Sashe 95
Fuska Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kauda kai gefe tayi tana datasanin magana da tayiwa Nasaar don ta tsanesa fiyeda komai a duniya, shi kuwa Nasaar k'uri kawai ya mata cikin zuciyarsa yake furta ni mahaukacin ina ne da zan fiddaki bayan nasan direct wajen Siraj zaki tafi, da sannu zan koya maki soyayyata Azeeza a lokacin bakida wani zab'i da ya wuce ki soni, banida babban buri kaman Junaid ya kashe Siraj na tabbata idan Junaid ya kashe Siraj he'll rot in jail for the rest of his life daga nan bakida kowa sai ni dole kiyi hak'uri ki zauna dani da 'ya'ya na.... Murmushi ya saki sanda ya ida tunanin kafin ya mik'e ya kuma kulleta ya nufi gidan Bulama....
***
Suna isa asibitin suka nufi reception hankali tashe, take suka bada sunan Ammah nan da nan wata nurse tayi directing nasu har d'akin da Ammah take..
Ayiya na zaune gefe tana matsan hawaye yayinda Ammah ke kwance bisa gadon na'uran oxygen d'aure saman hancinta da bakinta, idanuwanta a rufe suke luff tamkar mai bacci... A kid'ime Nana A ta k'arasa kanta tana faman rik'e hannunta maras cannula, cikin kuka take furta "Ammah, Ammah mai ya sameki, Ammah please don't leave us kinji..... Ammah...." Muryarta ya sark'e sabida kuka
Nana H dake tsaye gefe tana faman murmusawa had'ida aikawa Ayiya wani irin kallo, cikin takunta ta yanga ta k'araso kusan Nana A had'ida d'agota jikin Ammah lokaci guda take fad'in "Come on Nana A stop being such a drama queen, is just an asthma attack anyway, ya saba mata ai idan baki mance ba.... Abunda kawai ya kamata mu tambaya shine mai ya sameta mai ya haifar mata da attack d'in....?" Ta k'arashe tana rungume da Nana A lokaci guda kuma take duban Ayiya had'ida sakar mata murmushi....
Handkerchief Nana A ta ciro cikin jakka ta shiga share fuskarta kafin ta nufi wajen Ayiya, tana k'arasowa Ayiya ta mik'a hannu ta rik'ota kuka na k'ok'arin zuwa idanunta, Nana H kuwa kujeran gefe ta zauna bisa had'ida d'aura k'afa d'aya bisa d'aya tana mai k'arewa Ayiya da Nana A kallo....
"Ayiya mai ya sami Ammah...?" Nana A ta tambaya hannayenta rik'e cikin na Ayiyan....
Saida takai dubanta ga Nana H da alama bata sanar da Nana A komai ba, k'ak'aro murmushi Ayiya tayi kana tace "Ciwonta.... Ciwonta ne ya tashi Asma'u, nayita neman layin Baffan ku ban samu ba...."
Nana A ta kuma goge fuskarta kana tace "Kina nufin Uncle baisan Ammah batada lafiya ba....?"
Ayiya ta jinjina kai kana tace "Kinsan yau kusan kwana uku kenan bai lek'o gidan ba...."
Saurin duban Nana H dake faman kankare faratan hannunta tayi cikeda mamakin abinda take, da alama ciwon kakan nasu bai dameta ba....
Sosai Nana A ta karkato tana duban Nana H kana tace "Nana H have you heard from our uncle....?"
Tab'e baki Nana H tayi tana mai ci gaba da abinda take ba tareda ta dubi Nana A d'in ba tace "No, not yet... Why....?"
Girgiza kai kurum Nana A take tana mai duban 'yar uwar tata cikin rashin yarda da abinda take gani daga 'yar uwar tata kana tace "Nana H ban gane ba, Ammah ce fah babu lafiya, kina kallon yanayin da take ciki kuwa....?" Ta d'an k'arashe cikeda b'acin rai...
