Sashe 63
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kwantar da murya yaci gaba da fad'in "She's your sister, Asmah, kici gaba da hak'uri da ita I'm sure watarana zata daina...."
Baikai aya ba ta kuma d'agowa tana fad'in "Tun ina yarinya Ayiya ke fad'a min wata rana zata daina, yaushe ne watarana zaiyi, yaushene please,... " Ta k'arashe tana mai goge fuskarta da tissue paper....
Junaid na murmushi yake fad'in "Randa na d'aukeki gaba d'aya sweetheart, randa kika koma gidana da zama, zatayi kewarki sannan bazata kuma b'ata maki rai ba domin I'll not allow that.... Kinji koh...." Ya k'arashe murmushi saman fuskar sa gefen kumatunsa guda na lostawa....
Murmushin itama tayi kafin ta kuma karb'an tissue paper d'in dake mik'a mata ta share fuskarta....
Nana H dake mak'ale staircase tana hangosu, k'atutun bak'in ciki ne ya tokareta ganin yanda wannan gurgun ke ririta Nana A, bata kuma iya ci gaba da kallonsu ba sai haurawa d'akinta da tayi ta fad'a kan gado, lokaci guda tunanin Heedj ya fad'o mata, da kalan soyayya da kulawa da yake bata, for the first time dataji hawayen gaskiya suna zuba mata dalilin Heedj... A hankali ta rungumo pillow tana mai furta "Heedj I miss you, and I hope you'll understand me....... I miss you Heedj, I miss every single thing about you...." Lokaci guda ta janyo wayarta ta nemo hotonsa wanda ya d'auka sanye da kakinsa ta police tamkar ka kirasa ya amsa, yayi matuk'ar yin kyau... Shafa hoton ta shigayi tana mai ci gaba da furta.... "Nasan baka cancanceni ba, amma nasan zaka fahimci mutuwarka zai fiye maka rayuwarka akan abinda zaka iya gani nan gaba.... I hope you rest in peace....." Ta k'arashe tana mai d'aura wayan saman k'irjinta hotonsa bai bar saman screen ba....
A can parlor kuwa Ammah da Ayiya tarban mutunci sukayiwa Junaid, koda Ammah ta buk'aci Nana A ta kirawo 'yar uwarta su gaisa da Junaid d'in sai cewa tayi sun riga sun gaisa.... Uncle Siraj kuma an masa waya bazai sami dawowa gida kan lokaci ba sabida sabgogin dake gabansa don ko sanar dasu abinda ya faru da estates d'insu baiyi ba Allah yasa bai cinye k'urumus ba kuma an hana 'yan jarida d'auka...
Da wannan batu na rashin dawowar Siraj akan lokaci Junaid ya samu kwanciyar hankali yasan bazasu had'u yau da Siraj ba.... Malam Sile shi ya maidasa har gida bayan Nana A ta masa rakiya har farfajiyan gidan nasu ta kuma sanar da Malam Sile ya tafi dashi a hankali...
Su Ammah da Ayiya kuwa sai yaba hankalin yaron suke sunsan tabbas Siraj zaiyi Na'am dashi shima idan ya gansa, fatansu Alla ya tabbatar da akahrinsa don ko kad'an naksan sa bai damesu ba tunda suka lura Asma'un tana so.....
***
Washe gari k'uri ya mata yana karantar ta gaba d'aya batada walwala, d'an gyara zamansa yayi kana yace "Azeeza I'm listening to you, you were about to tell me something yesterday, right....?"
D'ago kod'edd'en idanunta tayi tana dubansa kana ta kuma sunkuyar da kanta, i zuwa lokacin Siraj ya soma shakkun abindake damunta ko kuma take son sanar dashi, Baijin zai iya rabuwa da ita a halin yanzu...
Muryarta ya jiyo cikin kuka tana fad'in "Sir I'm sorry... I'm sorry,.... Bazan iya ba, I'm resigning sabida zan bar garin....."
