Sashe 56
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'an murmusawa tayi had'ida girgiza kai kana tace "Babu wani stress fah, kawai wani sa'in zaman office d'in yakan d'an rage min damuwa ne shiyasa nake zama bayan lokacin tashi..... What about you, meyasa baka tafi ba...."
K'uri ya mata yana karantarta damuwa sosai saman fuskarsa kana yace "Damuwa kuma Gorgeous, kyakkyawa kamarki bata kamaci damuwa ba, please ki sanar dani meke damunki ko zan iya yin wani abu akai..." Ya k'arashe cikin tsananin nuna kulawa.....
D'an jim tayi tana mai k'ok'arin maida k'wallan dake neman zuwa idanunta lokaci guda ta saka d'an yatsanta tana gogewa kana ta d'an saita kanta, cikin sanyin muryarta ta soma fad'in "I couldn't help but.... But keep worrying about my Uncle and my Sister, you see, this isn't easy for the both of them, they're going through a tough situation, if only.... if only I could take all their burdens away from them.... Nana H ta rasa mijinta and Uncle ya rasa abokinsa Ahidjo sannan wani sabon tashin hankalin har yanzu babu labari gameda Lamid'o, koda ace ya mana Lauri in the most horrible way ya kamata musan wani hali yake ciki, amma har yanzu shiru.... Junaid family na suna cikin k'unci da damuwa and it breaks my heart seeing them suffering.... Uncle yaga iftila'i kala-kala a rayuwarsa ina fata watarana komai ya zama labari ya kasance cikin farin ciki...." Ta k'arashe cikin tsananin rawar murya had'da sunkuyar dakai sabida kuka da yazo mata gadan-gadan.....
Idanun Junaid sukayi ja sosai, jijiyoyinsa suka kuma mimmik'ewa ganin yanda Nana A ta damu da damuwar so called Uncle d'inta Siraj, batasan cewa Siraj deserve all this, shine wandama yafi tsana cikin FUSKA UKU shine silan komai, kuma bazai tab'a hutawa ba sai yayi hurting d'insa in the most terrible way sannan ya kashesa, ya rabasa da rayuwarsa kaman yanda ya raba Zeenat da nata......
K'ok'arin saita kansa ya d'anyi kafin ya ciro handkerchief gefen aljihunsa ya mik'a mata, saida ta d'ago idanu tana dubansa kafin ta karb'i handkerchief d'in bayan ta hango d'inbin damuwa a k'wayar idanunsa.... Jikinta yayi sanyi sosai ganin yanda damuwarta ke zamtowa damuwar Junaid, tabbas Junaid yana nuna mata kulawa mai tsananin wanda shakka babu tasan ba komai bane illa SO.....
K'ak'aro murmushi tayi ta sakar masa had'ida masa godiya..... Shid'inma murmushin ya k'ak'aro wacce iyakacinta fatan baki kana yace "Ki daina min godiya gorgeous, I love you and I care for you, I'm willing to do everything in this world to make you happy, I love seeing you happy, murmushi a koda yaushe shine ya kamaci kyakkyawar fuskarki, ki ci gaba da masu addu'a kar ki mance kullum kece kike sanar dani halin da muka tsinci kawunanmu ciki is a trial daga Allah, so ki saka ma zuciyarki haka, insha Allahu komai zai wuce watarana ya zamto labari sannan gaskiya zata bayyana....."
Kalamansa na k'arshe shi ya sanyata dubansa tana mai maimaita kalmar cikin zuciyarta, ba tareda ta kawo komai ba ta shiga jinjina kai tana murmusawa wata b'angare na zuciyarta tana jin Junaid nada babban matsayi wanda bata tab'a baiwa wani namiji ba.....
Kallonsa ta d'anyi had'i da sakin murmushi don shakka babu taji sanyi cikin zuciyarta sanar dashi da tayi, a hankali ta soma furta "Kanada zuciya mai kyau, na gode sosai for always being here, and please idan bazaka damu ba I'll like to introduce you to my family, and especially to my Uncle......"
