Sashe 46
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali Nazir ya soma bud'e idanunsa yana shafa gefen kansa da yake masa zafi da alama bugawa yayi.... Kallon yanda yake ya soma yi yana k'ok'arin recalling abinda ya faru dashi.... Idan bai manta ba he was at the airport yana k'ok'arin barin k'asar zuwa k'asar Ghana, wasu mutane biyu suna biye dashi a baya d'aya ya sha gabansa yayinda d'aya ya toshe hancinsa da farar tsumma.... Kallon d'akin da yake ya shiga yi kafin ya mik'e yana girgiza kai yake fad'in "Oh no no no.... Bulama you can't do this to me.... Where am I...?"
Bulama dake zaune wata parlor ya d'ora k'afafu d'aya bisa d'aya cikin k'aramar computer d'insa dake hasko masa cameran da ya saka cikin d'akin da aka gark'ame Nazir murmushi yake yana duban Nazir d'in lokaci guda yake tuna cin amanarsa da Nazir yayi.... Yana kallo wasu k'arti suka bud'e d'akin suka shiga jin Nazir ya tashi... Tamkar wad'anda aka aiko nan suka shiga dukan Nazir ta ko ina babu magana sai jibgansa kurum suke.... Wani leda cikeda ruwan zafi suka dannan kan Nazir ciki suna basa wani nau'i na azaba....
Lokaci guda Nazir cikin tsananin jin jiki yake fad'in "Bulama I know you're watching this.... And you're enjoying it, amma ka sani bazaka tabbata kana yi ba... Lokacin ka zai k'are kaman yanda na Fir'auna ya k'are.... Zaka mutu and you'll rot in hell till eternity..." Bai kai aya ba suka kuma danna kansa cikin ruwan, sai faman wutsil wustil da k'afa yake sabida azaba...
Daga yanda Bulama yake zaune hard'eda k'afufuwa dariya ya fashe dashi kafin ya mik'e ya nufi d'akin horon Nazir....
Yana shigowa suka dakata da azaban da suke gallazawa Nazir, Nazir ya d'ago kansa dake d'igan ruwan azaba yana aikawa Bulama mugun kallon da idanunsa da suka koma tamkar garwashin wuta kana yace "You rat.... You'll pay for this....." Bai kai aya ba Bulama ya sauk'e masa sandar hannunsa....
Nazir bai giving up ba ya kuma d'ago fuska kana yaci gaba da fad'in "I love her. .... I love Mairo, and I'm willing to give my life for her....."
Dariya Bulama ya fashe dashi kana yace "You're so delusional young man.... Do you really know what I do to a Snitch like you....?" Ya kuma murmusawa kana yace "I won't end your life now, but believe me you're going to suffer here, wahalan da sai ka zab'i mutuwa fiyeda rayuwarka..." Yana ida fad'in haka ya kuma fashewa da dariya kana yace "Enjoy your company traitor..." Daga haka ficewa yayi yana bushewa da wata irin dariya....
Yana fitowa wayan Nasaar ya gani na shigo masa.... Wani d'akin ya nufa kafin ya d'aga wayan Nasaar, lokaci guda yake furta... "Alright, perfect mu had'u a can gida sai ka bani komai in details...." Daga haka katse wayar yayi yana cangwala sandarsa had'i da d'ingishi har ya isa mota...
Wajajen k'arfe goma na safiya ya iso gidan, nan ya tadda Nasaar na jiransa.... Bulama na sauk'owa Nasaar da guards suka take masa baya.....
A babban parlornsa suka yada zango shida Nasaar.... Bulama ya kurb'i ruwa kana yace "I'm all ears Attorney, give me good news...."
Gyara zama Nasaar yayi kana ya soma fad'in "Boss about those Estates da na fad'a maka Siraj zai saya a nan Jabi... Yanzu maganar da nake maka ya sayesu, ni ya tura na had'u da client d'in akayi komai....."
