Sashe 16
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka tafi hankalin Nana A bai kwanta ba gaba d'aya sai ta koma wani iri, tana wajen ne kurum amma hankalinta bai wajen.... Ma'aikatan wajen sai kai komo suke suna rabon kayan tallafin ... Gaba d'aya Nana Asma'u ji tayi bazata iya jure zaman wajen ba har a gama taron.... Haj Larai k'awar marigayiya mahaifiyarsu itace a matsayin mai kula da komai na cibiyar, dole Ayiya ta sameta ta sanar da ita zasu tafi sabida halin da Nana A ke ciki gaba d'aya tunda 'yan uwan nata suka tafi hankakinta bai kwanta ba....
Cikin sauri suka nufo waje dandatson musakai sai rapka tafi suke tunda suka hangi fitowar Nana Asma'u.....
Cikin tafiyarta wanda yafi kama da d'ingishi take takawa lokaci guda wayarta dake cikin jaka ya shiga ruri lokaci guda ta soma k'ok'arin ciro wayar daga jaka, ga jama'a sai faman mik'a mata gaisuwarsu suke... Garin kiciniyar ciro waya a jaka wayar ta fad'i k'asa...
Dai-dai ta sunkuya d'aukan wayar kenan shima ya kai hannunsa.... Wani irin bugu k'irjinta yayi ta shiga bin hannun nasa da kallo.... Lokaci guda Nana A tayi saurin d'aga hannunta tana kallon mutumin wanda ke ta faman had'a mata wayarta data tarwatse a k'asa.....
Saida ya ida had'a mata wayar tas kafin ya d'ago fuskar sa suna duban juna....
*SameenaAleeyou📚*
[12/19, 6:38 PM] +234 810 044 6653: *FUSKA UKU*🏮
*12*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Murmushi kwance saman fuskarsa yake dubanta yanda tayi sakare tana dubansa.... Gaba d'aya tayi nisa duniyar kallon wannan gurgu dake zaune cikin kekensa a gabanta.... Muryarsa ta jiyo yana fad'in "Miss here you go....." Ya k'arashe yana mai mik'a mata wayar....
Saurin saita kanta tayi kana tasa hannu ta amshi wayar had'ida k'ak'aro murmushi saman fuskarta...
"Na gode bawan Allah....." ta fad'i still murmushi saman fuskarta
Shima murmushin yake kana yace "Babu komai, ki dinga kula sabida wayoyi irin naku faduwa k'ank'ani suke su sami matsala ga tsadan gaske...." Yana ida fad'in haka ya soma tura kekensa da niyar barin wajen...
Yanda yayi maganar cikeda kulawa ya sanyata kuma dubansa tana mai juya wayar hannunta.... Cikin sauri ta bi bayansa tana fad'in "Amm.. Nace ba....."
A hankali Junaid ya kaikaito yana dubanta....
Murmushi saman fuskarta tace "Na gode sosai...."
Da gefen bakinsa ya murmusa kana yace "Babu komai fah...."
Zai soma tafiya Asma'u ta kuma tsaida shi da fad'in "Tareda kai akayi taron nan gaba d'aya...?" ta tambaya tana dubansa
A hankali ya jinjina mata kai ba tareda ya furta komai ba....
Cikeda mamaki tace "Toh ya ban ganka da wani kyauta ba ko bai iso kanka bane....?"
Junaid ya kuma murmusawa kana yace "Kar ki damu Miss na kyautar da nawa ne ma wanda yafini buk'ata, da inada hali nayi makamancin abinda kikayi da nayi domin taimaka wa 'yan uwanmu masu lalura irin tamu, saidai dukda haka na gode ma Allah da ya bani ikon halartar wannan taro da kika gudanar, naji dad'i sosai kuma na yarda akwai mutanen kirki A DUNIYAR MU..."
Asma'u ta kuma binsa da kallon mamaki, ashe dai akwai mutane irinta da yawa, lokaci guda ta sakar masa murmushi kana tace "Niyyanka na alkhairi Allah ya biyaka, idan bazaka damu ba dan Allah inason sanin sunan ka sannan inaso kayi register da foundation d'in nan please....."
Junaid ya kuma d'an murmusawa yana dubanta yanda take maganar alamun ta gaji da tsayuwa sabida lalurar k'afarta kana yace "Da alama kin gaji da tsayuwa..."