Wani irin d'agowa Junaid yayi yana dubanta kafin k'irjinsa ya buga da k'arfin gaske uwa an sauk'e guduma, zata b'ata masa plans d'insa baiyi niyyan confronting Siraj yanzu ba tabbas ba haka ya tsara ba..... Muryarta ne ya katse masa tunanin nasa...
"Dan Allah kar kace a'a wllhi family na zasuyi farin cikin had'uwa dakai especially Uncle Siraj da Ayiya, kaji please...." Ta k'arashe cikin siga na kashe murya wanda batama san tayi hakan ba....
Shiru kaman bazaice komai ba sai kuma ya sakar mata murmushi yace "Shikenan zan had'u da Family d'inki hakan na nuna min kin accepting d'ina...." Ya k'arashe cikeda zolaya
Tak'aitaccen dariya tayi itama had'i da d'an sunkuyar dakai ba tareda ta iya furta komai ba.... Lokaci guda kuma ta d'an d'ago murmushin bai bar saman fuskarta ba tace "Zamuje gobe insha Allah sai kazo da shirinka....." Ta k'arashe tana mai tattara takardun dake bisa table d'inta alamun ta tashi itama
Murmushin shima yake cikin sauri ya turo wheelchair d'insa yana mai k'ok'arin tayata tattara takardun yake fad'in "No no let me do this please princess....."
Murmushi kawai take tana dubansa zuciyarta nai mata wani irin sanyi, a haka suka fito tare har waje, idan ka gansu sai kace masoyan asali....
***
Lokaci zuwa lokaci take duban k'ofan office d'insa, tinda ya shige ya sanar da ita baida buk'atan ganin kowa,....
A hankali ta d'an fuzar da iska had'ida rintse idanu, ta kasa tab'uka komai gaba d'aya sai tunanin halin da Siraj ka iya kasancewa ciki, tausayinsa na kuma ratsa zuciyarta, can k'asar zuciyarta take ji anya bazata sanar da Siraj komai ba, zuciyarta ta kasa natsuwa gaba d'aya, gwara ta sanar dashi koda hakan zai rabata da Yayanta Junaid,......A hankali ta mik'e had'ida gyara mayafin kanta had'ida furta "I'll tell him everything, everything I know....."
Lokaci guda ta nufi k'ofar office d'in nasa had'i da yin knocking k'irjinta naci gaba da bugawa....
"Who's there...? Didn't I say........" aya ya dasa ma kalamun nasa hango fuskarta da yayi ta turo k'ofar fuskarta cikeda damuwa.....
*SameenaAleeyou📚**FUSKA UKU*🏮
*43*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Saita kansa ya d'anyi had'i da k'ak'aro murmushin k'arfin hali kana yace "K'araso mana...."
Azeeza da tayi tsaye a wajen tamkar wacce ruwa ya shanye da k'yar ta iya jan k'afafunta ta soma tafiya tamkar kazar da k'wai ya fashema....
Kujeran dake gaban table d'insa ya nuna mata kana yace "Zauna...."
Babu musu ta zauna kaman yanda ya umarta d'in.... K'irjinta sai wani irin bugu yake tamkar zai fito waje, k'warjinin Siraj gaba d'aya ya cika wajen., sunan Allah kurum take ambata cikin zuciyarta don batasan da wanne zata soma ba....
K'uri Siraj ya mata yana karantar ta ganin yanayin nata, tamkar ba Azeezar da ya sani mai tsiwa da confidence ba.... Yanayin nata sosai ya d'aga masa hankali domin kuwa damuwa ya hango k'arara saman fuskar sa....
"Azeeza lafiya, meke faruwa...?" Ya tambaya cikeda kulawa bai janye idanunsa daga dubanta ba
Banda murza 'yan yatsun hannunta babu abinda take, da k'yar ta d'an iya k'ok'arin saita kanta kana tace "Sir.... Dama.... Dama.....!" Shiru tayi ta kasa ci gaba da magana sabida girman abinda take shirin fad'in
Siraj ya matsar da fuskar computer d'in dake gabansa yana dubanta sosai kana yace "Ina saurarenki wani abu ne ya faru, ko wani abin aka maki a nan, fad'a min ko wanene...." Ya k'arashe cikin d'an d'aga murya wannan karan...
