Sashe 8
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta ce masa. "Lafiya lau, Nace Mami fa tana gidan su ashe da aka bata sallama can suka wuce kai ma Babana mai yasa baka le a sanda zaka wuce Abujan ba" Zazzafar iska ya fesar. "Ammi kinsan Sadi yazo so mun an jima dashi ne na ure lokacina" Ammi tace. "To naji yakamata Ka dawo sabida ka samu ka le ata ta dawo akinta" Kansa a asa yace. "Dama gobe Nake son na dawo sabida ungiyar matasan gwale da suka gayyacen wasan wallon afar su, Amman shi Bashir zai zauna ne har sai anyi clearing in komai" Daga angaran Ammi fatan alkairi tare da addu'ar nasara tayi masa Ya lumshe idanun shi bayan sunyi sallama da Ammi wata iskar ya kuma fesarwa. Ya lalubi Numbern Mami. Tana zaune a aki tana shan farfesun kan rago taji wayarta tana ringing My One and only sunan data masa saved dashi kenan shike yawo a saman screen in wayarta ta kalli an biyu annenta suka mi e suka bar akin Da sallama ta aga wayar Muryarta a narke. Dakakkiyar muryar shi mai cike da taushi ita ta kara e cikin kunnenta. "Mamy waye ya baki izinin tafiya gida?" Ya tahume ta. Inda inda ta soma yi tana kame kame. "Dama Mama ce tace na biyota sabida jikina ba wari" Aliyu yaji ranshi ya aci da wannan shashancin da mami tayi. "To ki koma gida" Daga haka ya katse wayar shi ya cillata can saman gado ya mi e ya nufi toilet ruwa ya sakarma kanshi kafin ya auro tawul ya fito gaban dressing Mirrow yana goge Ruwan dake igowa daga jikinshi. Ya shirya cikin ananun Kaya Wando Nevy blue mai santsi sai riga Polo kalar wandon ya feshe jikinshi da ha an turare Ya auki wayar shi ya fita daga akin Kai tsaye Katafaran kamfanin shi dake kan titin Ibrahim Badamasi Babangida dake garki area 11 ya nufa sukai magana da managern shi sannan ya dawo akin Yau gaba aya jin shi yake wani irin kasala da Bu ata Sun taru sun masa katutu shi namiji ne mai lafiya Ya fahimci yawan takurar da yakewa Mami ne yake sanya cikin dake jikinta samin matsala tun sanda Likita yayi masa bayanin nan yaji hankalin shi ya tashi Sabida shi indai zai ci zai sha tofa ba ze ta a ganin Matarshi ya kauda idanu ba Babban abin daya aga masa hankali shine yadda Likita ya bashi shawara akan cewa inda hali ya ara aure sabida Mami ta dinga samun sassauci daga yawan bu atarshi Wannan bayani da likita yayi mashi tunda yakai Mami asibiti shike damun shi a tsarin shi Babu neman matan banza dan ba'a ha a arzi i da zina sannan kuma shi bai da ra'ayin ara aure to wama zai aura Dama Najuwa yaso ita kuma da Ammi ta i Ya ha ura tuni tai aurenta Mami kuwa za in Ammi ce. Tsaki yaja lokacin daya mi e tsaye ya shiga Toilet ya auro alwalar sallar magariba anan akin yayi sallah Ya jima a zaune har akai Kiran sallar isha'i Ya tashi ya gabatar yana idarwa yayi waya a kawo masa Black tea Ba'afi Minti Biyu ba yaji kwonking Ya mi e ya amso tea in wanda yake ta tururi Ya zauna saman stool yana sha Bayan ya kammala ya cire kayan jikin shi ya kwanta ba jimawa bacci yayi awon gaba dashi. Da sassafe yayi shirin komawa kano wanda kai tsaye daga airport Gidan mai girma gwamna Driver ya wuce dashi sabida meeting in da aka kirashi na gaggawa akan kawo arshen zaman banza ga matasa wanda gwamnati zata bada tsarin Jari na musamman domin a taimakawa matasan. ***** Wannan satin aka dawo da Farha tsarin labaran safe kuma cikin Hukuncin Allah an ha esu da shema'u wanda daga farha har shema'u sunyi murna da wannan abu sai dai yadda Md ya bu aci su soma fita Kasuwanni da titina dan auko rahoto abin baiwa Farha da i ba dan Yau sai afarsu ce ta kawosu sabida Sunje auko Rahoton fa an daba anan warure wani an daba daya Biyosu da zabira afar kowace ta kaita gida Daran ranar Farha ta kasa bacci tai ta juyin gajiya ga afarta tai tsami. Umman farha data gama jin labaran arfe Goman dare Wanda Mai bawa Gwamna shawara a angaran Matasa *Aliyu Audu Madaki* ya sami ganawa da gwamna a yau domin bada jari na musamman ga matasan dan kawo arshen zaman banzan su wanda yace shi kanshi yana bu atar matasan da suka kammala secondry Guda Hamsin N.c.e zuwa degree guda ari gaba aya ari da Hamsin da suzo Kamfanin shi Mai suna *MADAKI MOTORS AND SERVICES* dake kan titin lawan danbazau don a tantance su ya basu aiki a kamfanin don ya tallafa musu wajan rage zaman banza. Kabbarar Umma ce tasa Farha ta bu e idanunta da suka ance sabida Gajiyar gudu. "Umma danna mini afata" Farha ta fa a tana hamma. "Ke rabu dani ina jin abin alkairi ya Allah kasa wannan alkairi