Gyara zaman mayafin doguwar rigarta tayi tana d'an waige-waige yanda zata hango abin zama nan kuwa ta hangi wata kujera daga can gefe, cikin d'ingishi ta nufi kujeran saidai kafin ta k'arasa ga kujeran Junaid ya isa ya d'auko mata kujeran.... Ta bisa da kallo fuskarta d'auke da murmushi.....
Gyara zaman kujerar tayi tana mai furta kalmar godiya kana ta zauna bisa kujeran suna fuskantar juna...
Ta kuma gyara zaman gyalenta da iska ke faman fifitawa kana tace "Umhum ina saurarenka ka sanar dani sunanka..."
Junaid ya sauk'e hular sanyi dake kansa fuskar sa ya bayyana sosai wanda hakan saida ya kuma sanya Asma'u sabon fad'uwan gaba....
Tabbas ya lura da hakan kuma da biyu yayi hakan, yasan dalilinsa nayin hakan...
Saida ya d'an mik'e sosai cikin keken nasa kana ya soma fad'in "Sunana Junaid.... Saidai register da foundation d'inki ne bansan ko zan iya ba....."
"Junaid..." Ta maimaita a hankali kana taci gaba da fad'in "Dan Allah kar ka yanke hukunci cikin gaggawa, kayi shawari ko zaka iya register damu please... Mutane irinku mukeso a wajen nan.... Please Junaid..."
Sunansa data ambata k'arshen kalamanta saida ya sanyasa d'ago idanu yana dubanta... A hankali ya saki murmushi kana yace "Shikenan zanyi yanda kika ce Miss.. Zanyi shawari...."
Asma'u ta murmusa cikeda jin dad'i kana tace "You can call me Asma'u or Nana A haka ake kirana a gidanmu...."
Junaid ya kuma murmusawa gani she's so naive, she can trust easily, sam manipulating d'inta bazai masa wahala ba.....
"OK.... Asmah..."
Kallonsa tayi jin sunan da ya kirata dashi wanda babu wanda ya tab'a kiranta dashi... _Asmah_ ta maimaita a hankali, tabbas sunan ya mata dad'i..... Gani irin kallon da yake mata ya sanyata sadda kanta k'asa lokaci guda bugun k'irjinta ya k'aru... Sun shafe kusan minti guda babu wanda ya kuma magana har saida suka jiyo muryar Ayiya tana fad'in " 'Yar Albarka ina kika shige inata nemanki, hankalina duk ya tashi...."
Saurin mik'ewa Nana A tayi ta nufi Ayiya tana fad'in "Ayya 'yar tsohuwata I'm sorry gani nan a nan, na fad'a maki kar ki damu bazan b'ata ba...."
"Yo ba dole na damu ba, tun d'azu nida Larai muke nemanki, lafiya kikazoki nan kika zauna....?"
Sai sannan Nana A ta juyo yanda ta bar Junaid a zaune da niyyan introducing d'insa wa Ayiya saidai wayam bataga kowa ba, babu Junaid a wajen.....
Mamaki ya cikata, toh ina ya shige yanzu yanzun nan.....
Ganin tana waige-waige ya sanya Ayiya tayata dube-duben tana fad'in "Menene kam kika gani....?"
D'an sauk'e ajiyan zuciya Nana A tayi kana tace "Muje Ayiya, mu k'arasa asibitin mu duba jikin Nadiya..."
Ayiya ta jinjina mata kai kana ta rik'o hannunta suka soma tafiya, har lokacin Nana A bata dawo dai-dai ba....
***
*Tambuwal*
Wayar ce ta kuma shigo mata tana duban lambar ba tareda ta d'aga ba, tasan bazai tab'a barinsu ba, bazai tab'a bari mata Mairo har abada ba, shin ko wannnan garin zasu bari su kuma komawa wani garin, bata jin zata iya damk'a Maironta wa mutumin da tasan cutar da ita zaiyi sannan bata jin zata iya maida Mairo ga danginta tunda tasan dangin nata cikin had'ari suke rayuwa, tabbas tasan ALHAJI BULAMA bazai tab'a barin dangin Mairo ba sai yaga bayansu, itako bazata bari tanaji tana gani ta tura Mairo cikin wannan musiba ba, gwara su ci gaba da yawonsu wa gari wa gari itada Maironta, tinda dai ya mik'a mata ita a hannunta toh yayi kuskure domin Mairo ta zama d'iyarta na har abada, bazata tab'a sanar da ita cewa ba itace ta haifeta ba..... Bata ida tunanin ba wayar ta kuma k'ara....
