← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 94

Sashe 29

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na farko daya soma jin Ammi ta sosa masa rai na yadda tai buris da lamarin ar mutane wadda inda tana saka idanu akanta ba zata Fita ko ina ba dukkan laifin kuma ya ora su akan Ammin sane sai dai baya da yadda zeyi ya Tuhume ta dan an ce wata fuskar tafi gaban mari. Shi ka ai a harabar gidan har wajan 11 yakai ya komo baccin ma ya aurace masa da sauri ya nufi wajan mota ze driving yaje gidansu kota je sharf kuma ya manta bai auko key ba ya juya suka ci karo da Hajjo. ana barka da dare?" Ya juyo ya an saki ranshi ka "Hajjo daga ina da wannan dare baki bacci ba?" Hajjo tai dariya. "Bacci ana ai har yayi mini yawa yanzu ma fita zanyi titi goro na ya are nasan zan sha fa a da masu gadi amman haka nan zasu barni kaina har ciwo yake in banci ba" Aliyu yay murmushi yana cewa. "Hajjo bada ban goro nada illah ba dana sa an kawo maki hunhu dan ki daina fitar dare bani so hajjo kada watarana Mota ta ka e min ke" Dariya tai tana cewa. "Allah zai kiyaye bara nai sauri na baro anwar musa marainiyar Allah kada ta farka daga bacci taji tsoron akin dan duk su Tasallah sunyi bacci" Aliyu ya sosa kai. "Hajjo gashi ban fito da canji ba dana baki na goron" Tayi dariya. "Kada ka damu, Niko ana wannan anwar Musan itama auye ce ni dai banga tayi kama da mutan garinmu ba azu taita karanta Min sunayen kayan abinci a kicin" Sai lokacin ya gano Hajjo da wadda take Nufi da kanwar musa oyayyar ajiyar zuciya yaja kafin ya tamke fuska. "Hajjo ina zan sani Bana nan ya kawo ta Kije kada dare yayi kinga lokacine na Damuna sabida ruwa" Hajjo da sauri ta juya tana tafiyarta har da saurin ta. Juyawa yayi direct sashin su Hajjo ya nufa Sashin nasu babu kowa duk sun rufo akunan su ya gane akin hajjo sabida yafi na duk ma'aikatan tsari ya tura ofar ta. Ajiyar zuciya ya sauke mai arfi daya hango farha tayi ai a saman gadon Hajjo tana sharar Baccin ta hankalin ta kwance ya jima a tsaye yana kallon ta yay kamar ya rabu da ita tunda yaga inda ta kwanta in sai kuma yaji baze iya ba. Ya shiga buga gadon Hajjo da sauri yana furta. "Fatima ke fatima tashi" Cikin magagin Bacci ta bu e ido tana cewa. "Ni dan Allah umma ki rabu dani bacci nake yau ba zani aikin ba" Yayi murmushi ya rasa aunar fatima da wannan aiki. "Ke tashi mana kona zuba miki ruwa, Kin san kina son umman kika Lalata aikin ki kika ci amanar aikin ki son zuciya ya kaiki ya baro to nan a kurkuku kike ba'a gidan umma ba" Da sauri ta watsake ta zuba masa jan idanunta wanda bacci ya sanya ya koma jajir in........ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *31* *A LOVE STORY 31* Yana tsaye a kanta fuskarshi ba yabo ba fallasa kamar koda yaushe amshin mayen turaren shi mai azababban amshi ta sha a tana arin juya masa baya yayi saurin ce mata. "Kada ki kuskura ki koma baccin nan ko ni sa'an wasan kine ina miki magana shine zaki koma bacci" Ya fa a a hasale. "Toni me zan maka da tsakar daran nan mutum sai Mugunta na gudo nan in ma ba zaka barni ba" Ta fa a tana turo baki gaba wanda ya fito da zallar uruciyarta ta kwa e fuska kamar zata zubo da hawaye Ya gyara tsaiwa ya har e hannun shi ido ya zuba mata yana hukunta ta da kallon shi mai azababban saukar mata da dukkan wata rashin kunyarta Tsit tayi ta sunkuyar da kanta a asa dan ba zata jure wannan kallon nashi ba. "Don't let me count to three before you wake up" A kausashe ya fa i maganar wadda ta sanya farha mi ewa ta auki hajib ta saka Fuww ta wuce shi tana gunguni tana tafe yana binta a baya kamar jela har suka bar part in su Hajjo. Adaidai Hanyar part in su Ammi taga aton Farin Muzuru zai shiga Falon Ammi ai da wani uban sauri tayo baya direct kanshi tayi ta cakume shi tana sakin ajiyar zuciya da sauri ya areta daga jikin shi. "Ke dallah meye haka zaki ta a min jiki na kamar na sa'anki" Muryarta na rawa take nuna masa. "Wani farin abu na gani zai shiga falon Dan Allah kayi gaba in koma bayan ka" Banza yayi mata dan takaici ta bashi yayi gaba tana binshi da sauri har ya arasa bakin ofar Falon ya tsaya ta i tafiya. "Wai ke kamar wata aramar yarinya tsaiwar me kike ba zaki shige ba" Turo baki tayi wanda ya zama a'idarta "Ni ka rakani to tsoron wannan abun nake" Ya bita da kallon Minti guda ya