Wani dariyan jin dad'i Bulama ya fashe dashi kana yace "What a great news....! Yayi kyau Nasaar, you keep the good work...."
Nasaar ya kuma murmusawa yana gyara zaman suit d'insa kana yace "Thank you Boss...."
Bulama ya jinjina kai kana ya zaro wata check yayi rubutu bisa ya mik'awa Nasaar....
Cikeda rusunawa Nasaar ya karb'a, kafin yayi sallama wa Bulama... Jinjina kai Bulama yayi kana yace sai sunyi magana....
Har Nasaar yakai k'ofa ya jiyo muryar Bulama yana kiran sunan sa...
Dawowa yayi da baya cikeda rusunawa yana mai amsawa...
K'uri Bulama ya masa tamkar mai karantarsa kana ya soma fad'in "Nasaar I trust you hundred percent, don't ever try something that will break this trust I've for you...." Ya d'an murmusa kana yace "Bana yafewa maci amana... Be careful...."
A hankali Nasaar ya jinjina kai kana yace "Never Sir, bazan tab'a cin amanka ba.. I promise..."
Murmusawa Bulama yayi kafin yace "Good for you.... By the way ina jikokina, I hope suna lafiya kuma basu buk'atan komai.....?"
Murmusawa Nasaar ya kuma yi kana yace "Suna lafiya, bazasu tab'a neman komai su rasa ba....."
Murmusawa Bulama ya kuma yi had'i da jinjina kai kana yace "Kana iya tafiya...."
Zama Bulama yayi bisa kujera kafin a hankali ya furta "Mas'ud..... Ka mutu ka bar baya da k'ura, I won't rest har sai naga k'arshen duk wani wanda ya fito daga tsatsonka, duk wani dukiyar da ka bari wa iyalanka sai naga bayanshi.... I'm sorry abokina...." Yana ida fad'in haka ya kuma d'aukan ruwa yana kwankwad'a....
***
Yauma tare suka fita lokacin lunch.... D'an yatsina fuska tayi tana dubansa kana tace "amma dai kasan ni sakatariyarka ce not your companion, stop taking me to places please.... And stop wasting your money on me please bana buk'ata..." Ta k'arashe tana jujjuya masa idanu cikeda tsiwa....
Idan steering wheel d'in motarsa ya amsa toh kuwa shakka babu shima zai amsa, tab'e baki ta d'anyi tana duban hannunsa dake rik'e da steering kaman ka tab'a jini ya fito sabida freshness...
Siraj baiyi parking ba saida ya iso k'ofar Down Town..... Kallonsa tayi cikeda mamaki...
Saidai kafin tayi magana Siraj yayi unlocking motar ba tareda ya kalleta ba yace "Shall we...." Yana fad'i yana gyara zaman business suit d'insa
D'an fuzar da iska tayi kana tace "Do I have a choice...." Fitowa tayi tana take masa baya, d'an jiranta kad'an yayi suka shige ciki a tare... Aiko ma'aikatan wajen na hangosu suka k'araso suna gaishesa had'ida directing nasu special area don tuni Siraj ya biya reservation.....
Azeeza tasha mamakin ganin yanda akayi k'awata wajen da kwalliya... Kasa zama tayi sai bin wajen da kallo take, Siraj kuwa na hankalce da ita baice komai ba sai zama da yayi yana duba menu d'in dake ajiye bisa table d'in....
Har Siraj yayi order Azeeza bata daina tab'e tab'en baki ba... Koda waitress ta tambayi order d'in Azeeza Siraj cewa yayi a kawo mata irin nasa....
Still ko kallonsa batayi ba, saima k'ok'arin ciro wayarta dake faman ringing cikin k'aramar side bag d'inta take.....
Ganin lambar Nasaar ne yasa gabanta mugun fad'uwa kasa d'agawa tayi, cikin sauri ta saka wayar a silent.... Kusan sau uku tana yin haka dai-dai lokacin da aka k'awata gabansu da delicious....
Kafeta da idanu yayi ganin tak'i d'aga wayar.....
