← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 94

Sashe 55

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kun are rayuwarku a prison marar hankali Kinci darajar auren Sadi wallahi dase na arya ki a wurin nan" Daga haka ya Sunkuya ze aga farha dan shi idanun shi ma ya rufe dasu ammi na wajan wata irin zabura farha tayi da sauri ta ture masa hannun shi daya kawo Jikinta aguje tayi akinta ta murza key ta fa a saman gado tari take tayi tana kuka. Cikin Fushi Aliyu yabar falon Ammi sabida shima idan yace ze tsaya komai na iya faruwa wannan tasa ya fice daga falon gaba aya yana bu atar nazari kanshi gaba aya ya Kulle............ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 68* Cikin acin rai Ammi tace "Wato sakina ni ban isa dake ba har na fito ina miki magana ki min banza har kina furta zaki kashe musu yarinya ko, wannan wani irin sakarci ne?" Cikin kuka sakina data ke zube a asa tun bayan da Aliyu ya ta e mata afa tace. "Ammi kamar ni yarinyar can ta kama zagin ubana dan kawai nace tayi wa su hidaya wanka batai Musu ba nazo zan Mata fa a Abban su ya hana ni har yana cewa ta tafi akin ta to meye tsakanin shi da ita" ta fa a tana kuka wanda ya nuna cewa Tsananin Kishin maganar da Sadik yayi ce tasa idanun sakina suka rufe take neman halaka farha. "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un wannan wace Irin annoba Musa ya kawo min gidana tun da nake da sakina bata ta a min Musun magana ba se yau Tunda Baba yake da sakina bai ta a Gaya mata magana mai zafi ba seyau har yana cewa ze aure ta wannan wace Irin annoba ce tazo Min gidana ni Amina" Bashir daya ji da in abin da Aliyu yayi shine cikin zafin zuciya yayi magana. "Ammi ga babbar Annoba nan jamila ai itace Munafukar komai ita ta ha a har Aunty sakina taso ta kashe yarinyar can wallahi ko yaya Ali bai aure suba ni sena aure su inda sun mata illah" Bashir ya fa a a fusace yabar falon Ammi wata irin tsuma ta soma yi tabbas hasashen ta ze zama gaskiya tsakanin Bashir da Aliyu akwai ayar tambaya a tsakanin su da wannan yarinya. Sadik kam dan takaicin abin da sakina tayi tashi yayi yabar falon Ammi ta kalli sakina cikin sanyin Jiki. "Ki ha uri kada ki ara arin Yiwa wani haka nan gaba ita kuma yau zata bar mini gidana base Gobe ba" Mami takaicin sakina ma ya hanata magana se kawai ta juya tabar falon In ba tsabar hauka ba dan kawai Mijinki yace yarinya taje aki shikenan seki hau Jibgar ar Mutane lallai in bata gyara wannan halin zafin Kishin nata ba watarana zata aikata dana sani. Sum sum jamila ta koma aki Sakina tabi bayanta Shirin fita suka yi ba jimawa suka fito tare da an sakinar sukai wa Ammi sallama suka wuce dama gidansu zasu je dan acan zasu wuni yau suna fita sajeeda taja tsaki. "Wallahi Ammi Aunty sakina ce bata da gaskiya kuma abin da Yaya Ali yayi shine daidai domin in aka kashe waccan yarinyar harmu abin ze shafa Kishi hauka ne Fisabilillahi daga tashin ta tai mana girkin safe raba kanta uku zata yi ita jamilar uban me take da bazata yi wa su Hidayar wankan ba" Ammi agawa sajeeda hannu tayi alamun bata son maganar kafin ta mi e tabar falon aki ta shiga ta aga waya ta shiga Kiran Numbern Aliyu. Kiran duniya Ammi tayi masa ya auka seta shiga kiran Number in Bashir wanda ya fito cikin shirin fita Office. "Kazo ina son ganin ka" Daga haka ta katse wayar Bashir ya araso akin Ammi tana zaune a bakin gado har Lokacin Numbern Aliyu take Kira Amman bai auka ba. Bashir ya zauna a gabanta yana kallonta. "Dan uban ka meye nufin ka akan yarinyar can? har da zaka wa sakina rashin Kunya akan ta?" Bashir ya aure Fuska "Ammi ni fita zanyi idan na dawo mayi maganar Nidai nasan a bayan gaskiya nake ita jamilar bata da gidan uba da zata biyo yayarta nan zata ha a mana rigima agida" Ammi tayo kan Bashir cikin hargowa "Dan ubanka kai ma nan in gidan uban ka ne ba gidan baba bane Kai idan kana da kunya zaka kalli anwar matar an uwanka ka zageta akan bare To bari kaji idan ma akwai wata manufa a zuciyarka ka cire ina nan yadda nake ban sauya ba" Gaban bashir ya fa i Dan jin soyayyar yarinyar yake kamar ranshi haka ya mi e yabar akin Ammi cikin sanyin Jiki. Aliyu yana fita daga falon ammi waya ya samu daga mai girma gwamna da gaggawa akan zasu shiga meeting duk da acin ran dake cikin zuciyar shi hakan bai hana shi amsa kiran mai girma gwamna in ba cikin wata Red