kawar da kanshi bai ce mata komai ba taga ya juya yayi tafiyar shi. Wani tsoro ne ya kama farha tattare rigarta tayi da gudu ta shige Falon Ta nufi akin data ke sai mai da Numfashin Tsoro take yi ofar ta sanyawa Key ba kowa a falon Haka ta kwanta ta jima bata yi bacci ba tana ta faman Juyi a saman gadon can dai bacci ya auketa. Hajjo tana dawowa taga wayam bata ga farha ba aranta tai tunanin ta tafi makwancinta shiyasa bata damu data Bibiyeta ba haka ta kwanta a saman gadonta itama baccinne yayi gaba da ita. Aliyu tafe yake yana tsaki har ya arasa part inshi Ya haura saman shi rigar Jikinsa ya zare ya kwanta a saman gado yana ta jan tsaki har Lokacin Yarinya kamar ar yaye komai sai an mata ga rashin Kunyar tsiya shifa wannan ne dalilin daya sa sam arin aure baya Burge shi itama bada ban taja wa kanta ba da baze aure taba, Shi ina ze iya auran aramar yarinya wadda kullum cikin baka ciwon kai take Shifa ko fushi yayi mami ke rarrashin sa shi bai saba da lalla a mace ba shiyasa idan tayi wani abun yake jin kamar ya rufe ta da duka dan takaici. Ya mirgina yana shafa asumbar data taru a fuskar shi wadda kwana biyu bai yi gyaran fuska ba. Adaidai wannan Lokacin wayar shi dake yashe a gefe ta soma ringing Ya lalubota ya aga. Muryar mami a narke tace. "Aminci da rahmar Allah su sauka a gare ka Mijin Mami" Kadaran kada hakan yace. "Tare dake" Taja ajiyar zuciya. "Ka soma bacci ne Sweet me?" Ta ta a muryarta a narke kamar zatai Kuka. "A,a" Ya fa a a ta aice "Me yasa baka yi bacci ba ko tunani na kake yi?" Ya janyo pillow ya matse. "Mami inna ce Miki bakya gabana yanzu ba zaki yarda ba?" Taji gabanta ya fa i shifa wani bin idan ya saki magana se kace goyon gwauro sam bai iya magana ba duk yadda tazo masa haka yake fa ar ta amman bata sani ba ko ita ka ai yake wa hakan oho. "Kamar yaya bana gaban ka ina matarka ta sunna me kake nufi?" Ta fa a kamar zata saki kuka! Ya lumshe ido burin shi ya ata mata rai kamar yadda ta ata masa. "Understand me, idan nace zan tunanin ki hakan ze jefani cikin wani hali ai kin san yadda nake Kuma kin san ke ka ai gareni kika tsallake kika tafi hutu kika barni, Ni me yasa in kina gida ko tafiya zanyi dake nake tafiya amman ni sabida ban da ima da daraja a idanun ki shine kika tsallake with out my permission kikai tafiyar ki Mamy" Gaba aya jitai hankalinta ya tashi. "Kamin afuwa Hubby Mama ce tace nazo na huta amman hakan baze sake faruwa ba In sha Allah gobe ina tafe da tanadi mai zafi" Bai wani ji maganar tata ta shige shi ba yace. "That will be later" Ya aje wayar. Ya ja pillow yayi kwanciyar shi batare da ya sanya tunanin Mamy a ran shi ba. Baki ta saki tana bin wayar da kallo kafin taja tagumi hawayen takaici yana zubo mata a haka Hajiya tajira ta shigo ta sami Mami. "Ke kuma lafiyar ki kukan me kike haka?" Mami ta aje wayar. "Mama yaushe zan sami yadda nake so a wajan Aliyu? me yasa Aliyu bai auke ni da daraja a rayuwar shiba?" Tajira ta zauna gefen mami. "Sabida ke matar tushe ce kuma bahaushe yace matar tushe bata daraja" Mami cikin tashin hankali tace. "Mama har ladan noma ana bada mata kuma hakan besa mazajen su sun raina musu Aji ba, Amman ni cikin shekara goma da aure ina masa hidima ina aukar cikinsa yana zubewa bai ta a Nunan Kulawa cikakkiya ba Shi kamar mai Jinnu kullum cikin unci wallahi nina tabbata arzi in Ammi nake ci a wajan sa nina rasa yadda zanyi Aliyu ya soni Wani irin maganine bana sha na gyara ba amman daga ya gama dani baze ara waiwayata ba sai wani Lokacin" Ta fa a batare data tuna da wa take maganar ba Jitake kamar da awarta take magana ba uwarta ba "Kece na gaya Miki abin da zaki amman kin i yarda Nifa zuwa yanzu na dena son auren ki da Aliyu burina ya mutu Mu gina kammu" Mami tayi asa da kanta. "Mama ina son Aliyu ba zan iya sanadin barin shi duniya ba ada na auri Aliyu da tarin manufofi Amman yanzu manufata da auren Aliyu shine naga na haihu dashi Komai nashi dashi kanshi ya dawo ashin Ikona" Tajira taja tsaki. "Ki sha an iska ya she a akwai hanyoyin aukar rai kala kala ya mutu ga maza nan sai wanda kike so kawai Ki kashe shi waze auka kece tunda daga arshe Ki alawa uwar sa kice ita ta kashe shi dan tana ba in Cikin ya haifi a Su gaje shi, Shikenan fa a baki tuminin takabar ki Kizo mu fantama tunda Dai
Chapter 29 · 0% Book details