← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 94

Sashe 60

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maganar Umara data taso mana Bani da wata Hujja na tafiyarta ai nai maka alfarma ta zauna har bayan sallah, To a na kowa ne zan barta anan ita aya ne tare da masu gadi hajja tafiya zatai sauran ma'aikata tafiya zasu yi Dukkanmu Umara zamu tafi to dawa zata zauna In kuma kaga zamanta shiyafi alkairi ta zauna in ai ga aki nan ga kayan abinci da komai" Bece komai ba tunanin inda ze kai ta yake Yi acikin zuciyarsa dan koya sha giyar wake baze bari taje gidansu ba dan bai shirya hakan yanzu ba. ewa yayi yana cewa "Haka ne Ammi Duk yadda kikai shine daidai amman zan yi shawara da Musa" daga haka sallama yayi mata yabar akin Falo ya fita ya shiga akin farha Tana nan kwance a asan tiles hatta zanin Jikinta ya kunce daga ita se under skirt se Birgima take tana Lumshe ido ya an Gyara tsaiwar shi akanta. "Yanzu dan Allah idan sanyin nan yayi maki illah fa?" tashi tayi zaune ta gyara zaninta tana mai sannu da zuwa kafin ta shiga ban aki ta wanko bakinta yana zaune a bakin gado tazo ta zauna a gaban shi. "Ina farar?" Shi yama mance da batun fara sam. "Na manta wallahi amman zan sa a samo Miki ita kinci abinci?" ta girgiza kai tare da cewa "Dama so nake inna je gida na sa Ikram tai min an malele" da rashin fahimta yace "Wace haka?" ata fuska tayi tare da cewa " anwata mana ba gida zani ba Inji Ammi dama kayana suna ha e" Murmushi yayi tare da watsa mata wani kallo "waye ze kaiki gidan a haka?" ta murgu a mai baki tare da cewa " afata mana" wayar shi ya fito yana Dannata idanun shi yana kan wayar yace "Babu inda zaki zan kaiki Gidansu Hanan ki an zauna kafin mu dawo" da mamakin shi seya ga ta ata rai tai kicin kicin da fuska "Idan ma ka kaini wallahi bazan zauna acan ba" ya an kalleta "Sabida me?" bata ce masa komai ba ya tashi ya bu e wardrobe inta kaf kayanta ya fito mata dasu ya zuba acikin Trolly ya kalleta "Tashi muje" Hijabi ta saka a fusace tayi hanyar waje Biyota yayi da kayan ta a hannunshi ya rufo ofar akin nata ya aje kayan ya shiga akin Ammi ya jima aciki kafin ya fito Tana gaba yana binta a baya har zuwa bakin Mota se Fushi take ya Bu e mata gidan gaba ta shiga ya aje mata kayan a bayan motar ya shiga mazaunin driver Yayi revers ya Nufi gate suka fita daga gidan Se turo baki take yi gaba iris take Jira ta fashe shi dariya ma ta bashi A wani waje yayi parking ya fita se gashi da fara a atuwar farar roba ya aje mata saman cinyarta yaja Motar suka cigaba da tafiya. "Kici farar mana" Hawaye ta soma tana Turo baki. "Wai zafin rabuwa dani ne yasa kukan ko kuma me?" Ji rainin hankali ta fa a a ranta yasan Gidansu hanan daya ce mata shine ya ata mata rai sabida tun ranar data ji yana waya dasu a akin ta tashiga tunanin meye ala arsu kuma Wacece ita a zuri'arsu amman dan ya rainata shine zece mata zafin rabuwa. ora hannunshi yayi a saman nata ya shiga matsawa. "Ni bana son inga kina wannan Fushin Fisabilillahi Na barki ke ka ai ne agida Ko kuma na barki Kije gidanku a halin da kike ciki ai se a zageni" Harara ta alla masa. "To ba a gidan namu ka aukoni ba, Ni wallahi babu gidan wasu da zani ai dama rannan ina ji kana Magana da Hanan in kuma dana tambayi Hajja tace ba ar uwarku bace sabida ka rainani bani da daraja a idanunka shine zaka kaini Gidansu Budurwarka ka ajeni" Seta rushe da kuka, Tunda yake bai ta a dariya irin ta wannan Lokaci ba dramar Fatima kullum aruwa take yau kuma ta lafta masa Hanan Jiya kuma tace wa Jamila kwartuwa lallai wannan harta fi mami Kishi. Rage Gudun Motar yayi a hankali ya saka hannun shi aya ya kamo fuskarta ya sa harshe yana lashe mata hawayen nata kafin ya an lashi bakinta yana wani Lumshe ido ji yake kamar ya saki kan Motar ya janyota Jikinsa ya rarrasheta. Yawun bakinta ta tara ta tofa mai a fuska tana cusa kanta a tsakanin Cinyarta tana wani irin kuka kashe Motar yayi tare dayin parking a gefen hanya ya ora yatsansa a wajan yawun nata data tofa masa ya goge shi tare da sanya yatsan a bakinsa ya tan e yawun ya agata cak ya ora ta a saman cinyar shi. "Fatima me yasa kike son aga min hankalina ne inda nasan ma zaki shiga damuwa wallahi da fasa tafiyar nan zanyi ina arin inga ban cutar dake ba amman ke Kullum cikin aga min hankalina kike hanan ce Budurwata zaki bada sheda ne Kinsan yaya nake da ita