Sashe 27
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'an murmusawa Nasaar yayi yana shiga kwana kana yace "Zeeza kenan, Yayanki yayi nisa da burin d'aukan fansa, I don't think akwai wani mahaluk'in da zai hanasa k'arasa abinda ya riga ya soma, abinda ya zab'a kenan mu taimaka masa ya k'arasa tunda shi aka zalunta.. Na sani Fansa ba abune mai kyau ba amma muddin baki so ki rasa yayanki dole ki taimaka masa ya cika burinsa, kar ki mance kin rasa iyayenki already.... Junaid kawai kike dashi, and fasa d'aukan fansar nan ga Junaid na nufin rasa rayuwansa ne, you perfectly well know this...."
A hankali ta sauk'e ajiyan zuciya had'i da gyara zamanta cikin motar, tabbas abinda Barr ya fad'i gaskiya ne, kuma idan tace ta cire kanta tabbas zata iya janyowa Nasaar ya rasa aikinsa, tunda idan Siraj yasan komai harda shi za'a kora..... A hankali tasa tafukan hannayenta ta rufe fuskarta....
Nasaar na hankalce da ita bai zarce dasu ko ina ba sai wani eatery mai d'an sauk'in kud'i....
Mamaki ya cika Azeeza ganin yanda Nasaar ya kawota... K'ak'aro murmushi ta d'anyi kana tace "Kai Barr wllhi I'm OK, you don't have to worry about me... Wllhi da mun wuce gida kawai...Kar ka damu I can still cook. Kuma kaga su Hammad na tabbata sun koma gida and they must be hungry....."
Kallonta yake tunda ta soma magana kana ya d'an murmusa yace "I insist, please let's eat here.... Sannan kar ki damu dasu Hammad zamu sai masu a nan idan munci, kinga kema kin huta da girki sai ki huta kawai...."
Kaman bazata fita daga motar ba sai kuma ta d'an murmusa ta bud'e marfin motar ta fito tana fad'in "OK shikenan babu damuwa, tunda kace haka, don ni dama yarana ne banso a barsu da yunwa...."
Annurin fuskar Nasaar ya k'aru jin yanda Azeeza ke matuk'ar k'aunar yaransa....
A tare suka jera suka shige har cikin restaurant d'in, suka sami table suka zauna kafin waiter ya k'araso yana tambayansu order.....
***
Cak ya tsaya yana sauraren mahaifin nasa daga cikin waya yanda yake ci gaba da maganar cikin fad'a...
"Look, I'm not paying you huge amount of money to be Imbecile.... Ta yaya zaka fad'i min haka, no bazasu bar wannan garin ba, kada ka kuskura ka bari su bar wannan garin, wllhi wllhi idan suka b'ace maka ni da hannayena zan kasheka..... Kaji na fad'a maka.... Useless kawai....! " Daga haka katse wayar yayi yana huci lokaci guda yake dogara sandarsa yana masifa shi kad'ai... Dai-dai nan Lamid'o yayi sallama ya shigo wargajejen parlorn....
Kallon wulak'anci Alhaji Bulama ya watsa masa ba tareda yace komai ba har ya isa saman kujeransa ya zauna....
Saman carpet d'in dake baje tsakiyar parlorn Lamid'o ya durk'usa saman gwiwoyinsa yana gaida mahaifin nasa.....
Bai amsa ba sai kunna sigari da yayi yana zuk'a idanunsa naga tapkeken k'ofar glass dake can bayan parlorn.....
Lamid'o ya k'ara fad'in "Daddy mun yini lafiya....."
"A gidan uwarka na yini lafiya, shege tsinanne maras neman albarka, har sau nawa zan ce maka ni ba mahaifinka bane har sai ka cika min burina.... Shashasaha kawai k'aton banza....."
Tunda Alh Bulama ya soma magana Lamid'o ke huci, zuciyarsa na masa wani irin zogi da rad'ad'i...
