Sashe 96
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaban Junaid ya kuma fad'uwa yana tunanin mai zai sanarwa Umma Marie.... 'yan kame kame ya soma kafin wani tunani ya fad'o masa
"Emm..... Umma ai ina wajen aiki ne, itama kuma tana can wajen aikinta amma da zaran na koma gida zan had'aku insha Allah....."
Shiru tayi kaman mai tunani kana tace "Wajen aiki, Ai na zaci wajen aikin naku d'aya ne, Junaid bamuyi haka dakai ba, yaya zaka bar Azeeza ita kad'ai kasan yarinya ce har yanzu....."
Nan ma kame-kamen yake kana ya d'an saita kansa yace "Umma Azeeza is just fine, and yes wajen aikinmu d'aya amma kowa da department d'insa, so please ki daina damuwa kinji....."
Jinjina kai tayi kaman Junaid d'in na kallonta kana ta d'an sauk'e ajiyan zuciya "Shikenan idan kace haka, Junaid kasan dole na damu daku, I consider you as my own, both you and your sister, I love you both.... If only I could stop you....." Rawar da muryarta ya soma ya katseta....
K'walla ne suka ciko idanunsa shima kana yace "Umma everything will soon come to an end insha Allah, I promise you..... Na sani abinda nakeyi bai kamaceni ba, but Umma I've no choice I promised to avenge Zeenat.... Umma wllhi abinda nakeyi ba sabida illan da suka min bane... I'm doing it for Zeenat, her death will never go unpunished, is a promise.... Kiyi hak'uri Umma mun kusa dawowa insha Allah....."
Hannu tasa had'ida share hawayen da suka zubo mata.... A hankali ta zame wayar daga kunnenta tausayin Junaid na kuma ratsa zuciyarta, ta tuna sanda Dr yake sanar da ita Junaid bazai kuma takawa ba for the rest of his life sannan ba wannan bane babban abinda yafi d'aga mata hankali kaman sanda Dr yace Junaid anyi masa illa wata vain data sauk'o tun daga spinal cord d'insa, bazaiyi rayuwa kaman ko wani d'a namiji ba, ma'ana mu'amala tsakaninsa da mace bazai tab'a yuwuwa ba..... Wani sabon kuka da tausayin Junaid suka b'arkewa Umma Marie, tabbas tarihin Junaid abin tausayi ne, shid'in mutum ne kurum a zaune amma illolin dake jikinsa ya maidasa tamkar gawa wanda baida wani amfani... Allah ya basa ikon cin jarabawarsa a kullum addu'ar da take masa kenan....
***
Wani irin kallo Nasaar ke watsawa Sabi'u lokaci guda wasu tunani ke yawo a kwanyarsa, lokaci guda yaci gaba da zagaya d'akin _Does this mean that Ahidjo had another wife... Amma duk yanda akayi Nana H bata sani ba_
Lokaci guda ya maido da dubansa ga Sabi'u kana yaci gaba da fad'in "So now how can I help you, if you don't want Boss to find out...."
Sabi'u yayi saurin gyara zamansa kana ya soma fad'in "I don't want to lose her, and I promised Ahidjo that I'll take care of his family, sannan a office idan aka fahimci abinda ke faruwa dani ba aikina kawai zai shafa ba harda rayuwata zai shafa... dan Allah kamin hanya na samu nayi escaping this place..."
Jinjina kai Nasaar yayi kana yace "Kar ka damu I'll see what I can do, you know my Boss mutum ne mai connection wurare daban daban wanda ni kaina bansan adadin mutanen dake masa aiki ba, idan yasa abu a gaba toh fah sai yayi nasara..."
Sabi'u ya kuma safan sumarsa kana yace "That's precisely why I had to lie in the first place, banida wani family a garin nan, family na suna can garin Kogi kuma suma na jima dama ban waiwayesu ba, the only family dana damu dasu sune family d'in Ahidjo.... I promised to take care of them so that kada suyi suspecting d'ina da wani abu....."
