Sashe 69
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ai babu wata matsala ni a ganina tunda dai ba aure ni akai a afarka ba Ka zauna da za in mahaifiyarka wadda take so take auna dan Allah nima abarni nai rayuwar anci kamar ko wace mace" ta fa a a tunzure Aliyu ya ji hankalin shi ya tashi da irin maganganun da take jefa masa Muryarshi har rawa take kamar ba Aliyu mai saurin fushi da tunzura da rashin aukar raini ba yace mata "Shikenan fatima duk yadda kika ce haka za'ayi tinda kince na sake ki Allah ya sani Bazan cutar dake ba wata il zaman da nake dake akwai cutarwa acikin sa tunda har kike furta kalmar Mu rabu da juna zan baki abin da kike so koda ni zan rasa nawa farin cikin Ki jira zuwana se muyi maganar a nutse" ya fa a a hankali wanda yasa hantar cikin farha ka awa cikinta ya juya inya sake ta ina zata saka kanta Muryarta cikin rawa tace "Nifa baka gane nufi na bane" Ta fa a a hankali sabida yadda jikinta gaba aya yayi sanyi dajin abin da yace mata. Cikin sanyi jiki shima yace mata "I understand your intention fatima duk na gano inda kika dosa kuma duk abin da kike so zan miki koda nine zan cutu Tunda ni bani da ima da alfarmar Ki tayani Yiwa mahaifiyata biyayya tunda saki kike so shikenan baki da matsala dashi Amman ki bari na dawo" Jikinta ya hau tsananin rawa nan da nan tahau kuka. "Ni yau she nace maka ka sake ni kawai zaka lauya mini magana ta" Duk yadda ta ata mai rai seda ya an yi dariya ya fuskanci barazana take masa akan ya saketa amman hakan bai kai mata har zuciyarta ba"Kece kika fa azu Ki koma ki tariyo me kika gaya min aini kin riga kinga wurin kwanciyata kin raina ni Kince ba zaki koma wajan Ammi ita ma salma da kika ganta ai agidan Mijinta take se kece sakarai zaki i bin naki Mijin nikam in ba zaki koma gidan Ammi a wannan karon za muyi fa a dake" Kuka ta saka a hankali wanda yake fitar da sautin sa shima hankali "Dama ni ce a asa dole Kome kace sedai kawai nabi dama umma ta gaya min na dinga maka biyayya" ta fa a tana kuka shima yace "Good Amman umma ta kyauta mini to shikenan zamu gani Zaki bi maganar Umma ko zaki watsar Kuma ai ba Umma ce ta fara fa i ba Allah ne yace mata tabi Mijinta sau da afa sabida haka Ki zaman shirin Komawa gidan Ammi kema kin kusan shiga naki gidan Ki ha uri Dai mu lalla a duk wanda yayi ha uri baya fa uwa nidai nasan ina tare dakeI will never turn my back on you, I will never run away from you unless you want to run away from me,ki saka wannan aran ki fatiman Aliyu" ya fa a mata hakan Lokacin Jikinta ya ara sanyi muryarta na rawa tace "Duk kasan ka gayan wa annan kalamin amman ka kasa furta kana sona bayan kai ma ka riga da ka kamu da soyayyata kaine kawai baka san na gano kaba" ya saki tattausan murmushi "Fatima fa in soyayya ga masoyi auyanci ne sedai idan ana so a gani acikin aiki Ki kula min da kanki sosai sannan Kita cin ayaba sabida wannan Tsutsar ta Mutu" murmushi tayi mai sauti "Yawwa to yi dariya naji se muyi sallama babu wani abin da zaki bani wanda ze kwantar Min da hankalina?" ya fa i maganar a hankali dariyar ta saki kamar yadda yace sannan tace "Hmm kai da kana tare da Aunty Mami To ai baka da matsalar kome" ya langwa ar da kai kamar tana ganin shi "Mami fa bata nan tana wajan su Ammi Yanzu dai Kimin ko an Kiss ne se muyi sallama" oye fuska tayi tana jin kunyar abin da yace mata "Uhmmm ina jira zan sauka asa na ara kar o tea wannan yayi sanyi baze shawu ba" Tace masa "Kai kullum seka sha shayi niko abin da baita a burgeni ba kenan" yayi murmushi "Mu haka muka taso tun Baba yana da rai kuma ni gaskiya yana ara min arfi Da kuzari ajikina In ban sha tea ba har Ciwon kai nake kuma bana son asa mai komai se ayan amshi da sugar" Ta jinjina kai "Yanzu dai Ayi min Kiss" ya fa a yana wani asa da Murya "Nifa ban iya ba" ta fa a yayi Murmushi "Haka ma zaki cemin Kinfi son na fita Compound na hotel innan nai ta kallon ammatan larabawa Ko?" da sauri tace "A,a zanyi maka" Ya lumshe idon shi "Uhmm tom kiyi yanzu wani kayane ajikin ki kinsa sleeping dress?" ya fa a da wata kalar Murya "Ai bani dasu duk nawa suna gida" Ta fa a itama a hankali "Zan siyo Miki sannan zan siyo kayan jarirai na mami ne amman ke zan bawa ajiya sabida inna Nuna mata zata agawa kanta hankalin Rashin samun ciki" ya fa a