"Don't you dare scold me Nana A, and so what idan ban nuna damuwata ba, kar ki mance iyayenmu gaba d'aya mun rasasu, sannan na rasa mijina, so babu wanda zan rasa yanzu hankalina ya tashi, and da kike maganar Uncle kin manta mai ta masa ne, ni bazan rok'eshi ya dawo gida, kowa yayi abinda yake so a wannan gidan don na tabbata an jima ana b'oye mana abubuwa, kuma yanzu lokaci yayi da zamu san komai duk abinda ya faru ko mutum yana so ko baya so....." Ta k'arashe tana watsa ma Ayiya kallon wulak'anci..
Itakam Nana A gaba d'aya batasan ina maganganun Nana H suka nufa ba, girgiza kai tayi cikeda b'acin rai saidai kafin ta kuma bud'e baki da niyyan magana Ayiya ta rik'ota sun fice ta k'ofan glass dake d'an gefe tana mai fad'in "Ya isa Asma'u nan asibiti ne, ki duba halin da kakarku ke ciki kada ku kuma haifar mata da wani abin...."
Asma'u ta dubi Ayiya kaman zatayi kuka kana tace "Amma Ayiya kiji irin abubuwan da take fad'i..."
Jinjina kai Ayiya tayi tana kuma lallashinta take fad'in "Ki daiyi hak'uri kinsan halin 'yar uwarki tun ba yau ba, kada ki biyeta ku kuma tayarwa kakan ku hankali kinji dan Allah....
A hankali ta jinjina mata kai ba tareda ta kuma furta komai ba had'ida zama saman kujera da k'yar sabida k'afarta dake d'an mata zogi....
Jikin gadon Nana H ta k'arasa tana mai kuma k'arewa Ammah dake kwance bisa gadon kallo, a hankali ta soma shafa roban oxygen d'in, lokaci guda ta damk'e tamkar zata tumb'uke, ita kad'ai kuma ta saki murmushi tana mai ci gaba da kallon Kakar tata....
Cikin zuciyarta take furta Oh my dear grandmother, bazan so ki mutu yanzu ba sai kin fayyace min wannan bak'in sirri da kike b'oye mana, sannan bazan tab'a bari d'anki yasan cewa bakida lafiya ba, I'll do everything to stop him from knowing.... Zanyi komai don na tabbata bai san cewa kina cikin tsananin ciwo ba..... Ta kuma murmusawa kafin ta shafi gefen fuskar Ammah had'i da furta "Get well soon grandma, bye...." Ta k'arashe tana mai sakin dariya maras sauti, ko sallama batayiwasu Ayiya ba tayi ficewarta abinta ta nufi gida tamkar mai shirin barin gari, alla-alla take ta isa ta tadda Siraj domin ta kuma yin nesa dashi daga gidan....
***
Sanda Nasaar ya shigo waya ce mak'ale a kunnensa da alama important call yake amsawa
"Da kyau Lion, ka tabbata kun kashesa har lahira....?" Murmusawa ya kumayi kana yace "Kusan yanda za'ayi ku baro garin a yau kafin a soma wani bincike...."
Daga haka katse wayar yayi kafin ya maido da dubansa ga Nasaar, saurin k'arasowa Nasaar yayi yana mai gaidashi, Bulama ya amsa da sakin fuska don yau d'in cikin farin ciki yake jinsa, lokaci guda ya soma sanar da Nasaar d'in abinda yasa yayi kiransa....
"Nasaar ina so ka shiga d'akin da aka tsare Sabi'u kayi magana dashi kaman yanda kukayi ahekaran jiya..."
Jinjina kai Nasaar yayi kana yace "An gama Boss, Allah sa ba sab'a umarninka yayi ba..."
Murmushi Bulama yayi kana yace "Ubansa ma bai isa ba.... Wasu excuses yake kawo min cewa ya bar family d'insa babu mai kula dasu. So ina so ya sanar dakai komai gamedasu don mu d'auki nauyinsu kafin mu gama aiki dashi...."
Jinjina kai Nasaar yayi kana yace "An gama Boss...." Daga haka mik'ewa yayi ya nufi sashen da aka kulle Sabi'u bayan ya rufe fuskarsa da mask.....
***
Tana shigowa gidan penthouse d'insa ta nufa a guje saidai ga tsananin mamakinta baya ciki....
