Sashe 65
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wuce ta sami Ikram a zaune dan tunda Umma ta fita wajan shi Ikram ta tashi daga wajan taba su guri Falon yayi shuru dan duk cikin su babu wanda ya kuma magana tun bayan gaisawar da suka yi. Aliyu jinsa yake wani iri ita ma umma haka Cikin haka Su Babarsu Ru ayya sukai sallama umma ta ago da far'a ta amsa musu zama sukai suna gaishe da Aliyu Babarsu Hadiza tsabar ru ewa ma cewa take "Ina farha in?" murmushi yayi tare da cewa "Tana nan lafiya shima sallama yazo yayi musu zeje saudia" daga haka shuru ne ya biyo baya dan ko wacce tasha jinin jikinta Aliyu ba kalar wanda za'a masa baragada a gaban shi bane ba Ko wacce mamaki take ina farha ta samo wannan Miji na kere sa'a falon tsit yayi seda suka ji tashin maganar kawu sannan Babarsu Ru ayya ta mi e dan ta gaya masa ga ba o A babban falo kawu ya zauna Aliyu ya tashi tare da ajewa Umma damin an dubu dubu agabanta yayi mata sallama umma tai kamar ruwa ya cinyeta dan ta kasa Motsi sabida dama ita bamai sake wa bace da surukai wajan kawu yaje a asan carpet ya zauna suna gaisawa. "Muna ta ganin abin arzi i fa Allah ya ara maka bu i ina fatima?" Kanshi yana sunkuye yace. "Tana nan lafiya nima sallama nazo muku zan tafi saudia bana son ku shiga shakku akaina danna tabbatar Muku da gaskiya ne yasa nazo" Kawu addu'a ya dinga zubawa Aliyu wadda tai masa da i sosai yaran gidan sukai ta zuwa suna gaishe dashi su Halifa ne ka ai basa nan Amman hatta su Ru ayya seda suka zo suka gaishe dashi kuma duk wanda yazo se Aliyu ya bashi ku "Kaga fa wa annan duka annen fatima ne" cewa r kawu yana dariya Aliyu ya zaro ido sabida sosai abin ya bashi mamaki daya ga su Ru ayya Dan sun fi farha girma. Kawu ne yace. "Amman duka tsiran su babu yawa ita fatima tana da shekaru ashirin da hu u ne, Su Ashirin da biyu na haifa Akwai wasu a akunan su, ita fatima su Biyar ne a akin su sadiya nafisa fa'ieeza fatima ikram ni bana barin ana suyi karatu mai tsawo daga sun taso Indai sun sauke kur'ani aurar dasu nake akan Fatima ana suka fara cigaba da karatu wadda ashe jinkirin danai ban bawa salim ba kaine mai rabon, yanzu haka anwarta zan bawa salim in nai masa Huce zuciya" Aliyu dai bai ce komai ya an duba agogon shi ya zaro ido dan lokaci ya tafi. "To baba ni zan koma duk abin da kuke bu ata ka gayawa mai kawo muku abinci Magana in sha Allah, sannan akwai shagon da nake son na saya maka shi anan Wajan Mandawari se a zuba maka kayan abinci ka dinga saidawa ya an fi zaman haka baka komai" Kawu ya washe baki cikin Murna yace. "Kamar kuwa ka sani Wallahi bana son zaman nan haka tunda ina da arfina da lafiyata Nagode Nagode Allah yasa kafi haka" Aliyu yayi murmushi. "Baba kada ka damu duk abin da zan muku kamar nayi wa mahaifana na ne Allah ya saka muku da alkairi da kuka bani auren yarinyar ku batare da kun duba ni in waye ba, Kuma in sha Allah zan ri e fatima da gaskiya da Amana" Ya fa a yana tashi wanda lokacin Umma ta fito da ba ar leda a hannunta Dambun nama ne acikin wata farar roba wanda Yaya nafisa tazo mata dashi rasa me zata bashi tayi shine ta fito dashi. Yana ganin umma ta fito yayi murmushi umma ta kawar dakai Tare da cewa. "To kazo mana babu zato ka an wannan kayi guzuri babu yawa" Ta mi a masa Ledar sannan ta an kalle shi. "To Allah ya tsare hanya ya kiyaye hanya ya kuma kar i ibada, Koda wanda zeje wajan farha?" Cewar umma ya an yi jimm. "Mama akwai sa o ne?" Shiga aki umma tayi can ta fito da wata ledar daban. "Maganinta ne Na ciwon ciki da take fama dashi, to ban san a wani hali yanzu take ciki ba nidai na amso mata shi to kuma har yanzu naji shuru bata zo ba" Umma ta fa a idanunta yana kawo ruwa se kawu ya hau sababi. "To Asiya in banda abinki Kukan me kuma zakiyi yaronnan dan fa ya kwantar mana da hankali yazo In marar gaskiya ne ta yaya zezo gidannan eye? kuma yace in ya dawo ze kawo mana ita mu ganta dan hankalinmu ya kwanta" Lokacin hawayen Umma ya gama zubowa. "Kayi ha uri dan Allah,ga maganin nata ka tafar mata dashi ka bayar akai mata akwai duk yadda zatayi amfani dashi ajikin takarda ikram ta rubuta" Aliyu kasa amsar ledar yayi masifar tausayi baiwar Allah'r ta bashi lallai soyayyar a da mahaifi se Allah ya lura gaba aya hankalin mahaifiyarta ba a kwance yake ba ya an sassauta Murya cikin rarrashi Lokacin ya