Sashe 51
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi Nana A ta kumayi kana tace "Ba gaskiya kake fad'i ba, ni na tabbata akwai wani abu...."
Take ya k'ura mata dogayen idanunsa masu cikeda k'warjini yana kuma tuno abubuwan da suka faru dashi.... A hankali kuma ya kauda kansa gefe kana yace "Fad'a maki bashida amfani sabida babu abinda zaki iya min....."
Nana A tayi jigum tana dubansa cikeda tausayawa kafin ta k'araso ta zauna kujeran gefe dashi kad'an kana tace "Dan Allah ka fad'a min abinda ke damunka maybe I can help...."
Karkatowa sosai Junaid yayi yana dubanta kafin ya kuma girgiza kai yace "Asmah there's nothing you can do about it.... Just don't insist please, ki tafi office d'inki dan Allah I want to be alone..."
Cikin sauri ta katse sa da fad'in "Bazan tafi ba sai ka sanar dani abinda ke damunka, a koda yaushe idan ina cikin k'unci ko damuwa nakan yi sharing dakai, kana d'ebe min kewa kana bani shawarwari wanda suka sakani naji relief, so don me ni zan kasa yi maka irin abubuwan da kake min..... Dan Allah ka sanar dani meke damunka kaji..."
Tsareta da idanu yayi yana dubanta kafin ya soma fad'in "Na fad'a soyayyar wacce batasan inayi ba kuma koda tasan inayi tafi k'arfina nida ita are from different world... Bazata tab'a sona back ba...." Ya k'arashe yana mai kafeta da idanunsa...
Tunda ya soma magana gabanta ke fad'uwa.... A hankali ta sadda kanta k'asa kafin ta d'ago tana dubansa kana tace "Kana nufin kanada nakasa ita batada nakasa,...? Meyasa baka sanar da ita ba....?"
Shiru ya d'anyi na giftawan lokaci kafin yaci gaba da fad'in "Ba wannan nake nufi ba,..."
Cikin sauri ta taresa da fad'in "Toh mai kake nufi...?"
Saida ya kuma zuba mata idanu kafin yaci gaba da fad'in "Ina nufin ita 'yar masu kud'i ne, ni kuma talaka ne wanda bashida komai kuma bashida kowa..."
Gaban Nana A yaci gaba da bugawa cikin sauri, zuciyarta na fad'a mata wasu abubuwa... K'ok'arin saita kanta tayi kana ta soma fad'in "Ka gwada fad'a mata koda zatayi rejecting d'inka, shi soyayya duk babu ruwansa da wannan, kar kayi giving up so easily, ka sanar da ita what you really feel about her... Kar mu dinga saurin cire tsammani daga rahamar ubangijinmu... Ka fad'a mata please...."
A hankali ya saki murmushi kana yace "Haka ne Asmah, na gode da shawarwarinki kuma insha Allah zan fad'a mata...
Tak'aitaccen murmushi ta kuma sakar masa kafin tace "I'll get back to work, see you later..."
Jinjina mata kai yayi yana binta da kallo murmushi saman fuskarsa, har ta kai k'ofa ta jiyo muryarsa ya ambato sunanta cikin wata irin siga....
Karkatowa tayi tana dubansa kafin Junaid yaci gaba da fad'in "What if you are my problem... What if you are the one, will you accept me....?" Ya k'arashe baya ko k'yafta idanu daga duban nata...
Kasa furta komai tayi sai kallon data bisa dashi, take kuma ta sadda kanta k'asa, a hankali ta furta "Excuse me...." Daga haka ficewa tayi ba tareda ta kuma cewa komai ba...
Office d'inta ta fad'a kalaman Junaid suna kuma mata yawo a kwanya.... Batayi shirin soma sabon relationship ba, after what happened to her recently, ko warkewa daga mikin da Lamid'o ya haifarwa zuciyarta batayi ba, bata tunanin zata kuma afkawa soyayya nan kusa, sannan bazataso tayi hurting Junaid ba, bai cancanci haka ba, he went through a lot in life... A hankali take shafe idanunta da duka hannayenta biyu had'i da kumshesu, lokaci guda take furta "Ya Allah gani gareka....."
