Sashe 88
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In Allah ya baka babu mai hanaka in Allah ya hanaka babu mai baka Kinga Munje wajan ma aryata suna Cutar damu suna kar ar Ku in Mu abanza suna ha a mu da makusantan mu....... "Ke dallah gafara can Marar hankali se soki Burutsu Kike Min kin kasa fahimtar dani takai maimai in abin da yake faruwa?" Mami a nutse take gayawa mamanta dukkan abun da ya faru. Tajira cilli tai da plate in abincin wanda har ya fashe a afarta Jini ya alle amman bata damu ba seta hau ashar! tana cewa. "Na rantse da Allah da wanda ya ha a auren da shi mai auren da ita yarinyar da ita Aminar gaba aya Sena atar dasu aduniya harni za'a kawowa maganar banza harni Amina zata rainawa hankali Kece yarinya arama To bari Kiji Kitimurmura ce Ba wani tasan da batun auren nashi dani suke magana ki ha a kayan ki da safe zanzo Mu tafi gida daga nan Kuma dole Na koma wajan Bokan daya ha a auren Ki dana Ali shine ka ai ze Min yadda nake so dan na nijar innan na Kasa gane kan aikin shi sabida yadda gaba aya naga Komai bai tafi yadda nake soba" Bata jira cewar mami ba ta katse wayar. Daran ranar mami batai bacci ba Komai ya tsaya mata cak ta kasa tunanin Komai akan wannan lamari sedai kaso goma na cikin Zuciyarta yafi gasgata cewar Duk abin da Bokaye da an Tsubbu suke fa arya ne ba mai yi se Allah ba mai hanawa se Allah da asubahi ta samu bacci ya kwashe ta wajan tara da wani abu Bugun ofar mahaifiyarta ne ya tashe ta Ta mi e taje ta Bu e mata ofar falon ba ta tsaya jiran Gaisuwar mami ba ta tattare mata kayanta iya wa anda zasu ci manyan akwatunan da suka Fito dasu Suka kama hanyar waje suna tafe Tajira tana tijara har zuwa sashin Ammi wadda suka tarar a aki dan sadi bai Jima da fita ba suka shigo a tsaye tajira ta tsaya ta kama ugu tana cewa. "To tsuhuwar Munafuka Ni zaki yaudara Kici amanar zumunta ashe aure kika wa Aliyu amman zaki wayance da Borin Kunyar banza wai bakya son ya aro aure Gudun shu'uman cin matan zamani munafuka to arya Kike da hannun ki a auren Aliyu har barin gidan da yayi da saka hannun ki" Ammi ta ago a imauce tare da cewa. "Ki fahimce ni Yaya tajira wallahi bana da sa hannu akan Komai Yadda kowa yaji maganar auren shi Nima haka naji ki barni da tashin hankalin atan yarona ka ai ya isheni" Tajira tai wata girgiza tare da cewa. "Ai sha Allahu ya tafi kenan Kuma yadda kika tarwatsa min shirina kema ki kwana da shirin kinyi bankwana da farin cikin ki matsiyaciya Munafuka" Mami ta saka kuka tana cewa "Haba mama haba mama ammi bata da laifi akan hakan Please karki abin da zakiji Kunyar shi gaba" Seta juyo wajan mami. "Dama batun yau nasan tasono na haifo ba kekam Baki gadoni ba To shikenan duk abin da nake dan wa nakeyi Tunda kin za i amina dani gata ga kinan Ku zauna" Mami cikin kuka tace. "Ba haka bane mama Yanzu Lokacin gyara kura kurai ne ba Lokacin wani abu ba rayuwar bata da fa in da zamu ce se Munga komai daidai in ada munyi ba daidai ba yanzu akwai damar gyara" Tajira ta juyo. "In kika ara cewa tak Allah ya isa....... Mami taja bakin ta tai shuru Ammi tace. "Mami Allah yayi Miki albarka kuma Allah yana son bawan daze laifi yazo yayi nadama ya tuba duk da ban san mai Kukai ba amman Kije Ki tuba akwai ragowar damarki sannan Kibi mahaifiyarki Ku rabu lafiya daman Allah yana sako rayayye acikin matacce ya sako matacce acikin rayayye ba tun yau nasan Wasu abubuwan tirsasaki mahaifiyarki take akan yin su ba, kamar nice da Aliyu da dama wasu abubuwan danni yake Yinsu dan ya gama dani lafiya daga ciki harda auren ki Aliyu bai ta a son ki ba sanadin biyayyar uwa yasa yake zaune dake amman mahaifiyarki bata ga haka ba nina sadaukar da farin cikin ana danna ara on zumuncin mu Allah yana kallo wallahi banda gudun sharrin matan zamani babu wata manufar oye data sa na hana Aliyu arin aure sedai kash yaya tajira Kin bani mamaki yau se gashi akan abun da duk ya shafe mu Kinzo kina Kumfar baki kina aibatani Kina jawa yarona jafa'i lallai oyayyan Nufin ki akaina da zuri'ata ya bayyana Kuma kin saka min shakkar auren da kika nace akan se ana ya auri arki tabbas akwai manufar hakan dan Inda Kina aunata baza kice Aliyu yayi tafiyar da baze dawo ba, sannan Sekin tarwatsan farin cikina mai nayi Miki tajira in ba alkairi ba dama alkairi yana zama sharri? Allah ya sani bani da Mugun Nufi akan ara auren Aliyu se Gudun kada ya auro mana ata gari wanda nasan Inzan ha iyi kur'ani sabida rantsuwa