Sashe 31
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Azeeza ta murmusa kana tace "Kawai dai kink'i bin shawarina ne... Kiyi hak'uri ki tafi My Sir hutawa yake, kingama wayarsa a nan bashida lokacin amsa wayar kowa... Idan kuma zaki jira ya gama hutawarsa toh bismillah you're welcome...." Ta k'arashe tana nuna mata kujera...
Dubanta kurum Nana H take da rianannun idanunta kana tace "You've no clue who you really messing with.... You'll regret this very moment.... Mark my word.....!" Daga haka sa kai tayi had'ida ficewa daga building d'in cikin sauri.....
Azeeza ta sauk'e ajiyan zuciya domin yanayin da taga fuskar Nana H ya canza lokaci guda ya d'an bata tsoro k'arfin hali ne kurum irin nata... Takai dubanta ga wayar Siraj ta tuna fad'uwa yayi sanda zai fice meeting ta d'auka ta ajiye masa... Zama tayi dab'as cikin kujeranta tana mamakin wacce irin SHAK'UWA CE ke tsakanin Siraj da d'iyarsa Nana H....
***
*Misau*
Murmushi yayi mai bayyana fararen hak'waransa yasan ta hakane kurum zaisa ya sami amincin iyayensa ta yanda bazasuyi zargin komai ba, lokaci guda ya fito daga b'angaren nasa ya nufi sashen su Innah...
Zaune ya tadda Innah tana tankad'en bushasshiyar kub'iya na miyan dare yayinda Deejoh ke faman tsince waken da za'a saka a miyar...
Murmushi kwance saman fuskar sa ya k'arasa ga Innah..
Nan Innah ma ta fad'ad'a murmushinta, yayinda walwalan Deejoh ya d'auke gaba d'aya domin kuwa tunda tasan shid'in mijinta ne wani nauyinsa mai girma ya kamata wanda batasan sanda ya shigeta ba...
Ahidjo ya d'an saci kallon gefen da Deejoh take sanda suke gaisawa da Innah kana yace "Innah dama so nake Deejah ta rakani gari domin akwai wasu 'yan sayayyan da nake so nayi tunda zama a nan ya kamani...."
Innah cike da mamaki take dubansa baki har kunne kana tace "Ahidjo da gaske ka fasa tafiya, da gaske bazaka tafi ba, aikinka fah..."
Mamaki ya cika Ahidjo jin ko zancen d'aya matar tasa basayi sai aikinsa kana ya d'an saita kansa had'i da jnjina mata kai kana yace "Kar ki damu Innah dama banzo ba saida na d'auki hutu wajen aiki.... Zan jirata a sashena idan ta gama shiryawa..." Daga haka mik'ewa yayi ya nufi sashensa ya bar Deejoh da fad'iwan gaba... Ita kiranta da Deejah da yayi abin sai ya mata banbarak'wai don babu wanda ya tab'a kiranta da Deejah sai Deejoh...
*SameenaAleeyou📚**FUSKA UKU*🏮
*22*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Wani k'ullin gari Lamid'o ya ciro cikin aljihunsa ya mik'awa Ayuba....
"Karb'i mana.." Ya fad'i yana damk'a masa garin....
Girgiza kai kurum Ayuba yake tsananin tsoro ya wanzu a fuskar sa kana yace "Rankashidad'e a gaskiya bazan iya aikin da kake umartana ba... Rankashidad'e bazan iya kashe Alhaji ba... Bazan iya ba....!" Ya k'arashe cikin tsananin rawar murya....
Lamid'o ya d'an murmusa da gefen bakinsa kana yace "Malam Ayuba kenan, wannan magani da ka gani bata kisa bace, kawai kasan yanda za'ayi ka saka masa a abinci yaci, idan ka tabbata yaci sai ka kirani.... Ni kuma zan k'arasa sauran aikin...."
Malam Ayuba yayi shiru ba tareda ya iya furta koda kalma ba rungume da sandar mop....
Lamid'o ya d'an murmusa yana bubbuga kafad'an Malam Ayuba yake fad'in "Nasan matsalarka...." Lokaci guda ya zaro sauran kud'ad'en dake aljihunsa ya damk'asu wa Malam Ayuba kana yace "Idan har ka taimakeni burina ya cika akwai kyauta mai tsoka wannan sharan fage ne....."
