Sashe 18
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nana A da murmushi ta nufi Lamido don tarbansa....
"Uncle L yau kaine a foundation d'in namu, da ka sanar dani kana tafe da an shirya maka wani abin, gashi lokacin tashi yayi mutanen namu duk sun tafi, sannu da zuwa Uncle...."
Murmushi Lamido keyi yana dubanta yanda take burgesa komai nata a nitse,
"Toh Nana mu gaisa first mana, besides ni zuwa d'aukan princess nayi ba ziyara na kawo ba, idan princess tai min izini mu k'arasa na bud'e mata marfin mota sabida Ayiya na gida na had'a mata delectable meal...."
Murmushi tai tana dubansa lokaci guda kunyarsa ya rufeta... Murmushin shima yake kana yace "So shall we...?"
Jinjina masa kai tayi tana gyara zaman side back d'inta, cikin sauri Lamid'o ya k'arasa ya nufi motar don matso mata dashi kusa... Sai lokacin Nana A ta juya ga Junaid wanda ta barsa zaune nan wajen, saidai ga mamakinta babu Junaid a wajen, d'an lellek'awa tayi taga dai da gaske baya wajen... Murmushi kawai ta d'anyi had'ida girgiza kai don tasan Junaid mutum ne da baison mutane sosai....
Lamido da kansa ya bude mata marfin mota, sai faman treating d'inta yake tamkar sarauniya, abin har ya d'an baiwa Nana A mamaki, is awkward yanda yake bata wani sabon kulawa...
Saida ya biya store ya mata shopping dukda tak'i amsa, abin sai yana mata wani iri haka nan... Koda ta masa maganar bata son shopping d'in sai cewa yayi ai bazata fad'awa Siraj haka ba, kuma idan ta d'aukesa dai-dai da Siraj ya kamata ta amshi kyautar sa.... Da wad'annan dalilai Lamido ya kashe bakin Nana A har suka iso gida....
Suna isowa Motar Siraj na shigowa, Nana H dake mak'ale a window saurin fitowa tayi ta nufi Siraj dake k'ok'arin fitowa daga motarsa, tsalle tayi ta rungumesa tanai masa sannu da dawowa...
Lamido ya bita da mugun kallo yayinda Nana A ta fadada murmushinta ta nufi kawun nata da 'yar uwarta, sam Lamido baison zaman Nana H a gidan gashi yanzu dole ta zauna tunda mijinta baya nan, tsaki yayi cikin ransa suna aika ma juna muggan kallo su biyun...
"Sweetheart ya Heedj ya isa lafia, nayita trying layinsa but I couldn't reach him..." Siraj ya fad'i yana rik'eda Nana H gefen k'irjinsa...
Mak'alewa cikin jikinsa ta kumayi tana zuba masa shagwab'a, Siraj ya mik'a d'aya hannunsa ya kamo Nana A suna gaisawa da Lamido dake rik'eda shopping bags... Kallon munada magana Siraj yayiwa Lamido kafin ya dubi Nana A yace "Sweetheart ya foundation din naku hope komai na tafiya normal...?"
Cikeda jin dad'i tace dashi "Komai lafiya Uncle, ina jin dad'i sosai..."
Siraj ya murmusa kana yace "Glad to hear that...."
Wani irin haushi ne ya tokari Nana H ganin yanda kowa keson farantawa Nana A, wai meke shirin faruwa ne, ta lura Uncle nason baiwa Nana A matsayi dai-dai da nata cikin zuciyarsa, dole tasan abinyi right away....
Lamido bai bar gidan ba har saida sukayi dinner, kowa ya fahimci Lamido courting Nana A yake, da alama sauran jama'an gidan sunyi na'am idan ka cire Siraj...
Sanda Lamido ya mike don masu sallama Siraj yabi bayansa....
Har Lamido yakai k'ofa ya jiyo muryar Siraj a bayansa...
"You and I need to talk...." Siraj ya fad'i babu alamun wasa a tattaredashi...
Murmushi Lamido yayi kana yace "OK Uncle...."
Murmushi Siraj yayi kana yace "Uncle? Not yet, let's talk at my study...."
Babu musu Lamido ya take masa baya...
