← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 94

Sashe 36

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yi musamman ananun dan ta lura kamar tafi son su. Sannan Kuma tana tsoron gayawa Bawan Allah tasan halin shi kada itama yaje ya dake ta, ko kuma babar su taji tace sharri ne aga hannu tayi tana addu'a akan Allah ya kawo mata auki acikin wannan hali se can dare Bacci ya auke ta mai cike da firgici da mafarkai marasa kan gado. Bashir ya jima a tsugunne a wajan yana yarfe hannun shi kafin ya koma da baya akin shi ya bu e ya shiga ya fa a saman gado yayi ruf da Ciki Kamannin yarinyar yana masa yawo Acikin idanun shi Wacece ita me ya kawo ta gidan su. Tashi yayi zaune yana shafa an Guntun gemun daya tara. "Ina son ki kuma da aure, ko ke wacece zan aure ki dan na hango kala tace tabbas zatai Juriya ta ha a dukkan abin da nake so dama bana son mace ta cika kyau bana son mace ta cika tsayi bana son mace ta cika iba bare wannan tana jin maza kyau zatai ta ciko tai ul kuma zatai da in harka" Shi ka ai yake maganganun kamar zararre. Tashi yayi ya shiga wanka dan dole seya shiga wanka sabida ta ha a masa hazo ar wannan rungumar data masa gaba aya jikin shi ya mi e kawai harka yake bu ata baku ma da kowa ba seda ita sedai ita yana jin a wannan karon ze tunkari ammi da maganar ya sami macen aure, amman baze gaggawa ba seya gama sanin wacece ita kuma yagama sakar mata ku i ya ru e ta dasu. Har ya fito wankan tunanin ta yake ya tsane jikin sa da guntun towel ya sauya kaya ya shiga falon Ammi ko ina shuru ya isa bakin ofar ammi ya tura ya shiga ciki ya same ta zaune a gefen gado. Da tsananin acin rai Aliyu yabar part in Ammi be shiga part in saba seda yayi sallar isha'i lokacin daya shiga falon shi ya tarar da komai ya sauya alamun matar gidan ta dawo beko kalli setin akunan ta dake Falon asa ba ya haura saman benen shi wanda anan akunan shi suke kayan shi ya shiga tu e wa ya fa a wanka ya fito aure da aton blue towel a ugunshi yana tsaye bakin madubi yana fesa turare mami ta turo ofar ta shigo fara ce siririya mai tsayi sanye take cikin wasu irin english wears masu tsadar gaske riga ce me hannun vest se guntun skirt afafunta kamar na kaza ingil ingil acikin skirt in wanda idan tai motsi ka an za'a iya hango pant inta ta cikin madubin yake hango fuskar ta wadda tazo bayan shi ta tsaya tare da kwantowa Jikin shi. "I miss you my hero" Ta fa a cikin narkar da murya ta fara Goga fuskarta a cikin kafa ar shi zameta yayi ya nufi wardrobe ya ciro Gajeran wando da single ya saka agabanta batare data matsa ta bashi wuri ba. "Yaya baka ce min komai ba nafa dawo tun azu" Ta fa a cikin shagwa Ya zauna a bakin gado yana aukar wayar shi da sadi ke kira ya katse kiran yana cewa. "Na ganki mamy sannu da dawowa kawo min black tea" Ta fita so ai so ai ya bita da kallo ya ta e baki minti ka an ta kawo masa tea in ya kar a yana kur a ta zauna a gefen shi tana wasa da sajen shi ya aje Cup in a bedside drawer ya janyo ta ya orata saman cinyar shi yana bu atar mace sosai duk da ta ata masa rai amman ta gane Kurenta dan wannan ba in shayi seda Aliyu ya shanye mamy tamkar shi, se kuka mamy take bayan lafawar Komai ya mi e ya shiga toilet Minti ka an ya fito ya tsaya yana sharce ruwan Jikin sa ya dube ta ya rasa yaushe zata saba koda yaushe raki shikuma baya aunar wannan raki duk da dai tana mati ari. "Ki tashi mana kije ki wanka dan Allah bana son wannan kukan shekara goma Da aure amman dan ragwanci kullum se kin min kuka" Turo baki tayi tana dira afarta ya wuce ta ya shirya ya nemi Guri ya kwanta bayan ya zare zanin gadon. Mami ta gaji dan kanta ta Mi e ta fita zuwa akin ta, ta fahimci baya son raki amman sunyi hira da wata awarta tace wai namiji yana son langwai in ana Auratayya shine dalilin daya sa take wa Aliyu haka wanda shikuma baya son hakan ko ka an Itako mami rabi Kirsa ce ta saka rakin ba wani abuba. Wanka ta shiga tana yi tana danna cinyoyinta domin Aliyu bezo mata da sau i ba bata koma akin shiba magani ta sha ta kwanta anan akin nata. Bashir ya sami guri ya zauna a gaban Ammi yana kallon ta wadda ya fahimci kamar bata jin da i kuma ranta a ace yake. "Ammi na dawo kuma na tarar da abubuwa marasa