Dadda tayiwa wayar k'uri domin babu abinda ta tsana kaman taga kira da bak'uwar lamba....
Saida aka kira sau uku a na uku tayi ta maza ta d'aga don ko babu komai tasan dai-dai da ko wani shege take....
Daga d'aya b'angaren dariya ya fashe dashi kana yace "Bintu kenan..... Ina Mairo ta... Da fatan tana lafia....?"
Kaman bazatayi magana ba sai kuma tace "Alhaji barka da rana....."
"Baki amsa min tambayata ba, Ina Mairo..?"
Kasa furta komai tayi tana tunanin ta yanda akayi Alhaji Bulama yake samun layinta..... Tabbas dole ta tattari Mairo su kuma yin hijira kafin ya cimmasu....
"Kina jina Bintu... Mairo amana ce a hannunki kuma nasan kina son Mairo fiyeda komai A DUNIYARKI kici gaba da kulamin da Mairo har na k'arashe cikita burina A DUNIYATA na auri Mairo na bata duk wani kulawa da gata da na hanata samu daga danginta...."
Dadda ta katsesa da fad'in "Alhaji yanzu a shekarunka har kana tunanin auren yarinya kaman Mairo.. Haba Alhaji dan Allah ka k'yalemu haka nan, wllhi Mairo soyayyata da duk wani kulawa tawa ya isheta, dan Allah ka....."
Dakatar da ita yayi da fad'in "Bintu kenan, ashe ke har kin isa ki sanar dani abinda zanyi...? Idan ban mance ba da hannayena na mik'a maki Mairo shekaru ashirin baya ashe kuwa kinga dawo da ita hannuna bazai maki wahala ba... Kar kiyi tunanin zaki tab'a b'ace min a fad'in k'asar nan domin kinsan duk yanda kika tafi zan cimmaki....." Daga haka bai saurari cewarta ya katse kiran....
Dadda tabi wayar da kallo tana tunanin lamarin.... Kai inaa wllhi bataga mahaluk'in da zai rabata da Mairo ba ko shi waye, duk k'arfin arzikinsa duk k'arfin mulkin sa, Mairo d'iyarta ce duk bala'in da za'ayi.... Ta k'arashe tunanin nata tana wani irin huci tamkar mai shirin taran fad'a.....
****
Cirko-cirko suka taddasu a asibitin ga mahaifiyar Nadiya sai kuka take Ammah na gefe na bata baki, Lamid'o na ganinsu ya k'araso da sauri ya taresu, Nana H kuwa tayi lamo jikin Uncle Siraj idanunta gaba d'aya sun kod'e alamun taci kuka, daga ita har Siraj d'in dole su baka tausayi... Cikin sauri Nana A ta k'arasa garesu had'i da zama b'angaren Uncle Siraj ta dama ta shiga lallashinsu daga shi har Nana H d'in... Nan Lamid'o yake sanar da Ayiya an shiga aiki wa Nadiya sabida had'arin da tayi ba k'aramin had'ari bane....
Kowa yayi cirko-cirko da kalan addu'an dake bakinsa.....
***
*Misau*
Baffah na zaune tsakar gida yana cin abinci kafin lokacin komawa kasuwa tayi ya koma yaji motsi daga cikin rumbu.... Tun yana jiyo motsin kad'an har dai yaji da gaske motsi ne.... K'uri yayima k'ofar rumbun ba tareda yaci gaba da cin abincin ba....
Kaman 'Yar kyanwa haka ya hangeta tana fitowa daga tsakankanin buhuhuna..... Mamaki ya cika Baffah, abin har yaso basa dariya... Banda yarinta irinta Deejo ya zaki shige tsakankanin buhuhuna na abinci idan tsautsayi ya auka buhu ya fad'o maki fah...? Ya d'an girgiza kai had'i da yin murmushi tana lek'e-lek'e alamun tana son fitowa kana yace "Fito abinki Deejo Gaje bata nan...."
Cikin sauri Deejo ta k'arashi fitowa, dai-dai lokacin Innah ma ta fito don taji maganar Baffah tasan da Deejoh yake.....