Murya a dake ya soma fad'in "Alh Bulama I'm sorry, but I can't do what you are asking me to do... I just can't.... Sannan nazo nan ne na sanar da kai koda bazaka saurareni ba.... Zan nemi auren Asma'u Laushi d'iya ga marigayi....." Baikai aya ba yaji sauk'an sanda a kafad'arsa Alh Bulama ya kwad'a masa.. Cikin huci yaci gaba da fad'in
"I see.... So wannan shine reason d'inka? Shine dalilin da yasa ka zama soko maras amfani, na turaka ka min aiki ashe kana can kana hauka kan gurguwar mace.... What's gotten into you Lamid'o... Giyan naka ya soma fad'a maka k'arya har haka.... Toh wllhi baka isa ba.... Baka isa kazo min da wannan cancen ba kana jina.....!!" Ya k'arashe cikin tsananin daka tsawa...
Sassauta murya Lamid'o yayi yana fad'in "Please Baba ka k'yaleni na sami farin ciki na... I dedicated my entire life wajen yin duk wani aiki daka umarceni,...." Ya d'an ja fasali hawaye na neman ciko idanunsa yake ci gaba da fad'in
"Daddy.... I never loved any woman before .... I just took women for granted that I thought it was my right to discarded them like an old socks when I'm tired with them.... Now I've punished for that arrogance fate gave me the only woman who could put me on my place.... That woman is Nana Asma'u... I love her with all my heart..."
Shaye da mamaki kurum Alhaji Bulama ke duban Lamid'o lokaci guda ya kece da dariya kana yace "Bansan bakada hankali ba sai yau.... Idan karen hauka ya cije ka ka kuma zuwa min da zance makamanciyar wannan... Wllhi wllhi kaji na maka rantsuwa rufeka zanyi a d'aki a nemeka a rasaka, kuma banda abinka ai idan ka tonawa Sirajo ko kai wanene shine mutum na farko da zai soma dab'a maka wuk'a.... Ban fara irin wannan wasan dakai ba... Maza tashi ka bani waje... And don't forget I have eyes everywhere.... Don't try anything foolish...." Daga haka mik'ewa yayi ya shige d'akinsa....
Lamid'o ya dafe kansa yana tunanin ta yanda zai soma b'ullowa lamarin.... Tabbas yaji mahaifinsa na waya kenan ba dashi kad'ai mahaifinsa ke aiki wajen ruining Laushi Family ba harda wasu, dole ya zak'ulo koma wanene ta haka ne kurum zaisan bak'in k'udirin da ya jima cikin zuciyar mahaifinsa.... Da wannan tunanin ya mik'e zai fice daga parlorn.. Har ya kai k'ofa ya hangi wayar mahaifin nasa saman table cikin sand'a ya dawo da baya ya d'aga kai sama yaga babu wata camera a parlorn, lallab'awa yayi ya suri wayar ya fice cikin sauri......
***
Dai-dai k'ofar restaurant d'in yayi parking kafin ya juyo ya dubi Nana H dake faman bin restaurant d'in da kallon k'yama kana yace "Sweetheart muje koh...."
Girgiza kai tayi tana mai murmusawa disbelievingly kana tace "Oh wait... Uncle I don't know that you're eating in this kind of place.... It doesn't suite your personality.... Haba Uncle ai da kunya aga muna shiga restaurant d'in nan...." Ta k'arashe tana kuma yamutsa fuska..
Murmushi kawai Siraj yayi kana yace "Yeah wani sa'in nakan je wurare masu sauk'i domin nayi experiencing rayuwa mai sauk'i, yin hakan nada kyau... Kar ki damu abincinsu da dad'i na tabbata you'll definitely love it... Oya zo muje....." Ya k'arashe yana ficewa daga motar.....
Yatsina fuska ta kuma yi ba don taso ba ta sauk'o daga motar suka nufi cikin restaurant d'in, cikin sauri ta sakale hannunta cikin na Siraj ganin wasu 'yan mata a gefe suna binsa da mayen kallo...