yazo mana gidannan Su Halifa su sami aikin kamfanin nan tunda har gyaran motoci naji ance ana yi wannan bawan Allah Ubangiji ya biya shi da gidan aljanna" Farha da bata fahimci Komai ba tace. "Umma keda wa haka kike ta Kabbara?" Umma tai murmushi. "Wallahi farha inda haka za'a sami masu ku i masu taimako irin wannan mai bawa gwamna shawara akan matasa da an sami ci gaba sosai naji ance shima matashi ne kuma da ku in sa gwamna ya ganshi dan yadda yake taimakon matasa da Kula dasu ne ma ya jawo hankalin gwamna ya ha a tafiya dashi wanda aka ce da yar ma ya yarda ya kar i SA Farha bata fahimci komai ba taja Mayafin rufarta bata farka ba sai asubah tana yin sallah tai wanka ta soma shiri arfe bakwai tabar Gida Har tausayi take bawa umma a sati Biyun datai har ta ara ramewa ta koma ar firit Kullum takance Umma burina naga Kin daina wahala daga na auki albashi zan baki Ki sai komai na bu atarki. Tare da shema'u suka arasa Cikin Gidan rediyon Suna gaisawa da sauran ma'aikata Md ya aiko Kiransu. Cikin ladabi suka gaishe dashi yana zaune, Yana cike takardu. Ya dubi Farha. "Fatima wani labarin Kika ji mai Fusgar hankali acikin wannan satin?" Farha tai jimm can sai batun Data ji umma nayi jiya ya fa o mata. "Yalla ai Naji Dai Maganar SA na gwamna a angaran matasa wanda zai basu tallafi na Musamman wai ko a kamfanin shi Oho dai" Md ya aga waya ya kira aya daga cikin Abokan aikin su farha. Da sauri Taj ya araso suka gaisa da Md. "Kaji abin da yake ta Ya uwa a gari shine batun bada aiki na kamfanin SA na gwamna a angaran matasa nima naji wannan labari kuma naso daga tashar mu ya soma fita dan hakan zai calling attention in jama'a zuwa tashar mu tunda hakan bai samu ba Taj ina son Mu nemo Wani labarin akan shi wanda zai Jawo hankalin Mutane zuwa tashar mu nidai suna nake so kamar yadda kuka sani" Office in yayi shuru Farha da shema'u na raba ido Taj yace. "Gaskiya yalla ai nidai a sanina Yadda naji ana Fa in alkairin Madaki zai wuya ka sami wata matsala daga angaranshi k uma idan har ka lalubota arshe abin akanka zai are dan Babban mutum ne a garin nan Kaje ofar na'isa zuwa galadanci zuwa gwangwazo zuwa gudundi Mandawari gidan sarki kaga yadda matasa suke Yinsa kaga ta a irin wa annan akwai Bala'i" Md yayi dariya. "Nifa taj baka fahimta ni babu wata matsala data ta a ha ani dashi, Hasalima a pasta ka ai nake ganin shi kawai yadda yanzu zancen shi ya cika gari nake son na samo Koma meye da sunan shi dan nasan tashata zatai farin jini kaga daga nan zan soma amsar manyan advert a wajan mutane" Tajjuddeen yayi shuru. "Eh to yalla ai yana da Special Issue amman wannan na familyn sane Naji ance bai ta a haihuwa ba duk cikin da matarshi ta samu zubewa yake" Jikin Md har rawa yake wajan cewa. "Serious taj? wajan wa kaji?" Taj yay murmushi. "Ah Kasan Babban mutum ne shi to dole wani bin koda yana son Sirri hakan baze yuwu ba dole maganar shi ta dinga fita more especially daya soma siyasa" Md yace "Haka jeka taj zan nemaka" Md ya dubi su farha bayan fitar Taj. "Yawwa ina son ku juya wannan labarin nashi ya koma cewar Tsafi yake da duk Cikin da matar shi take samu domin yayi ku Zufa ce ta soma karyowa daga Jikin farha da Shema'u............. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE...!!* *NA* *AUTAR MANYA* ADABI WRITTER'S ASSOCIATION *009* Duk da uban ra ar na'urar A'c data ke ka awa a office in, Hakan bai hana Gumi wanke musu Jikin suba. Shema'u ta kalli Farha wadda take ta faman ifta ido kamar zata fasa ihu. Maganar Md ce ta kara e Office "Wannan labari zai jawo hankalin Mutane zuwa wannan tashar tamu uwa uba manyan an kasuwa zasu san da zamanta har ma su fara bamu manyan tallika sannan an hamayyar jam'iyarsu Suma zasu neme mu ila ma su auki Nauyin fili na Musamman dan tattaunawa akan Harkar siyasa" Md ya fa a hankalinshi kwance. "Gaskiya nidai bazan iya ba sabida ta a Babban Mutum irinshi akwai matsala kamar yadda Taj ya fa a Kuma ma hakan ya zama kamar ata masa suna zamuyi hakan zai janyo mana babbar matsala" Cewar shema'u wadda ta fa a kanta tsaye Md ya aga mata hannu. in Amincewar kowacce acikinku shine Tikitin Barinta aiki a wannan tasha kuna nufin zan aukeku na baku Dubu ashirin duk wata a banza ne Jiya ma ka ai dana tura ku auko rahoto Guduwa kukai sabida haka wannan Labari dana bu ata shi nake so ku watsa in amincewa kuma kora ce Amincewa kuma arin albashine tare da Karramawa ta musamman danna san ba aramin alkairi zamu samu ba"