← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 94

Sashe 13

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*NA* *AUTAR MANYA* ADABI WRITTER'S ASSOCIATION *13* luuu ta tafi zata fa i Aliyu yayi saurin tarota jikinsa da faffa an hannunshi Ya wani rungumeta a cikin irjinshi ifta idanu Farha take tana arin zamewa gaba aya Jikinta rawa yake sosai tunda take a rayuwa ba namijin daya ta a ra ata da jikinshi sai wannan bawan Allah da bata san kowa ye shiba. Cikin Nutsuwa ya zamar da ita daga jikinsa yana sakar mata mayaudarin Murmushi. Da sauri ta tattare asan skirt inta zata Koma gida da gudu Aliyu ya kuma saka hannunshi a karo na biyu ya janyota gabanshi. Ko Rabin tsayin shi bata kai ba ganinta yayi arama a gaban shi Ya Sunkuyo sosai gabanta ya rage tsayin shi ya ura mata idanunshi wa anda ya lura Suke mata kwarjini a tare dashi fiye da komai. Lumshe idanu Farha tai Jikinta yana rawa irjinta yana bugawa bata ta a Ganin Halitta Mai kyau kamar ta wannan Bawan Allah ba, Dan ko ka an bata auka ma bahaushe bane. "Amincin Allah da rahmar sa su tabbata agare ki My princess" Muryar Aliyu mai taushi ta doki dodon kunnen Farha. ara ra ewa tai Duk jikinta yayi sanyi atake anan wani irin BA ON LAMARI Ya ziyarci zuciyarta. "Nasan zaki mamakin yaya akai nazo har gidanku? Ba mamaki abin da kake so shi kake bibiya Naje har gidan Radio in da kike aiki wanda anan hanyar na ganki amman Naga gidan Radio in a one mai ya faru da shi?" Gaban Farha ya fa i waige take Ko wani zai zo wuce wa daga cikin an gidansu ganin babu kowa yasa taja ajiyar zuciya. "Bawan Allah kayi ha uri dan Allah, Nima ban san mai ya faru da gidan Radio in ba, Kuma kabar ofar Gidannan sabida Kawun mu in yazo ya tarar dani da wani raina zai aci" Aliyu ya zubawa aramin bakinta ido wanda take sarrafa shi wajan yi masa magana dashi ya wani Lumshe ido tare da warasu akanta Kana yace. "Ina son ki kuma ni da maganar auren ki nazo in baba ma ya ganni zan sanar masa Naga matar aure agidan shi" Farha ta firfito da idanunta waje cike da tsaro. "Dama ana aure batare daka san Mutum ba Bawan Allah?" Aliyu yayi Murmushi yana danne Abin da ke taso masa a asan ranshi. "Sunana Bawan Allah anan cikin gari nake nagaya miki in zaki fita aiki nake ganin wucewar ki gashi ma baki gayan dalilin ona gidan Radion naku ba" Farha ta dafe irjinta dake barazanar fa owa asa dan tsabar yadda yake Luguden duka. "Kayi ha uri Dan Allah, Ina da wanda zan aura in Babana yazo ya ganka sai ya halaka ni" Aliyu ya wani zaro ido wanda ya ara haska zatin kyansa wanda ya kuma ru a farha. Yace. "Nima ai mijin aure ne serious ina sonki kuma da gaske in da hali zan maye gurbin wancan" A wannan karon muryar farha da an tsiwa tace. "Zaka biya dukkan hidimar daya auka shekara da shekaru yana mini Idan har na Rabu dashi ai naci amanarshi na yaudare shi Kuma zan sanya an uwana da iyayena cikin damuwa" Aliyu ya cije le A zuciyar shi yana Cewa Ni kuma silar labarin ki aya a jiya ya cillah dukkan ahalina cikin matsala ya sanya Mahaifiyata zubar hawaye Wallahi bama zan barki ba sai nai amfani da arfin soyayyata na ruguza dukkan farin cikin ki yadda kika min. Gani ya i cewa komai yasa ta juya zata shiga gida, Hannun shi ya ora a saman unta ya juyo da ita tana kallon Fuskar shi. Ya matso gabanta har yana fesa mata Hucin Numfashin sa "Ni ina son ki, Kuma auren ki zanyi ina son ki min list na duk abin da yayi Miki ni zan ninka masa" Daga haka ya turata soron gidan da arfi ya juya yana tafiyarsa mai cike da burgewa. Zubewa tai a wajan tana Mayar da Numfashi wata sabuwa! yar ta shiga cikin Gida duk maganar da Umma kewa Farha sam ta i bata amsa gado ta haye tana tunanin anya ba aljani bane ba Ita dai bata san shiba sannan kuma bata ta a ganin Mutum mai kyanshi ba an gayu ga amshinsa ya cika mata hancinta Tsintar kanta tayi da Lullu e Jikinta duk rufe idanun da zatai hoton shine ke yawo acikin idanunta tashi tai ta Zabga tagumi Ganin hakan baze fishsheta ba ta mi e ta fita tsakar Gida ta auro alwala ta soma nafila. ******** Yana murmushin samun nasara ya shiga Motar Ko ka an batai masa ba hasalima bata burge shiba kawai zai aure tane dan ya untata mata ya kuma sanya takaicin ta acikin zuciyar mahaifanta ya fahimci daga ita har mahaifanta suna bala'in son wannan saurayin nata sabida haka zai amfani da arfin Soyayyar shi wadda zai cusa mata ta arfin tsiya dan ya wargaza dukkan farin cikinta ita da mahaifanta kamar yadda tai jagaba