Nasaar ya kuma jinjina kai kana yace "Shiyasa kake so ka aure iyalinsa da ya baro gida....?"
Kallo Sabi'u yabi Nasaar dashi kana yace "No one knows about her face nida iyayensa, not his wife not his two friends... And you know what, she's carrying a baby so please ko don wannan kamin hanya na fice a nan na rok'i arzikin ka...."
Abinka da lauya gaba d'aya Nasaar ya gama shan cikin Sabi'u ya sanar dashi komai, d'an dafa kafad'un Sabi'u yayi alamun kwantar da hankali "Don't worry I'll help you, you can count on me kaji koh....."
Sabi'u ya shiga murmushi yana washe baki lokaci guda yake fad'in "Na gode na gode rankashidad'e Allah sa watarana ka zamto ogan oganka...."
Bai furta komai ba sai doka kira da yayiwa guards d'in, take suka zo suka bud'e masa k'ofa yayi ficewarsa, a hanyarsa ta fita yaci karo da kiran Nana H na shigo masa.... Wani irin murmushi ya saki kafin ya d'an canza wata hanyar had'ida d'aga wayar....
Daga d'aya b'angaren Nana H cikeda huci take fad'in "And what the heck is all this, do you think you can fool me, bari kaji na fad'a maka kayi kad'an wllhi, if you can't take care of your stupid sister in-law ka k'yaleni nayi, wllhi kaji na rantse maka I'll never never allow her to be with my Uncle, my is mine, he's mine and mine alone... Tell me where are you hiding her...."
Dariya yayi a tak'aice "Zakiyi kyau da wasan kwaikwayo fah, amma ni yanzu ba wannan ba.... I've a lot to tell you, and we can't discuss it over a phone call, It will be much more better if you can come over to our secret place....." Ya k'arashe yana mai kashe murya had'ida sakin murmushi ciki-ciki mai bayyana tsan-tsan farin cikin da yake ciki....
Shiru ta d'anyi tana duban fuskarta da ta gama b'atasa dasu lipstick cikin mirror kafin ta saki murmushi, ba tareda ta kuma furta komai ba ta katse kiran, duk a tunaninta yasan yanda Siraj yake ne kodai wani abu ne gameda Siraj, lokaci guda ta fad'a bathroom d'in Siraj don yin wanka, ta jima a bathroom d'in nasa tana k'arema komai kallo, shampoo d'insa da shower jell d'insa ta d'auka tana shak'an k'amshinsu had'ida lumshe idanu, hangosu take su biyu cikin bathtub d'in, ita kad'ai take sakin murmushi ta shiga murmuring tana rawa tana zaga toilet d'in rungume da kayan k'amshin Siraj, koda tayi wankan ma towel d'insa ta d'aura ta dawo d'akinsa ta shiga shafa lotion d'insa a jikinta, bata damu da ace kayan maza ta saka ba ta isa closet d'insa tana duba kayan da zata saka, har lokacin murmushi bai bar saman fuskarta ba, wata rigar Mango bak'a mai dogon hannu ta ciro ta zira a jikinta zuciyarta na mata wani irin sanyi, folding hannun rigar tayi sabida tsawo da yayi mata, ta koma fannin wanduna nan ma ta ciro wata chinos mai laushi kalar ruwan madara ta had'asa da black long-sleeved d'in, juyi tayi gaban full-length mirror d'insa dake cikin closet d'in tana mai duban kanta yanda kayan ya mata kyau dukda kana gani kasan ba nata bane na maza ne sannan baiyi sizing d'inta ba, itakam bata damu ba as far as kayan Siraj ne a jikinta, wandon ma saida ta tattaresa daga sama don bata tsaya neman belt ba, drawers d'in agogonsa ta bud'e yanda ta ciro wani agogon kampanin Police ta d'aura a hannunta dukda shima hannun yai mata yawa, lokaci guda ta isa ga takalmansa ta d'auki wata bak'ar sandals ta saka k'afarta na yawo ciki.... Kallon kanta ta kuma cikin mirror d'in kana ta furta "Uncle no any woman can love you the way I do... I love you so much, You're the most important man for me in this world, bazan iya barinka ma kowa ba, zanyi komai what ever it takes don ganin na mallakeka ni kad'ai....." Ta kuma sakin murmushi kafin ta d'au handbag d'inta ta fice cikin sauri.....