A d'ari ta nufi cikin bedroom tana mai k'walla masa kira "Uncle! Uncle!! Uncle!!!" Shiru babu shi.....
Cak tayi tsaye tsakiyan bedroom d'in nasa tana mai motsa sumar kanta tana wargazasu sabida wani tunani da ya gifta kwanyarta.... Badai Uncle wajen shegiyar can ya tafi ba, tayi niyan ta d'aukesa ta kaisa asibiti a juya masa tunani ya daina kallonta a matsayin niece d'insa sai gashi baya nan.... Take zuciyarta ta shiga raya mata wajen Azeeza ya tafi...
Gaba d'aya kame kanta ta shiga yi tana wargaza sumar kanta take furta "Oh no no no, he can't be with her, he just can't...." Lokaci guda kuma ta isa gaban dressing mirror tana duban kanta cikin madubin....
Murmushi ta shiga sakarwa kanta sanda ta soma fad'in "Zeenat.... Zeenat.... She got what she deserved, yeah yeah she got what she deserved...." Lokaci guda ta kuma fashewa da dariya ta shiga goge janbakinta tana shafe sa a fuskarta gaba d'aya tana duban kanta cikin mirror d'in, kwallin idanunta ta shiga jawowa shima duk ya b'ata mata fuskar ga sumar kanta da ta barbazasu kaman dai mahaukaciya....
Dariya taci gaba da yi tana mai ci gaba da fad'in "Nadiya... Yeah she was my friend amma bata b'ullo hanyar da k'awancenmu zai d'aure ba..." Ta kuma fashewa da dariya tana zana janbakin a fuskarta kana taci gaba da fad'in "He's mine... He's mine alone, I've to get rid of you too, I've to.. I must....."
Lokaci guda ta mik'e ta isa yanda ta jefar da handbag d'inta, take ta shiga neman layin Nasaar.....
***
Rashin ganin Daddah a parlor sosai ya basu mamaki a tunaninsu ma bata dawo bane, Mairo ce ta shige d'akin Umma Marie don rage mararta yayinda Umma Marie ta yada zango a tsakar parlorn, zaune tayi saman kujera tana tunanin Al'amra yanda suke kasancewa, wayar da aka mata d'azu a waje ne ya fad'o mata, k'uri tayiwa lamban tana kallo kaman ta sake kira haka taji, lokaci guda tunanin yaranta Junaid da Azeeza ya fad'o mata, ta kwana biyu bataji daga garesu ba, take ta shiga lalumen layin Junaid ta soma dialing...
*SameenaAleeyou📚**FUSKA UKU*🏮
*63*
*©Sameena Aleeyou...✍🏽*
Ganin kiran Umma Marie na shigo masa ya sanya k'irjinsa d'an bugawa, rabonsa da suyi waya sunfi sati uku kai sun kusan wata guda, gaba d'aya baida lokacin kowa sai abinda ya saka a gaba, dukda yasha mamakin rashin kiransa more often da ta daina amma hakan ya fiye masa don baiso ta zargi wani abu gameda Azeeza yasan yanzu sai hankalinta ya tashi ta baro duk abinda take tazo ta wargaza masa duk wani shirinsa, har kiran ta katse Junaid bai sani ba yana nan yana faman tunani, a karo na biyu ne ya sami zarafin d'aga wayar....
Yanayin dataji Junaid d'in ya sanyata d'an shan jinin jikinta... Bata nuna masa ba sai murmushi da ta d'an kuma saki kana tace "Junaid da fatan dai kuna lafiya, kwana biyu bakuji daga gareni ba sannan baku kirani ba.... Anya lafiya Junaid....?"
K'ak'aro murmushi yayi kana yace "Lafiya Umma, na fad'a maki ki daina damuwa komai lafiya yake tafiya a nan, how about you Umma, yaya sana'arki yayasu Baba Malam....?"
D'an murmusawan itama tayi cikeda kewan d'an nata kana tace "Lafiya lou kowa lafiya, ina Azeeza ina kewarta sosai ina son jin muryarta...."