Sashe 41
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafeta da idanu kurum Siraj yayi ba tareda yace komai ba don gaba d'aya Lamid'o ya gama b'ata masa rai....
Rashin walwala da annuri da ta gani a fuskar tasa ya sanyata mik'ewa baki a ture tana fad'in "Fine, zan baku waje tinda an soma b'oye min abu a gidan nan...."
Daga Siraj har Ammah baki sake suke binta da kallo....
Tsananin soyayyar da sukewa Nana H ya hanasu ganin rashin kunyar nata saima watsar da zancen nata da sukayi suka soma tattauna abinda ya zaunar da Siraj kan batun Nana A da Lamid'o, Siraj ya sanarwa Ammah komai, bai sami Lamid'o ba kuma wayarsa bata shiga, hakan na nuna shid'in mai laifi ne....
Ammah ta kad'a kai zuciyarta na mata zafi take fad'in "Yayi dai-dai, kuma wllhi wllhi Sirajo kaji na rantse ko bayan raina ne ban yarda ka baiwa wannan good for nothing friend d'in naka auren jikata ba.... Kai ko k'ofar gidana ban yarda na kuma ganinsa ba, watsettse kawai gantalalle... Ni bamu ma tab'a sanin iyayensa ba, a ina ne ma kuka soma had'uwa dashi, gwara wancan d'ansandan mijin Hafsat yakan tafi yaga iyayen nasa kuma a Nigeria suke amma shi wannan babu kowa nasa da muka tab'a sani ko gani...."
Siraj ya kuma tattare naman goshinsa had'i da fuzar da iska kana yace "Wllhi Ammah a sch muka had'u a United States, kuma ya shaida min iyayensa suna can States da zama Shi kuma yana son zaman Nigeria shiyasa ma nayi employing d'insa a Laushi Group..... amma ta faru ta k'are, ni zan d'auki matakin yaudarar daughter ta da yayi...." Shiru ya d'an ratsa tsakani, Siraj ya d'an kuma yin gajeren saki kana yace "Ammah wllhi I feel responsible for everything, I feel responsible for what Asma'u is going through, nayi iyaka k'ok'arina wajen ganin na tsareta daga yaudarar samarukan zamani sabida yanayin lalurar da take fama dashi, sai gashi abokina amini na ya zamto mutum na farko da zai yaidareta...."
Ammah dai girgiza kai kurum tayi kana tace "Dukanmu Lamid'o ya bamu mamaki kuma mun godewa Allah da bai kaisa ga auren Asma'u ba.... Da sannu Allah zai cire mata soyayyarsa cikin zuciyarta...."
Bata kai aya ba Nana H ta fito daga yanda ta b'oye tana sauraren tattaunawar tasu, tamkar wacce aka tambayeta ta soma fad'in "Uncle ka daina ganin laifinka, babu laifinka ko kadan a nan, dukkanmu saida mukaja kunnen Nana A but she wasn't listening.... And besides Nana A fah ta samu wani saurayi a foundation d'in nasu... Kaman idan ban mance ba sunansa Ju... Waye. ... Ehen Junaid, yeah Junaid.... Kawai dai shirmenta take kan Lamid'o amma na hango tsantsan soyayyar wannan cripple d'in a idanunta.... Uncle you better ask her about that cripple kafin kuma wani fitinan ya b'ullo kai don wllhi I hate seeing you cikin tashin hankali Uncle, and idan wani abu ya sameka I'll never forgive Nana A..." Ta k'arashe tana bud'e hannayenta baki a tab'e baki....
A tare Ammah da Siraj suke duban Nana H ba tareda furta koda kalma ba, sunan da ta ambata shiketa yawo a kwanyar Siraj... _Junaid_ kaman ya tab'a sanin mai irin sunan can wasu shekarun baya.... Ganin zai auka wani duniyar tunani yasa sa watsar da tunanin tinda yasan shid'in business man ne mai huld'a da jama'a da dama ta yuwu wani abokin kasuwancinsa ne mai irin sunan a can baya.....