Muskutawa ta kumayi kukan da take mak'alewa lokaci guda ya shiga zuwa bakinta....
Cikin sauri Siraj ya shiga girgiza kai yana fad'in "Oh no no please Azeeza, if there's one thing I hate in this life shine naga mace na kuka, please ki daina kukan nan kinji...." Ya k'arashe murya cikeda kulawa....
Bata daina kukan ba saima k'aruwa da yayi, Siraj ya mata k'uri kawai don baisan yaya zaiyi ya lallasheta tayi shiru ba.... Hannayensa yake k'ok'arin kaiwa saman nata, har saida yakai hannayensa kusan nata kaman wanda ya tuna wani abu sai kuma ya fasa rik'o hannayen nata, wani irin zogi kukan nata ke masa can k'asar zuciyarsa, Azeeza kuwa kaman cewa ake ta k'ara....
Dafe kansa kurum yayi had'ida tattare naman goshinsa lokaci guda ya d'an matso da fuskar sa kusan nata....
A hankali ya soma furta "Azeeza... Zeeza look up, ki kalleni please....!"
Yayi maganar cikin tsananin sanyin murya.... Cak kukan nata ya tsaya, lokaci guda ta d'ago idanu tana dubansa, chocolate face d'inta ya zamto very pale, fuskar Siraj dab nata ta gani, k'wayan idanuwansu ne suka had'e waje guda.... Su duka d'in basu san suna kallon juna haka ba.... Lokaci guda Azeeza tayi saurin sadda nata idanun k'asa k'irjinta naci gaba da bugu cikin sauri, sai faman shan zuciya da take alamun taci kuka...
K'ok'arin saita kansa shima yayi had'ida d'an yin gyaran murya kana ya soma fad'in "Azeeza ever since I met you, I become allergic to your tears...."
Kallonsa tayi da kod'add'un idanunta...
Siraj ya jinjina kai sihirtaccen murmushi saman fuskarsa kafin yaci gaba da fad'in "Yeah, idan na ganki kina kuka toh shakka babu I'll fall sick.... Dan Allah kar ki sake kuka irin haka kinji idan ba so kike nayi ciwo ba...." Ya k'arashe idanunsa a kanta....
Lokaci guda ta d'anyi murmushi sabida harga Allah ya bata dariya da yace he's allergic to her tears....
Ganin tayi murmushi yasa Siraj jin dad'i shid'inma murmushi saman fuskarsa kafin yaci gaba da fad'in "Ina saurarenki, ki kwantar da hankalinki ki fad'a min meke faruwa...."
K'irjin Azeeza ya kuma bugawa but she has to do this batada wani zab'i muddin tana son kub'utar da Siraj....
A hankali ta soma fad'in "Sir there's something you need to know......!" Batakai aya ba wayan salulan Siraj ta soma ringing, ganin Nasaar ne mai kira ya sanyasa d'agawa had'ida d'an d'aga mata yatsa yana fad'in "Excuse me I've to take this..." Don yasan it must be something about business
"Yes Nasaar ina jinka...... Whattt....!!?" Ya fad'i yana mai mik'ewa tsaye..... Lokaci guda Azeeza ma ta mik'e tana mai ci gaba da dubansa ga k'irjinta dake wani irin bugu don ita kam sam bata k'aunar tarayyan Nasaar da Siraj tinda tasan cin dunduniyarsa yake da sunan taimakawa Yayanta wajen d'aukan fansa....
Girgiza kai kurum Siraj yake yana karanto innalillahi kafin yace "Nasaar kar ka bar wajen ka kira duk wani kampani na kashe gobara daka sani, gani nan tafe..." Daga haka katse wayar yayi cikin sauri ya nufi ma'ajiyan suit d'insa ya d'auka yana k'ok'arin saka suit d'in Azeeza ke tambayarsa meke faruwa, damuwar dake bisa fuskarta sosai ya k'aru....