wajan Ya a sharrin sa. Sam baze mi ata ga Hukuma ba aurenta ka ai da zeyi shine dorinar dukan dukkan laifi kan data masa Sabida ta yaya ma zai tsaya yana shari'a da mace. Gumi ya share sanda ya tuno da Ammi yasan ko yasha giyar wake baze tari Ammi da batun zai auri yarinyar nan sabida Hukunci ga laifin data masa ba to meye mafita zai boyewa Ammi auren sane Girgiza kai ya shigayi ammi bata cancan ci haka daga gareshi ba Sannan kuma yasan inta sani bazata yarda ya auri yarinyar ba Shi kuma ta hanyar aure ka ai ya za untata mata dan shi ba mazinaci bane bare yay amfani da wata dama dan ya tarwatsa mata Farin cikinta Kuma shi ya tabbatar wa zuciyar shi cewa baze ta a barin Wannan yarinya ba wallahi sai ya auki fansar Abin da ta masa. Har suka arasa gidan shi bai sami mafita ba sallama sukai da Musa wanda bai san yadda Aliyu Yayi da yarinyar ba kuma bai sami fuskar tambaya ba bare ya tambaye shi. Part in Ammi ya nufa ta tirsasa shi akan dole sai yaci abinci yana ci tana masa Bayanin Maman Mami tazo da anta Dan su masa jaje, Sannan ta bu aci Daya Musu alfarma Mami zata an kwana biyu agida ta huta. e baki yayi tare da cewa. "Nifa Ammi cikin satin nan ma zanje chaina dan zan shigo da sabbin Motoci kamfanina dake lagos sabida haka bani da matsala da zamanta agidan nasu" Daga haka ya tashi yayi mata sallama yabar part Kwanciya yayi akan gadon shi yana hasko fuskar yarinyar aramar yarinya ce sosai Shi dariya ma ta bashi yadda yaga duk ta tsorata in banda Abin shiri na zuciyar mace ina ita ina shi Ya kuma gyara kwanciya yana hasko antar ta Lallai wannan ma in yace zai ha irji da ita tabbas Mutuwa zatai dan yayi mata girma shi bai ma ta a ganin Halitta arama kamar ta wannan yarinya ba komai nata arami hatta yatsun hannunta daya kalla ananu ne. ALIYU KENAN. Yaja Bargon shi ba jimawa bacci yay awon gaba dashi. Da safe ya fita kamfanin shi tuni ya watsar ma da batun wannan yarinyar ya shiga sabga da ma'aikatan shi wanda yawanci Jaje ne suke masa akan abin da ya faru Dan nacin an jarida har can suka bishi akan suna son jin ta bakin shi fafur ya hana ma'aikatan shi barin an jaridar su shigo masa haka ya wuni a office yana saka hannun a takardun Motocin da aka tura wasu jahohin bai tashi ba sai wajan Magariba ofar Gidan shi ma ba masaka tsinke tun yana magana muryarshi tana fita har muryar tashi sai da ta dashe sabida amsa gaisuwar jama'a bai shiga gida ba sai wajan 12 na dare Yana mai jin farin cikin yadda al'umma suka nuna rashin jin da in su na abin da ya same shi lallai ya yarda jama'a rahma ce Kuma alkairi Da i gare shi wanka yayi ya kwanta jikinsa fal gajiya Hutu ka ai yake bu ata.......... *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE...!!* *NA* *AUTAR MANYA* ADABI WRITTER'S ASSOCIATION *14* Juyi kawai take yi a gado jikinta sanye da aramar riga mai hannun shimi hannunta dafe da daidai asan mararta wanda take dannawa sai Nishin azaba take Kukan ma ya i zuwa tun bayan datai sallar Asubahi take jin ciwon Marar ta na taso mata ka an ka an adaddafe tai sallah ta koma gado ta kwanta tana faman Juyi "Wai yau ba zaki fita aiki bane Farha? jiya dai baki da lafiya amman yau ya kamata ki fita kada suce kina wasa da aikin ki" Cewar umma da take tsaye a kanta. ago idanunta tai wanda yayi jajir sabida azaba Murya can asa tace. "Umma nai wa ogan waya na gaya mashi bani da lafiya bazan iya fita ba" Umma tabi ta da kallo tana nazarinta. "Yaya naji muryarki a haka Ko jikinne?" Cikin tsananin azabar zafin marar tace mata. "Umma marata ciwo ji nake numfashina yana fita da yar" Ta fa a cikin azaba Umma ta auki wayarta ta soma haska saman sif inta Maganin farha ta lalubo wanda saura aya ya are ta mi a mata fita tayi waje ta ebo mata ruwa lokacin data dawo har ta mi e zaune. "Ungo kisha kafin Ikram ta tashi sai ta amso maki wani" Ta amshi ruwan ta watsa maganin cikin bakinta Tashan ye tana mayar da Numfashin wahala Jim ka an ta mi e tai tsakar gida aguje tana kwarara amai wanda shine ya Tada jama'ar gidan su. Babarsu Ru ayya ce ta tsaya akanta tana mata sannu Babarsu Hadiza kuma ta wanke mata Aman annenta sai sannu suke mata tana amsawa da yara Duk abin Matan gidan da an gidan in abun jaje ya samu suna arin karantawa Amman in tashin hankalin su ne ya motsa ba sau A wajan ta kwanta har rigarta na yayewa an cilli cillin cinyoyinta Suka bayyana a waje Kawu ne ya fito yana kallon ta. "Wannan kuma lafiya ko jikinne?" Umma data
Chapter 13 · 0% Book details