Sauk'e ajiyan zuciya Ayuba yayi kana yace "Toh.... Toh ai kitchen ba aikina bane... Kuma..."
Baikai aya ba Lamid'o ya katse sa da fad'in "Ai a gidan kake aiki, kawai kar ka damu kayi yanda nace d'in....."
Lamid'o bai jira cewarsa ba ya fice cikin sauri....
***
Gaba d'aya Nazir ya gaza sukuni sabida yanda Alhaji Bulama ya d'aga masa hankali sai ya nemo su Mairo yanda suka shiga suka fita, gashi lambobin Mairo da Daddah gaba d'aya babu mai shiga, haka sukayita trying shida Zaliha....
Shar-shar da hawaye Nazir ke faman masu kuka yana fad'in she left without saying goodbye... Jikin Zaliha da Ummanta gaba d'aya sai yayi sanyi ganin zogen saurayi na masu kuka... Cikin kuka yaci gaba da fad'in "Zaliha wllhi son Mairo nake, wllhi k'ainarta nake.. Yanzu dan Allah babu yanda za'ayi na samesu... Wayyo Allah ni Nazir nayi nauyin baki, danasani da tuntuni na sanarda Mairo abinda ke cikin raina koda Daddah zata juya min baya... Gashi yanzu na rasata. Na rasata for good..." Ya k'arashe cikin tsananin kuka...
Dukda Zaliha ma kukan tafiyar aminyar tata take babu sallama k'ok'arin saita kanta tayi don sai tafi tausayin Nazir sama da kanta kana tace
"Nazir kayi hak'uri ni na tabbata Mairo batada caji ne a wayarta amma da zaran tayi chaji zata kiramu, ni nasan Daddah ce ta tilasta mata barin garin nan... Kayi hak'uri kaji, idan na samu wani labari gameda su zanyi maza na sanar da kai insha Allah..."
Nazir ya jinjina kai yana mai godiyawa Zaliha, Ummah ta fito da abinci ta tirsasawa Nazir cin abincin dole domin a yanda suka gansa yinin rana d'aya kurum basa tunanin ya iya ya saka wani abu a cikinsa...
***
"Hello gorgeous...!" Sassanyar muryarsa ya katse mata tunanin da take..... Murmushi ta sakar masa had'i da rufe file d'in dake gabanta kana tace "Barka da shigowa I thought ka tafi gida ai..."
Murmushi Junaid ma ya sakar mata kana yace "Haba dai yaya za'ayi na tafi ban maki sallama ba, kema kinsan bazan tab'a yin haka ba... Why are you all alone here, ba dai aiki kika ci gaba da yi ba... Come on stop stressing yourself please...." Ya k'arashe yana turo wheelchair d'insa har saida ya iso gaban table d'inta kafin ya shiga tattara mata kayanta yana had'awa waje guda...
Nana A kuwa sai binsa da kallo take tana d'an murmushi mai sauti take fad'in "Kai Junaid dan Allah ka bari zan tattara... Besides ba aiki nake ba kawai dai dubawa nake...."
D'ago rikatattun idanunsa yayi yanai mata wani irin duba wanda ya sanyata d'auke idanu daga dubansa...
Junaid ya d'an murmusa ganin ta kasa duban cikin idanunsa kana yace "Are you sure you're telling the truth...?"
D'an jinjina masa kai tayi kana tace "Uhum..."
"Alright fine.... I'll go ahead, see you tomorrow..."
Bata iya amsa sa ba sai kallo data d'an bisa dashi.... Jikinsa ne ya basa tana dubansa, a hankali ya d'an karkato aiko nan suka had'a idanu... Sauk'e ajiyan zuciya tayi had'i da sakar masa fake smile....
Junaid ya d'an girgiza kai kana ya d'an dawo da baya yana karantar ta....
K'asa ya d'anyi da muryarsa yana fad'in "Hey what's wrong... Is there any problem....?"
D'an girgiza kai tayi had'i da d'an bud'e idanu kana tace "Why... Me? Problem... Do I look I've one...?"