Tunda Nasaar ya soma magana ta kasa ci gaba da cin abinci sai faman bugu da k'irjinta keyi, da gaske Nasaar sonta yake, toh anyama ita tama san meye soyayyan?...... Muryasa ya katse mata tunaninta sanda yaci gaba da fad'in
"Azeeza tun ranar da na soma had'uwa daku a train station, tun ranar da na soma d'aura idanuna akanki Allah ya jarabceni da k'aunarki.... I love you Zeeza like I never loved anyone before..... Dan Allah ki zamto mahaifiya ga yarana wanda suka rasa tasu mahafiyar...." Ya k'arashe idanunsa kan fuskarta...
A hankali ta d'ago idanu tana dubansa ba tareda ta iya furta koda kalma ba...
Cak Siraj yaja ya tsaya sanda ya hangi table d'insu Nasaar....
Bata iya baiwa Nasaar amsar tambayarsa ba sai fad'uwar gaba mai tsanani da ya ziyarceta, lokaci guda tamkar wacce aka zabura ta waigo tana duban bayanta, aiko nan ta hangesa tsaye hannunsa sakale cikin na wata kyakkyawar budurwa maijida gayu, ganinsa da budurwar sai yafi haifar mata da fad'uwan gaba fiyeda tambayar da Nasaar yayi mata.......
*SameenaAleeyou📚*[1/7, 8:47 AM] +234 802 741 0766: *FUSKA UKU*🏮
*20*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Lokaci guda Azeeza ta saita kanta sanin cewa janyo hankain Siraj ya auka wa soyayyarta shine mak'asudin soma aiki a kampaninsa, amma kam tasan ba abu bane mai sauk'i ta iya abinda Yayan nata ya umarceta domin kuwa Siraj nada wani irin baiwa da gizo wanda ba ko wani d'an Adam Allah ke badawa ba....
Nasaar ne yayi saurin mik'ewa ya isa ga Siraj yana gaidashi, shiko Siraj d'in idanunsa k'yam kan Azeeza ganin yanda tayi banza kaman bata gansa a wajen ba dukda ya kasance Oganta wajen aiki, takaicin yarinyar ya kuma turnuk'esa...
Nasaar yaci gaba da fad'in "Sir ku zauna mana barin je na sami waiter d'in, ku zauna please ga menu...."
Banda kallon wulak'anci babu abinda Nana H keyima Nasaar, koda ya gaidata ma a yastine ta amsa....
Fuska babu yabo babu fallasa Siraj yace "Kar ka damu Nasaar waiter d'in zai k'araso... If you don't mind zamu zauna a table d'inku...."
Nasaar ya fad'ad'a murmushinsa yana fad'in "Sure Sir... this will be a huge honor ...." Ya k'arashe yana gyaramasu kujerun....
Gaba d'aya tak'i yarda ta d'ago kai su had'a idanu da Siraj shiko ko k'yafta udanu akanta baiyi.... Har saida ya zauna saman kujeran kafin Azeeza tayi ta maza ta d'ago kai suka kuwa had'a idanu.... Lokaci guda ta saki murmushi had'ida yin fari da idanu tana fad'in "Barka da rana Sir, what a coincidence....!"
"Barkanki...." Ya fad'i a tak'aice...
Murmushi bai bar saman fuskar Azeeza ba ta maida dubanta ga Nana H wacce ke binta da kallon tsana
"Barka da rana Hajiya, it's a pleasure meeting you..... Oh by the I'm Azeeza.. And.... His new secretary..." Ta k'arashe idanunta kan Siraj wanda mamakin yanda Azeeza ke faman zuba ya hanasa tab'uk'a komai...
Wani irin murmushin rainin hankali Nana H tayi tana bin hannun Azeeza da kallon k'ask'ance alamun tafi k'arfin ta mik'a mata hannu suyi masabaha kana tace "Oh! What an introduction... It's good that I bumped into you, Janet tasan dokokina akan Uncle love sabida haka kema ya kamata ki sani... Kodayake seems you're on a date bai kamata na katse maku soyayyarku ba... Keda saurayin naki kun dace, if I'm not mistaken kaman kaman nasan fuskar nasa a Laushi group...."
Isowan waiter ne ya katse shiru da ya gifta tsakanin tun sanda Nana H ta soma magana....