Girgiza kai Siraj yake cikin tsananin tashin hankali ya mik'e daga saman kujeransa ya dawo dab da ita had'i da durk'usawa gaban kujeranta lokaci guda ya soma fad'in "Azeeza no, no please.... Don't do this to me, please..... I'm not asking you to love me Back but please give it a try.... I.... I know inada matsala when it comes to love but I assure I feel different with you..."
Lokaci guda Azeeza ta mik'e ganin Siraj durk'ushe a gabanta tana mai share hawayen idanunta take fad'in "Sir I'm sorry, but I've already made up my mind, I'm leaving, I can't stay here anymore... I just can't...."
Ganin ta nufi k'ofa ya sanya Siraj mik'ewa da sauri ya kuma shan gabanta yana tsananin huci yake dubanta yanda take kuka, datasan zafin da kukanta ke masa da ta daina....
Yana huci yake furta "Why? Tell me why, why did you make me believe that you feel something for me, why Azeeza, is it because of money or what.... Why the sudden change of mind, just tell me why.. I need to know...." Cikin tsananin daka tsawa yake maganar...
Sosai take kuka ganin tashin hankalin data hango saman fuskar Siraj lokaci guda taci gaba da fad'in "Siraj ban tab'a sonka ba, sannan banaso zaman mu yayi tsayi kayi tunanin I feel the same for you.... I don't want to end up breaking you.... Please understand me....."
Girgiza kai yake yana dubanta cikin tsananin tashin hankali lokaci guda yaci gaba da fad'in "No Azeeza I could feel your heart vibrating towards mine saying you love me too, I know you does, your eyes said it.... Azeeza wllhi ban tab'a son wata mace kaman ke ba before.... Kar ki cutar da soyayyarmu sabida wani dalili naki daban...."
Hannu tasa tana goge fuskarta kana tace "Thanks for everything Sir... Goodbye...." Tana ida fad'in haka ta rab'a ta gefensa ta fice...
Ko motsi mai kyau Siraj ya kasa sai kallon da ya bita dashi har ta fice... meyasa Al'amra suke faruwa dashi haka, shikenan kowa nasa rasawa yakeyi, ya rasa Ahidjo, ya rasa Lamid'o yanzu ga Azeeza itama yana neman rasata, wai meke faruwa dashi ne....? Da k'yar ya iya komawa saman kujera ya zauna yana tuna tun farkon had'uwarsu da Azeeza...
A ranar da k'yar Siraj yes iya komawa gida, tunda Ammah ta gansa haka tasan akwai matsala...
K'arasawa garesa Ammah tayi ganin yanda ya rik'o suit d'insa kaman ruwa ya shanyesa, tambayarsa take meke faruwa bai iya amsata ba sai rungumeta da yayi kukan da bai k'aunar ya fito ya shiga kwararowa daga idanunsa, Ammah hankali tashe cikin rawar murya itama irinta mai kuka take fad'in "Siraj lafiya, meke faruwa Son, please talk to me..."
Sosai Siraj ke kuka wanda kana jin kukan tarin k'uncin dake cikin zuciyarsa ne ke fitarwa...
Nana H da sauk'owarta kenan ta hangi Uncle rungume da Ammah yana kuka tamkar k'aramin yaro, take taji itama kuka na zuwa mata domin a duniya idan kanaso kaga tashin hankalinta shine Siraj ya shiga tashin hankali... Tasye tayi tana dubansu hawaye na zubo mata itama...
"Siraj ka min magana na rok'i arzikin ka, wani ne ya kuma mutuwa....?" cewar Ammah cikin tsananin tashin hankali...
Da k'yar ya iya saita kansa kafin ya soma fad'in "Ammah kowa barina yake, Ammah meyasa mutanen da nakeso suke tafiya su barni, Ammah ni haka zan k'araci rayuwata, Lamido ya tafi ya barni, Ahidjo ya tafi ya barni and now Azeeza...."
Cikeda tashin hankali Ammah ke fad'in "Mai ya sami Azeeza Siraj, ka fad'a min dan Allah..."
Jin haka yasa Nana H dake zuban hawaye ta soma murmusawa don a tunaninta Azeeza ma tabi sahun sauran matan Uncle ne...