colour mota irar samfirin Mcleran 75os ya shiga yayi revers ya nufi bakin gate da sauri masu gati suka Bu e masa gate ya fice aguje kamar ze tashi sama Yana driving kiran sadi na shigo masa da ayan hannun ya aga wayar ya kara a kunnen shi cikin damuwa sadik yace masa. "Aliyu dan Allah kayi ha uri da abin da sakina tayi naga kamar ranka ya aci wallahi tun kafin kazo nake magana amman da yake ta rainani bata jiba" Aliyu yaja aramin tsaki tare da cewa "Kada ka damu, Ni dai ka jamata kunne koda wasa kada ta kuma gigin ta ar mutane dan tana taimakon Ammi baze zama ticket na kowa ya dake ta ko ya zageta ba, Ya sadik wallahi dan dai matarka ce sakina amman da yau seta yi kwanan cikin cell dan ban ga abin da ar mutane tayi mata ba da zata sha e ta" Sadik daya cika da mamakin furucin Aliyu wanda yake nuni da kamar yana da wata ala a da yarinyar yace. "Kayi ha uri zan ja mata kunne, sannan kai ma kayi wa yarinyar fa a a matsayin ka na uban akin ta ta dena wa manya rashin Kunya dan sakina ba sa'arta bace" Aliyu yayo wa sadik ka tare da ce masa. "Dan Allah malam kai min shuru sakina sarki ce da dole seta bita zagi inta zagi sakina So what wadda tafi sakina ma ana zagi bare ita Nidai na gaya maka wallahi ka jawa matarka Kunne kada ta sake Gigin dukan ta in banda ma aukar hakki yarinyar nan guda nawa take dubi sakina atuwa ta sha ar cikinta dan Mugunta" Sadik sakin baki yayi amman sabida tsabar ha uri irin na sadik bai ce komai ba se can yace. "Kayi hakuri Ba zata kuma ba, Amman wannan za ewa taka tai yawa akan yarinyar anya kuwa?" Aliyu yayi saurin katse sadik dace wa "Lafiya lau kasan ni bana oye al'amurana ni zalinci ka ai shine bani so dan Allah kada hakan ta kuma faruwa" Daga haka ya katse wayar yabar sadik cike da al'ajabi Sadik yayi tagumi yana nazarin maganganun Aliyu wanda ko matarsa iya abin da zeyi idan an ta a ta kenan Yasan Aliyu baya shiga abin da ba ruwan shi but amman yadda yaga yayi ruwa da tsaki akan case in wannan yarinyar abin ya an Bawa sadik mamaki duk da shima ko ka an bai goyi bayan sakina ba amman yana son itama yarinyar ta dinga saita bakin ta dan gashi nan garin rashin kunya tasha matsa a banza. Tashi sadik yayi da zummar zuwa ya shatawa sakina Layi akan Yarinyar Tare da garga in ta akan kada ta kuma ta a musu yarinya sedai yana zuwa Ammi tace masa sakina sun je Gidansu da Jamila A wajan Ammi sadik ya zauna suna maimaita abin da ya faru shidai duk bai ji dadin hakan ba musamman da yadda yaji Muryar an uwan shi cikin acin rai. Aliyu bayan sun gama Meeting sallah yayi ya wuce kamfanin shi manyan Buhunnan shinkafa tare da katan katan na taliya macaroni maggi manja man gya a shine Aliyu yasa musa ya firfito dasu domin rabawa ma'aikatan kamfanin shi sabida gabatowar watan azumin ramadan wanda za'a shiga Gobe idan Allah ya kaimu za'a tashi dashi har la'asar suna aikin fitar da kayan abincin wasu ankai gidan marayu wasu an kai gidan yari wasu ankai makarantun allo sannan yazo ya ware na gidajen an uwa da ma ota duk aka zuba a mota se bayan magariba ya sami Nutsuwa Lokacin ko driving bayajin ze iya da kanshi, Musa daya dawo daga kai sa on Gidansu farha wanda suka je da abokin shi kamar yadda yake yi idan Aliyu yace yakai sa o shiya Ke Driving in Aliyu dan yay droping insa a gida. Aliyu dake zaune a back seat ya dubi Musa yana ce masa............. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 69* "Musa kun je gidan su Fatiman kuwa Hope everything is going well?" Ya fa a yana fito da wayar shi tarin Misscall in Ammi reras ya gani yasan kira ne shikuma tunda yabar wayar bai auka ba se yanzu Musa yace "Mun je yalla ai komai yana tafiya daidai sedai har yanzu mahaifanta sun kasa sakin Jiki da tarin alkairan da kake Musu duk sun tsure kamar yadda Abokina ke Gaya min More especially ma mahaifiyar Fatima gaskiya Abokina yace ta shiga damuwa sosai Duk a tsorace take ga kuma arin damuwar rashin Yarinyarta" Aliyu yayi wani murmushi mai sauti tare da cewa "I kon Allah! ka bawa Baba in wayar da sim card?" Musa yace "Eh abokina ya bashi bayan mun sauke musu kayan abincin nasu da na wanda zasu rabawa ma otan su" Aliyu bai ce komai ba na tsayin Mintuna can kuma yace "Oh bani number in" Musa ya auko wayar shi ya mi awa Aliyu ya amsa yana copy number in to wayar shi har ya gama ya mi awa Musa wayar Number in
Chapter 55 · 0% Book details