***
Bayan sun ida waya da Umma Marie ya jima yana nazarin gidan da yaga su Zaliha sun shige, saida ya tabbata Ma'ajura ta fice a gidan wacce ya fahimci ba itace masaniyar 'yar uwarsu Nana A ba kana ya soma yunk'urin neman wanda zai masa iso cikin gidan, nan ya hangi wasu yara sanye da uniform alamun sun taso a makaranta, d'an saurin tura wheelchair d'insa yayi ya isa garesu kyakkyawar fuskarsa d'auke da murmushi....
"Barkanku 'yan samari...." Ya fad'i yana duban yaran...
Yaran kallo suka bisa dashi, gashi kyakkyawan mutum amma zaune yake saman keken guragu lallai d'an Adam tara ne bai cika goma ba,
Ganin sunyi shiru tamkar bazasu amsa sa ba ya sanyasa kuma fad'in "Nace ba a nan unguwar kuke....?"
D'an matashin cikin yace "Ga gidanmu can jikin wancan kantin....."
Shiko k'aramin cewa yake "Yaya ba an hanamu magana wa mutanen da bamu sani ba, nidai kaga tafiyata kar Mama ta lek'o ta ganmu a nan...."
D'an murmusawa Junaid yayi kana yace "Kar ka damu abokina ba cutar daku zanyi ba, dan Allah gidan can zaku shiga kumin sallama da...." Nan kuma yayi birki don baisan sunan ko d'aya cikinsu ba..
K'aramin ya kuma jada baya yana fad'in "Kaga abinda nake fad'i maka ko Yaya mugu ne....."
"Kai Asim ba mugu bane, bai kama da mugaye... Wacece zamu kira maka....."
Junaid ya murmusa har cikin ransa yaji dad'in shaidar da babban ya basa kana yace "Budurwar dake gidan zaka kiramin..."
"Toh inji waye zance....."
Nanma shiru yayi dondai kam ba saninsa sukayi ba..... Ganin kar k'aramin ya kuma razana dashi ya sanyasa fad'in "Kace da ita abokin aikinta ne...."
Jinjina kai yaron yayi kana ya nufi cikin gidan yayinda k'aramin yayi saurin bin bayansa kaman mai tsoron kada wannan gurgu ya masa wani mugun abu....
Junaid yabi bayan yaran da kallo, hak'ik'a a yanda yaran nan suka kallesa akwai darasi ciki, shashi guda ya masa kallon mutumin arziki yayinda sashi guda ya masa kallon mugu, kenan hakan na nufin wani b'angare nasa mugu ne yayinda b'angare guda ya kasance akasin haka.... Da sannu sashe guda zai rinjayi sashe guda...Anya zai bari mummuna ya rinjayi kyakkyawa.. Shin wai ya zaiyi ne..... Bai ida tunanin ba ya hango yaran suna fitowa......
*SameenaAleeyou📚**FUSKA UKU*🏮
*64*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
NOT EDITED
*Meela Adeel kin canci fiyeda haka, fatan alheri always😍🤝🏼*
"Wai tace muje can gidan k'ila can aka aikemu..." Yaron ya fad'i yana nuniwa Junaid da gidan gefe....
Junaid ya d'anyi shiru kaman mai nazari kana yace "Ka koma kace mata ita d'in dai nazo wajenta..."