da i ko gaisawa bamu yi ba naje nai wanka na dawo dafatan na same ku lafiya?" *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 42* Ammi da har lokacin bata sauko daga fushin dukan da Aliyu yayi wa su safna ba ta kalli Bashir da kulawa tana cewa. "Lafiya alau Bashir, yaya hanya?" Ya gyara zama ya kuma matsawa gabanta sosai, "Lafiya lau Ammi wai me autras sukai wa Ya Ali ne haka wannan duka it's too much se kace ba an uwan shiba in fa a asar waje ne se anyi shari'a dashi" Bashir ya sosa wa Ammi inda ke mata ayi nan fa ta soma magana cikin acin rai har tana fama afarta. "Wallahi Bashir na rasa wannan ba ar zuciya ta baba se Fushin tsiya fisabilillahi dan na wanke wa su Safna Ban aki meye ze hau dukan su idan basu Huta yanzu ba yaushe ne zasu Huta to nagaji Gwara ayi ta ta are na kira an uwan shi na gaya masa sabida haka daga yau ai masa tsakani da ana ah to" Bashir dariya yake sosai cikin ara zugata yace mata "Aikuwa dai Ammi Nima na fahimci ya tsani an nan gaskiya ki taka masa Burki Haba mutum se ba in hali da uncin Zuciya kamar ta mutanan farko" Ammi ta Kuma gyara zamanta. "Kai ma ka Fa a to daga yau dai yayi auta baze sake dukar Min su ina ji ina kallo ba" Bashir ya dubi Ammi kafin yace mata "Niko Ammi azu naga wata yarinya a gidannan nace Ko wacece Oho ar ba a haka Marar Jiki?" Ya fa a yana age Girar shi Guda Nan da nan Ammi ta ha e girar sama data asa. "Anno ba wai kake Nufi Hmm musa yaron Baba ne ya kawo Min ita wai anin babansa ce Iyayen suka Mutu wallahi addara ce ta saka na auki yarinyar nan gashi nan ta zame Min ajaga" Da sauri Bashir ya katse mata maganar tata. "Ammi sabida me Kika ce haka mayya ce ita? ko arauniya? ko Munafuka? But nasan wa annan Sunfi komai illah ga al'umma tell me wanne ne halin nata acikin su?" Ammi ta ha e Fuska kamar Farha na gabanta "Wannan ai duka ta ha a kaga mayya ce ita ta lashe Kurwar Baba ni banta a ganin mai aikin da yake Kula da ita ba se wannan yarinyar sannan arauniya ce Ni ban yarda da itaba Sannan Munafuka ce Uban wa yasan abin da ta gaya masa yazo ya Huce akan ana Allah masani ni wallahi A yau naga Musa ma seta bar Mini Gidana dan ba zan iya ri on taba ban san me gaba zata haifar ba" Ajiyar zuciya Bashir ya saki Tabbas tarkon sa zai kama kurciya ashe ma bata da gata ashema auye ce lallai zeci karan shi babu babbaka zeje ya nemi soyayyarta koda tsiya koda tsiya tsiya yasan se ya nace har Ammi ta aura masa ita. "Ammi kada ki saka damuwa acikin zuciyarki Ya Ali fa kin san shi da zuciyar sadaukai wallahi tausayin ta kawai yake, Kuma kinga anwar Musa ce kuma shi Kinsan baya wasa da dukkan wani abu daya shafi Musa wannan shine ka ai dalilin daya sa kika ga ya damu da ita, Sannan Ammi ki kwantar da hankalin ki Nida kaina zan koreta daga gidannan kada ma ki kulata yazo yana fa a Kinji Ammina" Sarai Ammi tasan waye Bashir da tijara seta ji ta yarda da abin da ya fa a mata ware wa tayi suna an ta a Hira kafin yabar akin seda ya Le ofar akin daya ga ta shiga yaja ta yaji akwai key yayi ajiyar zuciya yabar wajan yaso tana bu ofar daya shiga ko Le anta ya an tsotsa yaji da Da Asuba farha ta Mi e ta shiga ban aki tayo alwala tayi sallah tana nan zaune rana ta fito tayi azkar Fita tayi falon babu kowa shara tahau yi kamar yadda Ammi ta sakata tayi Ta gyara ko ina har Moping ita tayi sannan ta shiga Kitchen ta soma fere doya lokacin wajan arfe takwas da rabi Doya da wai tayi da miyar source seta yi musu Kunun gya a da farfesun Kifi ta kammala ta gyara Kitchen in ta shiga kai kayan abincin dining ta kai na arshe Bashir ya shigo falon cak ta tsaya da jera abincin ta ra e ta auke Numfashi tana jiran ya wuce sedai ya tsaya akanta yana sakar Mata Murmushi. "Amincin Allah ya tabbata a gareki" Gabanta ne ya fa i Irin sallamar da an uwan sa yayi mata kenan ranar farkon ha uwar su. "Haba baby me yasa zaki min rowar Maganarki Bayan nasan ba kurma bace?" arin Juya wa take ta koma Kitchen yayi saurin kamo gefen Hijabin Jikinta gabanta ya fa i da sauri ta juyo idanunta sukai raurau kamar zata yi kuka. "Please kada ki kashe ni da kallon ki kigaya min kalma aya tak wadda zata sakani Nutsuwa baby tun jiya na kasa samun bacci akanki nai
Chapter 36 · 0% Book details