dur usa a gaban umma ya dafa asa da hannayen shi. "Mama ki kwantar da hankalin ki, Ina da mahaifiya mahaifin tun muna anana ya rasu, Ina da anne mata wallahi bazan cutar Miki da arki ba naga har yanzu baki gama Yarda dani ba Ni ba macuci bane, amman In hankalin ki baya kwance zanje yanzu na kawo Miki ita inna dawo sena zo na tafi da ita" Kawu ne ya katse Shi da sauri. "Jimin maganar banza Haba Aliyu kai kamar ba namiji ba kamanta shirmen mata ne rabu da Asiya soyayyarta da Fatima tayi yawa ban ta a ganin anda Asiya take so har ta kasa kawaici akan sa kamar fatima ba Inka biye mata ba zaka tafi ba zaman rarrashin ta zakai tayi har Lokacin ka ya ure...........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 83* Cewar kawu Umma ta share hawayen ta. "A,a Aliyu wallahi na yarda dakai fa Kada ka dawo min da ita ni ai uwa ce Burina Naga ana agidan mazajen su Suna zaune lafiya Allah ya Tsare ga maganin nata" Ta mi a masa yasa hannu ya amsa Kawu har wajan mota ya raka Aliyu se hira suke kamar sun saba Aliyu ya shiga mota kawu ya koma gida Bakin matan gidan mu us ba wanda ya iya magana Umma ta Mayar da Ajiyar Zuciya Allah mai rahma da jin ai yau dai ya fitar da ita daga Gorin Babarsu Hadiza wadda take ca a mata magana kusan kullum akan auren farha to yau dai ga Mijin farha yazo Mijin kere sa'a kuma ya cika kowa da abin arzi i dan ku in daya bawa Umma haka ya bawa ko wacce acikin su Ranar Umma ta saki ranta har yaya nafisa kafin ta tafi nata gidan tana tsokanar Umma Su kansu yaran gidan wuni sukai maganar Mijin farha an gayu mai kyau mai Ku i ranar dai Abin se San barka shi kanshi kawu ya wuni cikin farin ciki Musamman na kawo arshen zaman shi haka da Aliyu zeyi domin wannan shago daze Bu e masa ba aramin Da i kawu yaji ba. Aliyu jingine kanshi yayi da Jikin seat in kujera mahaifiyar fatima ta bashi tausayi jiyay ze cigaba da ri e mata arta Amana Muddin rai, Haka zalika mahaifin fatima ya kwanta masa arai sabida yadda ya nuna yarda a tare dashi har kunyar kanshi yaji lokacin da ya ga mahaifin fatima ya dage yana kare shi a wajan mahaifiyarta, yaja ajiyar zuciya yana cewa "Ya Allah ka tayani ri on amanar wa anda suka bani yarda" Musa dake driving yace "Oga kana magana ne?" Aliyu yayi Murmushi tare da cewa "A,a" ya fa a sanda yake Zazzage maganin da Umma ta bashi zaro idanu yayi Lokacin da yake karanta maganin maganine na ciwon mara na gargajiya shine Umma ta karanta tace na ciwon cikine Murmushin gefen baki yayi tare da aje maganin yana wani Lumshe ido yana tunanin ai ya kawo mata arshen ciwon mararta tunda sun zama abu aya dama yawanci ammata na fama da ciwon mara ne saboda rashin aure arfe uku daidai suka arasa airport tuni su sadik sun tsufa a wajan sallama sukai da Juna adaidai Lokacin Jirginsu Aliyu ya aga asa mai tsarki sedai fatan Allah ya dawo dashi lafiya. Washe gari da Ammi da sadi da sakina da an sadik safna sajeeda Mami suma nasu Jirgin ya aga bayan su hajjo sun bar Gidan kowa ya tafi kafin su dawo dama shima Bashir Ranar da Aliyu ya tafi shima yabi jirgin abuja na arfe shidda gaba aya Gidan Ammi se ma'aikata maza dan babu kowa. Zaman farha agidan Salma se son barka sabida zama suke na mutunta juna da alkunya a tsakaninsu Salma tana girmama farha abin har Kunya yake bawa farha dan hatta abinci Salma bata yarda farha taje dinning har aki take kawo mata kuma ta hana ta aikin Komai ita ke yi mata Abin na damun farha Yau kwananta goma agidan wanda ya kama azumi kwanan shi goma Salma tayi mata awon Cikin a dubarance ta kar i Fitsarin Farha ba tare data bari ta gano komai ba kuma Alhamdulillahi abin da Aliyu ke zargi ya tabbata dan Ciki ne auke ajikin farha har na wata aya da Sati uku wata Biyu ba sati aya kenan tun daga nan kulawar da salma ke bawa farha ta Kuma ninkuwa Kuma Alhamdulillahi Farha tana ta samun lafiya matsalarta kwa ayi da bacci amman bayan nan yanzu ko amai ba sosai take yi ba Ga wata iba data ke yi kamar bata azumin ga shi ta ashe ta koma fara tas kallo aya mai hankali ze mata ya tabbatar tana da shigar yaron ciki wanda ita sam bata san dashi ba kusan koda yaushe ta kwanta inta danna cikinta taji yayi tauri se tace Tsutsar ciki ce seta tashi ta auko ayaba tai ta ci kamar yadda ya gaya mata sabida gaba aya ta manta da wata al'adarta sam batai tunanin Misssing watan data yi. Kayanta ma