"Lamido kasan na sanka, farar sani, nasan kalan neman matanka, wannan dalili yasa bazan bari ka nemi niece d'ita ba, cos you'll end up hurting her.... Don't even start Lamido....."
Murmusawa Lamido yayi yana zaran pens dake ajiye cikin d'an cup saman table a study d'in kana yace "Siraj I love your niece so much, my intentions for her are pure, please Siraj let me court her..."
Kallonsa Siraj yayi babu ko k'yafta idanu kana ya girgiza kai yace "Lamido kar mu fara abinda zai janyo mana sab'ani, you're like a brother to me, Nana A is my niece.... I love you both and I don't wanna lose either of you..... Please try to understand me, I'm only trying to protect my niece....
"Na fahimceka Siraj sannan zan tabbatar maka bazan tab'a cutar da niece d'inka ba, and I'm the right man for her., have a good evening..." yana ida fad'in haka ya nufi k'ofa...
Nana H dake mak'ale tana saurarensu cikin sauri ta bar wajen zuciyarta na mata wani irin dad'i
***
Dariya Dattijon ya fashe dashi yana duban Nasaar kana ya shiga bubbuga sandar hannunsa jikin center table yake fad'in "Very well.... Da kyau Nasaar, yanzu na yarda zaka kawo min Laushi group har hannuna har d'akin baccina..... I want to see him dead.... Dole ya mutu bayan na mallaki kamfanin kaman yanda mahaifinsa da wansa suka mutu...." Ya kuma yin wata murmushi cikin muryarsa da tsufa ya kama cikin zuciyarsa yaci gaba da fad'in _Mas'ud ka mutu ka bar baya da k'ura.... Zan ci gaba da azabtar da zuri'arka ta fuskoki daban-daban._ Murmusawa ya kumayi kana yaci gaba da zancen zucin _Hajiya Mairo baki aureni ba zan auri jikarki wacce kike mafarkin sake gani a rayuwarki,.... Ba'a fad'a da Bulama a zauna lafia... Har wad'anda basuzo ba a zuri'arka sai ya shafa Mas'ud..._
Yana ida zancen zucinsa suka ci gaba da tattaunawa da Nasaar
Nasaar na ficewa da kad'an Lamid'o ya shigo gidan, da k'yar gurds suka barsa ya shigo parlorn....
Alhaji Bulama na zaune saman kujeransa na alfarma Lamido ya k'araso yana huci sosai....
Murmushin bosawa Alhaji Bulama yayi kana yace "Mai ya kawo ka nan, na d'auka na maka iyaka da nan gidan har sai ranar da ka cika min burina, you're worthless.."
Lamid'o na huci sosai yake duban Alhaji Bulama yana fad'in "BABA I might be worthless amma ka sani bazan tab'a yin abinda kake umarta na ba, zanyi komai to ruin Siraj but I can't kill him, bazan iya kasheshi ba....."
Tsawa Alhaji Bulama ya daka masa kana yaci gaba da fad'in "Kar sake kirana Baba na fad'a maka, zaka ci gaba da kirana Sir har sai ranar daka cika min burina, shashasha kawai k'aton banza, ni banma ga amfaninka a kamfanin ba, kana nan kana bin ko wata mace kaman matashin bunsuru... Tashi ka fice min daga gida kar ka sake dawowa idan ba ni na nemeka ba...." Ya k'arashe cikin tsananin daka tsawa lokaci guda yake dungurin Lamid'o da sandarsa ta dogarawa...
Mik'ewa Lamid'o yayi cikin wani irin huci ya fice daga gidan, duniyar tai masa zafi, baima sami zarafin yin maganar da ya kaisa wajen Baban nasa ba ....
***
*Misau*
Duhu ya somayi sosai sanda ya shigo garin, babu wani abunda ya canza a garin sosai hakan yasa bai mance hanyar gidan mahaifin nasa ba....
Tunda ta dawo gidan Innah aka hanata fita ko wace iri saiko islamiya, yau tunda aka tashi ta mak'ale gidansu Hurera ta sami hallon talabijin, duba agogon bangonsu Hurera tayi taga lokaci yaja sosai tasan Innah zata nemeta kuma zata mata fad'a....
