← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 94

Sashe 16

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kaga salim dan Allah ka rabu dani, Kaga in ka takura sai ka aure ni wallahi zan kashe kaina kowa ya huta" Daga haka ta shige Gida da Ihu wanda yaja hankali mutan gidan tambayar duniya an mata ta i cewa komai addu'a Umma ta dinga tofa mata zaton umma ko gamo farha tayi Abin mamaki kwana tayi tana kuka ta wuni Kawu duk zafin sa sai da ya sauko yana tambayar ta Meke damunta. "Kawu kada ka aura min salim bana son shi wallahi idan aka aura Minshi zan kashe kaina" Salati Umma dasu Babarsu Ru ayya suka auka. Kawu ya mi "Zan tanaji likkafani da makara wanda ina aura Miki auren zan ha aki da kaina na kaiki kabari amman ki sani ko gawarki ce sai taje gidan salim Butulu Dama nasan za'ai haka tunda uwarki ta aure miki gindin aiki To duk baku isaba ni ba aramin Mutum bane" Kawu yabar akin Umma a zuciye ta rufe Farha da duka tana cewa. "Ni zaki wula anta to bara na kashe ki da kaina kafin Ki kashe kan naki" yar aka waci farha a hannun Umma Babarsu Hadiza ta kaita akinta Ranar kowa ya wuni ba da i agidan. Salim dur ushe a gaban Babansu wanda ya kirashi akan Batun kai ku in auren shi gidan su Farha. "Baba ina ganin abar batun kai ku in nan" Baban salim yace. "Dalilin ka kana son naji kunyar aminina?" Salim yay asa da kanshi. "Baba muna jin case a radio da kasuwa na illar auren dole Jiya naje wajan Farha da kanta taci alwashin na aure ta zata kashe kanta" Subuhanallahi. Baban Salim ya fa a yana tafa hannun shi. "Jeka zan nemeka" Babar salim dake bakin ofa tahau bala'i "Tsinannu dama nasan za'ai haka sun gama ta tsar shi shine zasu zugata to Allah ya isa" Baban Salim ya dube ta. "Amman baki da hankali In da kin san waye Abubakar akan an sa da baki ce haka ba, ane ka haife shi baka haifi halin sa ba mu dai addu'a zamu yi duk abin da yafi alkairi Allah ya za a bama son ai abin da za'a zo ana kuka" Baban Salim Mutum ne mai sau i wanda halin shi salim ya auko ba irin mahaifiyar shi masifaffiyar mace ba. A ranar Baban Salim ya sami kawu a Gida bayan sun gaisa yace masa. "Malam Abubakar nazo ne da maganar yarannan azu salim yace Min fatima tace in ya aure ta zata kashe kanta, To duk maganar haka bata taso ba ka zaunar da ita ta gaya maka wanda take so in yaso sai ayi dashi ila rabo ne ke kiranta in aka ja za'a iya rasa rai" Kawu ya dubi Baban salim. "Duk wanda aka rasa kwanan shine ya are nifa ba zata mayar dani aramin Mutum ba Munafurci ne nata dana uwarta Sabida haka bama kawo Ku i ba gobe gobannan ina son ka turo da sadakin salim na aura musu aure da fatima" Baban salim yace. "Nagode nasan duk auna ce ta saka kace haka ni nafi ka hange akan wannan matsalar, saboda haka ayi ha uri a tuntu i yarinyar wa take so a bata shi ni dai nine mahaifin salim to in dai daga wajena Auren shi zai auru da fatima to na janye Allah ya ha a kowa da rabon shi" Duk yadda kawu ya kafe Baban salim ya i sabida Yaji tsoron furunci Farha haka sukai sallama da Kawu abin ba da i dan kawu ya zuciya haka yayo gidan ya fa akin Umma A ranar anga tashin hankali agidan dan kawu cewa yayi umma sai ta bar masa gidan shi ita da Farha da yar su Halifa dasu Babarsu Ru ayya suka janye kawu Daran Umma kuka Farha kuka Ikram kuka umma taiwa farha dukan da har sai da tai mata tarka e Amman zuciyar farha bata saduda ba zuwa asubah kawu ya tara kaf Matan shi. an ya dubi farha. "Na baki daga yau zuwa gobe Kiwa wanda kike so magana yazo gobe da sadaki na aura muku aure idan ya wuce gobe kuma zan bawa duk wanda naga dama sadakar ki Burunku ya cika keda mahaifiyarki" Daga haka yabar wajan. Umma bata ko kalli farha ba tayi aki Farha ta rasa yadda zatai Haka ta shige aki taita gwada numbern Shi ya i shiga. Har Yamma abu aya take ta i fitowa waje sabida tana tsoron Hararar umma. Kamar da wasa Ana kiran magari ba ta kira Numbern tana ringing amman ba'a auka ba. Aliyu daya sauka yau da rana tunda ya shiga part in shi da yayi wanka bacci kawai yake bai tashi ba sai la'asar yayi sallah Ya Nufi Gidansu Mami abisa tirsasawar Ammi har Magariba suna tare da Mami yana kallon wayar shi na ringing da tsohon layin shi daya bawa wannan yarinyar wadda ya manta ta kiranta ne ma ya sanya shi tuna ita in wacece yana kallo kiranta yana shigowa amman ya auka sai da yayi sallar magariba sannan ya