← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 94

Sashe 86

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin da yabar Gida mi ar hanya yayi batare daya san ina zashi ba Kawai kuma dama arfin hali ne irin nashi ku in sa gaba aya yayi siyayya dashi Babban tashin hankalin sa gawayin da tsakin data bu ata bai da Ku in kuma baya son ya nuna mata gazawar shi sabida ya fahimci tana arfafa masa gwiwar shine akan Komai. "Bawan Allah lafiya ka takani baka sani ba?" Cewar wani mutum wanda ze wuce ta kusa da Aliyu Jikin Mutumin duk ya aci da ba in Mai alamar bakani ke ne. "Dan Allah kayi ha uri" Aliyu ya fa a yana arin wuce Mutumin. "Bawan Allah dan Allah ko zaka gaya Min damuwar ka dan akwai tarin mamaki ga mutum kamar ka kana tafiya kana tunani har ka takani baka sani ba kuma dai gashi ras kake" Aliyu ya juyo tare da cewa. "Lafiya lau Alhamdulillahi Amman kai ha uri" "Dan girman Allah ka gaya min Ni naji ajikina kana da damuwa Kuma musulmi an uwan Musulmi ne duk da akwai nagari akwai mugu" Cewar Mutumin. "To ni ba o ne ina zaune a sabon garin rigasa na fito neman abin yi" Dariya Mutumin yayi. "Ban yarda ba ranka ya da e sabida bakai kama da kalar wahala ba" Aliyu ya an ware ido "Dama wahala akwai kalar ta Tab" Mutumin yace. "To koma dai da wasa kake Ni sunana Dini ina zaune a hayin rigasa Kaga waccan titin aton ginin da kake gani To tsohuwar tasha ce da aka dena Lodi da ita To se Muka mayar da wajan Gareji ana gyaran motoci sannan ana sauke arfen gyaran Mota wanda Kullum Mota sama da ashirin na kawo arfen daga lagos Indai zakai aikin sauke arfan zan maka hanya duk da basa bu atar ma'aikata Ni bakani ke ne gyaran Mota nake aciki Muna mutunci da masu kawo arafan" Aliyu yace. "Da gaske malam Dini?" Dini yayi dariya. "In sha Allah ta yuwu inna taimake ka nima Allah yayi min abin da zato bai ta a zato ba" Aliyu ya cika da mamaki. Jerawa sukai da Dini bayan Dini ya kar o abincin daya siyo aton gareji ne sosai Mutane nata kaiwa da kawowa Suka shiga wajan Ogan wanda Dini ya gabatar da Aliyu abin mamaki Ogan da Mutunci ya kar i Aliyu dan har suna wasa da Juna yace masa aikin daga arfe Bakwai na safe ne zuwa shiddan yamma kullum za'a baka Dubu Goma sannan Kuma kawai dan yaga Aliyu ne yaji yana aunar shi amman ba da ban haka bama sun rufe aukar ma'aikata akwai riga da wando masu tambari da sunan wajan ya auko ya bawa Ali yace dasu ze ke zuwa. Aliyu yaji komai kamar a mafarki yayita Godiya lallai Duniya babu tabbas yau Shine da aka ce za'a ke bawa dubu Goma yaji kamar an saka shi acikin aljanna wanda shi kafin faruwar hakan yana iya bawa Mutum kyautar Da se Mutum ya gigice da ita ma'aikatan sa nawa ne suke cin abinci a asan sa Bayan sun Rabu da ogan Godiya yayi tayiwa Dini har Dini yace godiyar ta isa haka Kayan a hannun shi ya tawo Gida gaba aya mamaki da al'ajabin wannan alkairi daya ha u dashi ya sanyaya masa Jikin sa Kayan kawai ya aje ya fita masallacin sallar la'asar sabida Lokacin daya zo farha bata akin Bayan ya dawo ya tarar da ita ta shigo. aga kayan daya zube a saman katifa take tana kallo. Bayan yayi mata sallama yace. "Ina kika shiga nazo bakya aki Nifa bani son yawo" Tayi Murmushi. "Naje kaiwa Inno Shinkafar dana dafa mata ne tana ta Godiya" Ya nemi guri ya zauna. "Wannan kayan fa na Menene?" Cewar farha cikin sigar tambayar shi........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE 101* kwanciya yayi a saman katifa ya tallafe kanshi da hannunshi yana kallon rufin akin. "Kana jina ina maka magana kai Min shuru shikenan" Ta fa a cikin rashin Jin da in yadda yake yi mata shuru wani bin idan tana yi masa magana. "Fatimah nifa wani lokacin bana son yawan magana kaina har ciwo yake min in ana magana sosai Ki ha uri Har na huta" ya fa a a hankali Tashi tayi zata fita daga akin ya Dam o mata hannunta, "Ni ka cikani mai zan yi maka bayan na dameka da surutu" Ta fa a hawaye na zubo mata daga cikin idanunta. "Subuhannallahi Why are you crying? Fatima, after I was with you, stop crying. I don't want you to be quiet" ya fa a yana sa tafin hannunshi yana cire mata hawayen nata Kukan take sosai "Tausayin kaina nake" ta fa a cikin kuka da sauri kuma a ru e yace "Kamar yaya tausayin kanki wani abun ke damun ki?" ta girgiza kanta "Idan banyi hira dakai ba da wa zanyi daga maka magana kace kanka na ciwo in