***
Ammah kawai Ahidjo ya samu a parlor tana kallon tashan Discovery Family, nan suka gaisa cikeda kulawa Ammah na tambayarsa yaya aiki....
Ahidjo ya amsa da "Lafiya lou Ammah, mun sameku lafiya...?"
"Lafiya lou.... Ai wannan aiki naku akwai wahala ace mutum yau yana can gobe yana nan...."
Murmusawa Ahidjo ya kuma yi kana yace "Wllhi fah Ammah, aikin d'ansanda babu sauk'i..."
"Toh Allah shi taimaka, ka shiga ciki ka sami matar taka tana nan d'akinta, ince tasan da dawowar taka.."
Girgiza kai Ahidjo yayi alamun a'a kana yace "Surprising d'inta nake so nayi...."
Ammah ta kuma murmusawa kana tace "Yayi kyau, wayaga masoya.. Maza haura sama ka sameta...."
Fuska cikeda murmushi ya mik'e kana yace "Toh Ammah..."
Kai tsaye ya nufi benen yana mai marmarin ganin fuskar matarsa....
A hankali ya kama handle d'in k'ofar ya murd'a, can ya hangeta kwance tana sharan baccin data saba babu sallah balle salati....
Murmushi Ahidjo ya saki yana shak'an k'anshin Nana H da yayi missing... A hankali ya k'arasa shigowa d'akin kafin ya nufi jikin gadon...
Hankali kwance take baccinta sanda ya zauna gefenta yana mai shafa kyakkyawar fuskarta....
*SameenaAleeyou📚**FUSKA UKU*🏮
*40*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Jigum Azeeza tayi a d'aki tana tunanin rayuwa hawaye na ci gaba da kwaranyo mata, su kuma wace irin rayuwa suka tsinci kawunansu ciki, ace mutum baida buri sai na d'aukan fansa.... Kuka mai k'arfi ya kuma kufce mata hoton iyayensu ta janyo cikin kayanta ta shiga kalla tana shafawa hawaye naci gaba da kwaranya mata, a hankali take furta "Meyasa kuka tafi kuka barmu a wannan duniyar mai cikeda son zuciya da tsananin mugunta.... Meyasa kuka barmu... Why....?" Ta k'arashe kuka sosai na kuma kufce mata, da sauri ta rungume hoton a k'irjinta tana mai ci gaba da cizgan kuka...
A halin yanzu batasan mai takeji gameda Siraj ba saidai iyakacin abinda ta sani shine bazata tab'a cutar dashi kuma bazata bari a cutar dashi ba muddin tana raye kuma tanada halin yin hakan, lokaci guda ta tuna yau a office da kansa ya fita ya kawo mata abinci k'arewa ma barin office d'insa yayi ya dawo nata dukda ba gwananin hira bane amma tana enjoying company d'insa yanda wasu qualities na maza wanda ba ko wani namijin bane ke dashi, sannan she can't deny he's special and unique in his own ways.... A hankali ta kuma sakin murmushi tana tuna kalan murmushinsa wanda yakeyi da gefen bakinsa had'ida d'aga gira d'aya sama.... A hankali ta lumshe idanunta kana ta gyara kwanciyarta don ta tabbata tunanin Siraj zai taimaka mata tayi bacci..
***
Washe gari koda Nasaar ya buk'aci su tafi office tare k'in aminta tayi domin ji take a halin yanzu sam ko k'aunar kasancewa dashi batayi, a ganinta shike dad'a tunzura Junaid kan k'udirinsa instead ya nusar dashi hanya a matsayinsa na lauya, sai yanzu take ganin sam Nasaar bai cancanci aikinsa ba, cin amanar k'asa ne sannan wulak'anta karatu ne....
Bai tilasta mata binsa ba saidai har k'asan zuciyarsa yaji zogin abinda ta masa, ta gwammaci ta shiga motar haya ta tafi office akan ta shiga motarsa, bayan Siraj da kansa yake dawo da ita, sosai wannan abu yayiwa Nasaar ciwo....