baro gidan su mami wadda tace cikin satin nan zata dawo akinta. Yana driving yaga wani kiran nata ya ara shigowa wayar shi yayi parking a gefen titi ya auki kiran. Muryar Farha cikin kuka take cewa. "Ina ka shiga bawan Allah ka barni cikin bala'i dan Allah ka dawo gare ni" Kuka ne yaci arfin maganar tata. Kukan mace yana aya daga cikin abin da yake san yashi Jin rauni fiye da zato. "Ki ha uri bari na zo" Daga haka ya katse wayar ya tada Motar yayi unguwar su a bakin layin su yayi parking Yaja Face mask in shi ya rufe fuskarshi ya taka da afar shi har bakin ofar gidan ya fito da wayar ya kira ta. "Gani nazo" Daga haka ya kashe. Sum sum Farha ta fito daga akin su tayo ofar gida wajan shi da sauri............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE...!!* *NA* *AUTAR MANYA* ADABI WRITTER'S ASSOCIATION *16* Tana zuwa gaban shi ta zube a asa tana sakin marayan kuka, Hankalin shi a mati ar tashe ya tsugunna a gabanta ya sanya hannun shi ya kamo Tattausan hannunta ya zuba mata Girman idanun shi batare daya ce mata ko mai ba sai binta yake da kallo kamar zai cinyeta anya. Kukan take Babu autawa Tuni Kan Aliyu ya fara juyawa in da abin da yafi tsana a duniya bai wuce kukan mace ba sabida tafarar aya yake sanya masa Rauni. arfi ya dam e hannunta wanda Hakan ya sanya ta sakin wata irin ara tana yarfe hannun sabida tun Dukan da umma tayi mata take zaton Hannun nata Ya sami targa Kula da yayi hannun na mata zafi ya sanya shi ya sakar mata shi. "Shiii Be quiet and let's talk" Ya fa a yana sakin numfashi mai arfi. Sannu a hankali take rage sautin kukan nata kamar yadda ya bu ata. Muryarshi can asan ma oshi ya furta mata. "What made you cry?" Goge idanunta take da hannunta mai lafiya muryar ta a dashe ta soma yi masa magana. "Kawu ne yace in baka aiko an aura min aure da kai gobe ba, zai ba dani sadaka" Aliyu ya zare ido with full surprise. Kafin yayi magana ta cigaba da cewa. "Tun jiya umammu take dukana har targa e tai min" Tana fa in haka ta kuma fashe masa da kuka. Yayi asa da murya kamar mai ra a Ya ara matsowa gaban ta a yadda yake a tsugunnen. "Duka garin yaya akai haka? dama shi kawu ya sanni ne?" unshe fuska tai Cikin jin kunya tace. "Dan nace bazan auri Salim ba" Cikin Tattausar Muryar shi yace. "Dalilin ki? kodai kina sona ne kema?" asa tai da kanta ta oye fuskarta da hannunta wanda ya bashi tabbacin zargin dake zuciyarsa na ta bijirewa mahaifan tane akan shi. Ya saki wani asaitaccen Murmushi ya Le a fuskarta data oye. "Baki sanni ba Fatima, Ko sunana bani tunanin Kin sani bare anguwar mu bare sana'ata kawai tashi aya ki bijirewa wanda da bakin ki kika ce tun kina arama yake miki hidima Why are you doing this, Fatima?" Ya fa a mata hakan cike da mamakin ta tare da jinjina girman wauta da uruciyarta. Muryarta har zuwa lokacin bata Dawo daidai ba may be kukan data sha ne yayi Mata haka da muryar tata. "Bawan Allah! Koda acikin Bukka kake rayuwa namun daji suna kewaye ka ni zan bika mu rayu tare, Ni dai na san ba zaka cutar dani ba, Kawu yace in baka aure ni ba zai bada ni sadaka kuma kai da bakin ka kace kana sona zaka aure ni" Shuru Aliyu yayi gaba aya ta gama kashe masa jiki da kalamanta wani irin tausayi yarinyar ta bashi amman daya tuna yadda tai jagora wajan ata sunan shi sai ya kawar da tausayin nata a zuciyar shi, Amman kuma mamakin yadda tace tana son shi batare data san koshi waye ba, abin ya bashi mamaki sau da dama yasha Cin karo da ammata su tare shi suce suna son shi wanda duk ba domin Allah bane sai dan kawai yana da ku i amman ita ta mi a wiya ko sunan shi bata sani ba amman ta bashi dukkan zuciyarta. "Kukan ya isa fatima, kawu in gobe yace?" Da sauri ta aga kanta. "So nake ki min magana da baki bana son magana da ka" Ta fahimci yana da son a girmama shi. "Eh haka yace" Shuru ya kuma yi gaba aya kanshi ya auki zafi. "Tom shikenan kice masa zan turo anin mahaifina goben, Amman ni bani da abokai Kuma ni bazan zo wajan aurin auren ba amman zan turo Waliyi na tare da sadaki hakan yayi?" Ga mamakinsa sai yaga ta saki ranta har tana murmushi batare data tambayi ina zai kaita ba. "Fatima baki tambayi ina zan kaiki ba inna aure ki?" Fuskarta cikin farin ciki tace. "Nina san ba zaka cutar dani ba" Murmushi ya saki na dole dan ya auki al awari mai wiyar cikawa. "Tashi Muje a gyara maki
Chapter 16 · 0% Book details