***
*Misau*
Washe gari tare suka dawo daga sallan asuba shida Baffah, da alama yanzu Baffah ya soma sakewa dashi dukda ba wani sosai ba, yakan sake masa fuska ya kuma amsa gaisuwarsa, wani lokacin har fira suke d'anyi da Baffahn, hakan ba k'aramin faranta ran Innah yayi ba, taji dad'i Allah ya cika mata burinta wanda a kullum take mafarkin hakan ta kasance batada sauran buri da ya wuce taga d'iyoyin Ahidjonta suna yawo tsakani.... Tana daga d'aki tana lazimi samar shimfidar sallah tana hango su Baffah da Ahidjo wanda tinda suka dawo daga sallah suka yada zango a tsakar gidan da alama magana suke....
"Baffah dama ina so naje na gaida mahaifan Khadijah ne....." Ya fad'i kansa a k'asa
Fuska babu yabo babu fallasa yace "Hakan yayi, Allah ya taimaka..." Daga haka mik'a hannu yayi ya janyo 'yar Jakarsa ta fata wanda Alqur'anin sa ke ciki ya gyara zamansa had'i da bud'e jakan, dama duk bayan sallan asuba yakanyi karatu har gari yayi haske... Ahidjo na ganin haka ya mik'e ya isa bakin parlorn Baffah yanda Innah ke nata lazimin, har k'asa ya durk'usa suka gaisa kafin ya mik'e ya nufi nasa sashen...
A dai-dai bakin farandar Innah ya hangeta tana alwala, ya jima sosai tsaye a wajen yana dubanta murmushi saman fuskar sa, sam Deejoh kam batama san da mutum a wajen ba har ta ida alwalanta.... Aiko tana mik'ewa sukayi ido hud'u.... Murmushi suka sakar ma juna kafin ta sadda kanta k'asa zata wuce sim-sim gudun kar Baffah ya hangota tinda zaune yake verandar sa... Muryar Ahidjo ta jiyo a hankali yana fad'in "Dee babu gaisuwa....?"
D'an tsayawa tayi had'i da dubansa kafin itama tayi k'asa da murya tace "Ba'a gaisuwa ba'ayi sallah ba...."
Ahidjo ya kuma murmusawa kana yace "Idan kinyi sallan kizo mu gaisa...."
D'an zaro idanu waje tayi had'i da mak'e kafad'a kana tace "Nak'i wayon...."
Wannan karan murmushi nasa mai bayyana hak'wara ne ya kuma yin k'asa da murya kana yace "Zan saka maki kallo fah...."
Deejoh ta kuma mak'e kafad'a kana tace "Amma dai bazakamin irin wasan jiya ba...."
Cikin sauri ya shiga jinjina kai kana yace "Na yarda... I promise..." Ya k'arashe yana kashe mata idanu guda...
Saurin rufe fuskarta tayi alamun kunya kafin ta shige cikin sauri...
Ahidjo ya bita da kallo murmushi saman fuskarsa kafin ya d'an girgiza kai ya shige sashensa
***
Wane irin killataccen d'aki aka kulle Lamid'o ciki, abincima turo masa ake ta k'asa k'ofa, Bulama ya hana ko kad'an a bud'e Lamid'o, k'arti ya saka masu tsaronsa....
Breakfast aka turo masa ta k'asan k'ofa kafin mutumin ya cire hannunsa Lamid'o yayi saurin capke hannun, mutumin nan yayi yayi ya k'wace hannunsa Lamid'o yak'i saki....
"Kaga dan Allah taimako d'aya zaka min...." Ya fad'i yana d'aure hannun mutumin jikin k'ofar....
"Wani taimako zan maka....?" Mutumin ya tambaya yana mai ci gaba da k'ok'arin k'wace hannunsa...
"Wayata zaka taimaka ka d'auko min na rok'eka..."
Tab'e baki mutumin yayi kana yace "Lamid'o kana neman fitina, ta ina zan samo wayarka bayan Boss ya amshe tun jiya...."
Lamid'o ya shafi kansa had'i da fuzar da iska kana yace "Ka taimaka min dan Allah koda SIM d'in ne ka kawo min numbers kawai zan d'auka akwai important calls da nakeso nayi dan Allah ba don ni ba, ka min wannan taimakon ko don alkhairi da kake samu daga mahaifina...."