Cikin Deejoh ya bada sautin tsoro domin sam bata k'aunar ta b'atawa Innah...
"Hurera dan Allah rakani hanya..." Ta fad'i idanunta sunyi rau-rau
"Cab kema dai Deejoh da neman fitina kike sarai kinsan lungun nan baida kyau kika zo kika b'ige da zama abinki, na fita da daren nan Ya Munkaila targad'ani zaiyi don ya hanani fita bayan makarantar dare..."
Deejoh tazo wuya ganin gidansu Hure tazo amma take mata wulak'anci, cikeda masifa take fad'in
"Toh karma ki rakani din mana sai me, don kinga nazo kallo gidanku koh, wllhi bazan sake zuwa gidanku ba, wake jin tsoron hanya kada ma ki rakani.... Kiyi zamanki banson rakiyar...."
Ta k'arashe tana zura hijab d'inta cikin fushi ta suri jakarta, Hure na biye tana bata hak'uri inaa Deejoh tayi zuciya ta fice..
Sai zuba sauri take cikeda tsoron hanya yanda gari yayi duhu
*SameenaAleeyou📚*
[12/26, 8:15 AM] +234 810 044 6653: *FUSKA UKU*🏮
*13*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Mik'ewa tsaye Nasaar yayi yana gyara zaman suit d'insa kafin ya d'anyi gyaran murya
"Alhaji I thought very well kafin na yarda zan taimakawa Junaid... Besides shi kansa Junaid k'ok'ari yake yaga Laushi's on the ground... So I assure you zamu had'a team mai kyau da taimakon Junaid...."
K'uri ya masa yana dubansa kafin ya k'arasa saman kujerar ta alfarma ya zauna lokaci guda ya shiga jinjina kai kana yace "Very well, I'm glad to hear that.... I know I can always count on you Attorney...."
Mik'ewa Nasaar yayi had'ida saita suit d'insa kana ya d'an rusuna yace "I'll go ahead Sir..."
Dattijon bubbuga sandar dake hannunsa yayi saman k'aton wooden center table dake gabansa ba tareda ya furta komai ba... Lokaci guda Nasaar ya fice daga parlorn bayan wasu tirk'a-tirk'an guards sun bud'e masa k'ofar....
***
Likita ne ya fito daga d'akin tiyatan yana zare rufin bakinsa da hancinsa, gaba d'aya suka nufesa hankali tashe....
Rasa abin fad'a masu yayi, ya dubesu gaba d'aya kana yace "Ina mahaifinta...?"
Cikin sauri mahaifiyar Nadiya tace "Ni ce mahaifiyarta, mahaifinta baya k'asa yayi tafiya..."
Jinjina kai likita yayi kana yace "Can.... I.... have a word with you..."
Ai jin haka ya sanya mahaifiyar sakin k'ara tana girgiza kai take fad'in "Mai ya sami d'iyata Doctor pls tell me... Ka sanar dani....."
Sosai Ammah ta rik'eta tana lallashi hawaye na bin k'uncinta itama...
Siraj ne ya k'araso gareshi kana ya d'an janyo likitan yana fad'in "I'm her fiancee zaka iya fad'a min komai..."
Jinjina masa kai likitan yayi suka soma tafiya lokaci guda Lamid'o ya take masu baya....
Dubansu Dr yayi yanda sukayi cirko-cirko kana yace "Kuyi hak'uri...munyi iyaka k'ok'arinmu..."
Baikai aya ba Siraj ya mik'e yana hawaye.... Tuni jikinsa ya basa Nadiya ma tafiya zatayi ta barsa... Wannan wace irin k'addara ce ta rayuwa.... Innalillahi wa Inna'ilaihirraji'un.... Baisan lokacin da yayi bursting cikin kuka sosai ba....
Lamid'o yayi saurin k'arasawa ya rungume abokinsa ya shiga basa baki.... K'irjin Lamid'o sai bugu yake yasan hakan ka iya faruwa.... Shi kansa Lamid'o baisan Siraj ya kamu da soyayyar Nadiya a d'an k'ank'anin lokacin ba har haka....
Yanda suka hangosu suna fitowa daga office d'in Dr ya tabbatar masu wani abu ya faru....