Murmushi Junaid keyi kana yace "Asmah kinsan na sanki yanzu at least koba farin sani ba amma dai na sanki a iya zaman da mukayi.... Meke damunki please.... Share it with me may be I can help...." Ya k'arashe fuskarsa fal damuwa kana iya gano tsan-tsan damuwar cikin idanunsa...
Shiru tayi ba tareda ta iya furta koda kalma ba, Junaid kuwa sai faman aika mata muguwar kallo yake.... Ganin zata d'ago fuskarta yasa sa saurin saita kansa kana yace "I'm sorry... If you don't want to talk about it... But whenever you need a friend, always remember that I'll be here okay...."
Murmushi ta sakar masa had'i da sauk'e nannauyan ajiyan zuciya kana tace "Na gode Junaid..... Na gode daka shigo rayuwata ina jinka kaman d'an uwana kaman brother na...."
Murmushi ya sakar mata kana yace "Tabbas Allah ne ya had'amu sabida mun shiga matsala kusan iri d'aya abrayuwa...."
Jinjina kai ta d'anyi kafin tasa tafukan hannayenta ta d'an shafi fuskarta , a hankali ta soma fad'in
"Junaid I'm so confused.... Ayiya da Ammah suna farin ciki kuma sun basa full supports d'insu.... But yanda matsalan yake Uncle Siraj ne... Dukda abokinsa ne har yanzu bai basa go ahead ba.... Im a little confused, bansan nawa zanbi cikinsu ba, or maybe I should just follow my heart...."
Tunda ta soma magana ya kafeta da idanu k'irjinsa naci gaba da bugu, wato shege shi yasan makwancin shege shiyasa Siraj yak'i aminta niece d'insa ta auri Lamid'o... Lokaci guda ya d'an saki murmushi yana ci gaba da kissama shirinsa cikin zuciyarsa...
Lokaci guda ya jefo mata tambaya... "What's your heart keeps telling you.... Do you really love him....?"
Kallonsa tayi yanda ya jefo mata tambayar idanunsa sun firfito waje sosai alamun yana cikin tashin hankali...
Sauk'e idanunta k'asa tayi ba tareda ta iya basa amsa ba.....
"Asmah....!!" Ya kira sunanta a hankali
"Asmah please look up....!"
Kasa d'ago kai tayi sai bugu da k'irjinta ke famanyi bata zaci wannan babban tambayar daga gareshi ba... Saurin mik'ewa tayi tana tattaran kayanta saman table take fad'in "Muje nasan Malam Sile ya iso, muje muyi dropping d'inka...!"
Kafeta yayi da idanunsa wanda suka sauya launi, sosai yaci serious... Lokaci guda ta kuma jiyo muryarsa
"You haven't answered my question Asmah... Do you really love him? Why are you confused....?"
"Junaid we talk about this next time please, I'm exhausted already..."
Murmushi ya sakar mata kana yace "Ki kwantar da hankalinki and please ko kinje gida karki stressing kanki wajen tunani kinji, sannan ki ci gaba da addu'a..."
Murmushi ta sakar masa kana tace "Na gode Junaid naji dad'in shawarinka... And I'll like to introduce you to my family, already Ayiya taji labarinka kuma tanaso ta had'u da kai...."
Murmushi kwance saman fuskarsa yace "Nima inaso na had'u da Ayiyan nan don nasan tanaji dake, kar ki damu soon zanje insha Allah, kinga a yanda nake yanzu haka bai kamata naje ba, ya kamata na d'an shirya...."
Asma'u ta murmusa cikeda jin dad'i suka ci gaba da hiransu cikin jin dad'i har suka fito farfajiyan foundation d'in , tuni Asma'u ta mance wani damuwa dake cikin zuciyarta...
****
Daga bakin k'ofar d'akin ya tsaya hard'e da hannaye yana duban Deejoh dake faman shiryawa....
Tana k'ok'arin saka hijab suka had'a idanu, yana sanye cikin k'anan kaya shigarsa tun na d'azu...
Cikin sauri ta sadda idanunta k'asa...
A hankali Ahidjo ya soma takowa cikin d'akin, kafin ya ida shigowa Deejoh ta durk'usa tana gaidashi domin taga haka Innah keyiwa Baffah kuma harga Allah sosai yanzu take ganin girmansa...