Sashe 61
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ku i akanta share hawaye tayi ta an dube shi ya ura mata idanun shi da suka an ka a sukai jajir abin ka da farin Mutum "Muje to ni tayaya zance ka fasa tafiyarka bayan tun bani ka tsarata" in tafiya yayi taga ya cigaba da tsaiwar shi. "Da gaske nake miki tafiyar ma naji tafita a raina kawai Muje gida" e kafa a tayi tana tuttura baki gaba. Ya zuba mata ido gaskiya fatima yarinya ce anya jagab yana ganin shagwa a da sangarta kala kala a hankali ya sunkuyo daidai Kunnenta ya ra a mata. "Wai kece auta ne a wajan su mama?" Dariya tayi kuma ga hawaye tana cewa. "Tab wallahi idan kaga annena ma seka ce min ba yarinya bace Ni su Ru ayya duk se sun goya ni fa" Dariya yayi ka an yana sa hannu yana share mata hawayenta itama hannu tasa tai age tana Goge mai saman idanun shi hannun nata ya kama ya sanya yatsanta a bakin shi yana tsotsa a hankali ta ora ayan hannun nata a saman sajen shi tana shafawa se kawai ta fa a saman irjinshi ta rungume shi ya sunkuyo Sabida ya fita tsayi ya rungumeta sosai yana buga bayanta. "Fatima kina sona da yawa Ko?" Ya fa a muryarshi tana rawa ta shiga girgiza kanta alamun da gaske tana son shi da yawa dan ita bata cikin masu unbiya unbiya duk abin da take so a fili take nuna wa Muryarta na rawa tace. "Bamma san adadin soyayyar da nake maka, tunda na ora idanuna akan ka na kasa samun Nutsuwa duk abin da kai min banta a Jin haushin kaba sabida ka taimaki zuciyata daka aureni koda zakana yanka naman jikina zanji da i ne, sabida ina bawa zuciyata abincin ta na fara son ka tun kafin nasan kai waye tun kafin nasan sunan ka tun kafin Nasan Halaiyar ka Ina son ka kai min al awari ba zaka ta a Juya min baya ba sabida in ka Juya min baya wallahi rasa rayuwata Zanyi na rabu da iyayena saboda kai na rabu da masoyin daya soni Don Allah sabida kai nina tabbata akwai wani oyayyan lamari da Allah ya addara a tsakanina dakai" Tana fa in haka seta saka mai kuka tana cewa. "Wannan tafiya taka Jin ta nake har raina Wannan tafiya taka batai Min ba amman bazan hana ka tafiya ba, Duk da na fuskanci akwai abin da kake oye mini a game da Gidanku wanda basu san ka aure ni ba dan Allah kada ka cutar da zuciyata kada ka wula anta rayuwata Aliyu........ Ta kasa arasa maganar sabida kukan daya ci arfinta........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 77* "Yaya a iya sanina ba wata alfarma a tsakanina dakai, Umarni ne kawai zaka ce min nayi abu kaza wanda in dai bai sa awa Allah ba da gudu zan maka shi" Salma ta fa a cike da arfin gwiwa, Aliyu ya an share zufar data tsatstsafo masa daga saman Goshin sa sannan yace mata. "Salama wannan alfarma ta shallake dukkan wata alfarma wadda kike zato rufin asiri ne nazo Kimin a matsayina na an uwanki na jini" Ya fa i maganar cikin raunin sa wanda ya bayyana arara, wani irin tausayi ya bawa salma cikin kulawa salma tace masa. "Yaya kome ye ka gaya min in sha Allahu baka da matsala dani" Ya gyara zaman shi sosai ya soma yi mata magana. "Salma ga amanar fatima nan na kawo Miki ita ki kula da ita kamar yadda zaki Kula dasu Safna In sha Allahu da zarar mun dawo zanzo na auketa, sabida tana da lalura dole se an kula da ita sosai tana auke da juna biyu amman bana son ita kanta tasan tana da cikin kuma kema bana son ki sanar da kowa, Ina son dai ki dinga lura da ita idan da damar hakan" Jikin salma ne ya auki rawa hankalinta yayi masifar tashi"Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un" take fa a a fili wato kowani an adam akwai kalar tashi jarrabawar wato shi tashi kalar jarrabawar kenan to fya e yayi wa ar mutane ta sami ciki Kome shi kuma sabida masifar son haihuwa ta Shiga ranshi ya i Zubar da cikin "Amman yaya ban gane me kake nufi ba, Allah yasa ba zargin dana arsa bane a zuciya ya tabbata yaya kada kayi mana haka Idan ma addara ce ta fa a muku Ni zanyi shahadar zubar da cikin kafin duniya ta sani dan na tabbata Ammi ma taji zata iya iyar zuciya ta Mutu" Salma ta fa a muryarta tana wani irin rawa Tunda ta soma maganar ya kafeta da idanu Ranshi idan yayi dubu ya aci sedai uzirin rashin sani da yayi wa salma shine yasa yaji zuciyarshi tana asa tana sassautawa daga zafi da unar da take masa. "Wannan shine Kuskure na farko da zaki a rayuwarki, Koda