ana magana" ta fa a muryarta na sha ewa ya marairaice tare da cewa "Bazan kuma fa in haka ba Me kike so nace yanzu?" ta kalle shi da gaske yake gaya mata maganar Shi haka halittar shi take Mutum ne marar yawan son magana. an matsa daga kusa dashi. "A,a shikenan kawai a bar maganar" Yace "Fushi kikai dani ba kyau Saurin fushi" "Niba fushi nake dakai ba to mai kayi min" Ya gyara zaman shi "Fita nayi Neman abun yi kinga kina da Juna biyu Dole akwai abubuwan Bu ata ga asibiti da zaki fara zuwa ina son In kaiki ganin Likita dan a duba Lafiyar Babynmu Kinsan abin da ya bani mamaki?" ta girgiza kai tana tsira masa idanunta. Labarin dukkan yadda sukai da Dini da kuma Ogan tashar Ya bata ya are da cewa "Gaskiya abin ya bani mamaki yadda Komai yake zuwa mana cikin sau i haka an sauyin rayuwar Da muka samu ka an Ne" Farha tayi Murmushi tace. "Ai tunda ka ji an Al'umma kai ma Allah zeji anka sannan kuma Ka saka umbin Mutane a farin ciki Ko kasan Allah yana son bawa ya saka bayin sa a farin ciki Ni dama naji ajikina Allah baze tozarta kaba" Ya zuba mata ido. "Allah yasa mudace" Ya fa a yana tashi lokacin ana kiran sallar magariba. Ya shiga tattare hannun rigar shi. "Bari nayi alwala" Ta tashi da sauri ta auki Buta ta cika masa da ruwa sannan ta komo aki ta ebi gishiri ta shiga bayin ta barba a ta kora ruwa sannan takai masa Butar bayin Ta dawo lokacin ze fito daga akin. "Na kai maka Butar Bayin" "Nagode" ya fa a yana fita daga akin Ya Shiga bayin yayi abin da zeyi ya Nufi masallaci Da gaske bamai son maganar bane ta Lura haka yanayin sa yake se Dole yake mata magana doguwa. Bayan tayo alwala tai sallah tayi azkar sabuwar Fitilar Batir daya zo da ita azu Cikin kaya ta Bu e ta kunna Ta fita waje da gas Ruwan Shayi ta ora masa tasan baya cin abincin mai nauyi da daddare kamar yadda yace mata Sauran indomie azu Kuma ta umama farar sauran Shinkafar data dafawa Inno ta umama taci da yar ta Kammala Komai ta shiga aki Tayi sallar Isha'i bayan sallar Isha ya dawo tai masa sannu ta gabatar masa da tea in da sauran Indomie in Tea in ma kawai yasha yace ya oshi Fita tayi akin shafa ta Mi a mata Indomie tace ta bawa yara shafa taita Godiya har Mijin shafar ma seda ya Le o yace angode farha ta juya aki Lokacin harya Cire kayan shi ma daga shi se Singlet da Gajeran wando yana kwance Ya lumshe idanun shi amman ba bacci yake ba Rage kayanta tayi itama ta ra a Gefen shi Nan da nan bacci ya ebe su naji ya wanda basu sami damar yin shiba. *KANO* "Nidai ranka ya da e so nake ka bani aurin bakin Mijina sabida dukkan abin da nake dan shi nake dan ya sami an cin kanshi amman sam bai gano ba sannan Shi ma anin Mijin nawa Ina son ai Masa Ha iyar Mallaka wadda zeji kaf Duniya ba wadda yake so sama da Jamila ta, Kaga in ya aure ta Dukkan Komai nashi ya dawo asan Mu Inda hali shima a aure masa bakin sa" Sakina Kenan Gurfane a gaban tsohon Bokan ta wanda ta yarda shi bayan ta sami sabo wanda take waya dashi rannan da daddare ganin aikin sa bai mata yadda take soba yasa yau ta dawo wajan tsohonta nada wanda ta ta a zuwa wajan sa amman bai ta a mata aiki ba ta sauya waje se yau suka dawo ita da jamilar ta. Ya janyo madubi ya zuba asa akai ya fara zanawa yana bajewa. "Mijin ki ze mallaku Zan baki ba ar laya wadda zaki sami sabuwar gawa wadda ba'ajima da Binnewa ba ki cusa a bakin ta yadda wannan gawa ta Mutu haka bakin sa ze Mutu Se yadda kikai dashi" ara baje wata asar kana yace. "Bana ganin Komai a tare da anin Mijinki se haske Kwata kwata taurarin sa basa kawo bayani se haske kawai Gaskiya aikin sa yafi arfina Ke Bama zan oye Miki ba Duk wanda yace Miki ze iya yi Miki aiki akan shi arya yake Ku in ki kawai zeci bawai asiri bane baya kama shi a,a Wani irin Mur an Mutum ne mai taurin kai da kafiya uwa uba addini ya ratsa shi Da wuya aiki ya Huda shi nan Kusa A lissafin masana taurari ma za'a iya kai wa shekara hamsin ana masa asiri amman bai huda Jikin sa ba wannan shine gaskiyar Bincike na amman In kina Musu Kije wajan wani ki tambaya" Sakina ta share zufa tare da cewa "Ranka ya da e Nafi shekara biyar ina aiki akan sa da matar shi" Da sauri ya aga mata hannu yana zana asar sa. "Kin san kaf Bincike babu wanda yakai na asa gani! To wallahi wa anda kika kaiwa Ku in ki akan shi sun cuce ki dan babu wani abu naki a tare da
Chapter 86 · 0% Book details