tare da kuma cewa "Se kuma me zan siyo Miki Bamma ki lefe ba amman inna dawo zamu je asiyo su Ki za a duk kalar da kike so a saya" tai Jimm tare da cewa"Dabino wannan Curarren na makka shi zaka siyo Mini Allah yasa in ka siyo kayan jariran ma Kuna dawowa ta sami Wani cikin Kuma Allah yasa wannan karon ya tsaya ta haihu" ta fa a cikin Rashin damuwa da Mami kishiyar tace wa annan halaiyar nata yana Burgeshi bata zafafawa akan Mami sabida tasan matar shice Kuma ita taje ta samu agidan sa anin wasu amaren da suke jin kamar su jefa iyayen gidansu a wuta dan tsananin iyayya amman banda farha ita inda zega Kishinta seya yi zance wata a waje amman indai mami ce tana arin yin kawaici. "Ke bakki son ki haihu?" tai dariya "In Aunty mami ta haihu kamar ni na haihu ne ai" yayi Murmushi "Ke baki son naki?" tai shuru can Kuma tace "kasan me wallahi ni ban fiye jin zafi ko kishin Aunty mami ba sabida Ai Ita ka fara aura kafin ni" da sauri yace "Kina nufin bakya kishina" tai fari da idonta "Ina yi amman na hankali" ta fa a tana dariya sannan ta ara cewa "Yawwa da dabino in zaka zo min sannan In zaka sai Min kayan baccin wallahi kasai manya dan nayi iba sosai yanzu" Ya lumshe ido yana jin da in yadda yanzu ta sake tana hirarta cikin walwala "To shikenan Gimbiya Bara naje asa na sha tea in kiyi bacci lafiya" Fatan alkairi sukawa Junansu Farha ta kwanta ba jimawa bacci yayi gaba da ita shiko sauka yayi yaje ya amso tea ya dawo duk yaji baya da damuwa ya tabbata tana masa Musulmin so wanda yake jin Zata iya zama dashi a ko wani hali Jiyay ta ara shiga zuciyar shi Yana kammala shan tea in yaja Pillow yayi kwanciyar shi. Cikin shigar ba ar jallabiya take se aton Glass data rufe fuska dashi ta shiga cikin wani super market zatai siyayya su Koma masaukin su dan su Sajeeda suna mota suna jiranta Da sauri taga wani turare mai kyau ta arasa zata auka seya fa o shima adaidai Lokacin ya Sunkuya danya auko mata turaren cikin rashin sa'a hannunsu ya ha e dana junan su Ta ago ido ta kalle shi shima nasa idanun ya zuba mata yana kallonta kafin ya saki murmushi. "Aminci da kusancin Allah su tabbata a gareki ya fara ma'abociyar amshi" Safna taji wata irin Fa uwar gaba ta ziyarceta tinda take a rayuwa bata ta a yin saurayi ba ko fita sukai ba'a cewa ana son su yauce rana ta farko da a namiji ya furta mata magana wadda tai kama data soyayya ta saki fuska tare da cewa "Tare dakai" ya auki turaren ya mi a mata yana cewa "Naga kamar Siyayya kika zoyi muje nai Miki rakiya ki zagaya" tai murmushi "Nama gama ai tafiya zanyi" Ya zira hannunshi cikin Aljihun wandon shi ba i ne siriri mai kyau dashi "Okay muje muji bill in naki" batai mai musu ba suka arasa shiya biya ku in siyayyar aka zuba mata a leda ya ri o ledar suka fito ya an dakata a bakin super market in yana facing inta "Ni sunana Kamal Ni an najeriya ne nazo yin umara nida sister ina nazo siyayya ne sena ganki amman ke ar wace asa ce?" safna tai asa da kanta tare da cewa "Nageria Kano state muma umara in muka zo" yayi murmushi "Lahh ar garin mu ce okay in ba damuwa ki bani Phone Number inki zan maki magana" safna ta karanto masa Number inta Sukai sallama Kamal ya juya safna itama ta nufi Motar su. Da Far'a Ammi ta dube ta. "Auta muna ta jira kin san Ina da matsalar afa kikai zaman ki" Safna ta tura bakin ta gaba tare da cewa. "Wanine fa ya tsayar dani wai yana sona shine muka an tsaya dashi muna magana" Da wata irin Murna Ammi tace mata. "Haba auta tsakanin ki da Allah? kai Alhamdulillahi Addu'ar dana ke bata fa i a banza ba Allah nagode maka Allah nagode maka sauran sajeeda dan Allah ya sani wannan zama naku haka babu aure yana tsanani sakani acikin damuwa to yaya kuka yi dashi? Allah yasa nagari ne Allah yasa dashi za'ayi Amin" Ammi ta fa a cikin ma aukakin farin ciki wanda ya kasa uya a fuskarta. Safna tace mata yace Min.........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 88* an kano ne shi sun zo umara ne shima da sisters inshi yazo yin siyayya ne shima Ya ganni" Safna ta mayar wa da Ammi kamar yadda Ya gaya mata Bakin Ammi ya kasa rufuwa Haka sajeeda itama se farin ciki take dan abun yana damun su sosai ammata kamar su ba muni ba, ba talauci ba amman ace Ko na an na rage dare basu da shi. Har suka koma masaukin su Hirar Abu