wasa kada ki gangancin zubar Da cikin dake Jikin fatima dan fatima ba Lalata da ita nayi na mata ciki ba, Cikin jikinta na sunna ne Nine Mijinta wanda shedu da sadakina suka tabbatar da hakan" Wata irin hantsila salma tayi ta Dafe asan carpet ta zaro ido Jikinta yahau rawa lallai biri yayi kama da mutum, shiyasa lokacin data masa waya akan ya bata Number in musa ya i yace kada ta bari ta tafi se gashi yazo. "Yaya Ban gane ba wannan wani irin aure kayi wanda kaf inmu bamu sani ba dan bani tunanin Ammi ma tasan wannan yarinyar matarka ce, Yaya mai yasa kayi hakan wanda ka san Wannan aure akwai matsala gagaruma acikin sa Wanda kuma gashi tun kafin aje ko ina rabo ya shiga tsakanin ku da ita" salma duk ta fa i maganar a hargitse. Ya zuba mata ido yana jin dama bai gaya mata ba domin ya hango ru u kala kala a cikin idanunta koda yake dama haka a mace take tana da ru ewa ba kamar namiji ba wanda shine ze tsaya ya saurare ka har ma kuyi magana ta fahimta. "To salama na auki kayata na juya kenan dama wannan dalilin ne ai yasa nace Miki alfarma nake nema a wajan ki ba kuma komai ne yasa na gaya miki matata bace kuma tana da ciki sabida zan tafi ban san meze faru a Bayan tafiyata ba ila jikinta ya i da i daga arshe ki dubata kiga tana da ciki wanda ila kafin na dawo Kin Koreta kokin sanar da wani shiyasa na gaya Miki gaskiyar lamari, But amman tunda naga kin shiga damuwa kin ru e ba wata matsala zan auketa kawai Mu juya Nidai na tabbata Wannan ciki na wane kuma Na sunna bana shege ba" Daga haka ya mi e tare da zira hannayen shi cikin aljihun jallabiyar shi da sauri salma ta mi e tana cewa "Dan girman Allah yaya kada kayi min haka kowa ma kajewa da wannan magana irin wannan yanayi ze shiga ta yaya zaka tsallake Duk gidajen dake garin nan kazo wajena sabida kana ganin ka isa dani sannan na kasa yi maka alfarma wadda bata fi arfina ba in ban rufawa Iyalinka asiri ba wa zan rufawa yaya dan Allah ka zauna Muyi magana ta fahimta dan Allah ba domin niba" Aliyu yaji jikinsa yayi sanyi sabida magiyar da salma keyi masa a hankali ya zauna salma ta zauna itama tana kallon shi jitai ta matsu taji meye silar wannan aure mai cike da ru u acikin sa. "Fatima matata ce na aureta ne sanadin addara lokacin da akai Min sharrin nan agidan wata radio kin tuna? to na aureta ne da zummar aukar fansa akan yadda ta jagoranci ya a labarin Bogi akaina sedai Kin san shi Allah babu yadda bayayi da bawan sa yarinyar ta soni tun kafin tasan waye ni lokacin dana je mata da maganar aure akwai maganar wani akanta amman haka ta bujure tace ni take so Duk da ni bada Soyayyar gaskiya naje mata ba Ni kawai naje ne akan aukar fansar abin da tayi Min sedai tashin farko mahaifinta yace Kona zo na aure ta ko kuma ya bada ita sadaka tunda tafi sona akan wanda ya bata a daran ranar najewa ammi da bayanin Ina son nai aure amman ammi ta rufe idanu akan ga mami ba zan yi wani aure ba, Ni kuma kawai sena tura su Baba Usman da sadakina aka auro min ita na kawo ta gidan Ammi akan zata ke mata aiki bama nine na kawo taba Musa na saka yace anwar shice Nufi na intai kamar shekara sena sallameta sedai kwatsam Kuma Allah ya addara Min tsananin son ta har takai ga wannan rabo ya shiga tsakanina da ita yanzu haka in ba keba babu wanda yasan wannan magana dake tsakanina da wannan yarinya hatta ammi bata san Komai game da ita ba".............. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 78* arasa maganar cikin Nutsuwar sa tare da zubawa salma ido wadda duk jikinta yayi sanyi ga mamakin sa se yaga salma ta fashe da kuka wanda bai hanata yin Kukan ba har ta auki Lokuta masu tsayi tana faman yin kukan kafin ta ago ta share hawayenta tana kallon shi wani irin tausayi an uwan nata ya bata ba an ka an ba "Nagode wa Allah da Allah ya addara wannan ciki ta silar sunna aka samar dashi wallahi da ko baka auri yarinyar nan ba dafa seka mata cikin nan sabida akwai rabo a tsakanin ka da ita rabon haihuwar dake tsakanin Kune yayi ta awainiya da ita har ta i shi wanda mahaifin nata ya bata ta aure ka, sannan kai ma rabo ne fa ya kaika gidan su domin ba da ban haka ba kamar yadda ka auki mataki akan shugaban gidan radio in ita ma haka zaka auki mataki akanta, amman da yake Allah ya addara ta silar faruwar haka zaku ha