Sashe 56
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yayi dialing wadda shine yayi ma Musa umarnin daya saya ya bawa Kawu. Ringing aya tayi kawu ya aga Aliyu ya jingina kanshi da seat muryar shi a hankali yayi sallama Kawu ya amsa. "Baba nasan baka gane mai maka magana ba, Aliyu ne Mijin Fatima da fatan kuna nan lafiya?" Cikin farin ciki da kwanciyar hankalin da kawu ya shiga Lokacin daya ji Aliyu yace Mijin fatima ne kawu ya washe baki yana cewa "Alhamdulillahi Naji dadin jin Muryarka yanzu ina fatiman take?" Aliyu ya jinjina soyayyar da Mahaifin nata yake mata kafin yace "Bana gida, kuna lafiya ko? dama na kiraka ne danna gaya maka ka kwantar da hankalin ka Baba akan kome zaka gani daga wajena Ina aukarku a matsayin mahaifa dan Allah ku saki ranku fatima tana cikin oshin lafiya kuma zata zo gare ku Very soon cikin farin ciki" Kawu yahau share walla har Muryar shi tana rawa lokacin da yake cewa "Nagode Nagode Ali Allah yayi maka albarka ada ina ta ar amman jin kamilalliyar Muryarka yasa naji nutsuwa Kuma muna ta ganin sa o yau ma kayan abinci sun Kuma sauka wasu kan wasu harda na ma ota mun gode warai" Aliyu yaji Nauyin godiyar kawu seya basar da amsa godiyar yace "Ina mama kuma mu gaisa?"kawu yace bari ya mi a mata Umma tana aki ta zabga tagumi duk abin duniya ya dameta ita fa kada suje ko ku in kan yarsu ake kawo Musu da sunan Kayan abincin kawu yayi sallama akin yana cewa "Ungo Hasiya kuyi magana da Mijin Fatima" umma ta saki ajiyar zuciya ta amshi wayar tun kafin tai sallama Aliyu ya rigata yana kuma ha awa da gaisuwa cikin ladabi. Cikin jin nauyi umma take amsa gaisuwar kuma daga jin muryarshi tasan Ba aramin yaro bane dan babu baragada ko shirme a nutse yake gaishe da ita. "Umma Aliyu ne Mijin fatima na kira ne Mu gaisa kafin nazo Muku da ita dan Allah ki kwantar da hankalin ki wallahi Fatima tana cikin oshin lafiya kuma komai kika ga na aiko da zummar na kyautatawa mahaifana Nayi muku bada wata manufa ba dan ku kamar iyayena kuke" Umma ta saki fuska tace. "Babu komai na Gamsu Kuma in sha Allah zan dena wasi wasi a game dakai nidai ina ro on ka daka dinga ha uri da halin Farha yarinya ce mai tsiwa Se an ha a da ha uri watarana se labari sannan Muna son zamu turo an uwanta don suga inda take kaga ba abin da akai mata na aure daga cikin abin da ya shafi angaran mahaifa dan haka ina son an uwanta suzo nan su ganta" Aliyu ya Lumshe ido ya bu e tare da cewa. "In Sha Allah Mama Fatima ce zata fara zuwa ta gaishe daku,sannan maganar wani abun angaran iyaye kada ki damu komai zan mata ai ha ina ne ina son zanje umara nan da an kwanaki Se bayan sallah inna dawo zamu zo daga nan ma suma zan auke su sesu gano inda take" Umma cikin Nutsuwa tace "To angode Allah yayi maka albarka Munga abin arzi i Allah yasa kafi haka Allah ya raya maka zuri'a" Cikin alkunya yake amsa addu'ar da umma keyi Masa, Bayan kawu ya amshi wayar Aliyu ya ara Kwantar masa da hankali kuma sosai kawu ya sami Nutsuwa da hakan sukai sallama. Aliyu ya aje wayar ba tare daya kira Ammi ba dan har gabanshi fa uwa yake inya tuno gida dan yasan Ammi nacan na jiran shi seda ya cewa musa ya tsaya yayi masa siyayyar kayan lashe lashe dana marmari Musa ya fita yaje ya siyo ya dawo mota suka araso gida A harabar Gidan Musa ya bawa Aliyu keyn motar suka yi sallama da juna seda Aliyu ya tsaya a masallacin Gidanshi yayi sallar Isha'i wadda ake ta kira kafin ya arasa Part insa siyayyar ya raba Biyu aya ya bari a mota ayar ya shiga da ita ciki. Da sallama acikin bakin shi ya shiga aton falon nashi mami tana zaune a falo tana kallo taci gayu cikin Cgreen material inkin Riga da skirt tasha kwalliya a fuska Jikinta yana tashin amshi da sauri ta araso wajan shi ta amshi Ledojin dake hannun shi takai dining ta aje tana mai sannu da zuwa Ya ra e ta ya haura saman shi mami tabi bayan shi Lokacin data shiga Bedroom inshi yana tsaye yana Cire kayan shi ta araso gabanshi ta taimaka masa ya cire rigar Jikinshi ta Cire mai agogon dake hannunshi Ta Shiga Bathroom ta ha a masa Ruwan wanka hatta towel daze tsane Jikinsa seda mami ta aje masa sannan ta fita daga akin asa ta sauka ta ha a masa abinci a dining komai tayi readyn sa sannan ta koma Lokacin ya fito daga wankan yana tsane Jikinsa da aramin towel Mami ta