Kaman bazaice komai ba don har Lamid'o ya cire rai kana ya jiyo muryarsa yana fad'in "Amma kasan yin hakan na daidai da rasa aiki na ko.... Gaskiya bazan iya ba, kama daina b'ata bakinka kana tambayata... Sake min hannu na tafi..."
Hankalin Lamid'o ya kuma tashi bai tunanin su kansu masu tsaronsa sunada makullin d'akin a wajensu, don Bulama da kansa ya gark'ame k'ofar k'arfen ya kuma tafi da makullin.....
Kaga idan ka d'auko min SIM d'ina ka bani waya ni zan maka babban kyauta, zan raba dukiyata da na jima ina tarawa kashi biyu na baka kaso guda.... Dan Allah ka taimakeni nayi waya...."
Barde yaji kud'i tuni ya soma hango kansa yayi kud'i kana yace "Shikenan kar ka damu ka bani nan zuwa azahar...."
Sauk'e ajiyan zuciya Lamid'o yayi kana yace "Na gode sai na jika...." Daga haka kwance d'aurin hannun mutumin yayi yana mai addu'an Allah sa Bulama bai cafke Nazir ba.....
***
Tamkar zautacciya ta mik'e daga saman gadon tana fad'in "Whatt!! Bash ban gane ba, what do you mean ba kowa a gidan, Citec house no 43 kace min babu kowa, da idanuna fah naga ta shige gidan...."
Bash ya kuma busa sigarinsa kana yace "Gaskiya wrong address ta baki don wannan gida ma yafi wata shida babu masu zama cikinsa...."
Huci kurum Nana H keyi zuciyar nai mata zafi, wato Azeeza tama raina mata hankali... Lallai yarinyar nan batasan da wanda take ba, lokaci guda wani tunani ya fad'o mata.... Murmusawa tayi kana tace "Ka gane Bash ka bar wajen kafin securities suyi suspecting wani abu.... Zamuyi magana kawai..." Bata jira cewan Bash ba ta katse wayar tana fashewa da wata irin dariya don tasan ta gama da Azeeza a babin Uncle.....
Time ta duba agogon ya nuna k'arfe 6:48am tsuka ta buga kafin tayi saurin fad'awa bathroom don yin wanka, rabonta da tashi farar safiya irinta yau ta mance idan ba tafiya tayi kwanan cikin jirgi ya kamata ba, dolema ta tashi yau taji ya Bash ya k'are da Azeeza a daren jiya sai gashi Bash bai tadda kowa gidan ba balle wata wai Azeeza....
***
K'arfe 8:30am Siraj ya fito cikin shirin tafiya office kai tsaye d'akin Nana A ya nufa domin duba yanda ta kwana dashike jiya gaba d'aya basu samu sunyi magana ba....
Ayiya na tayata shiryawa sukaji knocking d'in Siraj, Ayiya ce ta basa izinin shigowa yayinda Nana A taci gaba da shirinta,...
Gaisawa Siraj da Ayiya sukayi kafin Ayiyar ta fice tana fad'in bari ta sanarwa Malam Sile ya fito da mota..
Murmushi saman fuskar Nana A ta isa ga Siraj tana mai gaishesa... Saurin rik'o hannunta yayi suka zauna saman chaise lounge murmushi saman fuskarsa
"Morning sweetheart, how was your night...?"
Da murmushinta ta amsa da "Lafia lou Uncle, baka tafi office ba....?"
Siraj ya kuma murmusawa cikeda tausayin niece d'in nasa kana yace "Bazan tafi office banga halinda kika kwana ba Baby...."
Cikeda jin dad'i tace "Kai Uncle babu komai fah, ya wuce a wajena, and insha Allah na ciresa daga raina har abada.... He's already in the past, na maka alk'awari Uncle...." Ta k'arashe murmushi saman fuskarta....
Murmusawa ya kumayi kana yace "Masha Allah, haka nake sonji, Allah ya maki albarka ya zab'a maki abinda yafi zama alkhairi....."
Da murmushi saman fuskarta ta amsa da "Ameen Uncle..... Na gode...."