harda zaki fa i haka?" Ya fa a yana cusa fuskarshi a saman tata fuskar bai bata damar magana ba bakinsa ya ora a saman la anta yana tsotsarsu kamar alewa ya ora hannunshi a saman Kirjinta yana Yamutsa su wani irin yanayi suka shiga mai wiyar misaltawa kafin ya agata ya mayar saman Kujerar data ke kai ya ora mata farar a cinyarta ya tada motar gaba aya Jikin farha ya saki wata irin tsumammiyar soyayyar shi ke ara nausarta Jita ke idan bashi ba zata iya rayuwa ba ta ko ina Yayi harya zarta tunani Motar shuru ta auka shi bai mata magana ba itama bata ara magana ba Bata ago kanta ba se a bakin gate in gidan daya ke faman zuba Horn mamaki ne ya kamata lokacin data aga kanta ta gansu a ofar gidan Aunty salama.........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 75* Me gadi ya bu e musu gate in ya danna hancin motar shi cikin farfajiyar gidan yayi parking a wajan adana motoci ya kashe Motar ya an dube ta fuskarshi cikin damuwa yace mata. "Nan yayi miki zaki iya zama a gidan anwata salama?" asa tayi da idanunta tana jin hawaye na arin zubowa daga cikin su. "Kin min shuru fatima, Ni akwai dalilin daya sa kika ga bana son na kaiki Gidanku, Amman idan kinga zuwa gidan ku in yafi Miki sena juya na kaiki" Lokacin da yayi maganar Muryarshi ta an canza da alamun yana cikin damuwa shima. "Yanzu kuma idan ka tafi se yaushe zaka dawo?" Ya tsinci muryarta acikin dodon kunnen shi. "Saura kwana aya sallah Sabida ni sati Biyu ka ai zanyi a saudia se na wuce Chaina se ana gobe sallah zan dawo In sha Allah" Ga mamakin sa seya ga ta saka mai kuka! duk seya susuce ya tarairayo ta jikinsa. "To kukan na menene wai fatima Lokaci ya ure kema dana samar Miki Visa in mun tafi tare amman in sha Allah nayi miki al wari In Allah yasa kika sauka lafiya zan kaiki" Da rashin gane abin da yake nufi na in Allah ya sauketa lafiya tace. "Ni kenan zaka bari anan dan baka sona amman ka tafi da matar so" Murmushi ya saki. "Fatima kincika rigima bana son ki aga hankalin ki, Akan tafiyata in ba haka ba zan tafi ne da damuwa acikin zuciyata zaki ara mini damuwa akan damuwa dan Allah ki kwantar Min da hankalinki" Hannunta ta ora a saman Gemunshi tana ja tana hawaye. "Shikenan ka dena min abin da kake min da daddare?" Dariya yayi lallai akwai uruciya a tare da fatima Ya fuskanci ga uwa ce ajin farko. "To shikenan kibi ni bashin duk wanda ban yiba idan na dawo zan rama miki" ta wani zaro ido "Tab ai sena Mutu ina zan iya aukar Duka na kwanakin da kayi" Dariya yayi tare da lakace mata Kumatunta. "Fatima kenan kina da rikici Allah ya shirya min ke" Daga haka ya auki robar farar tata "Muje ciki to na tabbata zaki sami Nutsuwa agidan nan sabida Bani da matsala da salama, sannan Kuma ban yarda Ko bakin gate ki fito ba kuma ko falo zaki je ki tabbata Kin saka Hijabi zan bawa Musa Kayan sawa sabbi ya kawo Miki naga naki duk sun miki ka ar lukuta ashe zaki iba" Ya fa a yana dariya fita tayi daga Motar ta Jingina da Jikin motar ta ora kanta a saman motar seta fashe da sabon kuka ita fa da gaske Missing in sa take Jitake kamar suje tare an zaman da sukai dashi ta gano Mutum ne mai ha uri kawaici tare da kyautatawa duk wanda yake tare dashi. Ya zagayo gefenta hannu ya sanya ya zabga tagumi ya zuba mata ido. Tai kuka sosai kafin taji Tattausar muryarshi wadda tai rauni sosai Kamar ba shiba. "Kinga muje mota kawai na fasa tafiyar Tunda Ranki baya so na ha ura" Kuma seta ga ya kama hannunta yana arin sakata acikin Motar da alamun da gaske yake mata maganar. Tirjewa tayi ta i tafiya sedai kuma bata dena kukan ba. "Allah in baki shiga mota ba zan aga ki cak na shigar dake, wai ya kike so nayi ne Kince Bakya son gidan su Hanan na i kaiki bayan gidan kamar Gidanmu yake tunda Mai gidan uban gidana ne amman kin fassara da wata manufa, Gidan Ammi kuma ba kowa duk ma'aikatan ta tafiya zasuyi na kawo ki gidan salama sabida kaf an Ammi babu wanda yakai ta ha uri sau in kai sanin ya kamata nina tabbata zaki ji da in zama da ita ba alfahari ba, to tunda nan in ma bai Miki ba Muje gidan nina fasa tafiyar na ha ura mu zauna tare" Tunda ya ke maganar Kuka take ba zaka gano a wani yanayi yake maganar ba yanayin damuwa ko acin rai arya ne ka gano yanayin tunda suke dashi bata ta a Jin yayi doguwar magana kamar wannan ba Ta yaya zata So kanta kawai ya fasa tafiyar sa wadda ya kashe
Chapter 60 · 0% Book details