bu e closet insa ta ciro masa Jallabiya Brown colour tare da Boxer da singlet ta feshe turare ajikin kayan ta mi a masa tana tsaye ya saka kayan ta kwashe towel in daya cire da wanda ya goge Jiki ta kai washing machine ta Gyara masa gadon sa sabida zanin gadon ya an yamutse. "Mamy Allah yayi miki albarka Allah ya Shirya min ke" Ya fa a cikin jin da in Hidimar data ke masa Don mami mace ce harda ari bada ban ya kamata da laifin daya ke binciken ta dashi ba da se yace ko kawo masa ararta akai baze yarda ba zece sharri akai mata sabida Halinta na zahiri data nuna masa na Juriya da kirki da kunya. Gaban mami ya an fa i dan har Lokacin ari ari take dashi. "Yaya me nayi kuma da zaka ce Allah ya shirya ni?" Ya saki wani malalacin murmushi mai sauti. "Nima kice Allah ya shirya ni zan ce Amin" Ya fa a yana Lakatar Kumatunta dariya tayi tare da kama hannun shi ta langwa ar da kanta "Yaya muje Abincin yana jiran ka" Ya shafi saman cikin sa. "Kamar kin san ina jin yunwa" Yabi ta suka sauka seda Ma suka kai dining sannan yace ta je ta auko mai wayar shi a saman gado ta koma ta auko masa ya amsa ya saka a aljihun jallabiyar shi Sakwara da Miyar ganye wadda taji naman sa irin yankan manya manyan nan ta zuba masa ta tura mai. Ya yatsina fuska yayi. "Kin san ban son abinci mai nauyi da daddare kuma ina son sakwara amman dan mugunta baki da da rana ba se dare" Dariya mami tayi tace "To ina ma ka zauna da ranar in da zaka zauna ai da kaga Sakwara" ta fa a tana dariya ya janyo silver in data zubo masa ruwan wanke hannu ya wanke yayi Bisimillah ya soma ci ar ka an yaci yace ta ha o masa Coffee mi ewa tayi ta koma Kitchen ta ha o masa yasha ya Mi e ya kalleta. "Zan je wajan Ammi bana son dare yayi rabo na da ita tun safe" Dariya mami tayi tana cewa. "Ai yaya baka ta a Burgeni ba se yau" Ya wani zaro mata ido wanda ya ara hasko kyansa yace mata. "Yanzu duk arin da nake danna Mantar dake komai bana burgeki se yau?" Mami dariya take sosai har tana Rufe baki kafin tace "Kai yaya kana da fassara marar anci bafa anan wajan ba Ina nufin yadda kayi wa sakina akan Farhan gobe ai ba zata Kuma dukan ar mutane ba" Shima Murmushin yayi tare da cewa "Okey na gane, to mamy ai abin da sakina tayi bai dace ba, bari naje kada Ammi tayi bacci" Yayi saurin kawar da maganar sabida baya bawa mami fuskar Kawo masa maganar an uwan shi. Duk da itama ar uwarshi ce amman kowa angaran shi daban. "To ka gaida ita nikam yaya Zan kwanta a akina dan Ina Fashin sallah zan sha magani kafin kazo ma inaga nayi bacci" Ya wani kama ugu ya zuba mata ido. "Kina nufi me kenan ba zaki zo akina ba kome?" Da gudu tabar wajan tana cewa. "Bye yaya seda safe" Sabida tasan nacin sa ko tana Mp in ma seta sha matsa a wajan sa dan seta gwammace ki a da karatu..........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 70* Seda yaga shigarta cikin bedroom inta sannan ya saki ajiyar zuciya mai arfi ya Fita daga Falon bayan ya kashe hasken Falon ya rufo ofar Ko ina haske ne a harabar Gidan ga securities kota ina wani irin da i yaji da Mamy ta kawo masa reason inta na ba zata kwana a akin shiba sabida dama a yadda ya tsara ya raba yau ma kwanan Fatima ne sabida Lokacin daze tafiya a akin Mamy yake Yanzu kuma daya dawo Jiya ya kwana a akin Fatima yau ma anan ze kwana Gobe kuma mamy da Jibi dama ya rasa yadda zeyi da Mamy se kuma Allah ya kawo masa mafita Seda ya biya mota ya auko abin da ya sai mata ya shiga falon Ammi a dining ya aje ledojin ya arasa cikin falo Bashir ne ka ai a falon yana danna waya Aliyu ya kalle shi ya wuce akin Ammi yana tafiya yaji gaisuwar da Bashir ke masa ya amsa Tare da shiga akin Ammi Ya tarar da ita a zaune a aramin falon ta Tv kunne tana kallon Sunna Tv ya zauna daga nesa da ita yana gaishe ta. "Ba gajiya baba yaya Isa da kai?" Ya ji ta fa a Ya ago batare daya gano me take Nufi ba Ammi ta kuma maimaita masa"Nace yaya isa da kanka baka ga Kirana bane Ko har ka kai matakin da zan Kiraka ka aga wa Baba?" Aliyu ya matso gaban Ammi da sauri ya kama afafun ta Jikinsa duk rawa yake dajin furucin Ammi "Ammi kada ki kuma fa in haka Allah kada ya kaini matsayin da zan Kauce umarnin ki Ammi duk abin da kika ce nayi zanyi muddin bai kauce umarnin Allah ba" Ammi ta yi dariyar takaici "An ya kuwa Baba nakai matsayin