***
Isowarsa gidan kenan ya hangi Siraj na k'ok'arin shiga mota cikin shigarsa ta zuwa aiki, fasa shiga motar Siraj yayi had'i da tsayawa yana duban motar Ahidjo har ya k'araci paka motar, domin sam Siraj baisan Ahidjo ya dawo gari ba...
Cikin takunsa mai cikeda aji ya nufi yanda Ahidjo ya ajiye motarsa dai-dai sanda Ahidjon ma ya fito daga nasa motar, handshake sukayi kafin Siraj yake tambayarsa yaushe ya dawo...
Dubansa kawai Ahidjo keyi yana mamakin Siraj bazai tab'a canzawa ba yasan abu sai yayi kaman bai sani ba bacin haka ai gidan nan ya soma sauka dawowarsa yasan ko Nana H bata sanar dashi ba Ammah zata sanar dashi....
Nan ya sanar dashi kwana biyu kenan da dawowarsa, sam Siraj bai sani d'inba da gaske don yanzu abubuwa sun masa yawa a office sannan uwa uba soyayyar Azeeza da ke neman d'auke hankalinsa gaba d'aya.... Gaisawa suka d'anyi sama-sama don already yanada appointment da wasu clients da suka iso Nigeria a daren jiya... Sallama yake k'okarin yiwa Ahidjon kafin Ahidjo ya kamo hannunsa sosai kana yace "Siraj ina so muyi magana dakai and it's about Lamid'o our bro..."
Karkatowa sosai Siraj yayi yana dubansa kana yace "Banida lokacinsa Heedj kuma banson jin komai gamedashi, now will you excuse me...." Ya k'arashe yana k'ok'arin rab'awa ta gefensa
Mamaki ne ya cika Ahidjo, toh meye Lamid'o ya masa, meke faruwa...? Toh kodai ya sanar dashi halinda Lamid'o ke ciki ne...? Amma kuma Lamid'o ya rok'i alfarmarsa kada ya sanar da kowa iyakacin sak'on da ya bada a fad'iwa Nana A shine yana tsananin k'aunarta da duka zuciyarsa....
Har Siraj ya soma tafiya Ahidjo yayi saurin taresa da fad'in "Siraj what's all this, meye Lamid'o ya maka, kar ka mance we're brothers...."
"Enough Ahidjo, na fad'a maka babu abinda ya had'ani dashi kuma banson jin komai about him...."
"Even if he was kidnapped....?" Cewar Ahidjo cikin dakatar da Siraj d'in
"I don't bloody care, k'aryar nasa ta nan ya fito kenan, ban fatan sake ganinsa balle a cikin gidan nan... kuma ban yarda kayi maganar Lamid'o wa niece d'ita Nana A ba, are we clear....?"
Girgiza kai kawai Ahidjo yake cikin rashin yarda da kalaman Siraj lokaci guda yake huci dukda baisan abinda ya had'asu ba, a hankali ya kad'a kai kana yace "Very well, nima da yuwar bazaka sake gani na ba, but ko meye Lamid'o ya maka kar ka mance sadaukarwar da ya maka a baya.... Na barka lafia Siraj Laushi, sannan ka sanar da Nana A Lamid'o loves her, with all his heart.... Excuse me....!" Yana ida fad'in haka ya nufi motarsa ba tareda ya shige gidan ba yayi ficewarsa, Siraj ya bisa da mugun kallo kafin yayi gajeren tsaki ya shige motarsa shima.....
Ahidjo na ficewa daga gidan ya nufi gida domin shiryawa gwara yayi maza ya k'arasa aikinsa don yasan idan Siraj yaga abinda Lamid'o ke shirin yi zai tabbatar Lamid'o worth his friendship kuma ya cancanci a basa auren Nana A, da haka ne kurum zai taimaka wa abokan nasa....
Sauri sauri yake shirin Nana H na biyedashi duk yanda yayi.... Ta kuma kamo bayan rigarsa tana hawaye kana tace "Are you really leaving.... Heedj kar ka tafi ka barni please, yaushe yaushe ka dawo dan Allah ace har zaka sake tafiya....?" Ta k'arashe cikin tsananin rawar murya...