne kike so Gimbiya?" ya fa a yana kallonta "Coca cola nake so" da sauri yaje ya auko mata irin babbar nan, ya kawo mata Ruwan ta bu e ta auki Cup in Kusa da ita ta bu e coc in ta zuba a cup ta ara ruwa ta shanye daga haka se bacci a wajan ta dinga bacci Ya tattare komai data bari ya gyara wajan Ruwa ya taro a bawo da an towel ya agata ya mayar saman gado ya cire mata kayan jikinta ya shiga goge mata Jikin nata da ruwan sabida zafin da Jikinta ya auka ruf da ciki tayi a saman cinyar shi ta saka hannu ta zagaye ugunshi kanta yana daidai cikinsa ta cigaba da baccinta Da dubara ya sauke bawon da towel in ya jingina da jikin bango har asubahi Aliyu bai rintsa ba yana zaune ita kuma tana jikinsa baccinta take hankali kwance..............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 66* Rasa yadda zeyi ya zareta daga jikin sa yayi sabida baya son yayi Missing Jam'i a hankali kamar mai tsoron kada ta farka ya agata ya ora kanta saman Pillow ya kwantar da Jikinta a saman gadon ya sanya aton Devut ya rufe mata Jikinta dashi ya yun ura ze tashi ta ri o hannunsa ya le a fuskarta Idanunta a lumshe yake sedai ta an turo bakin ta gaba Ya anyi Murmushi wato acikin Baccin ma se anyi tsiwa Ya zame hannunta daga cikin nasa Ya sauka daga saman gadon ga mamakin sa se yaga ta tashi zaune ta an kalle shi. "Ina zaka tafi Kuma ni wallahi bazan zauna ni ka ai acikin akinnan ba ga sanyi ga tsoro" Ya bita da kallo kafin ya an langwa e kanshi muryarshi Very cool, yace mata. "Sallah zan je nayi Kimin afuwa" Daga haka da sauri ya bu ofar akin nata ya fita Cikin sauri ya arasa masallaci a bakin masallaci Yayi alwala ya shiga ciki Lokacin ana arin tada sallah ya bi jam'i bayan sun idar ya jima yana zaune baya tunanin ya koma wajanta saboda yana son fita Office yasan idan ya koma kuma wata rigimar ce sabuwa sedai kuma ya shiga tunanin abin da zata ci Jikinsa ba wari ga rashin bacci ga gajiya haka ya arasa part insa ba kowa a falon da alamun Mami bata tashi ba Saman shi ya wuce yana shiga akin sa ya fa a wanka ya fito Jallabiya ka ai ya saka ya an fesa turare sama sama ya kwanta ba jimawa wani bacci mai da i ya kwashe shi.. Jikin mami yana wani irin mazari ta shiga akin ta tare da danno ofa ta sanya Key ta shiga Kiran mamanta Tajira tana zaune tare da wata awarta taga kiran Mami ta aga tana cewa "Yaya aka yi kike ta jera min kira da wannan Lokacin?" Mami ta share zufar data karyo mata cikin sauri tace. "Mama ba kanta fa akwai matsala" Da sauri tajira tace. "Matsalar me kuma sarkin orafi ba dai za ki barni na huta ba" Mami ta ji gabanta ya fa i haka dai ta danne ta soma cewa. "Wallahi mama aiki ya sami tangar a dan Aliyu yaci abincin Ammi yau ni bamma san yadda zan ba kaina gaba aya ya aure" Zumbur Tajira ta mi e tare da shiga cikin akinta. "Me kika ce mami wannan wace irin banzar magana ce maganin da muka tsallake tsaunika sahara Burji muka kar o shine zaki ce Aliyu yaci dan ubanki asarar Ku ina nayi kenan kome?" Kuka mami tasa ta soma cewa "Wallahi mama nayi iya yina akan kada yaci amman shi seda yaci Ni babban tashin hankalina ma kada Aliyu ya mutu koya sami matsala" Tajira ta kwashe da dariya. "Ah lallai laila majnun! tattabara uwar soyayya ai ba zaki gane barno gabas take ba har se ya dan aro Miki kishiya ni ina ruwana da wani Aliyu yaci Allah yasa ma gaba aya su Mutu gayyar tsiya mu huta" Mami tai saurin cewa "A,a mama Ammin dai ta Mutu amman ban da Mijina yanzu Mama meye mafita?" Tajira tace "Ai cigaba da dan arawa matsiyaciya dan dai kuskure aya nasan baze hanata she awa barzahu ba kada ma ki damu shima inda rabon ajali yaci can gasu gada" Mami bata ji da in furucin mahaifiyarta ba ita tana son Mijinta kuma tana son su rayu tare sa anin mahaifiyarta da kawai daula da dukiyar take hange ba komai ba sallama sukai mami ta kashe wayar anan tai kwanciyarta tana sa a wasi ar jaki har dare ya raba ta kasa bacci Kuma ta kasa tinkarar akin Aliyu sabida shakkar sa take tunda yace mata idan yaci ze Mutu shikenan taji tana shakkar Tunkararsa a ta aice anan ta kwana wanda se asubah bacci ya auketa ba ita ce ta farkaba se bakwai na safe tai sallah ta Kuma komawa Baccin nata. yar Farha ta tashi taje toilet alwala ta auro a zaune ma tayi sallah sabida yanzu kuma afafunta ke mata wani irin ciwo jita ke kamar