Jin bazai daina kira ba ya sanyata kashe wayar gaba d'aya don sam bata so Siraj ya fahimci akwai wani abu tsakaninta da Nasaar....
Hankali kwance yake cakalan abincinsa lokaci guda ta stinkayo muryarsa yana fad'in "Was that your boyfriend... Meyasa kika kashe wayar...?" idanunsa naga plate yayi maganar...
Saida ta kuma juya idanu kana tace "Nasan aikina kuma na san Boss d'ina ya hana kula samari lokacin aiki ko ka mance ne...."
D'ago idanu yayi yana dubanta had'ida ajiye fork d'in hannunsa kana ya d'an murmusa lokaci guda yakai idanunsa kan plate d'inta wanda ko tab'awa batayi ba kana yace "Ki ci abinci 3 dot zamu bar wajen I've some clients to attend to..." Ya k'arashe yana mai ci gaba da cin abincinsa....
Girgiza masa kai tayi kana tace "I can't... Im not used to places like this.... Kawai idan ka gama mu tafi...."
D'an murmusawa yayi kana yace "You should try this it's delicious... Ai na zaci yanda kike da tsiwa d'in nan cin abinci a wajaje irin nan bazai zame maki matsala ba..."
Dubansa tayi fuska a tab'e kana tace "Whatever, and yes you don't know many things about me, do you?...."
Murmusawa Siraj yayi kana yace "Don't worry, I can assure you that we will learn more of each other over the years we gonna spend together...."
Da mamaki take dubansa kana tace "Did you say years...?" Ta kuma d'an murmusawa wanda yafi kama da yak'e kana tace "Kar ka mance shekara guda tak zamuyi a tare don next year by this time ina school insha Allah...."
Murmusawa Siraj ya kuma yi kana yace "Kar ki damu zan barki kiyi school don ni a tsari na bazan hana Matata neman ilimi ba...." Ya k'arashe kyakkyawan murmushin da bata tab'a ganin yayi irinsa ba kwance saman fuskar sa...
Gaba d'aya sai ji tayi jikinta yayi sanyi, abinda ta jima tana k'aryata ma zuciyarta gameda shi taji na kuma taso mata, bata kuma kallon idanunsa ba sai janyo plate d'in abincinta da tayi
Da k'yar ta soma cakalan abincin don tasan daga nan wani meeting d'in nasa suka nufa... Suna fitowa daga restaurant d'in Hilton suka nufa yanda zai had'u da clients d'in nasa confidentially....
Duk wannan zirga zirga da suke Nazir na biye dasu a baya ba tareda saninsu ba... Ganin sun nufi Hilton ba k'aramin shiga tashin hankali yayi ba... Wasu irin tunani ne barkatai sukayita ziyartar kwanyarsa.... Abinka da wanda bai yarda da kansa ba sai yana ganin tamkar Siraj mugun nufi yakedashi akan Azeeza, wani irin tsanar Siraj ya kuma tasowa ya tokare masa mak'oshi.... Cikin sauri ya shiga neman layin Nana H
Tana d'agawa Nasaar ya soma sanar da ita abinda ke faruwa.... Zuciyarta ya shiga mata wani irin k'una.. A d'ari ta fice ta suri motarta ta fice daga gidan, ...
"You're death you little witch..."Ta furta cikin tsananin b'acin rai
***
Nana A na fita daga office d'insa yayi saurin janyo wayarsa yana kuma neman layin Sabi'u... Bugu uku Sabi'u ya d'aga, cikeda k'osawa Junaid yake fad'in
"Sabi'u, ina saurarenka.."
Daga d'aya b'angaren Sabi'u yace "Ahidjo yana hanyar Abuja gobe.... So I'll get my boys ready, and don't forget to transfer the cash to my account.... I'll take care of everything ka gane..."
Jinjina kai Junaid yayi kana yace "Perfect, sai kaji daga gareni...."
*SameenaAleeyou📚**FUSKA UKU*🏮
*34*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*