ba ko wa ze yarda ba wani ma cewa zeyi sabida naga matarshi bata haihuwa ne yasa na hana shi arin aure gudun kada ya auro wadda zata haihu Ya sami an kanshi yanzu ma haka daya bar Gida nasan Ko ita matar tashi Kusan tunanin hakan zatai aranta Ni kuma nasan Ko ka an bani da wannan manufar manufata aya ce Kuma na fa a Nasan mami ba juya bace Ko min da ewa zata haihu tunda Allah yana bata cikin zama ne kawai bayayi Shiyasa duk sanda yazo Min da batun Ammi zan ara aure nakan ce masa Baba Ina gudun sharrin matan zamani kai ha uri ka zauna da mami sabida kada ka auro ata gari wadda zata tarwatsa mana zumuncin Mu da zaman lafiyar mu mami kuwa Jinin kace In ma haihuwa kake so mami zata cika maka gida da yara To ashe gwara ma da Allah yake addara Dukkan Cikin da mami take samu yake zubewa shi ka ai yasan abin da ya oye da ban ha a zuri'ata daku ba sabida jiya ka ai dana je Gidan su yarinyar da ya aura ban sani ba na gano lallai akwai wata Rahma da Allah ya addara Aliyu ya auri wannan yarinyar har rabo ya shiga tsakanin su" Ammi ta are maganar a nutse wata irin dariya tajira tayi. Tare da cewa. "Ranar wanka ai ba'a oyen cibi komai ya are ai tunda har Kika ha a munafukin auren anki har ya sami aruwa da amaryar shi sedai ki sani yadda Kike zubar da Cikin mami Nima sena zubar dana amaryar shi sabida nasan kece Kika ha a wannan aure amman dan Gulma kince bake bace ba Kuma Ki san nasan kece Kike Zubar wa da mami dukkan Cikin da take samu sabida Kina ba in cikin kada ata ta haihu itama ta dandali arzi i to ta Allah ba taki ba Amina" Ammi tai dariyar takaici. "Haka Mashirikan naki suka gaya Miki? to na fiki da sauri na fa i Allah! wanda shine yake bawa Mami ciki Kuma shike Rabata dashi wanda Duk inmu bamu san manufar Allah akan yin hakan ba, Kuma Alhamdulillahi dama ya addara hakan da ban ha a iri daku ba, An gaya Miki Nima irin kice mai bin mashirikai Sabida dukkan kalaman ki sun yi Nuni da zahirin Kina Biye Biyen banza dana wofi Toni ba haka nake ba na dogara ga Allah Kuma In sha Allah da kaifin addu'ar mahaifiya ana ze sami kariyar Allah Kuma cikin matar shi zezo duniya lafiya Allah baze baki wannan sa'a ba" Ammi ta fa a babu tsoro! "Amina yadda kika atan shirina kema Ki kwana cikin shiri ko yau ko gobe ko anjima zancen wanin ki ake ba naki ba Wallahi ni tajira sena ga bayanki yadda mahaifinmu ya firfita uwarki akan uwata ya soki fiye dani Kika auri Mijin daya fi nawa Kika haifi an da suka fi nawa to wallahi sena rabaki da sauran farin cikin dayay saura a rayuwarki wannan manufa tawa ita ce jagaban ha a auren mami da Aliyu" Ammi tayi dariyar takaici. "Mahaifiyata tafi taki mahaifiyar biyayya shiyasa taci ribar zaman aure! Sannan soyayyar mahaifina dani ina zaton soyayyar mahaifiyata ce ta dawo kaina Mijina Kuma Sunan shi Mijin marainiya Allah yay masa rahma ana kuma sunan su an albarka ita zatai ta Binsu Kinga Illar sharri kenan Yadda kikai haka ze Koma Miki Nufin ki Allah ya duba shiyasa ya i bawa Mami zuri'a da Aliyu Kuma Ni yarda da Allah danai na tsarkake zuciyata Shine yasa yaketa bani kariya daga dukkan sharrin ki se wahala Kike ta are Miki lallai Kin shiga Jerin an caca Tunda har kike ja da mai tashi tsakar dare ta Ro i Allah kariya da dukkan Bu atun ta lallai dukkan wanda ze tashi cikin dare ya ro i Allah tabbas se yafi arfin Dukkan wata matsala sannan yayi azkar Allah ne ze sauko mala'iku don su zame masa kariya dukkan wata addara Ko Jarrabawa daze gani wannan fararriya ce Kuma a hakan Allah ze sau a masa Ita Nina yarda Allah shine ya ha a auren Aliyu da mami don ya zama Izna gare ni Nina janyo ku ajikina kuna Jinina ashe bina Kuke da sharri nida zuri'a ta har Kina furta sekin rabani da farin cikin dayay Min saura a rayuwata To Allah ya baki sa'a" Ammi tana fa in hakan ta Mi e tabar Musu falon tai Cikin Bedroom inta Tajira fita tai mami tabi bayanta sabida tace Intai magana Allah ya isa Kuma inda tana da magana da bazata wuce Neman yafiyar Ammi ba amman mamanta ta hanata tai mata Furuci mai zafi. Haka suka fita daga gidan tajira na Tijara har kuma suka kai Gida masifar take yi alokacin mami tayi mata magana "Mama nidai nasan nayi laifi har da na biye Miki mukai ta tafka arna a baya Babbar rahmar da Allah yayi Mini shine daya sa maganin da Muka amso dan Ammi ta Mutu bai tasiri ba yau da Ammi ta mutu ta sanadin mu da yaya zamuyi da tarin zunubi bayan ga wanda Muke abun dan shima tuni yay auren shi mama bazan