Girgiza kai Siraj yayi kana yace "Tace bata sona Ammah, and she's leaving for good..... Ni kuma kalan tawa k'addarar kenan Ammah..."
Cikin sauri Ammah ta kuma rungumesa tana basa baki...
Sai sannan Nana H ta k'araso cikeda kulawa ta rungumesa tana fad'in "Uncle let her be, ita tayiwa kanta asara don wllhi nasan kafi k'arfin wancan trap d'in, dama kai ba class d'inta bane, Uncle I assure you zaka sami mata daidai da kai, and Lamido za'a samesa soon, Ahidjo kuma insha Allah he's in better place, we love him all..." Ta k'arashe murmushin kwantar da hankali saman fuskarta,..
K'ak'aro murmushin shima yayi kafin ya rik'o hannunta suka zauna saman kujera yana mai fad'in "Thank you sweetheart..."
Murmushi Ammah ta d'an saki had'ida binsu da kallon tausayi domin tasan su duka d'in dauriya suke, a kullum fatanta Al'amra su daidaita a family d'inta..
A b'angaren Azeeza kuwa koda ta koma gida kuka ta dingayi tamkar wacce aka mata mutuwa, kotakan Junaid batabi ba ta shiga tattare kayanta zata gudu...
Lallab'awa tayi ta fice daga gidan ba tareda kowa ya ganta ba.. Saidai tana fita Yayanta Junaid ya shigo d'akin yaga wayam, ya hangi wardrobe d'inta wayam, a d'ari ya shiga neman layin Nasaar, take ya sanar dashi yayi saurin bin bayan Azeeza yana tunanin guduwa tayi...
Nasaar cikin tsananin tashin hankali ya bar site d'in da yake can Jabi yanda ake renovating gidajen da suka k'one... A d'ari ya karyo layin unguwar tasu nan kuwa ya hangeta tana k'ok'arin taran taxi, cikin sauri ya danna burki ya fice daga motar ya nufeta, aiko Azeeza na hangosa ta soma gudu... Saidai gudun namiji da mace ba d'aya ba... Lokaci guda ya cimmata..
Duk k'ok'arin k'watan kanta da take ta kasa, da k'arfi take fincika tana kuka sosai take fad'in "Let go of me, you monster, let me go..." Ta k'arashe tana mai kwad'a masa jakkan hannunta, saidai inaa Nasaar bai saketa ba ya jefata a mota had'i da saka ma motar key yana fad'in "You shut up, bakisan danger d'in da kike neman jefa rayuwarki ciki ba..."
Cikin kuka take fad'in "Babu ruwanka dani koma mutuwa nayi, you've no idea how much I hate you..." Ta k'arashe tana kuka sosai..
Koda suka iso gida ma da kansa ya sureta ya jefata a d'aki suka kulleta shida Junaid...
Kuka Azeeza take daga cikin d'akin tana rok'on Yayanta Junaid ya bud'eta...
Cikin b'acin rai yake fad'in "This is the consequences of your actions Azeeza, a cikin d'akin nan zaki zauna har sai na gama d'aukan fansata kan Siraj, na tabbata rashinki zai jefasa cikin musiba da k'unci yanzu zai d'and'ani zafin ka rasa masoyi kafin ya bak'unci lahira...
Cikin Kuka Azeeza take fad'in "Yaya Junaid don't hurt him please, I beg you kar ka cutar dashi, hurt me instead, dan Allah kar ka cutar da Siraj...."
Duk kalaman da take a kunnen Nasaar ji yake kaman yaje ya shak'e Siraj Azeeza ta daina tunaninsa... Cikin sauri ya fice daga parlorn don bazai iya ci gaba da sauraron kukan da take akan Siraj ba....
Haka suka kulle Azeeza saidai su dinga mik'a mata abinci babu fita
A haka aka kuma kwashe sati biyu, a dai-dai wannan lokaci Sabi'u yayi shirin tunk'aran iyayen Ahidjo domin ya sanar dasu mutuwar d'ansu....